Sashe 109
Rawanin Zalinci Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina kanta ta yi, sannan ta fara magana kamar haka.
"Zan baka tarihin Imam Mahadi ko dan saboda yadda jama'a suka É—aukesa, wasu sun karyata bayyanarsa, wasu kuma sun faÉ—i yadda zai bayyana ba'a dai'dai ba, sun ruÉ—ar da mutane game da bayyanarsa".
Shiru ya nitsu yana jinta, cigaba ta yi da cewa.
"Imam Mahdi Allah ya yarda da shi, shi ne ɗaya daga cikin manyan alamomin tashin alkiyama. Addinin Musulunci ya yi bayani a kan zuwansa, kuma ya na da mahimmanci a fahimtar al’amuran da za su wakana kafin ranar alkiyama. Menene Ma'anar Mahdi ma farko tukun nan?".
Shiru ta É—an yi tana kallansa, ganin bai motsa lips É—insa da nufin yin magana bane yasa ta É—aura da cewa.
"Sunan Mahdi yana nufin wanda Allah ya shiryar zuwa gaskiya. Shi mutum ne da Allah zai zaɓa domin ya jagoranci al’umma zuwa ga adalci da gaskiya a lokacin da duniya ta cika da zalunci da barna. Asalinsa daga zuriyar Annabi Muhammad (SAW) yake. Yana daga cikin zuriyar Nana Fatima, ƴar Annabi (SAW) Sunansa da sunan Annabi iri ɗaya ne sak. Sunansa Muhammad shi ma, kuma sunan mahaifinsa Abdullah, kamar dai Annabi Muhammad (SAW). Zai cika duniya da adalci. Zai bayyana ne a lokacin da duniya ta cika da zalunci da fasadi, sannan zai dawo da adalci da gaskiya. Annabi Muhammad (SAW) ya ce Al-Mahdi yana daga cikin zuriyata, daga cikin ƴaƴan Fatima ka duba Sunan Abu Dawud, Hadisi mai lamba 4286 a nan manzan Allah ya yi wannan magana".
"Manzon Allah ya sake cewa za a cika duniya da zalunci da danniya, sannan Allah zai kawo wani daga cikin iyalina wanda zai cika ta da adalci da gaskiya kamar yadda aka cika ta da zalunci da danniya ka duba cikin sunan Abu Dawud, Hadisi mai lamba 4285, Annabi ya ce Imam Madih zai bayyana ne a Makka kusa da Ka’aba, inda mutane za su rantsar da shi a matsayin jagoransu. Aikin da zai yi a zamansa a duniya sun haɗa da.Yaki da zalunci. Zai jagoranci yaƙi da azzalumai da masu rushe gaskiya. Zama jagoran musulmi. Zai haɗa al’ummar musulmi karkashin jagoranci guda. Zai taimaki Annabi Isa (AS) A lokacin zuwansa, Annabi Isa (AS) zai sauka daga sama, sannan su yi aiki tare wajen tabbatar da gaskiya. Ahlus-Sunnah wal-Jama’ah. Sun gaskata da zuwan Imam Mahdi kamar yadda hadisan Annabi suka tabbatar. Suma ƴan Shi'a sun yi imani da Imam Mahdi, suna cewa shi ne Imam na goma sha biyu daga Imaman su, wanda yanzu yana boye kuma zai bayyana a nan gaba a cewarsu. Wannan shi ne takaitaccen tarihin bayyanar Imam Madih".
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Wani lokaci Imam Madih zai bayyana?. Shin bayan zuwan su dijjal ne zai bayyana ko dai sai ya zo kafin su dijjal?".
Kai Ronnie yana da san yawan tambaya, dama kuma dik mai ilimi kuma mai san kara faɗaɗa iliminsa dole ne ya rinƙa tambaye tambaye. Allah sarki ita kuwa tun da tana san ya shiryu, bata gajiya da tambayoyinsa. Gyara zama da kyau ta yi, a nitse ta fara bashi amsarsa kamar haka.
