Sashe 98
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,
3️⃣6️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Kwace nake saman gado na rufe jikina lif da bargo don yanayin akwai sanyin safiya a ranan gashi dai ina ganin kamar banyi barci ba amma kuma a zahirin barcin ne saidai ba sosai ba ya dibeni.
Har anty Salma ta shigo dakin nawa amma banji shigowan nata ba lokacin zama tayi a bakin gadon takai hannu tana dafani tare da ambatar sunana lokaci guda.
A hankali na bude idona ina yaye bargon dana rufa dashi nakai kallona da lumsasun idanuwa dake nuna ina jin barci a lokacin ga anty Salma dake zaune a kusa dani ta dafani.
Ta bushe da dariya tana fadin lalai Ramaah ta yau don ba fita kika samu sakatan barci haka tun daga kofa nake ta sallama amma baki jini ba.
Yunkurin dagawa daga kwancen nayi ina fadin kuma fa ban dade da kwanciya ba barcin ya daukeni haka ashe ina kwana anty ?
Ta saki ajiyan zuciya ta dago idanunta gareni tana amsa gaisuwan kafin tace dani mijin maria ne mukai waya dashi game dake jiya da dare yau da safe ma ya kira shine nace barin sameki ?
Ya Habu kuma na fada a sanyayye take yanayina kuma ya sauya lokaci guda nake fadin wai in koma zaria ko dama nasan idan ya dawo ya samu ban nan sai yayi barazanan fadan nan nasa yanzu cewa zaiyi an kusa komawa hutu kila ?
Murmushi ta sauke a fuskanta take fadin kusan haka dinne saidai wanan ba wai zancen school bane Rahama zancen tsakaninki da dan uwansa yake min.
Cikin firgici na sake kallonta nace ya sani ke nan anty ?
Ehh ya fada masa komai har da zuwansa nan Rahama yanzu na yarda guy din nan da gaskiya yana son ki sosai wallahi kuma tsakani da Allah yake kaunan ki badon sha,awa ko wani abuba.
Amma ke naga tsoron matansa kada su cinyeki danya yayi tasiri sosai a zuciyanki sun riga da sun firgitaki da mijin nasu.
Ba haka bane anty ?
To meye idan ba haka ba Rahama kin fada da bakinki guy din nan yana da mutunci sosai haka kuma yana kaunan ki din me ake nema ga aure.
Kawai ki fita zancen matanshi ki bada kai bori ya hau musha buki mukan muga yadda zasuyi tunda dai da kurciyanshi har yanzu ba mai cewa ma yayi auren farko balle mata biyu.
Kawai dai rigimace irin ta mallam bahaushe na atara mata a gida ana tunkaho shine kawai matsalan shi amma meye a ciki ?
Ni abinda yasa nake maki kwadayinsa yadda naga dan uwansa da mutunci mijin maria shiyasa nake maki fatan ki sameshi a matsayin miji kema don nasan zasu rikeku bisa amana.
Mutanen yanzu ba ka shedansu Rahama sam hankalina bai kwata da zancen Adamu ba shiyasa nanuna mashi bazan bashi ke ba gara tun wuri ya bari.
Akwai da dama suna sonki ta wajena sam hankalina bai kwanta dasu ba ko kadan donshi nake kore zancesu idan sun nuna hakan.
Daddy ya nuna muna cewa abu na farko da zamu fara yarda dashi ga mutum shine natsuwa da mutunci mutum a ganin farko da nayiwa bawan Allah nan Jafaru na hango natsuwa da kamala a tare dashi baizo gurin da wasa ba Rahama.
Da niyar aure ya tunkareki don haka ba wasa a cikin zancen shi gashi yanzu kuma har ya gabatar da zancen ga dan uwansa alama ya nuna ke nan bai kaunan dogon dadewa da zai iya kawo maku cikas a zancen.
Sam banji wani faduwan gaba ko darr na shakunsa ba donshi kikaga ina baki kwarim gwiwa akan zancen dan nasan a gaba hakan zaiwa kowan ku dadi.
Kada ki duba bayan ki duba gaba a rayuwan ki ba lalai bane Allah yaba bawansa dama irin hakan sau biyu damankine a yanzu yazo maki don haka kada kiyi wasa da wanan daman a rayuwanki.
Shidai din ba wai tsoho bane ina fada maki akwai sa,anshi da basuyi ko auren fari ba a wani wajen wanan kawai rigimace irin ta malam ba haushe.
Don haka nidai ba zan maki dole ba Rahama kiyi shawara da zuciyar ki koda ita maria duk abinda kuka yanke mai kyaune don kece mai zama bani ba .
Kallon da nayi mata take fadin No banson na fada maki ra,ayinane a yanzu daga baya ki dawo kina fadin nice na sakaki aurensa idan ba haka ba da zance kawai ki yarda ki amince da bukatan sa don dai zuciyana ya kwanta gaskiya da zancen guy din .
Na fahinci shi mutumne mai saukin kai yana bukatan macen da zata kwantar mashi da hankaline yanzu akusa dashi wananne kawai yasakashi kara aure a fahintana.
So ki bashi chances mu gwadashi mu gani don bai kamata ace kin kinki yarda da tayinsa ba in sha Allah hakan zai zamo alheri a gareku baki daya.
Shiru dakin yayi na dan lokaci kowa da abinda yake tunane a zuciyarsa nikan a bangarena saina dauka anty salma ashe bata kaunana da zatace in shiga cikin kwamacalan gidan ya J a buga wasan dani.
Matan da babu zaman lafiya a tsakaninsu suna su biyun suma basu bar kansu ba ni wani gulma ko kwadayi zai daukeni zuwa jefa kaina irin wanan gidan ?
Idan har naga zata takura min da zance J gaskiya gara na hakkura da zama wajenta in koma wani wajen da zama nasan dai banda wani matsala ga zamana a gidana ta banda wanan zancen J daya bullo a yanzu.
Shi din ne kuma zaisa na bar wajenta in koma gidan daddy don ban tashi komawa zaria a wayanzu saboda har lokacin ina jin zafin cin mutuncu da matan nan sukayi min duk da bani kadai bane da Nafisace.
Amma ai sun labe ga sabarane suka halbi karsana don ni dai sukafiyiwa mumunan kazafi da alakantani da mijinsu kan kwadayi.
Idona runtse naji anty Salma na fadin zan tafi in shirya nasan dai mijin maria din zai kirani yaji ya mukayi dake zan kiraki ki fada mai shawaran da kika yanke din.
Ta mike ta fice daga dakin na daga kai ina binta da kallon mamaki da zargin yau inda yar uwarta na jini nake ba zata taba min fatan auren mutum irin yaya Jafar ba haka kwatsan in fada cikin cakwakiyar gidansa da gangan da gangan haka.
Dolema ace saboda kudine nashiga ba wanda zai kawo cewa wani dalili na daban ne Allah ya hadani dashi ina kallon irin hassadan da matan sauran yan uwansu suke nunawa yar uwata dasu kansu matan yaya J din da idona nasan komai don ina gani kuma ina ji ai.
Shawara nake tayi a raina dashi na wuni ranan shawarana yafi karkata da inbar gidan anty salma idan zata takura min da zancen J in koma gidan daddy baki alaikum.