Sashe 222
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
a cikin takaici. Ashe hayajiyar su yasa mutanen cikin gida sunji sai gasu gaba dayansu sun shigo part din yazid ne a gaba yake tambaya da iya lafiya da safen nan kuma ? Inafa lafiya yazidu wanan mara kunyar ta buga muna kofa da tijaranta tunda safen nan wai tazo a raba kwana a tsakanin su a hakan . Halama jiya nasan batayi barci ba da zancen hakan ta kwana a ranta shiyasa ta bugo muna wanan uban sammakon da tijara yarinya haka ba kunya ? Kawai muji kin turmujeshi cikin dare kina kwantan hakinki wurinshi koda karfin tsiya kuwa hakan data fada yasa su salima yin dariya a fusace yazid ya juya a kansu yana fadin . Ku kuma yan abu kazan uba dama shiya hanaku aure ai don iskanci karya iyan ta fada ba abinda zai faru ba kenan aga kawai ya zubewa mutane. Wai me take fadane meya kawo fitinan nan kuma haka yanzu da safen nan mama data shigo karshe ita da Asmau take tambaya cikin son sanin abindake gudana. Tazone itama a bata hakkinta yazid ya fada yana nunata da hannunsa yace tazone danki ya bata ciki itama ya fada cikin halin ko in kula a gaban manya. Wani irin zancen banzane kai kuma abata ciki kamar yaya haka ake bada cikin gatsau kamar tumakai ta juya wajen saiba din dake tsaye cikin tijura tace nusaiba lafiya kika shigo masu haka da fitina da safen nan ? Mama niba fitina nazo dashi ba daga kawai nazo akan zancen raba kwana tunda abin hakane amanan mu takeci shine iya take min sababi haka . Ai dole Nusaiba dole iya tayi maki hakan tunda aikin hankali bai hakan ke wace irin fitsarariyace wai Nusaiba ? Mama niba wajensu fa nazo ba wajenshi shida ita nazo don kowa zai karbi girkinshi tunda cutarmu akeyi ashe ace mu bamu iya kula dashi ba sai ita. To ba za a raba kwanan ba nace ai gara ita Rahama din Allah ma ya gyara yaya ta gane tun farko data yanke wanan hukunci don da kun halakashi tun,tuni ban sani ba. Ta dai halakashi mama tunda ita take ha,intarmu kowa kuma yagani ai yanzu ke r,,zz,z,,z,z,z,,z,d,zd,z,z,z,, muna mu sheda juna dake a gidan nan .dzzzzzzzzzzzzzzzdzzzz,zzzzz,z,z,z,z,d,zzzzzzzzd,z dzzdddz,zdzzzzzzz Malam bafa dakai nake ba magana nazo yi dasu za a hade min kai kuma a hanani magana hannu yazid din ya daga da nufi marinta da sauri maman tudu ta hana hakan tunda mu,,,,,,,,,, Daga saman gadon da Jafar yake kwancen yana saurare sai ji mukayi yana fadin Nusaiba enough kije gida nasake don Allah. Cak ta tsayar da maganarta tana saurarenshi itama hakanma yafi wallahi taje kowa ya huta haba me ake da wanan hali naki don Allah abu haka ba marmari saboda Allah ? Yau mamace ke fadin hakan akan nusaiba wanda ba nusaiban ba duk wanda ke dakin saida ya kalleta tacigaba da fadin me ake da halin yarinyar nan mama ? Yarinya ba abinda ta rike sai cin mutunci a kullum kuma tafi kowa cin riba a gidan nan amma babu godiyan Allah kasheshi zakiyi a kwancen ko me ? Ai dole kiyi hakan tunda kina bakin ciki da wani ya rabeshi ya samu na fahinci yarinyar nan bashi ta damu dashi ba abinsa ya dameta yanzu ? Dama shita biyo ai hakan yasa ta shiga ta fita tayiwa rayuwansu kutse ta hanasu zaman lafiya gashi dai ubanki ya fadi har gida ya saya maku amma duk hakan bai isheku ba. Saikin kashe min shi da ransa kin karasashi