Sashe 61
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
fa idan taji baka kamshi ko falonta baka shiga mata. Dariya na danyi ina fadin komai na rayuwan mu a baya ban manta dashi ba anty saidai a can gida rayuwa ta juya muna baya. Mun koma damu da bayi bamu da bambamci a idon yan uwan mu nan dai nashiga bata labarin rayuwan da mukayi a wajen baffan mu har zuwa lokacin da Yanda suka hadu da mijinta. Kafin muka samu yanci daga kangin bautan baffan mu da iyalinsa da mukeyi muka dan murje a yanzu.