"Bayyanar Imam Mahdi, Dajjal, da sauran manyan alamomin tashin alkiyama suna da tsari da Allah ya tsara, kuma akwai bayani a hadisan Annabi (SAW) game da wannan. A mahangar addinin Musulunci, Imam Mahdi zai bayyana ne kafin bayyanar Dajjal, kuma zai taka muhimmiyar rawa wajen jagorantar musulmi a lokacin wannan fitina mai girma wato fitinat dijjal. Zuwansa ba a lokacin da aka sani ba ne. Annabi Muhammad (SAW) ya ce, lokacin bayyanar Imam Mahdi ba wani abu ne da mutane za su iya hasashe da cikakken tabbaci ba. Amma zai bayyana ne lokacin da musulmi suke cikin matsananciyar bukatar jagora, sun jigata suna cikin kunci da wahala game da azabar azzaluman shugabanni, a lokacin zai bayyana domin ruguje zalincinsu ya zama jagora ga musulmi. Tsakanin bayyanarsa da bayyanar dijjal. A hadisan Annabi (SAW), ya nuna cewa Imam Mahdi zai bayyana ne kafin bayyanar Dajjal, kuma zai yi wa Dajjal tawaye tare da taimakon Annabi Isa (AS) lokacin da Dajjal ya bayyana, Imam Mahdi zai jagoranci musulmi su yi gwagwarmaya da shi. Sai Annabi Isa (AS) ya sauka daga sama, sannan shi ne zai kashe Dajjal a ƙarshe. Hadisin Bukhari da Muslim. An ce Annabi Isa zai sauka a lokacin da Imam Mahdi ya riga ya kasance jagora, sannan su biyu za su haɗa kai wajen yin maganin Dajjal. Annabi Isa zai sauka a kusa da minar Madina mai farin haske (minaratul bayda) a Syria, Bayyanar Dajjal. Fitowarsa ita ce mafi girman fitina ga al’umma, wanda zai zo tare da ƙarya da sihiri mai ƙarfi. Saukar Annabi Isa. Annabi Isa zai zo domin taimakawa Mahdi wajen kawo ƙarshen Dajjal, sannan ya jagoranci sauran al’umma. Zai zo ne bayan Mahdi ya fara gyara duniya. Wannan shi ne ainahin cikakken bayani a kan bayyanar Imam Mahadi".
Ta kai karshen maganar tana kallansa. Shiru ya yi yana jinjina girma irin na Ubangiji, wato Alqur'ani ya tabbata ba abin wasa bane, lallai ne ba shakka dik mai tinani ba zai bijire maganar Allah ba.
Buɗe baki ya yi domin ya yi magana sai gani suka yi anturo kofar ɗakin an shigo. A tare suka kai kallansu a kan kofar shigowa tana zare hannunta daga rikon da ya yi mata. Ɗan zaro idanu Sweetie ta yi tana kallansa, shi kuwa ƙarisowa ciki ya yi ba tare da ya kalli in da suke ba.
Gaban mirrorsa ya karisa ya tsaya, ya gama shirya komai domin cire ƙwaƙwalwarta kamar yadda ya tsara, yau kuma yake sa rai zai yi wannan aiki, shi ne dalilin dawowarsa yanzu kenan.
Silent talk ya yi wajen cewa Ronnie ya fita daga ɗakin ita kuma ta same shi a wannan ɗaki da ya yi treating ɗinta last time. Kallon juna suka yi ita da Ronnie, miƙewa Ronnie ya yi ya sauko kasan bed ɗin, sannan ya nufi kofar fita, yana san tambayar yayan nasa me zai yi mata ko dai bata da lafiya ne? Amma sai ya ji tamkar an ɗaure mashi tongue ɗinsa, ya kasa magana, haka ya nufi fita waje.
Ita kuma dirowa kasan bed ta yi, idanunta a kansa, shi kuma sam sam baya kallanta, ita kyansa na musamman da ya yi ma take kallah, kowani kaya yasa kyau yake yi wa kayan, ita jacket É—in jikinsa ma take balai'n kauna, rigar ta yi mata kyau, ga shi har gwiwonsa ya kai, kamar long coat haka jacket É—in yake.
