Sashe 92
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gado na fada ina sakin kuka ba zance ban fahinci inda ya J ya dosa da zanceshi ba maganan gaskiya shine ya J yana nufin yana sona idan bani bace ban fahinci zancensa ba ?
Ina ni ina ya J me tarin mata har biyu inje ata uku yar uwata tana ta farko a wajen mijinta ai gara na yarda da Faruq dana buge ga auren ya jafar da wa yan nan mata nasa kome yake kuwa ina .
Ai in an gani lahira maza suka kaini badani ba da wa yan nan dambun dankaron matan nasa ai kazanta zai kasheshini don ko ruwan goran part dinsu ba zan iya kaiwa a bakina ba yadda nake da tsandan tsiya din nan bakin kyan kyami ke gareni ta ya zan jefa kaina ga halaka ina gani.
Me zan gane da auren ya J a rayuwata banda fiti ki duba yadda kullum ta Allah ta waye sai sunyi fitina a tsakaninsu anshiga rabon su can dai gasu gada inji bahaushe.
Wai anty har da tsayawa tana saurareb shirmesa shirme mana ta yaya don tabin hankali zai tunkareni da zancen soyayya tunda aure ai soyayyan ke kawoshi toni ina soyayyan da ke tsakanina dashi ?
Banki ba dai mutunci da tausayi saboda halinshi da kowa ke yabo na kirki ga kyautatawa na tare dashi yasan darajan dan adam fiye da tsammanin mutum.
Baya da wanan ba wani feeling da nake dashi akansa banda zumunci sun rikeni kanwa na rikesu yayyuna aje a hakan.
Na idar da sallah la,asar ina zaune a wajen nayi tagumi anty salma ta shigo dakin nawa tunkan ta karaso take fadin ke kuma meye haka ?
Kin wani zauna kin buga uban wanan tagumin duk a kan zuwan wanan yayan naki kike haka kome ?
Babu komai anty na fada cikin cool voice takai zaune tana girgiza kai gami da fadin ban yarda ba Ramaah ?
Ta yaya zakice min babu komai bayan nasan abinda kikewa tagumi meye na tagumi a cikin zancen nan.
Bayan duk wani mahuluki mamallakin hankali ya dubi zancen bawan Allah nan hanyan daya dauko itace hanya mafita a kan ku baki daya.
Bafa ko wani namijine zai iya daukan wanan matakin da yake shirin dauka a yanzu ba zargi da tozarci babu kyau Rahama sam bashi da dadi wallahi.
Let him prove himself to them yakai namiji namijin gwadawa gobe su kara irin wanan katobaran basu bama duk wata macen arziki zata kama kanta da zargin mijinta ai idan yayi hakan.
Bayan haka duk wanda ya zauna dake kike fada masa irn halaiyan bawan Allah nan zaiso kasancewa dashi Rahama .
Tun kafin na ganshi irin labarinsa da kike min yasa na fahinci kin kamu da kaunansa ba tare da kinsan hakan ba saidai kina gani kamar halinsa kawai burgeki yakeyi hakan ba kauna bace kike masa.
Tun farko Rahama ke kika cusa kanki gareshi ba tare da kinsan maza basu san hakan ba sai su dauka kaunace ta soyayya kake nuna masu idan kana masu hakan .
Wanda ke kuma a wajenki kin dauki hakan da ramuwar alherince zuwa gareshi don kyautatawan da yake maki fiye da mijin yar uwarki.
Meye a ciki don kin aurensa banda alheri ke a kaddarama ba aure zakuyi ba aje a hakan wallahi kin rama abinda sukai maki don dole zukatansu ya kusa bugawa idan labarin kun sarku dashi ya riskesu.
Kinga ko a nan kin dauki fansan bakin cikin da kika cusa masu idan yaso daga baya in za a shirya din a shirya idan ba shirin ma a zauna a hakan kin dai rama sun kuma razana.
Balle d guy is handsome and wealth kinga akwai hutu a tare dashi so banga abin tsayawa kina wani saka kanki a cikin kunci irin haka ba ?
Ta koma matsowa tana dafani tace ko da baki sonshi a yanzu let play a game to his wife ki nuna kin amince din da bukatanshi yan iska muga iya gudunsu.
