Sashe 199
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri wata kyakkyawar yarinya kamanninsu ɗaya kamar tagwaye ta kwace wayar tare da faɗin. "Bro wai kuka take a kan kewarka". Ta faɗa tana kallansa. Juyar da kansa Smart ya yi ya cigaba da yin abin da yake yi, miƙa mashi hannu Zash ya yi a kan ya bashi wayar. Ba musu ya miƙa mashi yana kallansu da ido. "Beauty ina babyn take bata bari in faɗa mata yaushe Bobo zai dawo". Cewar Zash.
Baki beauty ta washe kafin ta ce. "Laaaa Yah Zash dama kuna tare? Shi ne baka nemanku ko? Kullun zamu kira Bro amma bama sanin kuna tare". Ta faÉ—a tana É—an zaroviolet eyes É—inta...... "Sorry aiki ne suka yi mun yawa, amma a mun afuwa, yanzu dai bawa wancan rigimammiyar da kullum idan ta kirasa sai ta yi mashi kuka".
Maman Sultan saboda ke da Aisha Jajeri na kara yawan page É—in nan. Dan haÉ—ani da Allah da kuka yi!!!.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
53
Miƙawa Pinkish wayar ta yi, har lokacin tana kuka hawaye bibbyu ta karɓa, idanunta a tsaitsaye, gashin idanun nata a tsaitsaye alamar bata da kunya ko kaɗan. Zuba mata idanu ya yi yana kallan yadda take kuka bilhakki da gaskiyarta, kai abin ma dariya ya so bashi, ta wani zage, taki ɗago kai ta kallesa, tana kallan ƙasa, a tinaninta Bobo ne, wai ita nan zata gwada mashi ranta a ɓace yake sosai dan ya yi maza ya dawo!. "Bana ce ki rinƙa rufe kanki kuma ki rinƙa sanya sutura masu rufe jiki ba?". Shi ne abin da Zash ya faɗa cikin sanyin murya.
Ai tana jin voice ɗinsa a miliyan ta ɗago da kanta, tana sauke kallanta a kansa bata san time da ta waro idanu waje ba, wani irin walwali Zash ya gani na idanunta kamar in an haska madubi a rana, tana ganin shi ne ta yi gaggawar miƙewa zaune, yau babu shagwaɓa sam sam, cike da mamaki ta ce. "Yah Zash dama kai ne? Amma ai kaman Yah Bobo na gani, ko dai numberka na kira ne dama? Kuma dai Yah Bobo na kira fa". A dibirbirce take maganar, tana wani kame kame. Zuba mata idanu ya yi yana kallan yadda take wani muzurai kamar maras gaskiya, tasan sun yi alkawarin zata rinƙa sanya ɗankwali da sutura ta kwarai, bata san shi ya karɓi wayar ba da ba zata taɓa yarda ya ganta a haka ba, kuma wlh tana rufe jikin nata dan cika alkawarin da ta ɗaukar mashi, yau ne kawai aka samu matsala bata rufe ba, tashinta daga barci kenan, yanzu tasan kome zata ce ba zai taɓa yarda tana rufe jikinta ba!.
"Yah Zash ina rufewa fa, kuma yau ɗin ne na manta ban rufe ba, ka tambayi Aunty beauty zata faɗa maka". A dibirbirce yanzu ma ta yi maganar, word ɗin suna sarke mata. Shiru dai bai amsa mata ba, hakan ya kara dibirbirtar da ita ya yi, tana san ya yi magana dan ta san ransa ya ɓaci ne ko bai ɓaci ba,.amma ya yi shiru. "To Yah Zash bari in ɗauko kayan in saka ka ji?". Ta faɗa tana kallan cikin idonsa zat tana jiran me zai ce, ko kunyarsa bata ji ba. Kuma fa zata kai irin 15 years haka, amma babu ko kunya, ga shi kayan barcin jikinta irin riga mai ɗan siririn hannun nan ne, ga cup na breast, ya fitar da gabaɗaya shatin nipples ɗinta, ga tudun breast ɗin nata ma dikka a waje.
"Yah Zash ka yi magana mana". Tamkar zata sanya kuka ta yi maganar. Siririn harara ya bita da shi kafin ya ce. "Sai da kika ganni ɗin ne zaki ce bari ki je ki saka kaya? Ya muka yi dake time da na zo gida last?"...... A word ɗinsa ta fahimci bai ji haushi ba, ransa bai ɓaci ba kenan, dan haka sai ta saka mashi shagwaɓa, tana turo baki ta ce. "Da gaske Yah Zash ina saka kaya manya, wai baka ga yanzu na tashi daga barci bane?". Harara ya sake binta da shi kafin ya buɗi baki da nufin magana sallamar Auta ta karaɗe kunnuwansu.
GabaÉ—aya kai kallansu suka yi a kansu. Ai Smart bai san time da ya zaro idanu yana kallan Pretty ba, ta yi masifar kyau cikin English wears É—in nan, ya ilahi kowa ya ganta sai ya sake waigawa, Auta ta kasheta da haÉ—uwa, madarar kyanta ya kara bayyana. A ransa ya ce kaga yarinya kamar ita ta yi kanta, Æ´ar karama sai shegen kyau da shegen miskilanci.
