Sashe 41
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/K44JhTApwmM4gU33AbpqHC
MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
1️⃣5️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Ledan ta fara budewa ya kara lekowa yana fadin ke Salima karbi wanan ki mika a part din Habu ta mike da sauri tanufi wajensa tana karba.
Irin ledan daya mikawa saarece da farko mai tambarin shagon dayayo sayyya a wajensu yan banzan matan ka dole su zama haka kana gari ko baka gari kullum a cikin cin kaji suke gidan nan suna tauna dadi su zuki dadi da safe su tayar da mutane da fitina don gata.
Iyace ke fadan hakan a gareshi shi Habu ya samu yar mutumci yarinyar nan kome ta kwaba a wurinta saita sako min shi a kwana banda wanan matan naka masu rowan tsiya da bakin gado.
Shiyasa abotansu yazo daya tun farko halinsu dayane yanzu sunawa mutane iya shegen banza a gida haka ni yaushe zan tsaya ina kamarka ,,,,,,,,
Iya ina ruwanki wai kema waya sani ko haka kikayi zamanin zaman ki da baban gona da kishiyoyinki ?
Ke Saratu ki koma ki tambaya kiji da kyau a zamanin kurciyana kisha labari labarin arziki kuma bana tsiya ba ai maganin Asmaun ke nan bata da halin arziki gara da kawartata tayi mata hakan ai.
Wanan yar akwai bakin rowa da kazantar tsiya kamar mai bakin uwa saare din ta katseta da fadin aikuwa nagani don saida kika korewa baban gona duk matansa kika zauna ke kadai a gidan don iya yi.
Dakuwa mama tayi mata shiko ya kasa tafiya sai murmushi yakewa tsohuwar kamar yadda ta saba idan tana aibanta matan nasa.
Iya ai yanzu nayi magana da Nura za a samo mai aiki gidan nan don kazantan nan nasu yayi min yawa iya kuma basu da niyar tsayawa su gyara hakan .
Yar aiki kuma Mama Dubu ta fada irin fitinan nan nasu yar aiki ba zatayi karko a cikinsu ba ai don fitinansune zai koreta adai gwada din a gani kawai.
Lalacewan nasu yakai ga sai andauko masu yar aiki a gidan nan kuma har yaushe da karfinsu da lokacinsu zasu tsaya ga aikin yar aiki kai kuma mijinsu ka yarda wanan kam tauye kaine da rayuwa Jafaru .
Komai haduwan macen data amsa sunanta na macen kwarai to bayan ibada da tsabta sai girki kumadon yana daga cikin halaiyan mace tagari wace take iya bawa zuri,a tarbiyan da akeso.
Duk da na kula kuma taku uwar tayi rauni a nan wajen bawa nata diyan gasu nan tarbiya da suke fakewa da sunan boko a yanzu basu iya hasalawa kansu komai a rayuwansu.
Iya mu kuma Saare dake duke tana jagulan naman daya so daga inda nake nafahinci duba take koda bambanci ta wafce mai girma ko mai mai mai.
Saidai ruwan idonta baiyi amfani ba don duka ledojin ina ganin iri dayane aka bashi wajene da ake amfani da kilo.
Hakan yasa ta fara ajewa Iya nata tare da mama ta mikawa salima dake shigowa falon tana fafin sunce sungode yaya baiyi magana ba ta mikawa Salima din leda biyu tana fadin ki dauka ki mikawa Ramaah nata .
Bata tsaya duban girman ledan ba kamar yadda yar uwarta din tayi take fadin Ramaah ga naki ta miko min nasa hannu biyu na karba tare da fadin nagode kana na dago kai ina fadin ya J mun gode Allah ya umfana.
Zance banda gaisuwa sai wanan ranan ce magana mai dan tsayi ya shiga tsakanina dashi haka no kada ki damu ya fada yana tashi yace iya bari gobe ma karasa yanzu na gaji sosai wallahi.
Ita Iya fa gulsu gareta sai saka ido da hana ruwa guda kowa a gidan nan idonta yana akansa yau wanan ce fara gobe waccan sai kwadayin tsiya bari na cinye namana na soma cin naki in debe ladan zagin mutane da kikeyi a nan.
Ta mike tana kokarin daukan nagaban Iya din da sauri ta buge mata hannu tana fadin kaji muguwa mai zalaman tsiya kawai .
Dariya yayi ya fice yabar falon yana masu saida safe salima daga kofa take fadin Ramaah taso muje daga ciki hakan yasa namike ina tattara kayan da nayi sallah muka bar falon.
A falon kuma suka fara budan ledan suna sawa dan nasu albarka saida muka zauna naji salima na fadin wallahi ya J yana ban tausayi.
Gashi dai mutum har mutum amma bai samu matan arziki da zasu debe mai takaici kazantasu shiyafi damunsa dan gayene fa na sosai Ramaah son baki sanshi bane a baya.