Kafafunsa dake sanye cikin wasu irin armor sandal ta bi da kallo, takalma bakake ne hakan yasa hasken fatarsa ta kara fitowa sosai, kafafunsa kyawawan gaske, faratunan yatsunsa kamar madara, zaka ce bai taɓa taka ƙasa ba.
Ganin ta sauko kasa yasa ya juya zai nufi hanyar zuwa wannan ɗakin dan su je ya yi aikin, ba ruwansa da zata mutu, shi dai buƙatarsa kawai ta biya.
"One mint big bro". Ta faÉ—a tana É—aura hannayenta dikka biyu a saman kugunta. A tare suka dakata shi da Ronnie, dama Ronnie bai kai ga fita waje ba. So jin maganarta yasa suka dakata
Dakarawa ya yi da tafiya amma bai juyo ba, ya nuna alamar dai yana sauraronta....... Ko kaÉ—an babu tsoron abin da zai iya aikata mata kawai ta nufesa, a hankali take takawa har ta isa garesa, ta zago ta gabansa suna fuskantar juna, da kyau ta kara rike kugunta.
Slowly ya É—aura idanunsa a kan face É—inta, sai da ya ji gabansa ta É—an faÉ—i, ita kanta sai da ta ji wani irin shock kamar an jona mata wutar lantarki, amma haka ta daure, cike da kwarin gwiwa zuciyarta na dukan uku uku ta ce.
"Why do you want to remove my brain?" She threw the question at him, her face hardening as if to make it clear that she was not joking.
Ɗan zaro idanunsa a kanta ya yi, a wannan gaɓar sai da ta ɗan kawar da kallonta daga cikin idanunsa, saboda da ya zaro idanu sun kara kaifafa sosai da ba zata iya ganinsa ba.
Ko waye ya faɗa mata zai cire mata ƙwaƙwalwa kuma? Kai Sweetie duniya.
When he didn’t respond, she spoke again. "So, you mean to tell me that you can’t retrieve anything from me unless you take my brain? Don’t you think that’s a sign of your failure?"
He stood motionless like a statue, showing no intention of answering her.
She fell silent, her eyes trailing down to his feet, watching how he slightly shifted them a subtle sign that her words were getting to him. Slowly, she lifted her gaze back to his face, slightly tilting her hips before freeing one hand from the grip she had on her waist. Then, with her heart pounding hard in her chest from fear of him, she forced herself to lift her hand, positioning her fingers right in front of his face. Her chest felt like it was about to burst from fear, but she suppressed it.
Shiru ta ɗan yi tana kallan yatsun kafafunsa yadda yake ɗan motsasu kaɗan kaɗan alamar maganganunta suna taɓa mashi zuciya. Slowly ta ɗago kallanta a face ɗinsa, ɗan jijjiga ƙugunta kaɗan ta yi kafin ta zame hannunta ɗaya daga rikon da ta yi wa kugun nata, sannan ta ɗaga hannun nata dai'dai saitin face ɗinsa, kirjinta tamkar zai fashe saboda tsoronsa, amma haka ta danne.
Kiyasta mashi yatsunta a saitin face ɗinsa ta yi. Her voice was sharp as she spoke, "I challenge you. Find Spender using only the brilliance of your own mind, without my help, without hurting me to get to him. Find it on your own. If you can, then I will acknowledge that you are truly a man. And I want you to understand something, when it comes to the story of your fate, I am the first page and the last. I am your destiny, and there’s nothing you can do about it!!. If you truly are a man, find Spender yourself." Babbar magana, lallai Sweetie jinjina gareki gaskiya, eyye yarinya ta ƙalubalance Black Tiger, tashin hankali, ya kuke tinanin wannan wasa zai kaya? Mu je zuwa.
She ended her words with her fingers still pointed at him, her gaze unwavering.