Sashe 5
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Addininki ne ya ce maki an canza wasu shafuka cikin littafinmu ko kuma littafinku ne ya ce hakan?". Ya jefa mata tambaya.
"Ko É—aya daga ciki, ba addinina bane, hasalima ni addinina kyakkyawar zato yake yi wa kowa".
"To ya akayi kika san and canza littafinmu domin a cigaba da gusar mana da hankali muna tafiya a kan ɓata?".
A gaskiya Ronnie yana da saukin kai sosai, kuma ga dikkan alamu yana bala'in jinta har cikin ransa sosai ne yasa har ya iya jure maganganunta, kun san ba kowa zai yarda acewa da littafinsa da kuma malaman da yake bi haka ba, ba wanda zai yarda a ƙaryata malamansa ko kuma ace suna cutar da mutane wajen canza maganar gaskiya izuwa ta karya, amma shi cikin kwanciyar hankali yake yi mata tambayoyi ta hikima haɗe da ilimi, gaskiya ilimi ta yi a rayuwa, tana sanya iya magana da zama da kowa lafiya sosai, jahili yake faɗace faɗace ba mai ilimi ba!.
"Zan gaya maka yadda aka yi na sani, zan kuma baka hujoji masu karfi da zaka yarda dani, amma sai na koma wajen mu tukun nan, dan dik hujojin suna forest É—inmu".
Shiru ya É—an yi yana tunanin yadda za'ayi ta bar empeir É—in nan har ta je ta bashi hujojin, ga shi yana son waÉ—an nan hujoji ko dan ya gani da ido, to me abin yi? Dan dai Black Tiger ba barinta zai yi ta tafi ba tare da ta bada Spender ba!.
"Zaka taimaka mun na bar nan?".
Tambayarta da ya ji takmar saukar aradu kenan, har sai da ya ji kansa ta É—an juya mashi tana wani sarawa.
Idanunsa a cikin nata bai iya bada amsa ba, dan bashi da ta cewa.
"Ronnie ina kewar Æ´ar uwata sosai, ina son komawa forest domin in je in ganta, please ka taimaka mun na bar nan ka ji?".
Tamkar zata sanya kuka ta kai karshen maganar.
Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ɗan jinjina mata kai haɗe da cewa. "Zan taimaka maki ki bar nan kamar yadda kika buƙata, amma da sharaɗi guda biyu, idan kika mun abubuwa guda biyun nan tabbas zan fitar dake daga nan koda kuwa hakan zai zama sanadiyyar mutuwata!!"....... BABBAR MAGANA!!.
A hanzarce ta ce. "Menene sharaÉ—in? Ka gaya mun kome ne zan yi".
Cigaba da yanka mata namar ya yi yana faÉ—in. "Zuwa dare zamu yi wanna magana, zan gaya maki sharaÉ—in, yanzu dai ci abinci ki je ki yi wanka".
Bata yi mashi musu ba, dan ta lura musu yana ɗaya daga cikin abin da baya so, tun zuwanta empeir ɗin ta fahimci hakan a tsakaninsa da su Floris, dan haka sai ta yi shiru tana karɓar namar da yake bata har sai da ta ƙoshi.
Sannan ya rakata toilet É—insa da kansa ya fito ya barta a ciki, ta yi tsaye tana ganin ikon god, duniya guda kamar ba za'a mutu ba.
Shi kuwa ya dawo ya kwashi kayan abincin ya nufi waje da su.
Yana fitowa babban parlourn kasa ya isko Floris ta ci kwalliyar sexy dress, ta yi kyau sosai, É—an rigarta a iya cibiya ya tsaya mata, sai sket da bai gama rufe gwiwanta ba black color, rigar kuma white, da yake in baku manta ba mutanen birnin Black world suna da yelwar tsawon gashi sosai kamar turawa, haka ta sake dark brown hair nan nata har baya, sai sheki yake yi yana curlyn.
ÆŠan bakin nan nata ya sha lips balm sosai sai sheki yake yi, ta É—aura kafa É—aya bisa É—aya tana rike da wayar Ronnie tana latsawa, ta yi kyau irin sosai É—in nan.
Tun da ya sako kafarsa a saman stair case É—in yake binta da kallo har ya karisa saukowa. Jin motsin mutum yasa ta yi saurin É—ago kanta da kallonta a kansa.
Ganin shi ne yasa ta mike har da haÉ—awa da É—an gudunta ta nufesa. BuÉ—e mata hannu ya yi ta faÉ—a saman Wrestling chest É—insa.
Tana faɗawa jikinsa wani Robbot ya kariso wajen ya karɓi kayan abincin dake hannunsa ya juya ya nufi hanyar kitchen da shi.
Shi kuwa kamar wata Æ´ar tsana haka ya É—agata sama sai saman shoulder É—insa suka juya izuwa sama.
"I really missed u mine". Ta faɗa tana saƙalo wuyarsa.
Yau yana cikin farinciki ya ga Sweetie kuma Black Tiger ya barsu a tare, hakan ba ƙaramin farinciki ya haifar mashi ba, cikin sanyin murya ya amsa mata da.
"Missed u too babydoll".
ÆŠan bakinta ta kai saman lallausan kumatunsa ta fara sumbata tana goge mashi lips balm dake saman lips É—inta.
"Zaki fara ko?".
A shagwaɓe ya yi maganar.
"Ba kai ne ka barni sai da na yi missed É—inka sosai sanna ka waiwayeni ba?".
