Sashe 135
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/17, 08:36] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
5️⃣0️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Da dare bayan sallah sallah isha,i ina zaune dakina naji dawowan yaya J hakan yasa dana tabbatar da yashigo na mike na nufo fallo in mashi sannu da zuwa.
Ashe sai lokacin yake shigowa gidan da wata yarinya a bayanshi bayan nagaidashi na kurwa yarinyar ido ina mamakin in ya fito da ita ?
Shiko ya juya yana fadin shigo mana daga ciki habiba ga maman takima ta fito ai a sanyayye na furta mai sannu da dawowa yaya ?
Yauwa Rahama an wuni lafiya ya gida wanan yar yaya Ai ce Habiba na dauko maki rikonta zaku zauna tare a gidan nan.
Na daga kai na kara ksllon yarinyar ina fadin Allah sarki sannu da zuwa biba ko don ina jin sunnanta a bakin su anty Nafisa.
Ta gyada min kai nace karaso ki zauna mana ina zuwa na mike ruwan sha na dauko mashi nata a babban gora sai ita dana daukowa karamin gora na hado masu da cups na kawo masu.
Saidana zuba mai na mika mashi ya amsa yana godiya na mika mata karamin gora da cup itama tayi godiya ya kurbe ruwan yana lumshe ido.
Zama nayi daga gefenshi ya kallo Habiba din yana fadin to Rahama ga habiba nan na karbo rikonta a hannun yaya Ai daga yau din nan zamanta ya dawo a karkashina dake zata zauna nan gidan tare dake da fatan zaki tayani rikonta cikin aminci.
Ya kara maida hankalinshi a kaina kasa nayi da kaina ina fadin Allah ya tayamu riko yace amin ke kuma habiba ina son ki zauna damu a cikin amana banda wuce gona da iri banson ko kadan inji wani abu ya fito daga gareki don Allah.
Idan kina da damuwa ki fadawa Rahama ko menene zata sanar dani ba sai kin fada a gida ba tun yanzu idan kinsan ba zaki zauna damu ki fada in mayar dake in samo mata wata da zasu zauna anan tare din don banson abinda zai taba min zumuncina da yar uwata.
Tayi kasa da kai tana fadin zan zauna Uncle yace to madallah sai ki nuna mata inda zata zauna ya kasance shine dakinta a cikin daku nan can biyu.
Ya mike ya nufi dakinsa na sauke ajiyan zuciya tare da kallon yarinyar nace taso muje dai kiga dakin duk biyu na bude mata donta zaba ta zabi daya ta dauko kayanta dake falo zuwa dakin.
Wajenshi na koma yana tsaye yaba kofa baya yana waje na karaso a hankali sai na fahinci da daya daga cikin matansa yake waya a lokacin.
Ban tsaya ba na nufi bandakinsa na hada mashi ruwan wanka da kara tsabtace wajen na fito a zaune yake yayi shiru ya kurawa kasa ido.
Ya dago kai ya kalleni nake fadin ga ruwan wanka can na hada maka yake fadin yana kaiwa kwance yace kina shagwabani da yawa fa Rahama ?
Zan ji daban daga gobe idan ban kusa dake kwana biyun nan kin shagawabani ina jin nima namijine a yanzu gidansa.
Ko ruwan wanka da nasha sai an bani har kinsa na fara zullumin tafiyan nan da zanyi in barki duk daga yarinyar nan dana kawo maki amma nasan hakan ba zai tare komai ba.
Daga inda nake tsaye din na danyi murmushi ina fadin ai gara dai a tafi din a nemawa iyali abinci yafi zama a gida ko yaushe.
Wallahi har kin tuna min da mahaifin yarinyar nan Habiba ban yake ban labarin su da taimaka masu da yake sonyi ya kara da fadin yana daga cikin dalilin dana dauko yar nan don a rage mata wahala.
Idan Allah ya dawo dani lafiya don Allah Rahama ki tuna min a san abinda za a taimaka masu dashi da zai tallafawa rayuwansu na amsa da insha Allah.
Ya dan yun kura kamar zai mike sai kuma ya koma ya zauna yana fadin ina ganin dai yanzu ansai duk wani abinda zaki bukata a gidan nan can ma na gama dasu saidai sun bugo waya yanzu suna min korafi wai ban sayo masu gas ba nace Nura zai zo ya dauka yakai masu refilling .
Ko har da naku zai dauka din yayo nace nan kan ina ganin ba yanzu ba dan banyi komai dashi ba idan dai ya kusa karewa ayi min magana yazo ya kai maku koda yake bari kawai ya sayo exctra ya kawo maku in case .
