Sashe 227
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A cikin Al-Qur'ani mai girma ALLAH ya bayyana wahalar da uwa ke sha wajen samun ɗanta, wanda ke nuna girman soyayya da tausayin uwa ga ɗanta, dik wannan wahala ba zata taɓa tsanar wannan ɗa ba sai ma kauna da take yi mashi. Cikin suratul luqman sura ta 31 aya ta 14 Allah ya ce. Mun yi wa mutum wasiyya da mahaifiyarsa. Mahaifiyarsa ta ɗauke shi a cikin rauninsa da ƙari, kuma ta shayar da shi a cikin shekara biyu. Mun ce masa ka gode wa ni da iyayenka, zuwa gare ni makomar ku take, wanna yana muna maka girman uwa!!".
"Kazalika cikin suratul Abasa sura ta 80 aya ta 34 zuwa 36 Allah ya ce. A ranar da mutum zai guji ɗan'uwansa, mahaifiyarsa da mahaifinsa, matarsa da ƴaƴans. Mafi girman mutanen da zaka ji zafin rabuwa da su kenan, shi ne yasa ake kwatance da su. Wannan yana nuna cewa a duniya soyayyar uwa da ɗa tana da matuƙar ƙarfi, har yana da wahala a raba su. Rabasu ma shi ne karshen zaluncin da bawa zai yi wa mata!!"
"A cikin Bukhari Manzon Allah (SAW) ya ce. Lallai Allah yana jin tausayin bayinsa fiye da yadda uwa take jin tausayin ɗanta. Girman soyayyar dake tsakanin uwa da ɗanta babban abu ne da har Allah yake kwatance da shi Manzon Allah ma yake kwatance da shi. Wannan hadisi yana nuna irin ƙauna da kulawa da uwa take ma ɗanta, wanda idan aka raba su, yana da matuƙar wahala ga ita da yaron ma gabaɗaya".
"Kazalika cikin tirmidhi Manzon Allah (SAW) ya haramta raba uwa da ɗanta, ku ji fa haramtawa ya yi, har ya ce. Dik wanda ya raba uwa da ɗanta, Allah zai raba shi da ƙaunarsa a ranar Alƙiyama, innalilahi wa inna ilahir, kaga kenan abin babba ne sosai!!".
"Raba uwa da ɗanta abu ne mai matuƙar raɗaɗi, kuma addinin Musulunci ya hana hakan. Iyayen suna da haƙƙi a kan ƴaƴansu, kuma raba su ba tare da wani dalili na shari'a ba babban zalunci ne, gaskiya yakamata mu yi dik mai yiwuwa wajen dakatar da Big Bro daga raba ƴaƴa da iyayensu, idan ba haka wlh wata balai tana gab da afka mashi, saboda dik abin da ka ji Manzon Allah (SAW) ya haramta to ba kara mun abu bane". Ta kai karshen maganar tare da ɗago kallonta a kansa. Gabaɗaya mood ɗinsa ya canza, ya shiga damuwa jikinsa dik ya yi sanyi.
Cigaba ta yi da cewa. "Batu a kan tsafi kuma wani abu ne da Allah ya la'anci masu yi, ba abu bane mai kyau, bari in ɗauko maka shi daga farko, a cikin suratul Baqarah sura ta 2 ayata 102 Allah ya ambaci Harut da Marut, wasu mala'iku ne guda biyu da Allah ya saukar zuwa ƙasa a zamanin Annabi Sulaiman (A.S) domin su jarabta mutane da ilimin sihiri (tsafi). A lokacin mutane da yawa sun fara amfani da tsafi don cutar da wasu, musamman ma dan raba miji da mata, ko dan cimma wata mummunar manufa nasu. Allah ya aiko da Harut da Marut zuwa garin Babila wato Babylon a Iraki, domin su gwada mutane da basu ilimin sihiri, amma kafin su koyar da wani, sai su ce masa. Mu fitina ne, kada ka yi kafirci. Wato suna faɗawa mutum cewa. Wannan ilimi ba domin amfani da shi bane. Mu kawai jarabawa muke yi kar ka yi amfani da shi zaka fita daga addini!!"