Pretty ba hankali, ko sannu bata cewa su Bobo ba, ta wuce ta yi zamanta saman sofa, ko kallan in da suke ma bata yi ba, kamar bata san da halittarsu a wajen ba. Ita kuwa Auta cike da zumuɗi ta ƙarisa wajensu, wajen Zash ta fara nufa tana faɗin. "Yah Zash tin da nazo nike tambayar Yah Omerish ina kake? Sai ya ce mun ka tafi Dubai".
Hannu ya miƙa mata ta bashi nata tana murmushi, zaunar da ita kusa da shi ya yi kafin ya amsa mata da. "E jiya na dawo, na yi kewarki sosai my sweetheart"..... "Nima na yi kewarka sosai, kullum sai na tinaka". A shagwaɓe ta faɗa. Cike da zolaya ya ce. "Da gaske anyi kewata ɗin nan kuwa?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e da gaske. Wani irin kallo ya wurga mata mai kama da hararar wasa yana faɗin. "To meyasa ba'a kirani ba tin da an yi kewata?". Zata yi magana ta ji murya cikin harsh voice ance. "Yah Zash wacece kuma wannan?!". Bawan Allah shi ya ɗan manta ma waya yake yi!.
Dawo da kallonsa a kan wayar ya yi kafin ya amsa masu da. "She's my sweetheart". Ya faÉ—a yana É—an riko shoulder É—inta, ya matsar da ita jikinsa kafin ya É—an sauko da wayar dan su samu damar ganinta sosai. Cool murmushi ta sakarwa Pinkish kafin ta ce. "Sannunki".
Ɗaure fuska sosai Pinkish ta yi, sai ma da ta ɓalla mata harara kafin ta amsa da. "Yauwa". Saura kaɗan su saka Zash murmushi, Pinkish bata da hali mai kyau, ita sam sam bata san mutane, ji yadda ta haɗe rai fa, amma fa a ganin Zash ne bata san mutane shiyasa ta ɗaure fuska dan taga Auta, ku fa a ganinku me yasa ta yi hakan?.
"Yah Zash she looks like Yah Bobo". Cewar Auta kenan. Jinjina mata kai ya yi kafin ya sanar da ita kannen Bobo ne, kara faÉ—aÉ—a murmushinta ta yi baiwar Allah, sannan ta kara ce masu sannu. Fuska a É—aure tamau ta ce. "Wacece ke kuma?".
Tana ta fara'a ta amsa da. "Sister Yah Omerish ce ni". Bata ƙarisa maganar ba beauty ta leƙo da kanta ta cikin wayar, wani irin haɗaɗɗen murmushi ta sakarwa Auta kafin ta ce. "Wow they looks alikes, you're so cute, pretty and beauty like him, i like you!".
Sosai Auta ta ji daÉ—in kalamanta, tana murmushi sosai ta ce. "Same, I like more, and you're very beauty more than me". Girgiza kai ta É—an yi. "Not more than your, lest than your okey?"........ Zata yi magana harsh voice É—in baby ya katsesu da cewa. "Then so what if she's beauty? Am also beauty more than........".
Zash ne ya katse mata maganar bata karisa ba ta hanyar zaro almond eyes ɗinsa, ya yi mamakin jin yadda take faɗa, dik da yasan dama mafaɗaciya ce kamar mom ɗinsu, ba'a taɓata ta yi shiru, to amma me Auta ta yi mata da zata fara faɗa da ita kawai ba gaira babu dalili?.
"Pinkish are you hard what you're saying?". Cewar Zash. Shi dai Smart ya koma kan aikin da yake yi, yana yi yana satar kallan Pretty da ta kwanta tana kallan sama kamar mai motsi a kai, ta yi shiru kamar dai bata tare da su haka. While shi kuma Bobo hankalinsa na'a kan tiger dake kwance a can kusa da pool dake wajen. Pretty bata san da tiger a wajen ba.
Ganin Pinkish bata nuna mata so ba yasa ta tashi daga wajen, dan bata san mutum ya nuna mata kiyayya. Kusa da Smart ta zauna hankalinta a kan Bobo ta ce. "Yah Bobo sannu da zuwa". Hararar ya wurga mata kafin ya ce. "Sai yanzu kika ganni?". "Sorry Yah Bobo waya nike yi fa". Dawo da kallansa a kanta ya yi kafin ya ce. "A'a kin dai'na san Yah Bobo yanzu, Yah Zash ya fini"....... "Yah Omerish ka faÉ—awa Yah Bobo ban fi san kowa ba, dikkanku ina sanku kamar rai'na". Ta faÉ—a kamar zata yi kuka.
Hannunsa Smart yasa ya janyota jikinsa, can ƙasa cikin sigar rarrashi ya ce. "Kyale Bobo, yana cikin damuwa ne zai sauke mana a kanki, bashi hai"..... Take ta ji tausayin Bobo ya mamaye zuciyarta, cike da alhini ta ce. "Yah Omerish meyasa me shi?". "Matsala ce ta gida shi da mom".
Kamar zata yi kuka ta dawo da kallonta a kansa. "Sorry Yah Bobo ka ji? Believe Allah Everything it will come to and end". Jinjina kai ya yi kafin ya ce. "In Sha Allah our sweetheart"..... Shi kuwa Zash ya zage sai bawa Pinkish hakuri yake yi, ita kuma ta kafe a kan bafa zata hakura ba, dan ranta ya ɓaci, daga karshe ma kashe wayar ta yi tana kuka, ya rasa me ya yi mata ya bakanta mata rai har haka. Pinkish manyan ƙasa!.