← Book details Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 186 OF 306

Sashe 186

Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

hana in fada maki hakanne don cewan da akayi da arzikin yaran ki zamuyi namu arzikin . Saita dauka idan har mun fito fili mun nuna maki abinda ke nan keda yaran naki zaku juya muna baya ko nayi yunkurin fada maku saita kawo min musalai na banza akan illan dake cikin fadin da zanyi din . Kuskure kan nasan nayi wallahi saidai kawai ayi ,,,,, kai rufe muna baki shasha kawai kaji kunuan duniya wallahi sauran ka na lahira ka rasa wace zaka cuta sai yar uwarka tillo ciki daya dauda akan matar ka ? Hansatu mutumiyar banzace kasani kuma kake take sanin don son kai meye yaran nan suka rageka dashi don Allah koma meka boye muna yanzu ai zamuji tunda anzo wajen insha Allahu. Don Allah ku gafarceni nasan nayi kuskure kuma nayi nadama ku yarda dani hakan nima banyin kaina bane laifin hafsatune wallahi. Wani dogon tsuk iyan taja tana kauda kai yayin da mama keta wani irin gumjin kuka ta kasa magana sai can tace yaya daka fada min tin farko da banyi amfani da maganin nan ba tunda baka fada min ka,idanshi ba a lokacin. Habune ya kallo kawu dake faman zufa rai bace don har lokacin kawu yana hitarane kanshi yana faman zubar da zufa . Yace munzo ta wani hanya zamu dauka yace ka dauki hanyar dama shi zai kaimu garin da zamu dauki hanyar zuwa kauye daga nan.
Chapter 186 · 0% Book details