"Yayin da mutane suka cigaba da karɓar wannan ilimi, da yawa daga cikinsu sun yi amfani da shi wajen cutar da juna. Allah ya nuna cewa wannan ba nufinsa bane, kuma wannan ilimin bai fito daga Annabi Sulaiman ba. Annabi Sulaiman bai taɓa yin sihiri ba! Kuma bai koyar da shi ba, shayatu ne suka buɗe ƙofofin tsafi ga mutane, sannan Harut da Marut suka kasance jarabawa ga masu raunin imani".
"Amma a yau an canza maganar, mutane suna amfani da ruwayoyin israiliyat da suke cewa akwai Mala'iku guda biyu da suka bijirewa Allah har ya kawosu duniya, wanda nasan kai ma ka karanta wannan ruwaya". Ta yi maganar tare da dakatawa tana kallonsa. Shiru ya É—an yi kamar yana tinanin shin ya karanta ne ko bai karanta ba?.
(My people's kun san me? Wlh rubuta sunan israiliyat yana ban wahala sosai😅 wani lokaci sai na zo rubutawa sai in saka ilsiyat😅 kai ko karanta sunan akwai wahala, israiliyat😅)
"Ka manta ko?". Ta jefa mashi tambaya, kai ya gyaɗa mata alamar e. "Ni ban manta yadda yake a rubuce a littafan yahudawa da kiristoci ba, bari in faɗa maka ko zaka tina. Cewa suke yi Harut da Marut sun faɗi wata jarabawa daga Allah, inda suka sauko duniya cikin surar mutume ba tare da izinin Allah ba. A ƙarshe, sun ci jarabawar, sun yi kuskure, sai Allah ya azabtar da su. Akwai labarai da ke cewa Allah ya zaɓi su su zaɓi azaba a duniya ko azaba a lahira, sai suka zaɓi su sha azaba a duniya. Wasu riwayoyin har suna cewa suna rataye a cikin rami a Babylon suna shan azaba har yanzu. Dan haka babu wani Mala'ika da ya saɓa maganar Allah, sai shaiɗan wanda girman kansa ya ja mashi, in short tsafi abu ne wanda Allah ya harabta shi gabaɗaya, ina fatan Big Bro ya dai'na". Ta kai karshen maganar tare da jan kumatunsa, ya yi shiru ya tsareta da kallo.
"Sweetie waye ya baki magic to ke?". Yadda ya yi tambayar ka rantse da ALLAH ba shi ya yita ba.
ÆŠan zaro mashi idanu ta yi har sai da yaga kyallin idanun nata a idonsa. "Ni ma wlh ban sani ba, rana tsaka kawai na gansa, amma ina ga wanna ina zargin wani abin". "Kamar me kenan?!". Shiri ta É—an yi, sai kuma ta ce. "Zan faÉ—a maka gaba, yanzu dai zo mu yi karatu, ina san ka koya mun wani karatu".
GabaÉ—aya mood É—insa ya canza, saboda ya ji bala'i zai iya saukowa yayansa, ba zai iya jurar hakan na, so hankalinsa a tashe. "Jeki ki kawo books É—inki mu yi karatun". Ya faÉ—a yana É—auko wayarsa zai duba time, so yake ya ga ko lokacin yin dinner É—insu ya yi ne. Saura 30 mins su ci abincin, dan haka yana da lokaci koya mata karatu, idan suka ci abinci kuma bedroom na Black Tiger zasu wuce su je su takurawa rayuwarsa da hira!!.
======🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
59
Tattaro takardunta ta yi ta dawo kusa da shi ta zauna, ajiye wayarsa ya yi, dik mood ɗinsa babu daɗi, ya ji matuƙar damuwa a kan yayansa, hankalinsa ya tashi, haka ya hau koya mata karatu cikin natsuwa da fahimta yadda zai shiga kwakwalwarta sosai. Tana bala'in son karatu sosai yarinyar nan, ga ƙwaƙwalwar tata kuma akwai ja ba karya.