Duk unguwan mu babu dan gayu irinsa lokacin baban mu yana raye muna cikin gatan mu da lokaci ba kamar yanzu ba da gidan mu kowa ta kansa yakeyi.
Aiko yanzu anty Salima kuna cikin gata ku godewa Allah da hakan gaku da yayyu dake debe maku kewan baba din mu ina muka samu yayyu maza anty Yanda itace babba a gidan mu sai yayana Aley saini sai umar sanda.
Ashe kuna da yan,uwa na dauka daga ke sai anty maria ce ai, nace a,a muna da yan uwa maza biyu mu mata biyu su mazan suna tare da maman mu.
Kingani mu uku mata su maza su ukku yayan mu mace tana zamfara tana aure a gusau sai ya J ya Habu sai Saare sai ya faruq saini.
Su dai ita babban kuce ban sani ba amma nasan ya faruq da mukazo gidan nan lokacin yazo hutu mun hadu dashi.
Ita anty Rabi cikine da ita tsoho alokacin yasa bata zo bukin ba amma ance tana tafe cikin kwanakin nan amma muna da yawa a gidan mu ai kinga hakan da idonunki mukai ashirin da wani abu a wajen baban mufa.
Wai kuna da yawa kan gaskiya ko gidan nan ai munkai mu nawa a cikinsa tace da matan su yaya ba suda suka cikawa mutane waje da bakin hali irin nasu.
Kinsan ita Nusaiba itace best friend din Asmau da suke school a wajen Asmau tasan ya J shine daga baya ta nemesa ya aureta.
Budan baki sai cewa nayi amma yar iskace ko mijin kawarki zakice ya nemeki dole biri yai kama da mutum ai bata da kunya ko kadan gadaranta yayi yawa wallahi.
Duk macen data san kunya ba zata taba haka ba ai ko kinyi kuwa iyayyen ki in na arzikine ba zasu yarda da haka ba a rayuwansu.
Dole su dinga fada gaskiya babu shiri kuma har abada a tsakaninsu nikan kikai min haka saina barki da mijin ku zauna inje gaba in samu wani mijin nawa.
A,a Ramaah baki san kaddara bafa Allah ya rubuto tun farko itama matarsace ya kuma hada zamansu tun ba mijin a tsakaninsu.
Ita Asmauce wawiya ai ance ta fita harkan ta tabarsu da Allah amma bata da hakkuri ga kazantar tsiya da rowa ita kuma Saiba ai kinga bata kai Asmau rowa ba saidai cin mutunci da gadara.
Ga kuma hassada ko don hassada yasa tayiwa kawarta hakan na fada ina gyara zama da yanzu itama Allah zai sakawa Asmau ya jefo wata ta kusa da ita ta auri mijin sai kinga yadda zatayi haukan karya akai.
Ba hauka ba wanan ko mutuwa tana iya yi wallahi tana bal,ain son yaya fa aida soyayyan da kissa ta samu ta yaudareshi wata ukune kacal a tsakanin su Salima ta fada.
Zanyi magana Saare ta fado dakin tana fadin kai kai ina son yaya J yana gari bakin ka zai more kwana biyu da dadi wallahi.
Kallonta mukayi gado ta fada tana fadin naso iya ta raga min amma tayi min kwalelen shi yau don munyi rigima da ita dana sani da sai mun gama in bata amsa.
Sai kuma ta juyo tana kallon mu tace wai kuna nufin baku ci naku ba har yanzu kuke nufi wai nazo mu koma wurin yaya mu samo wani nagashi da ledoji da yawafa zai shiga part dinshi .
Kai amma anty Saare din nan wai kina nufin sai mu koma muce dashi wanda ya bamu bai ishemu ba don munfi kowa kwadai ?
Wanan ma din da kika samu don bai shiga hannun marowatan matansa bane don wallahi da guda daya zasu bamu kaf part din nan kuma dole a karba.
Balle zai fada masu basai sun kawo muna ba ya rigada ya bamu namu nan kinsan kuwa ko kallo baki ishi Asmau ba .
Taja tsuki tana fadin ni yanzu ai nasan maganin su shiyasa nake shiga kai tsaye in dibi abinda nake so a wajensu duk da kwakwazon da sukeyi kan hakan .
Ina jiran ranan da zasu kai karana wajenshi suga tsiya a gidan nan don zan nuna masu nafi kusa dashi su godewa Allah da mama tana gidan nan aida sunga abu a wajena .
Wayan ta dake ringing ya katse mata magana inda kowan mu yayi shiru a lokacin tunane na fara akwai bambanci sosai rayuwan gidan nan dagidan su hjy fanna da mukayi a Abuja don su komai moderate akeyinsa gidan .
Sabanin nan da akwai waddatan amma ana hadawa da akidan bahaushe mai ban haushi akwai abin makin ayisa aci a wadace tunda Allah ya hore sai kuma a tsaya ana make make dama idan mama na gidan za ayi komai a wadace kowa ya godewa Allah.
