← Book details Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 306

Sashe 110

Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,

ZAINAB IDRIS MAKAWA

BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,

4️⃣1️⃣

GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,

HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,

Tun bayan wayan ya habu da Jafar inda ya Habu ya fadawa Jafar cewa idan ya gama ya kamata ya dawo gida don har yakai mama ta tutseye maria ta kira Rahama tana tambayanta ina kake.
Which means tana zargin cewa kuna tare da Rahama din tunda ana kiran wayanka bai shiga so kada su takurawa yar mutane da zargi a kanka .
Wai meke damuwan mamane Habu ?
Saida Habu ya dan fura iska a bakon shi yace da dan uwan zargina shine su kawu da yar iskan yarinyar nan Saratu.
Saratu tana daga cikin wanda suke dagawa mama hankali akan zancen nan son basu shiri da Rahama tun farko kasani irin halin nan yasa nayi mata duka kwanaki ai.
Ga yar iska taki karatu wai wanan mayaudarin mansur ta kwallafawa rai yanzu ni kuma nasan mansur bata isheshi kallo ba banda ya yaudareta kawai.
Mansur kuma wani mansur kake nufi yace mansur dai naka mana ai tare suke dashi haka kawu ni sai yanzu nake tuna abubuwa da dama da mutumin nan yakeyi muna J.
Amma mama bata gane hakan idan anyi magana tace ana son rabata da dan uwanta tillo sai ta nemi sabawa mutum a kansa.
Ok wanan karon ku barni dashi nida kaina zan dauki mataki a kansa ai ba sai anyi wani magana dashi ba kawai nasan inda zan kamashi.
Ka kyale kowa banson ka fadi wani zance daya shafi auren nan nawa don Allah Habu ka barsu duk abinda za a fada suyi ta fada a kaina.
Kudi kuma na shirya tsab ranan da duk na dawo washegari in Allah ya yarda zan gabatar masu da kudin don haka ka lalabasu har in dawo don Allah.
Ok zaka dawo kwanan ke nan ?
Ehh saboda karatun yarinyar nan Rahama banson karatunta ya tsaya sun kirani sunzo sun gyara gidan sun saka mata abinda babu .
Maria ta kirani tans fada min mutanen suyi masu kokari sosai sai godiyan Allah gaskiya mutanen arziki Allah ya hadasu dasu ba kowane zai rike amana haka ba ?
Ya halakansu yake dasune Jafar ya tambayi kanin nasa yake fadi just mahaifinsune yayi aiki a karkashin Alh har ya rasu shi kuma tun yana raye Alh ya rikesu tankar yan uwanshi shine har yanzu suke halaka bayan ranshi.
Kai Habu na dauka ai yan uwansu na jinine wallahi a,a fa kawai haduwan jinine duk da halakan ai ta zama ta jini yanzu ido ya lumshe yana raya abubuwa a zuciyan shi.
Don sam bai taba zaton cewa ba halaka tajini bane tsakanin mu dasu ya dai dauka akwai zumuncin da muka rike akansu suma suka rikemu din.
Sun dan kara tataunawa kan wani zancen kafin suyi sallama su kashe wayan kowa da irin abin dake cikin zuciyan shi a lokacin .

ABUJA
Chapter 110 · 0% Book details