Yana cigaba da tafiya ya nufi room É—insa ya gangaro da ita izuwa saitin wrestling chest É—insa, ya zama suna kallon juna. Fingerprint ya sanyawa door room É—insa ta buÉ—e ya shige ciki da ita yana ta kallon face É—inta.
Saman bed ya sauƙeta, kamar mai jin barci ya furta. "Ki taya Sweetie ta sanya kaya ta shirya ina zuwa".
Ta ɗan yi mamakin jin yadda ya yi maga a kasale sosai, ta san shi ɗin shagwaɓaɓɓe ne idan ya yi ra'ayi, sannan tasan riƙaƙƙene ta ɓangaren iya kalaman soyayya, amma bata taɓa jin ya yi magana a irin wannan yanayi ba, bata san cewa yanzu ya fara girma yana jin feeling sosai bane, da ai sai dai ya yi dik abin da zai yi na shagwaɓarsa baya jin komai, amma yanzu girma ta fara zuwa, ya fara amsar sako.
Bai jira amsarta ba ya juya ya fita. Bai zame ko'ina ba sai room É—in Black Tiger.
After some minutes. Ya fito sanye da sport wears ya nufi room É—insa.
==========🔥🔥🔥===========
ALKALAMIN
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
*Ina yi wa É—aukacin al'ummar musulmi murnar shiga sabuwar shekara ta 2025, Ubangiji Allah ya sadamu da alkhairan dake cikinta, Allah ya nisantamu da sharrin dake cikinta, Ubangiji Allah ya shiga lamuranmu ya kawo mana zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasarmu da ma dikkanin in da musulmi suke, ya Allah yasa mu cika da kyau da imani ya kuma kara mana kaunar manzon rahma manzon tsira.*
Wani birki ya ja a bakin kofar room ɗin ta ciki, idanu ya zaro waje yana kallonta, tamkar kwayar idanunsa zasu faɗi ƙasa. Sam bai san lokacin da bakinsa ya furta wow ba.
Like wow, ni ma dai sai da na furta wannan wow É—in a lokacin da idanuna suka sauka a kan Sweetie sanye da kayansa na sport, kun san shi mayen wasanni ne, yana da dik sport wears na wasanni kala daban daban.
Floris da iya tsiya sai ta bata riga da wandonsa na football ta saka, wandon ya yi mata tsawo sosai, rigar kuma da yake roba ce kuma sababbi ne bai sakasu ba bare faffaÉ—ar wrestling chest É—in nan nasa ya buÉ—esu sai ya É—an kamata kaÉ—an. Floris ta gyara mata golden white hairnta tare da sanya mata mayukan gyaran kansa, gashin ya yi bala'in kyau sai sheki yake yi, yanzu ne ma tsantsar kyan gashin ya kara bayyana da ya samu gyara, wlh kamar ka kwace gashin dan kyansa, dole ashe ya zama mafi tsada a duniya, ashe haka yake da balai'n kyau, gyara ne dama bai samu ba.
Kasa ƙarisowa cikin ɗakin ya yi, kawai ya harɗe hannu saman kirji yana binta da ido, dik sai ya ji wani irin wahalallen kasala ya kama shi.....................
"My ka shigo mana".
Cewar Floris dake dake mashi saman bed kamar wata matarsa, ita kuma Sweetie tana tsaye gaban mirrorsa tana ganin kayan yadda ya dace da ita, sai a yau ta tabbatar da ashe kyakkyawa ce ita fa, ta mace da kallon kanta.
Jin Floris ta yi magana ne yasa Sweetie juyo da kallonta izuwa door room. Ganin shi ne yasa ta saki cool murmushi har sai da dimple É—inta suka lotsa.
Hakan ba ƙaramin kara jan hankalinsa ya yi ba, sai ya ji shi a wata duniya.
"Ronnie na yi kyau?". Cikin sanyin murya ta yi maganar.
Jinjina kai kawai ya yi bai iya furta uppan ba, saboda ta yi mugun tafiya da tunaninsa, yama rasa me zai ce.
Kara faÉ—aÉ—a murmushinta ta yi, ta ji daÉ—in ya ce ta yi kyau. Floris dai binsu da kallo take yi tana ta sakin uban murmushi abinta, da alama ta ji daÉ—in kasancewarsu a tare.
"Sweetie wai ke bakya shiga damuwa ne?".
Cewar Ronnie, bai yi zaton zai ga murmushi a kan face É—inta ba, saboda a tunaninsa wannan wahala da ta sha zai sa dik wani sauran farinciki da ya rage mata ya kau daga fuskarta.
"Meyasa zan shiga damuwa Ronnie?". Still akwai murmushi a saman face É—inta ta bada amsar. Ta yi maganar tana jingina bayanta da jikin mirror.
"Naga kin sha wahala ne shiyasa, a tinanina zaki shiga damuwa a kan hakan, kuma ga Æ´ar uwarki bata a tare dake, dik da haka baki shiga damuwa a kan hakan ba!".
A kasale sosai voice É—insa take fita.
Ko a jikinta kamar an yakushi kakkausa, cikin sanyin murya ta ce.
"Ni da nike da Allah da manzonsa meyasa zan ji wani damuwa dan wani bawan Allah ya cusguna mun? Dik abin da kaga ya faru dani mukaddari ne daga Allah, kuma mu mun yi imani da Allah dole mu karɓi kaddararmu hannu bibbiyu a dik yadda ta zo mana in ma mai kyau ko akasinta!".
Baiwar Allah tana magana tana murmushi.