Sashe 219
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A dai'dai wannan lokacin kuma King yana can suna kai ruwa rana da smart, ga tashin hankalin da yake ciki na ciwon Auta, ga zafafan questions da Smart ya jefesa da su. Yana tsaye a tsakiyar bedroom na daddyn nasa, yana sanye da sleeping dress, dan shirin kwanciya barci ya yi, while shi kuma King yaka zaune a saman bed É—insa, babu ko sallama Smart ya shigo mashi cikin É—aki, kallo É—aya King É—in ya yi mashi ya kawar da kansa, a cewarsa yana fushi da Smart, a tinaninsa hakuri Smart ya zo bashi, sai dai bai san wata fitinar ce ma ta kunno kai ba.
Wai irin ya nuna ransa ya ɓaci sosai ɗin nan kuma yana fushi da shi shi ne har da wani cewa Smart ɗin. "Meya kawoka room ɗina?". Ya yi maganar yana wani ɗaure fuska. Shiru Smart ya yi yana cigaba da binsa da kallo.
"Idan ba zaka yi magana ba ka fice mun daga É—aki". Ya faÉ—a yana nuna mashi hanyar fita. Man ma shiru Smart ya yi, maganganun momma na ta yi mashi yawo a kunne in da take cewa tana san su yi magana amma tafiya Dubai ya zo da sauri, dan haka idan ta dawo zasu tattauna a kan matar commander, kada ya kula kowa a gidan, ya kasance a É—aki kamar yadda yake. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Meyasa ka cika san kanka da zalinci ne dad?". A sanyayye ya yi maganar!.
A hanzarce King ya zaro idanu yana kallansa. "Omerish ni kake cewa ina da san kai'na da kuma zalunci? Ni kam anya baka shan wani abin kuwa?"....... Idanunsa kar kan dad ɗin nasa ya ce. "Dama shi mara gaskiya a kullum cikin hargagi yake, dad baka da gaskiya, kana da zalinci da son kai, baka san zaluncinka ya tonunwa duniya shiyasa kake ƙoƙarin hahhaura abubuwa a kan wasu".
A zabure King ya zuro kafafunsa kasan bed ɗinsa, yana zaro ido kamar an tare ɓera a tarko ya ce. "Zaluncin me na yi Omerish? Dan na aurawa Zunaira wanda ya dace da rayuwarta shi ne na yi zalunci?". Ya kai karshen maganar yana miƙewa tsaye, yana wani furkaki!.
"Dad ni fa ba ɗaya nike da sauran ƴaƴanka ba, kai kanka kasan da hakan, kasan cewa yaran momma gifted ne, shiyasa kake jansu a jikinka fiye da ƴaƴan kowa saboda baka san su ja baya da kai har su fara tinanin akwai abin da kake binnewa, kasan da cewa ko da iya Omaid and Obaid aka barka sai sun tona ɓarnar da kake yi cikin ƙanƙanin lokaci bare kuma ni".
Kara firgita King ya yi yana zazzare idanu. "Omerish ya tabbata yanzu kam da gaske akwai abin da kake sha!". Ya faÉ—a yana nufosa. "Dad babu wani abin da nike sha, yanzu ni ba wannan ne ya kawoni ba"..... "Batun Zunaira ne ya kawoka ko? To Zunaira matar aute ce, sai ka zare bakinka a cikin maganar ta". Cewar King!!
Kai Smart ya É—an girgiza. "Ba'a banza makiya suke kirana da Smart ba, tun da har makiyana suka yarda ni Smart ne yakamata kai ma daddy kasan ni ba irin saura bane, ba shakka batun Zunaira yana daga cikin abin da ya kawoni, amma bashi ne the best ba, the best shi ne so nike ka faÉ—a mun wacece uwar Ramish?! Dan dai kasan Aleezarh (Mama kenan) ba ita ta haifeshi ba!!".
Tamkar kwayar idanun King zasu fito su faɗi ƙasa, lokaci guda wani irin gumi ya wanke mashi fuska, a rikice word ɗinsa suna harhaɗewa ya ce. "Idan ba Aleezarh ce ta haifesa ba kai ne uwarsa? Wai Omerish anya kana da hankali kuwa? Lallai ba shakka Rahilarh ta mun cuta da ba zan taɓa mantawa da shi ba, ta mayar da kai mara hankali ma.......". Ƙasa ƙarisa maganar ya yi saboda tsawa da Smart ya daka mashi. "Ya isheka haka dad! Kowani lokaci sai ka zagi momma a kai'na for what reason? Ka zageta kuma ka zaganmun iyayena, dik saboda kana san ɓoye laifukanka, just tell me wacece uwar Ramish kuma meyasa ka yaudari Aleezarh da shi? Me ya yi maka da ka ja mashi irin wannan bala'i da dik in da ya yi neman rayuwarsa ake yi? Laifin me ya aikata a gareka? Ka faɗa mun sannan ka bani amsar menene a tsakaninka da mahaifiyar Hoorain da har ka zage ka rabasa da Zunaira". Ɗan dakatawa ya yi yana mayar da numfashi kafin ya sake cewa.
"Dad kai azzalumi ne sosai, ka faÉ—a mun su waye suke bibiyar rayuwar Ramish, dan nasan tin da har ka iya yaudarar Aleezarh da Ramish a matsayin É—anta to ba shakka kasan su waye suke neman kashesa, Raj shi ne kawai É—an Aleezarh namiji sai Aneesa, Ramish ba É—anta bane, kuma kai ka san uwarsa, dole kuma ka faÉ—a mun É—an waye".
