← Book details Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 284 OF 306

Sashe 284

Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

talauci zai kasheni bani kara tambayanshi komai a duniyan nan in Allah ya yarda. Habu ko bai kyauta ba ko ana mashi kirarin rowa har dakai zai hada yayiwa rowa a duniyan nan meye bakai masu ba a rayuwansu kaf dinsu gidan nan. Barshi babu komai mama ya fada cikin wani irin murya ina kwance ina jinsu ya ban tausayi a yadda yake fadi yana bata labarin yadda yabar mashi aikinsa na farko na mai da habun keyi yanzu . Haka kuma suka kama dukiyansa suka durmuye dashi dasu kawu har kayansa suka salwanta baiyiwa kowa korafin hakan ba kuma.
Chapter 284 · 0% Book details