don bakin cikin yana tare da wata a ranan dai Nusaiba taci zari agun mama ido rufe ba ita ba har mu dake wajen saida ta hada damu din . Ta kuma kafe sai Nusaiba tabar gidan kota bata mamaki a ranan haka kawai wajen bakar jaraba irin namu ita ba zata yarda ba in abin ya koma haka duk mu watse mu koma gidan iyayyen mu. A,a dai su meye nasu a cikin zancen nan ita dai da tayi din ai ta samu abinda take nema ga yaron nan yau hakkurinsa ya kare ai. Sun jima suna surutunsu nidai na koma falo tun saiba na dakin nida salima tana fita Saare tabi bayanta suka fita ta jima bata dawo ba sai daya kai wajen awa biyu sai gata tashigo rai bace tana cewa. Abu haka ba adalci don Allah aimaka laifi kayi magana kuma ace za a sakeka wanan aida gani kasan aikin asirine wallahi. To wa kike nufin yayi mata asirin yanzu waya damu da ita balle ya tsaya yiwa Nusaiba asiri salima dake zaune kusa da iya ta fada. Sai iya ta amsa da kinsan dan fara daya suke da ita dole su dauka abinda sukeyi shi kowa keyi a gidan wakeda lokacin hakan a yanzu kowa abin gabanshi ya dameshi. Kedai saratun nan baki da halin kirki wallahi yanzu cin mutuncin dan uwanki da tayi bai sa kinji haushinta ba sai namu ? Nifa iya kada ki daureni don ban ambaci sunan kowa ba a nan maganata dai nakeyi yaya za a taru a bata rashin gaskiya bayan kuma ga gaskiya a fili su ake cuta kowa yasan haka ? Tas tas taji saukan mari a kumatunta saida takai gurfane a wajen yazid dake tsaye kanta yana huci daga kofa muryan mama ke fadin kara ma yar iska mara kunyan banza kawai . Ko hakan ma aiya isa iya ta fada yayin da take tsugune tana wani irin kuka a dafe da fuska duk mun zuba mata idanu cikin mamaki. Ta jima a wajen su mama na zaginta kafin ta mike ta fice a cikin kuka a hankali na lumshe udanuna ina nazarin abubuwa da yawa dake faruwa a gidan . Ranan ko gyaran part din ban samu yi ba don wanan fitinan da muka wayi gari dashi sabo ga yan uwansa maza sun zo dubashi sun jima a wajenshi basu tafi ba sai kusan azahar muna tare da salima a dakin mama muna hira. Wanda hakan yasa na dan sake jikina a nan Asmau ta same mu taso a dauko zancen saiba amma sai duk muka share zancen . Nasan halinta tun ban auri mijin su ba tana da son kananan magana ayi da wani a bayansa wanan yasa ban yarda inyi dogon hira da ita. Saida darene muna zaune mama ke fadin ai mahaifin Nusaiba ya bugo waya yana bada hakkuri amma sunce a barta gida har tayi hankali tunda bata da mutunci kowa bata ragawa a gidan. Wanan yasa na kara sanin cin mutunci baida alheri ga mutum don idan ya tashi tambayanka saika raina kanka. Ko yayane ka koyi girmama na gabanka don wanan halin rashin ragowan shiya kaita ga hakan don wata kila databi abin cikin mutunci dole tsofin namu su tsaya su duba masu a raba kwanan a yanzu yadda suke so. Itako Asmau don munafunci sai cewa takeyi wallahi ni sam ban damu da hakan ba kici gaba da kokarinki Raamah don Allah ya gani ba zan iya yadda kikeyi ba ni. Da wuri na kwanta ranan don gajiyan dake tare dani har barci ya soma dibana Yanda ta kirani sai lokacin take tambayana yaya jikina tare da fadin ashe kuma wanu fitina akayi a gidan ? Ehh kawai nace mata tare da fadin ni bai shafeni ba shiyasa ban daukeshi komai ba na kashe wayana ga baki daya na kwanta.