Yau ake yinta, Ramish ba ɗan mama ba, how comes to? Ya aka yi ita kanta bata san ba ɗanta bane? Kam bala'i lallai King shahararren ne, iyeeeee, ya aka yi Smart yasan dikka wannan sirrin wanda su momma basu sani ba? Sannan ya aka yi yasan suna da alaƙa da maman Hoorain bayan momma da ta yi tinanin ma bata faɗa mashi ba? Gaskiya Smart hegen kwaro ne, wato akwai badaƙala, wacece uwar Ramish to tin da ba mama bace? Amma da alama irin son da King yake yi mashi shi ne ubansa, tab QUEEN OF SURPRISED na fara baku a jikinku, yanzu kuka fara shan surprise ma ai, mu je zuwa.
King da ya gama nuna zallar hasala a face É—insa, abin da mutane suke cewa tabarmar kunya da hauka ake naÉ—eta, ya É—aure fuska zai yi magana cikin tsawa kenan Chuchu ta afko cikin É—akin a guje tana zunduma ihu, hakan yasa duk suka kai kallansu a kanta. Tana zuwa a haukace ta nufi King tana faÉ—in. "Daddy Auta ta rasu, Yah Abdussalam ne ya faÉ—a mata cewa Hoorain É—in da take so ai ya mutu dan haka ta zo su yi zaman aure, shikenan ta faÉ—i ta dai'na numfashi!!".
Ai King bai tsaya jin karashin maganar ba ya nufi waje, saboda yasan dama ance zuciyarta gab yake da bugawa, to ga shi Abdussalam ya fasa abin da suke rufe mata, ai dole ziciyarta ta buga. Shi kuwa Smart tin da Chuchu ta ambaci Auta ta rasu ya rigasu barin bedroom É—in ya nufi in da take. Yana shiga ya sami Abdussalam sai tattala mata tuwa yake yi a kanta yana ambatar sunanta, amma ko motsawa bata yi ba, da kallo É—aya Smart ya yi mata ya fahimci tabbas babu rai a jikinta. Innalilahi wa inna ilahir rajiun.
Allah sarki kada ku ga laifin Abdussalam, shi bai san ciwon son Hoorain take yi ba, shi bai san ance kada a sanar da ita ba, da ta fito parlour tana sambatu a kan Hoorain ne ya biyo bayanta, a nan ya ji ashe san Hoorain ne a ranta, shi kuma yasan Hoorain ya mutu, shi ne ya sanar da ita ya rasu, hakan yasa ta yanke jiki ta faÉ—i zuciyarta ta buga.
A fujaje King ya shigo cikin ɗakin, tamkar ya haukace ya yi kanta zai taɓata, ai cikin wani irin kuna da fitar hayyaci Smart ya capki wuyarsa, dama ya faɗa mashi in Zunaira ta mutu to fa sai dai ayi gawa biyu wlh!!.
Page É—in yau bai samu wadataccen editing ba, nasan zaku samu typing errors dayawa
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
=======🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
57
Daidai lokacin su uncle Abbas suka shigo cikin parlourn, dan Chuchu sai da ta je ta kira kowa na familyn, da alama Chuchu ta zauce, dan kalar kukan da take yi sai da uncle Jahiz ya kamata ya hanata dawowa part ɗin, ya miƙata ga Jawad ya yi mashi gargaɗin kada ya barta ta fita, saboda za'a samu matsala.
Kin yarda ta yi tana tigewa sai da Jawad ɗin ya sanyata a ɗaki ya rufe kofar da key, sannan ya kira Dr Raj da ya zo ya yi mata alluran barci ko zai samu hankalinta ya kwanta. Yau sai da aljannun dake kan Aneesa suka motsa saboda tsananin tashin hankalin da suka shiga. Uncle Jahiz and uncle Jahiz sun yi sun yi su zare hannun Smart daga wuyar King amma sun kasa, saboda wani irin damka da ya yi mashi na takaici da fitar hayyaci, shi kuma King like ruhinsa ya bar jikinsa saboda tashin hankali, bai taɓa zatan ɗan cikinsa zai yi mashi abin da Smart ya yi mashi ba ko da wasa, hakan yasa ya yi wannan sumar tsayen.
Ihun da guyson ya zunduma a lokacin da ya shigo cikin parlourn ne yasa Smart juyowa, Allah sarki, hankalinsa ya yi nisa wajen hukunta King ne, da ba zai taɓa bari guyson, Omaid and Obaid da Momma su ji batun mutuwar Zunaira a yanzu ba, dan abin zai yi mashi yawa, yasan ba zasu iya ɗauka ba, kazalika shi ma zai iya ɗaukar komai ban da tashin hankalinsu.
Ganin cewa labarin yana yaɗuwa a cikin gidan zai iya ja momma ta ji labari ne yasa ya saki King ba dan ya so hakan ba. Yana sakinsa King ya zube ƙasa a saman gwiwowinsa idanunsa sun kaɗa sun yi jajir, yau zuciyarsa ta karaya, ya shiga tashin hankalin da ko a mafarki bai taɓa zatan shiga ba, yana kaunar Zunaira tamkar ransa, idan ta mutu a gaskiya zai iya mummunar cutuwa. Ɗan uwa ɗan uwan ne my people's, uncle Abbas and uncle Jahiz ne suka rungumi King suna tausarsa dik da basu san me ya haɗa shi da Smart ɗin ba.