A take ya bugawa Nura din daya karo mashi exctra a aje ako wani gida har wajensu mama ya mike yana cire tufafin jikinshi na dukar da kaina kasa cikin kunya ina mamakin yadda sam bai kunyana shi sai kice mun jima dashi da aure ko mun jima da sabawa.
Ganin ya shiga yasa na tsunce kayan daya cire na adana a gurguje na gyaro dakin na fito falo abinci na jera mashi nakaiwa Habiba nata a dakin.
Itama na samu harta sauya tufafin jikinta ta saka wani kodaden rigan barci haka a jikinta sai hula tana zaune tayi shiru nashigo dakin ina fadin har kinyi shirin kwanciya ashe ?
Toga abinci nan kici kada ki kwana da yunwa na fito na koma dakina inda na dan zauna in huta yakai kamar awa daya sai gashi ya shigo dakin.
Yana fadin badai har kin kwanta ke nan ba Rahama ?
Na dan mike ina fadin a,a ina jiran kafito kaci abincine kai nake jiran ka gama sai in kwanta din yace kinci abincin ke nan ke kai na girgiza alaman a,a.
Ki tashi muje muci abincin ya fada yana miko min hannun shi dolena na kama muka fito falo duk a tsarge nake kada habiba ta fito ta samemu taga abinda yakeyi din.
Wayarshi daya zamo mai kamar rabin rayuce ta shiga ruri ya dauka yana tsoki yake fadin ibrahim ya akayine naji wanda ya kira da ibrahim din yana mashi bayani.
Lokacin na samu daman mikewa zuwa kitchen da kayan dana kwashe na abincin da mukaci din dashi .
Don dole yake sani gaba sai naci abinci kusan rabin ledan da nake sakawa don shine a yanzu nayi dabaran rage hannu wajen saka abincin.
Har ns fito yana kan wayan a cikin dan fada fada yake bayani inda naji yana fadin wai me isa yake nufine haka lokacin na fito ya ya futoni da hannu alaman inzo gareshi.
Dole na nufishi hannuna ya kama ya zaunar dani tsakankaninsa yaci gaba da wayansa yana wasa da sumar kaina wanda ni kaina kitson ya fara isata lokacin.
Amma shi kuma hakan naga bai dameshi ba illa dadin hakan yake masa gaskiya gyara wani abune dake karawa ma,arauta daraja a idanun junansu wanda sai a yanzu na fahinci hakan.
Don yana gama wayan ya kara kai kanshi saman wuyana yana shakan kamshin jikina da ko yaushe ban rabuwa da hakan yake fadin zanyi missing din kamshin nan naki Rahama.
Jin hakan yasa na kara narkewa a jikinshi ina murmushi don nidai din na kasa sakewa dashi irin yadda yake min Allah yagani ban san ya zan iya daga ido nace nayi mai hakan ba a lokacin.
Monday zaki fara fita school nayi magana da Auwal namu kanin Nafisa shine zai dinga zuwa ya dauke ku har yarinyar nan yana sauke ku a school idan an tashi ya dauko ku ya dawo daku gida saiki karbi key a hannunsa sai kuma washegari ya dawo ya daukeku din.
Nagode na fada ya dan yunkura yana fadin ban accout number dinki zan tura maki kudin komai har na man mota da zaki rike a wajen ki.
Tafiyan safiya sukayi inda yaya Habune yazo ya daukeshi na fito ganinsu zaune tare suna cika wani takarda yasa na dan koma da baya na lebe a cikin labule ina gaidashi da kwana.
Lokacin ya dago yana fadin a,a Rahama antashi lafiya ya gida na amsa a kunyace da lafiya ina su anty Yanda ?
Baki barin kira min mata da yanda ko aikece yanda din yanzu ba Maria ba look Habu kabar min matana da surutu taji da rashina da zatayi a yanzu kusa da ita zo Rahama ya fada saidai na kasa zuwan dole saida ya mike ya biyoni har dakin mun dade a rugume yana lalashina kafin ya Habu yasa mashi kira yana fadin zakabi ta Rahama wallahi ka rasa jirginka ka fito mu wuce kawai malam.
Dole ya sakeni yana fasin zamuyi waya na amsa saida yaya habu ya fita na iya fitowa falon na dan labe ina mashi Allah ya tsare suka fice daga gidan.
Sai kuma lokacin naga gidan yayi min girma duk da ga yarinyar nan biba daya kawo min ga kuma maigadi a wajen gidan.