Sashe 90
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
ZAINANB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,
3️⃣2️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Kallon juna mukayi da anty din don zaune muke muna karyawa muna dan taba hira da ita wanda hiran exam dina nake bata tana dariya.
Shine wanan mai aikin ya shigo yana fadin sakon daga zaria je kace waye yake sallama da ita ?
Ya juya ya tafi ita kuma tace kin fadawa wani zakizo nan ne na girgiza kai ina fadin banda yan gidan mu ban fadawa kowa ba.
Suma kuma sai yau din nan suka san da zancen tafiyana ai da zan wuto kila dai ba daga can bane kodai kuma mijin anty Maria ne amma shi yana bauchi akace.
Saiga dan sakon ya shigo yana fadin yace nace dake yayankine Jafar na gidan ku can zaria din wanan yasa na mike ina fadin ya J kuma meya kawoshi kuma ?
Wanan me mata din na anty salma ta tambaya kai na iya gyada mata don bansan me zance ba ta dan tsuke fuska tana fadin je kace ance ya shigo.
Yana zaune yana waya Isah ya sameshi a mota yake fada mashi ance ya shigo daga ciki jin hakan hakan yasa ya dan kalli Isah din dake fada mai sakon ciki mamaki yana fadin maigidan yana nan ne ?
Baya kasan hjy ce da kadai sai yan aiki a ciki dan jim yayi kamar yana tunane kafin ya bude motan ya fito da kafansa daya ya tsaya gyara yanayinsa.
Ya fito wanan isah din yayi mashi iso har zuwa falon na anty lokacin mun bar falon don tace dani tashi kije ki kimtsa yasan akwai banci da nan da can da basu daukeki da daraja ba.
Idan basu kaunan ku mu muna kaunan ku tunda munsan darajan ku munsan kuma muhinmancin ku a rayuwan mu.
Hakan yasa na mike zuwa daki na dan sauya kayan jikina din kamar yadda tace na fito fes dani sai kamshi nakeyi da daukan ido bakina na asalin fulanin mu na Cameroon ya kara baiyana sai golden eyes dina da samansu yake kamar ansaka min eyelashes garza garza dasu suka kara min ma,ana tsayina yasa ban saka takalma mai tsini a kafana sai yan ma daidaita haka.
Yana tsaye cikin falon ba tare daya zauna ba ya juya baya yana kallon kofan shigowa daga falon kamar me tunane yana shakan kamshin da falon keyi a lokacin ga komai na falon white tsab dashi kamar ba mahalukin dake rayuwa a cikinsa saboda tsabtan wajen.
Haka na fito na sameshi a tsaye na danja na tsaya ina kare mashi kallo duk daya ban baya amma ba zakice shine a yan kwanakin da suka shude yake cikin bautan Allah haka ba.
Yar siririyar sallama nayi ina karasowa ciki hakan yasa ya juyo gareni ya zuba min idanuwanshi da har sukasa tafiyana ya fara hardewa lokaci guda saboda tsarguwa da irin kallon da yake min din.
A hankali nace ka zauna mana yaya ai anty tana daga ciki ya dan kalli inda kujerun suke ya nufa ya zauna a daya yana fadin nagode fuskanshi har lokacin dauke da damuwa a cikinsa.
Tiren dake hannuna na dire tare da jawo dan side table din zuwa gabanshi na durkusa a gabanshi na balle murfin goran na fara tsiyaya mashi ruwa a cikin tumbulan glass mai kyau da tsada.
Ya miko hannu ya amsa tare da fadin thanks lokacin na mike can nesa dashi na zauna a darare ya zuke ruwan yana aje glass cup din ya sauke ajiyan zuciya.
Idon da ya tsura min na wasu yan lokaci hakan yasa na dukar da kaina kasa cikin jin nauyin shi yadda ya kura min ido din a lokacin.
Akwai damuwa sosai a yadda na kula da irin kallon da yake min din a lokacin don yanayin annurin nan nasa da babushi shimfide a fuskansa lokacin.
Har tsawon wani dan lokaci muna zaune a hakan ganin wanan yanayin yasa na zamo saman kujeran nakai zaune kasa ina mai sada kaina.
Ganin hakan yasa ya soma magana a cikin murya mai taushi kamar ansa shi dole ya furta ya soma fadin Rahama meyasa kika taho Abuja kika zauna ?
Me zaisa ki bar gida ki dawo nan ba tare da sanin mu ba kina ganin hakan da kukayi ke da maria kun muna adalci ke nan ga amanan ku da aka bamu riko ?
Fuska na dago na dago da hanzari na dan kallesa yace yes amana kuke a wajen mu don hardo bai boye muna komai game da kuba ya kuma roke mu da mu rike masaku amana kuma mun karbi hakan.
Sosai naji hankalina ya tashi ga kalaman nasa dayace sunyi alkawari da hardo akan mu don nasan hardo zai iya hakan don yadda ya damu da lamarin mu.
Kada kika ban dauki mataki akan abinda matana suke maku ba ki dauka sunfi karfinane a hakan ?
A,a akwai matakin da nake son dauka wanda duk sai sun raina kansu a karshe kan wanan rayuwan banza na kazafin da suke kokarin maki.
Dago kai nayi na kalleshi don jin abinda ya fada din ke nan shiya tsame kansa a ciki nice ma suke batawa ke nan hakan yasa hawaye ya soma zubo min don zuciya daya kawo iya wuya .
