Sashe 144
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ZARIA
Tunda ya shiga dakin yake bin ko ina da kallo saboda kuran da dakin yayi duk da a rufe dakin yake yabar key din a gidana saida zai fitone ya dauko don idan ya barshi bude har yara suke bari suna shiga mashi suyi mashi barna shine ya soma rufewa ya wuce da key dinshi.
Shi ta ina zai iya kwana daki haka kaca kaca donshine yasawa Asmau kira da tazo tana tsaye bayan ta shigo yace ki duba saboda Allah dakin nan yadda ya koma Asmau saboda kazantar ku ?
Ki duba don Allah Asmau wanan wani irin rayuwane wai kika zabarwa rayuwanki Asmau ?
To yaya ai dakin a rufe yake balle a gyarama yaja tsuki yace kona barshi a bude aiba gyarab zakuyi min ba ?
Wanda bai iya gyaran jikinsa bane zai gyarawa wani muhalinsa ki duba yadda kuka mayar da falon gidan nan don Allah ku bakujin kunya azo a samu gida haka don Allah ?
Ni idan na saba wanda suke shigowa sun saba da hakanne don Allah baku jin kunya a rayuwan ku ku ki duba jikinki Asmau son Allah ki dubi kanki ki gani don Allah ?
Yaya ni yanzu bata gyara nakeyi ba nima tawa ta isheni don Allah falo kuma ko an gyara a bata donshi nima na bari kowa ya zauna hakana in gaskiyane.
Bayan haka meye dalililnku na rashin sawa iya abinci da bakuyi har yanzu ya kafeta da ido yana kallonta don son jin amsan da zata bashi.
Tayi shiru ya dago yace badake nake bane idan ita Nusaiba bata san darajan iya ba ke Asmau nace baki sani bane kome ?
Kinsan fa mama bata nan yarinyar nan Asmau kuma yaushe zata iya girka mata abinda take so wai amma sai lokacin da matar habu tagama girki ta kawo mata zataci ?
Ke yanzu bakiji kunyar hakan ba Asmau duk wanda yazo gidan nan a yanzu keya sama amma baki iya tunawa da hakan sai kanwar bayan ku ta tuna tayi hakan ?
Yaya kafa san halin iya da surfa in an dafa abinci tace bai mata ba kuma ai ita tace a bar saka mata kada ya zama barna bata iyaci.
Shout Up my friend don tace hakan ke baki san tsufa bane ko baki san yakamata bane ?
Amma jeki ba matsala wallahi kowan ku will regret it don nasan abinyi a yanzu bai yuyuwa ina kawo komai a gidan nan amma ace ba za a iya girkawa aba kakata for what reason za zaman kashe jikina a banza.
Kayi hakkuri yaya za a dinga saka mata idan an girka ko bataci din kayi hakkuri yaja tsuki ya dan kalleta ya juya yana daga filon saman gadon zai kakabd da sauri tana jan kafan don nautin da cikin yai mata ta karba ya fito daga dakin gidan ya fice ga baki daya cikin takaicinsu a zuciyarshi.
A ranan mama ta dawo Zarian ita da abokan tafiyanta can family house dinsu suka sauka ganin Nafisa a gida take tambaya take fada mata ai yaya ya dawo jiya shiyasa ta dawo gida.
Ko ya dawo aiba gidan zai sauka ba don me kuka dawo yau tayi shiru bata bata amsa ba don tasan halin mama din haka kuma tana gudun hadin hasumi.
Saiga Nusaiba ta kirata tana kuka tana fada mata abinda yace ta bata hakkuri tace kar taje ko ina gata nan zuwa gidan ai.
Haka yasa ta kwasa zuwa gidan don ta rutsa shi don saiba bata san fitanshi ba tace mata yana nan gida lokacin
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/17, 08:36] Buhainat: {2\25\ 3:14 Yamma}seenabu Makawa
MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
5️⃣4️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,