← Book details Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 306

Sashe 119

Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

tare da an samu tangarda ba in sha Allah. Suna fita ya bude file din hannunsa yana fadin mama ga kudin nan milliyan gomane akan ba a lokacin ni kuma na fara juyasu shine kikaji ribansu ya hau din nan sai na samu wani business naga gara kawai in bar masu shi su dinga juyawa su na kama tawa business din. Wani ajiyan zuvciya ta sauke ta dago kai tana kallon kawu daya kurawa kudin ido tace yaya kaji bayaninsa ga kudin nan yanzu meye abin yi ?
Chapter 119 · 0% Book details