Sashe 230
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mai da idanunta ta yi ta datse gam tare da juyawa ta ɗaura kanta a saman laps ɗinsa, irin wai tana gigin barcin nan. Har cikin zuciyarsa ya ji ta amsa, wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali. Hannunsa ya kai saman lallausan kumatunta, cikin sanyin murya ya ce. "Aesh zaki iya tashi kuwa?". Ya yi maganar idanunsa a kan shape na HP ɗinta, tin da ya shigo bai kalli idanunta bane da zai gane barcin karya take yi, gabaɗaya hankalinsa a kan surarta. Marairace murya ta yi irin muryar barci, cike da shagwaɓa ta ce. "Yah Ramish barci nike ji sosai amma ka tashe ni"............... 🤔🥱
"Sorry to cigaba da yin barcinki kin ji?". Kai ta ɗan girgiza tare da juyawa ta yi kwanciya ruf da ciki, dan ta ga ya kurewa kirjinta da HP ɗinta idanu, sai abin ya bata kunya sosai, kun san mu fa Nigerians da kunya aka sanmu, mu ɗin ma arewaci ne masu kunyar, so Leesharh dai da sauran kunyarta...... "Yah Ramish ai ka rigada ka kori barcin tin da ka tasheni". Ta yi maganar tana ƙoƙarin miƙewa game da waro idanunta. Dawo da kallonsa saman face ɗinta ya yi, dai'dai lokacin ta miƙe zaune tana kallon kasa. Kallo ɗaya ya yi wa idanunta yasan ba barci ta yi ba, ya ɗan yi mamaki, a ransa ya ce ko dai kewata Aesh take yi ne yasa ta zo bedroom ɗina ta kwanta da ta ganni kuma dan kada in ce me ya kawota shi ne ta yi acting kamar barci ne ya ɗauketa a wajen? Ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya yi wannan tinani, sai ya ji daɗi, ko ba komai yau ta damu da shi.
"Yah Ramish yaushe ka dawo?". Ta yi maganar tana bin ɗakin da kallo, wai irin ta nuna kamar bama ta san nan ta shigo ta kwanta ba. "Kai me yakawoni bedroom ɗinka kuma? Kai innalilahi barcin nan bai mun dai'dai ba!". Ya faɗa tana ƙoƙarin sauka bed ɗin, wai tana son nuna mashi barci ne ya yi mata yawa bata san nan ta shigo ta kwanta ba , dama bedroom ɗinta zata wuce sai gigin barcin ya kwasheta. Bata san ya gama gane komai ba, ya ganota. Binta da kallo ya tsaya yana yi, wai irin zata yi basajan nan, ta manta a gaban babban jami'i take!.
Ganin ya yi shiru yana kallonta yasa ta yi gaggawar yunƙurawa zata sauka ta bar gadan tana ƙoƙarin danne murmushin dake san kubce mata. ANKAMA WATA TA YI KARYA..😅
Hannunta ya capko tare da janyota ta faɗa saman kirjinsa. Sai da dattijuwar nan ta ji kirjinta ya amsa, wani irin zafi ta ji a ranta, abin ya komata sosai. Kai kallanta a kan kafar dattijuwar dake leƙowa ta gefen labule Leesharh ta yi, nan ta ga matar ta matse yatsun kafafun nata a kasa, nan Leesharh ta gane abin ya ciza mata zuciya, bata so ba!.
Cikin wani irin kasalallen murya ya ce. "Me kika zo yi bedroom ɗina?". Ya yi maganar tare da sanya hannun ya zame pil da ta kama veil da ta yi rolling a kanta......... "Ni fa Yah Ramish ban san cewa bedroom ɗinka na shigo ba, na fito daga wajensu Auta ne barci kamar zan yi hauka, shi ne na afko nan ban sani ba". Ta kai karshen maganar tare da dafa kirjinsa zata miƙe. Mayar da ita ya yi ta kwanta, veil ɗin nata ya cire ya ajiye a gefe, haɓarta ya ɗago ya zama suna fuskantar juna. Ɗan zuba mata idanu kamar na ƴan sakanni kafin ya ce. "Meyasa kike wahalar da ni ne Aesh? Meyasa ba zaki yarda mu yi aure ba?".
Satar kallon kafar dattijuwar ta yi kafin ta É—an kalli sama, nan taga tana lekansu bata dai'na ba, dawo da kallonta a kansa ta yi, sillent talk ta yi mashi ta hanyar motsa lips É—inta, babu wanda zai iya fahimtar me ta ce mashi sai shi É—in, a fili ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, sannan ya ce. "In kuwa haka ne zan kasance cikin dakon wannan rana, sannan kuma a ranar zan baki kyakkyawar kyauta da na tabbata zaki ji daÉ—insa sosai". Ya kai karshen maganar tare da matsar da É—an bakinsa dap kunnenta, ya cigaba da cewa. "A wannan rana babu shakka ba zan kyaleki ba sai na yi round two, dan kin bani wahala sosai".
Ɗago da kanta ta yi, a hankali ta kai ɗan bakinta saitin kumatunsa, zazzafar sumbata ta bashi wanda sai da ta sanya dattijuwar nan sakin labulen da ta rike ta ɗan yaye tana leƙansu, idanunta sun yi jajir sun cika da kwallah, wlh Leesharh ta iya tsiya. "Nima ina da kyakkyawar kyauta yau a gareka, amma idan na baka me zaka bani?". ME KUKE TINANIN ZATA BASHI?.