Ba sunce sun iya yiwa mijinsu zargi ba don suna kishin yar uwarki zasu hada dake to zamuyi wasa da hankalinsu fiye da yadda suke zaton sunyi muna a yanzu.
Kici kudinshi kawai suna kallo saidai yaji daga baya kin tsayar da mijin aure amma don ramawa sai mun rama wallahi .
Daga goben nan zaki fara fita wani vocational school dake nan cikin gari zaki koyi gogewa da wayewa ki iya tako da kowa a garin nan.
Wanan hjy Yabi yar kawar mama itace ta bude wajen don tallafawa mata halin rayuwan nan da ake ciki saboda mace macen aure dayai yawa a yanzu so na kirata tace ba matsala in turoki kawai goben.
Kinga kafin hutunki ya kare kin dibi na diba a wajen ai so ki maida hankali don Allah ki koyi abinda ya kaiki duk da nasan ke baki da shiririta irin haka.
Naji naji dadi sosai a raina don ko banza zan rage zaman kawai da nakeyi zan dan shiga mutane in rage nauyim zuciyata .
Har anty Salma ta fice dakin juya zancenta nake a kasan zuciyana ta yaya zan iya tsayawa da yaya jafar a matsayin soyayya mutanen da nakewa kallon yayyuna najini.
Nafita na dan cakula abinci badon baki naso ba saidan ciki ya dauki nauyi na dan zauna da anty muka taba hira ranan hiran mama mukayi don suna germany sunje ganin likita a can.
Tana ban labarin ga kafa na ciwo kuma mama taki daina cin nama da akace ta rage munyi dariya da take fada min tace ko taci ko bataci ba ciwo dole tayi.
Ita kan namanta zataci gashi duk ranan da taci naman washegari kafan nata zai tashi da fitinan ciwo da sai tayi data sanin hakan.
Lokacin sallah ya tayar damu muka shiga daki bayan na idar zama nayi ina lazumi a wurin har aka kira isha,i na mike nayi sallah don haka ko a gida da bi,an mu yake saboda kwadayin ladab dake cikin hakan.
Zancen zuci na zauna yi wayana ya dauki kara na mika hannu na dauko a zatona yar uwata maria ce don a ranan bamu gaisa ba tun safe da ita.
Number ce ba suna hakan yasa nake kwankwanton ko waye ya kirani lokacin na dai dauka ina fadin hlo muryan yaya J naji yana ajiyan zuciya yana fadin.
Da fatan zakiyi hakkuri don nasan na barki a cikin zullumi da tunanen bukatan danazo dashi a kanki yau.
Tsananin sonkine Rahama ya hana min sukuni don na tsunci kaina a cikinsa don haka na kasa sukini da natsuwa a tare dani ke kuma kika zabi guduwa ki barni a cikin damuwa.
Rahama kiyi hakkuri ba zan iya boye abin da zuciyana ke ji akanki ba yanzu ko a gaban waye idan hakan dana aikata kuskurene kike gani ki ki daure ki fahince ni don hakan ba kuskure bane a wajen Allah.
Ina son ki sani duk wani dan adam da yake rayuwa a doron kasan nan to kuwa yana tare da kalubalin rayuwarsa ni na dauka aure shine matsalana a rayuwata.
Katseshi nayi da fadi a cikin kyarmar murya dana samu ba hada haruffan a bakina ina fadin don Allah yaya kayi hakkuri ba zan iya hakan ba kai yayana a matsayin yaya nake kallonka wajena.
Amma sai naji yace nima haka ai Rahama har gobe har gata ke din kanwatace hakan ba yana nufin zamu daina zumunci mu bane saima mu kara donkonsa a tsakanin mu Allah kadai yasan mutanen da suyi alfahari da wanan hadin namu nan gaba.
Kit na kashe wayan don na fahinci idan na biye masa da sauraren kalaminsa zan iya mashi rashin kunya girma ya fadi to kada akai wajen yasa na kashe layin ga baki daya.
Na wurga wayan saman gado ina jan tsuki don na faginci tabas da ake fadan namiji baida kunya hakan gaskiyane saidai subar ke mace da jin nauyin idon mutane .
Koda anty ke wani zancen wai na garasa inci abin hannunsa ni ba zan iya yaudaransa ba free,falo zan fito mashi fili in,nuna bani kaunan manufarshi kawai ya rabu dani