Sun yi nisa cikin karatun da suke sai jin voice É—insa ta yi ya ce. "Sis ranar kin ambaci yayana da sunan Fir'auna, kin ce zalincinsa kamar na Fir'auna wanenen shi Fir'auna É—in?". Shi dai a dame yake, yana san a ce ga abu guda É—aya da yayansa yake yi na kirki, amma babu, kome zalinci yayansa yake yi. Shiru ta É—an yi tana tinanin a yaushe ta ce wa Black Tiger azzalumi Fir'auna kuma? Lallai ba shakka Ronnie yana kaunar yayansa sosai, wato dik abin da aka danganta yayansa da shi baya manta wannan abin.
Can ta tuna a ranar da yake kona mutanen birnin da wuta, tabbas a wannan rana ta kirasa da azzalumi Fir'auna kawai, still a ranar da ya ce zai konata ita ma har ya kaita daji ya É—aure, ba shakka a wannan rana ma ta kirasa bakin azzalumi kuma Fir'auna, lallai Ronnie, wato bai manta ba. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce. "Æacin rai yasa na kirasa da wannan suna, amma ba haka bane, zalincin da yake yi ne ya bakanta mun rai"........ Yana rubuta mata wani note ya ce. "Okey Fir'auna azzalumi ne kenan? Shiyasa kika danganta shi da yayana?". Ya kai karshen maganar yana ajiye pen dake hannunsa, kai my people's Ronnie yana da very very good hand writing, wlh rubutunsa ba dai kyau ba!!.
"E gaskiya Fir'auna azzalumi ne sosai, yayanka yana kwace yayan mutane ya mayar da su sojojin yakinsa dan ya tara runduna mai razanar da zuƙatan manyan masarautu, ya kuma yaki dik masarautar da yake so saboda karfin sojojin yaki, shi kuma Fir'auna yana kashe dik wani yaro namiji da za'a haifa a Masar, dan baya son a samu wani namiji da zai girma har ya kwaci mulkinsa, bokayen fadarsa ne suka shaida mashi da za'a haifo wani yaro daga cikin banu Isra'ila wanda zai tsigesa daga kan mulki ya mulki kasar, wannan dalilin yasa fir'auna yake kwace yaya maza yake kashesu, amma da Allah ya tashi nuna mashi shi Allah ya sha gaban tinanin ɗan adam, sai yasa fir'aunan da kansa ya reni Annabi Musa ɗin har zuwa girma, kuma ya yi sanadiyar hallakarsa, so yayanka bai da zalunci kamar na Fir'auna, ka kwantar da hankalinka, shi kuskuren da yake in da yake kwace ƴaƴa maza ya rabasu da iyayensu ya mayar da su warriors dan kawai ya zama mai karfin iko a duniya!!".
Shiru ya yi yana kallon É—an bakinta. "Har yanzu baki faÉ—a mun wanenen Fir'auna É—in ba ai! Ni yanzu ban san waye shi ba da har yake kashe Æ´aÆ´a maza!". .......... Hararar wasa ta wurga mashi kafin ta ce.
"Fir'auna yana ɗaya daga cikin manyan sarakunan Masarawa, kuma Alqur'ani ya ambaci shi sau dayawa a matsayin mai girman kai da zalunci. Ya kasance mai mulkin kama karya wanda ya zalunci banu Isra'ila, yana da'awar cewa shi ne UBANGIJI. Amma a ƙarshe, ALLAH ya kunyata shi kuma ya hallaka shi a cikin ruwa. Ba'a taɓa tantirin ɗan iska biyun Fir'auna ba, kuma daga kansa ba za'a sake ba!! Fir'auna yasan gaskiya amma yake take sani, bakin munafuki ne azzalumi!, karfin mulkinsa ya wuci yadda kake tunani!!!".