In bashi ba freezer part din yaya J din makil yake da nau,i nau,in namuka sunyi kankara harsun gaji sai idan anyi tsiyar wutane sai su yoye su fara bashi su wullakance a banza ba aciba.
Ban fita waje ba dana gama ko yar uwata banje na duba ba na samu waje na kwanta ina faman kimtsa abubuwa da dama kasan zuciyata.
Washe gari na tashi nayi aiyukana yadda na saba ina gamawa nashige wanka don har lokacin su ya Habu basu bude part dinsu ba balle naje mu gaisa da yar uwata.
Dana kwana da ita a raina ina faman tunanen yadda zata zauna tsayon wata shidda a asibiti bata leko gidan ta ba.
Kamar Saare tasan tunanen da nakeyi a lokacin data shigo daki take fadin ni har tausayi ya Habu da matarsa suke ban ace mace ta zauna asibiti har tsawon watani shidda don Allah ?
Toke bakiji ance daurin mahaifa za ayi mata ba gudun kada ya balle a samu matsala a nan gida yasa sukace sai dai ta zauna a wajensu ai.
Ras ras gabana ya dinga faduwa dan jin me suke fada ta yaya za a daurewa mace bakin mahaifa an taba yin hakan kuwa ?
Dan lokaci na share a zaune wajen kamar zancen su bai dameni ba can na mike na fita na hango part din nasu a bude hakan yasa nagane cewa sun bude.
Da sallamata na shiga suna falo sun shirya tafiya a lokacin don har mama tana falon itama suna magana nashigo ina gaidasu da kwana.
Cikin harshen fulatanci nake tambayanta yanzu ita asibitin zata tafi ke nan ta yarda da zancen likita bayan tasan daga inda matsalanta yake ?
Kamar ba zata ban amsa ba har na juya naji tana fadin yaya zatayi ita tunda sunce aje can din dole tabi umurninsu ai amma koma meye ai mahaifiyar mu tana tafe ranan.
Allah ya sauwaka ta amsa a zuciya ba,a fili ba don gudun rashin kunya garesu da alkunyan nan ta fulani har yanzu ta ajini komai wayenwan bafillace kuwa.
Dakin ta biyoni banji shigowanta ba sai muryan ta da naji tana fadin Ramaah don Allah ki natsu a gidan nan kada ki yarda ki canza a bayana kin dai san halin mutanen gidan nan don haka ki kama kanki dasu don Allah banda kuma shiga abinda bai shafeki ba don Allah.
Zan kula insha Allah ke kuma ubangiji Allah ya baki lafiya tace amin ga kudin nan ki rike don kada ki zauna ba kudi a hannunki don Allah ki kula da kanki da mutunci har in dan ya nufa ina da rabon dawo gidan mucigaba da rayuwan mu yadda muka saba.
Kasa dago kai nayi in dubeta don hawayen daya cika min ido a lokacin gasu har sun fara zubowa daga idona.
Ta gane hakan naji tace idan kikai kuka Ramaah zaki kara min zuciya nima har mutanen gidan nan su dauka ban godewa gatan da suke min ba.
Likita yace yanayi na ba zan iya rike ciki ba don haka sai sun rikeni wajensu suna bani kulawa daya dace daga yau din nan.
kinga kuwa ba yadda zanyi da wanan umurnin nasu tunda sunan sun yaya habu sun yarda da tsarin nasu sunce ana irin hakan.
Muryan mijinta dake kiranta a falon ya katsemu ta fita ta barni nan ina kukan da ba sauti itama din ashe kukan takeyi a lokacin.
Muryan mama dubu ce naji tana fadin asha assha maria yaya da kuka haka kuma keda zaki neman lafiyan ki kuma zaki karawa kanki lalura.
Zaman asibitin naki ai kamar gida kike a can din babu takura ko kadaici sunfi sone kawai su saka ma duk wani motsinki ido don yanayinki hakan insha Allahu aiba komai bane.
Ina ji ina gani mama ta kirani nima tayi min fada sosai tare da kwantar min da hankali kuma tana fadin wanan abin mu anan yanzu ba bakon abune ai mata nawa aka kai suka haihu lafiya ?
Haka itama insha Allahu zata sauka lafiya ita da abinda zata haifa don haka kada ku daga hankalinku har ku dagawa sauran yan uwan ku kuma.
Ni dai ban iya tsayawa naga shirin su shi mijin nata da itane suka shirya tafiyan nasu ya hada mata komai da zata bukata yakai wajen mota.
Saida zasu tafine ta kwala min kira na fito da yare muke magana tana kara fada min in kula da kaina a gidan sai gani nake kamar dai ta tafi ke nan ba zata dawo ba daga wanan fitan da tayiwa gidan.