Sashe 175
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
masu cin mutunci sosai don saida ita Saiba ta rufe daki akace saboda yayi niyar dukanta dakyat aka samu ya hakkura amma yace zai bar gidan don ba zai yarda ba. Mun kai wani lokaci da ita wayan shi dake shigowa ne yasa na katse kiranta din na dauka don inji me zai fada a ranan kowa ina iyawa dashi don abin ya isheni gaskiya gara dai kowa yasan matsayinsa zai fi.