Ai bai iya bata amsa ba saboda wani irin tayar mashi da hankali wannan sumbata tata da ta yi, ji ya yi tamkar wanda aka jonawa lantarki.
Jin ya yi shiru yasa ta sake maimaita abin da ta faÉ—a tare da É—an É—ago kanta da kallonta a kansa, tana É—agowa bakinsu ya haÉ—e dan in baku manta ba ya kai bakinsa ya yi mata raÉ—a a kunne.
Tana ƙoƙarin yin gaggawar zame kanta ya ce ina baki isa ba, ai rikota ya yi ya fara rage zafin da ta haɗa mashi, hot kiss ya shiga bata tare da cusa hannunsa a cikin kyakkyawar gashin kanta da ya sha gyara. Ai tsabar takaici dattijuwa bata san time ɗin da ta furta no ba, sai dai Ramish ya yi nisan da bai jita ba, amma ita Leesharh ta ji time da ta faɗa, hakan yasa ta kyalesa yana kissing ɗinta bata hana shi ba, sai ma hannu da ta kai ta rungumesa da kyau. Haba ai kara haɗa mashi zafi ta yi, ya matseta sosai a jikinsa, yana ƙoƙarin tura hannunsa cikin rigarta cikin fitar hankali sai aka yi knowking na door ɗin wanda hakan ya ja ta yi gaggawar kwace bakinta daga nasa.
Idanunsa sun kaɗa sun yi jajir kaman ɗan maye, murya kamar na ɗan maye ya ce mata. "Aesh please bayan kiss ba zan yi maki komai ba, please ki barni in kara kaɗan". Out of control yake maganar, idanunsa a limshe. "Yah Ramish knowking ake yi shiyasa". Ta faɗa tare da janyo vail tana ƙoƙarin maidawa kanta. Ɗan ciza lips ɗinsa gam ya yi, sai kuma ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa, sam bai so hakan ba. Miƙewa ta yi ta nufi door ɗin tana jin wani irin farinciki na musamman a ranta.
Tana buÉ—ewa suka yi four eyes da guyson. "Aunty Aesh ke fa muke jira ki zo mu yi lunch amma shiru tun É—azun". Yana magana kallansa a kan Ramish da ya waro eyes É—insa da suka rikiÉ—a izuwa red sosai. A natse ta ce. "Muje to". Guyson yana zargin wani abin, dan ya ganta gabaÉ—aya a hargitse, amma bai ce komai ba ya juya da nufin su tafi.
"Omar kuje ku yi lunch ɗin, fita zamu yi da ita". Muryar Ramish ya daki dodan kunnensu, ya yi maganar tare da miƙewa ya nufosu. Wucesu ya yi cikin sauri yana faɗin. "Aesh ki sameni a mota". Kallon juna suka yi ita da guyson kafin ta saci kallon dattijuwa, a ranta ta ce ta jefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya, yanzu masu nikaf zasu samu labarin hakarsu bai cin ma ruwa ba, sun so tagayyara rayuwarta, idan ta kammala aikinta su kasheta, idan kuma asirinta ya tonu su Ramish su kasheta, sai ga shi da yake Allah ba azzalumin bawansa bane, su samu labarin soyayya ma take da Ramish ɗin, su san sonta yake yi kamar ransa, sai su mutu da haushi, rayuwarta bai tagayyara da suka yi fata ba!!.
"Yah Omar bari in je". Hararar wasa ya wurga mata kafin ya ce. "Ina da meeting dake Aunty Aesh, sannan kada ki wahalar mun da yaya, ki yi mashi dik abin da yake so dan faranta mashi, na baki amanarsa". Ya kai karshen maganar tare da wucewa ya tafi. Bayansa ta bi da kallo har ya kurewa ganinta, siririn murmushi ta saki a ranta ta ce ta yi sa'ar ƴan uwansa masu saukin kai ne kuma suna kaunarta...... Ni kuwa ya ce tab lallai kuwa mafarki kike yi, dan kuwa a yaran King Auta da guyson ɗin ne kawai masu sanyin halin, uhm kada ki yi fatan shiga kingdom of power da sunan zaman aure kina matsayin bare, inai maki fatan idan Allah ya yi aure tsakaninki da Ramish ku yi zamanku a Dubai, idan ba haka ba mama kawai ta isheku bala'i, baku zasu karɓeki matsayin sirika ba!!.
Bayansa ta bi tana cigaba da godewa Allah. A cikin mota ta iskosa zaune yana jiranta, gidan gaba ta buɗe ta shiga, kanta a kasa saboda kunyar sumbatar da ta yi mashi ɗazun, kunna motar ya yi ba tare da ya kalleta ba, kai tsaye suka nufi office ɗinsa. Suna tafiya tsohuwar nan ta yi gaggawar fitowa ta nufi bedroom ɗinta, idanunta sun yi jajir kamar wuta, har da guntun kwallah a face ɗinta, ranta ya ɓaci Leesharh ta yi mata taboooooooooooooo.