Sashe 90
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayayyan cikakken namiji ne mai cikar surar mazanta, yana sanye da three-piece suit launin ash colar, kyakkyawa ne sosai fari tas da shi, murmushinsa tana da laushi mai kwantar da hankali haɗe da ƙayatarwa, idan ya yi maka shi sai ka ji hankalinka ya kwanta.
"Baby waye ya ce ki juyo ne?". Ya faɗa murya a sanyayye ga zaƙi da daɗin sauraro.
Idanunsa a kanta, kirjinsa sai da ya buga ganin irin shigar dake jikinta, gata budurwa, komai a cike fam.
Turo baki ta yi, tamkar zata fashe da kuka ta ce. "Baby ina kaje kwana dayawa baka zo ba?".
Nisawa ya yi, ɗan lumshe idanunsa ya yi. "Baby bana ce ki rinƙa sanya hijabi ba?". Shiru ta yi tana kallansa. Gera ya ɗan ɗaga mata, hakan yasa ta yi saurin cewa. "To ai a cikin gida nike yasa ban saka hijabin ba, amma yanzu zan je in saka".
Jinjina kai ya yi. "To jeki ki saka sai ki zo parlon in faÉ—a maki dalilina na rashin zuwa kwana biyu". Da okey ta amsa mashi tare da shigewa ciki da sauri. Bayanta ya bi da kallo yana ganin yadda take tafiya mazaunanta suna yi mashi kwalele ta baya. Sai da ta shige cikin É—akin shi kuma ya juya ya koma wajen Ammo yana sauke nannauyar ajiyar zuciya.
Bawan Allah yanzu ma daga gidan gajiyayyu marasa karfi ya fito, kayan tallafi ya je ya kai masu. Yana da farar zuciya sosai fiye da tinaninku.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Saman sofa ya zauna yana fuskantar Ammo dake zaune saman nata sofan ita ma, ganinsa ya zo gidan yasa ta dawo saman sofa ta zauna.
Cikin girmamawa ta ce mashi. "Ka ganta kuwa?".
Kai ya É—an jinjina mata yana faÉ—in. "Ai da ban sanyata a idanu na ba ba zan iya fitowa in dawo nan ba".
Murmushi Ammo ta saki tana mamakin irin shakuwar dake tsakaninsu, tana ganin shakuwar ta yi yawa sosai, a ganinta basu kai ya yi masu irin wannan ba, sai ga shi kuma ya shaku da su sosai haka.
Sallamarta ya katse su. Tin da ta shigo kallonsa a kanta, a saman sofar da yake zaune ta zo ta zauna, cike da zumuÉ—i ta fara jero mashi tambayoyin meyasa ya kwana biyu bai zo ba?.
"Sorry baby, aiki ne ya mun yawa, yau ɗin ma da kyar na samu lokaci na leƙo, kuma yanzu ma ba jimawa zan yi ba, dan yanzu haka jirana ake yi, amma dai ki sani koma menene kina rai'na a koma ina nike". Ya kai karshen maganar idanunsa a kanta........
Zata yi mashi magana suka haÉ—a idanu da Ammo, girgiza mata kai Ammo ta yi dan tasan abin da zata faÉ—a, gardama zata yi mashi a kan kada ya tafi, kuma Ammo ta hanata yi mashi haka, ta hanata yin gardama da shi.
Shiru ta sunkuyar da kanta tana san yin magana amma ba dama. Ganin kamar taso yin magana sai kuma ta yi shiru ne yasa ya saci kallan Ammo ta wutsiyar ido, dan yana zargin ita ta hanata magana. Dai'dai lokacin Ammo ta miƙe haɗe da cewa bari ta zo. Dabara ta yi zata basu waje, dan ta lura idan tana wajen bai cika yawan magana ba, kamar tana takura masu. Wani lokaci idan baby tana faɗa mata irin hiran da suka yi sai ta yi ta mamaki, a gabanta shiru shiru yake, ba dan tasan halin jikar tata baya karya ba da sai ta karyatata. So a gaban Ammo baya magana sai ta basu baya ne yake zuba hira da baby kamar ba gobe.
Aikuwa tana tafiya ya juyo suna fuskantar juna da ita, a nitse ya ce. "FaÉ—a mun abin da kike san faÉ—a mun Ammo ta hanaki". Kai ta girgiza mashi kafin ta ce. "Ammo zata yi mun faÉ—a idan na faÉ—a maka".
Hannayenta ya riko cikin nasa da nufin ya yi mata dabara ta faɗa mashi, sai dai kuma wani irin shock da ya ji har tsakiyar kansa ne yasa ya yi saurin sakin hannun nata yana ɗan jan numfashi a hankali, yarasa me ya shiga tsakaninsa da ita, wata ɗaya ne kawai bai kawo masu ziyara ba, amma kuma a wannan wata ɗayan kullun yana cikin tunaninta, ga shi ya zo kuma ya kasa iya rike koda hannunta saɓanin da da kullum suna manne da juna idan ya zo.
"Ba zan faÉ—awa Ammon kin faÉ—a mun ba ai, ni kaÉ—ai zan ji, kin ga bata nan ai ko?".
Kai ta gyaɗa mashi alamar e ...... "Good my baby, to faɗa mun menene?". Tsabar shirinta sai da ta fara jujjuyawa wai dan taga da gaske Ammo bata yi masu laɓe ba, kada ta jiyosu, sai kace akwai masu shigowa parlourn dama, ta wani tsaya tana waige wiage. Binta da kallo kawai yake yi, idan tana wannan shirirtar tata ba ƙaramin tafiya da tinaninsa take yi ba, yana jin daɗin ganin tana ire iren wannan abin.