Koma me suka fada maki nasan Allah zai wankeki ga sherin su Rahama don Allah yayi hikimarsa daya bar shari,a a hannunsa akan bayinsa.
Ni nasan kin taimakeni taimakon da ko mama data duka ta haifeni ba taimin irinsa ba tunda ta kasa tsamoni cikin halaka saike Allah yaba wanan dama da ikon data sanadin a yau gani a saman kafata tsaye.
Banda Allah waya isa hakan ga bawan shi Rahama toni na sani kuma ba butulu nake ba dan hakin da ka raina shike tsone ma ido inji manya.
Suna maki kallon dan haki a wajensu ni kuma ina maki kallo na mutum sak a idanuna don wanan sirin banda habu da Allah ya nunawa dagani saike sai nafisane muka sanshi.
Shiyasa nake matukar girmamaku a cikin lamarina girman da a gaban kowa kuke ba zan iya boye hakan a raina ba sai na fitar fili kowa ya sani.
Yau kin kwaso kin dawo Abuja wajen anty ki Rahama kin zauna yaya kike son na kasance a can quite sure basu fadi karya ba a kaina nina sani Rahama.
Akwai wani fleeling da ban iya boyewa a kanki matukar zan sanya idona a kanki ko a gaban wa kike kuwa zan kasa controlling din kaina a lokacin.
Ina kike son kai alhakin hakan a kanki Rahama a yau nazo maki da wata tsiga ta dabance banzo nan da sunan dan uwa ko yaya a gareki ba na zo makine a matsayin jafar din da kowa ya sani.
Don haka kiyi hakkuri kada kice zakiyi fushi da gidan mu Rahama ki dawo nan Abuja da zama akan laifin da bamu muka aikata maki ba .
Su basu isa su fitar dake gidan muba sunzone kamar yadda kema a sanadiyan aure Allah yayi zaki zauna damu din haka suma suke zaune damu.
Kaina yana kasa na dukar lokacin mukaji takon anty Salma ta nufo falon tana waya kafin ta karaso tana sallama.
Shi ya amsa mata don ni kona amsa ma ba zataji ba a sannu da hanya ta fada tana zama kallo daya yayi mata ya kawar da kansa gefe daya.
Dan zaria ina fatan ba kazo dauke min kanwata bace ya danyi murmushi yana fadin banzo daukanta i hope muma ba dauke muna ita kikayi daga can ba ?
Eh to kusan haka gaskiya don ka canka da kyau saboda matanka sun saka min kanwa gaba da haushi ba zan lamuci hakan ba gaskiya har yaushe nawa Ramaah take balle wanan zancen banza ya taso kanta.
Bakai naso kazo ba don banda case dakai da mijin Maria da aka bashi amana don aure amanane ya tsaya ana yi masu hakan yana kallo kai kan ai matankane ba zasu taba laifi a wajenka ba don da an dauki mataki.
Hjy ko yanzu daukan matakin da nake son yi shine yasa kika ganni a nan zaune .
Ok to muna jin ka nima abinda ya fito dani ke nan yanzu ka fada min manufar biyotan da kayi don ina da bukatan ji idan hakan zai gamsar dani.
Amma taya don Allah bawan Allah mata zasu zauna suna ciwa yarinya fuska haka amma a rasa wanda zai daukan mata mataki a gidan har kai da abin ya sha ?
Allah da nayi niyar yin karansu kan zancen nan amma sai nayi duba ga maria dake zaune daku naga rashin dacewan hakan da zanyi din.
Shine yasa na daukota baki a laikum zuwa nan komai iskancin da suke ji ba zasu taba biyota ba nan suyi mata ai ?
Ya langabar da kansa gefe daya yana saurenta sai da yaji tayi shiru ya soma fadin da kinyi hakan kin dauke ta hjy baki kyauta min ba donni abin zai shafa a karshe.
A daiyi hakkuri ina mai bada hakkuri a both side amma a gabanta aina fada masu matakin da zan dauka ga hakan da sukai min ba zaiwa ko wacen su dadi ba a rai .
Wanan yasa naki daukan komai da zafi hjy don in gasa masu kwakwansu a hannu kafin na kai ga daukan matakin ni zuwata nan ai yayi min dadi tunda acan boyewa takeyi bani ganin ta.
Ba anty salma ba ni kaina saida na dago ina kallonshi da mamakin abinda yake fada ko banda hausa zan fahinci wanan magana amma kuma bai fadi dalili ba.
Shike nan ai tunda har kayi tunane kamar nawa sai a je a hakan Ramaah dai zata zauna a waje na sai hutu ya kare insan abinyi a kai idan haya zan kama mata anan zaria din har ta karasa karatun ta tadawo nan ko kuma idan a hostel zata zaune dai zanyi shawara a san abin yi ko ita maria bata san kudirina ba a yanzu.
Shike nan hjy ba sai ta zauna a hostel bama tunda ga gida nan dole dai matakin da zan dauka yasa kowansu natsuwa a yanzu.
A yanzu a son samuna don Allah ba wani boye boye ko kwanaye kwanaye don so nake ta ban baki daga nan in wuce can wajen hardo mu gana dashi.
Zubur na mike tsaye don jin maganan da nayi kamar saukan aradu a kaina na fara tafiya a baya baya ina kada kai na juya zuwa ciki da sauri na barsu a nan din.