Sai da tabbatar babu kowa, sannan ta yi ƙasa sosai da murya, kamar mai raɗa ta ce. "Dama cema maka zan yi kada ka tafi, ni ban gaji da kallanka ba, kuma na yi kewarka sosai"..................... Ajiyar zuciya ya sauke. "Ammo ta hanaki ce mun kada in tafi ne idan na zo?". Ya jefa mata tambayar kallansa a kan yatsun hannunta da suke dogaye kyawawa.
Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e, sannan ta É—aura da cewa. "Ta ce in dai'na takura maka ina maka kuka zaka dai'na sona, wai idan ina yi maka haka zaka dai'na zuwa ma, zaka ce ina damunka". Ta kai karshen maganar idanunta suna cikowa da kwallah.
"Da gaske zaka dai'na zuwa idan ina cewa kada ka koma?"....... Girgiza mata kai ya yi, a karo na biyu ya sake riƙe hannayenta, Allah sarki ya saba ne, wani irin shock ya sake ji, hakan yasa ya yi saurin sakinta. Jingina kansa da jikin sofar ya yi, ya fara mamakin wannan abin gaskiya.
"Kenan da gaske Ammo take yi zaka dai'na zuwa kuma zaka dai'na sona?". Muryarta ta daki dodan kunnnesa, hakan yasa ya yi saurin dawo da kallansa a kanta. "Ko kusa ko alama, hasalima daÉ—i nike ji idan kina ce mun kada in tafi".
Wani irin daÉ—i ta ji, har ta saki murmushi, zata sake yin magana Ammo ta shigo hannunta rike da waya hakan yasa ta haÉ—iye maganar tare da dawo da kallanta a kan Ammo É—in.
"To tashi ki je uncle ɗin islamiya ya zo". Cewar Ammo kenan. Turo baki ta yi, sam bata san rabuwa da shi, amma ba yadda ta iya, miƙewa ta yi yana turɓune fuska ta ce. "Baby na tafi islamiyya". Kai kawai ya jinjina yana kallanta ba tare da ta yi magana ba. Shigewa cikin ɗakin ta yi.
Waje Ammo ta samu saman sofa ta zauna idanunta a kansa, sai kallan baby yake yi har ta shige ciki, sannan ya sauke ajiyar zuciya. Yana ƙoƙarin lumshe idanunsa muryar Ammo ta katse shi da cewa. "Har yaushe zaka cigaba da ɓoye mata waye kai?".
Wannan kalma tasa ya fasa lumshe idanun nasa a in da ya sauke kallansa a kanta. Shiru ya ɗan yi na ƴan sakanni kafin ya amsa da. "Bansan har izuwa yaushe ba, abin da kawai na sani shi ne ba yanzu zata san wanene ni ba, ni yanzu zan tafi saboda ana jirana, kila in dawo da daddare, kila kuma sai gobe". Ya kai karshen maganar tare da miƙewa tsaye.
Da kallo Ammo ta bishi tana mamakinsa, ta ƙasa amsa sallamar da yake yi mata, har sai da ya fice sannan Ammo ta farga da ya tafi. TO FA WANENEN SHI KUMA?.
Yana fita ta fito sanye da hijabinta har ƙasa, hannunta rike da kyakkyawan jaka mai ɗauke da litattafan addini da Alqur'ani mai girma. Sallama ta yi wa Ammo tare da nufar waje.
Da kallo mai kama da kallan tausayi Ammo ta bita har ta fice. A tinaninta babyn nata ya tafi, sai kumbura kumatu take yi tana ɓata rai ya isa wajen kyakkyawan rumfar da suke karatu, already malam ya zo yana jiranta. A saman table dake wajen ta ɗaura jakarta, saman chair ta zauna tana turo baki. Tin da ta shigo wajen malam yake kallanta, yaga alamar kamar ranta a ɓace, bai iya hakura ba har sai da ya ce baby yau lafiya kuwa?.
Babu komai ta amsa mashi da shi tare da janyo jakarta ta fito da Alqur'ani ta fara buÉ—e in da zata bada hadda.
Shi kuwa yana zaune a cikin motarsa, tin da ta fito daga cikin gida ya kafeta da idanu har ta isa wajen karatun nasu, ya kasa tada motar ya tafi, da alama maganar da Ammo ta yi mashi ya taɓa zuciyarsa, kamar ya tado mashi da wani abin. Dik abin da take yi yana kallanta, bai ta fi ba har sai da ta gama bayar da haddanta cikin Suratul tauba, malam ya yi bismillah ya fara ƙara mata, dan ta kawo si dai'dai babu tangarɗa.
Ya jima dai yana ganinsu kafin ya tashi motarsa da kyar ya tafi. Da yake baby bata san da wace mota ya zo ba, hakan yasa bata fahimci hana nan ko ya tafi ba, saboda dik motocin da suke parking space É—in gidan nasa ne. Sai da ta ji tashin mota a yanzu ne ta fahimci ashe yanzu zai tafi. Ta so ta sake ganinsa, amma ba dama, tana ganin motarsa ya danna waje, shi ma ta cikin mirror yake ganinta har ya fita. Yana fita ya kara gudun motar, a miliyan ya keta kan titi ya tafi.
Ita kuma ta cigaba da karatunta rai babu daÉ—i. Dik abin da yake faruwa Ammo tana tsaye a gaban windown parlour dake fuskantar harabar gidan tana kallansu.
🔥🔥🔥🔥FOREST🔥🔥🔥🔥