Sashe 140
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/17, 08:36] Buhainat: Seenabu Makawa: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,,,
5️⃣2️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,
Yaya J saida yayi wata biyu ya dawo lokacin muna gab da fara jerabawa shigowan yamma yayi garin don na dawo school muna falo da salima da Nafisa da yanzu zamanta ya dawo gidan tun bayan rikicin mu da saiba data zo har nan gidana taso yi min yankar kauna.
Sai Allah yaban sa,a na aro rigan rashin mutunci na yaga mata nata haka ta tafi tana mamakina shi kuma yaya Habu da yaji ya sameta har gidansu yaci mata mutunci sukayi ba dadi dashi.
Amma kuma da mama dubu taji bata ragawa habu din ba don cewa tayi halin kishine bai kamata shina miji har ya saka bakinsa ba yana nufin don ina yar uwar matarshi ya goyi bayana ke nan.
Ita batace abinda saiba tayi tayi daidai ba amma sha,anin kishi ba yadda baya zuwa don kowa da irin tasa fahintar kada suce zasu nuna wariya a tsakanin mu tun yanzu.
Baidai ji dadi ba amma kalla baicewa mama din ba lokacin ya mike ya fita bayan kwana biyu tasa yaya Ibrahim ya kaita kaduna ta samu iyayyen saiba din ta basu hakkuri kan abubuwan dake faruwa.
Sukuma suka dunguma Saiba din suka mikawa hjy bayan tasha fada kan rashin hankalin datazo gida tayi min din ita da yan uwanta.
Anty Nafisace ta fara fadin kamar muryan yaya Jafar nake ji a waje donshi na fada maki a baya haka yake maganansa a cikin dan sauri sauri tare da dan sarke harshe kamar me i,i,niya wani lokacin.
Don sai ka saurara da kyau zakaji abinda yake fadi wani lokacin saboda saurin magana da Allah ya bashi.
Shi din ne kuwa ya shigo yana sallama suit ne a jikinsa arsh colour sai farar riga daga ciki daya dan baiyana fili sakamakon balle anineyan saman rigan da yayi .
Har muna hada baki wajen yi mashi sannu da zuwa ya amsa cikin jin dadi hankalinsa yana kaina kai namiji baida kunya wani lokaci.
Batare da jin nauyin sisters dinsa ba ya miko min hannu wai inzo inda yake tsaye na noke kaina da sauri a cikin kunya.
Kaji bakauya don Allah tashi kije miji ya dawo yana kewan ki anty Salima ta fada tana mikewa tsaye itako Nafisa dariya tayi ta mike itama sai biba tabi bayan su.
Hakan ya ban daman mikewa zuwa gareshi don har lokacin yana tsaye ya ware da hannayensa alaman yana jira inzo gareshi din.
A cikin wani tako na karasa wajenshi ya mayar da hannun nasa ya rufe na dora kaina saman kirjinsa ina lumshe idona a hankali tare da ajiyan zuciya.
Kanshi ya dora a nawa yana shakan kamshin ni,intacen mangashi irin na kanuri da ake hadawa da wasu itattuwa da kayan yaji irin na gargajiya.
Mai,ne na kitso mai inganci da ko ancen kasan nasu ba kasafai ake samunshi ba sai kinyi bucking dinsa don mamata aika lokacin anjima ba a kawo ba amma dai ana kawosa naga anty salma ta banye kai tayi kitso dashi.
Nima akai min tun lokacin nake jin dadin amfani dashi ina jin ajikina shima hakanne don yadda yake shakan kamshin daga kan nawa a lokacin.
Dakinsa muka nufa saman gado muka fada a tare don yaki sakina ya shiga lalubata ganin abin nasa nason wuce gona da iri yasa nayi dabara na shammaceshi nasamu na mike da sauri nabar gadon .
A kasalance naga ya koma ya kwanta yayi rigingine yana kallon saman dakin saida na samu na saita kaina nake fadin .
Ko ruwa baka sha ba yaya ?
Saida ya furzo da iska daga bakinsa yake fadin ruwan da nake son sha an hana min debe kishina naga ya lumshe idonsa sai danyi kasa da kaina ina fadin.
Ba a nan ya dace ka debe ba ai tunda ba gidan nan zaka sauka ba koka manta a nan ka tafi da zakai tafiyan ?
Ok kawai yace min a takaice ya kara lumshe idonshi nikan na fice a dakin kada shedan ya ribance mu a lokacin.
Anty Salma ta fada min duk abinda zanyi ko ma meye kada in yarda in shaga hakkin abokan zamana don alhaki yana waiwayan mutum watarana don haka nake kiyayye wanan huduban nata.
Ruwa da cup na shirya a ture nakai mashi dakin inda na samu har lokacin yana kwance a yadda na barshi bai min magana ba kuma har na zuba na fita daga dakin.
Duk da banji dadin hakan ba amma ya zama dole in kiyayye hakan kada mu fada ga halaka dama ta fada min su maza babu ruwansu da hakan wani lokaci matukar zasu samu biyan bukatansu.
Dakina na koma inda a nan na zauna don kunyan su Nafisa da nake ji lokacin ban fito ba har akai sallah magariba ina dakin isha,i tayi nagabatar still bai shigo dakin nawa ba har lokacin.
Wanka nashiga har na fito na shirya cikin wani dogon riga ina sai lokacinne ya shigo yana fadin ba zan samu abinci ba ke nan ma ?
Cikin mamaki na dago kaina ina fadin abinci kuma yaya naga ba gidan nan kake ba shiyasa ban hada ba ?
Baiyi magana ba ya juya ya fita yana fadin ina falo ina jira hakan yasa na mike na fito falon na sameshi zaune yana waya na shige kitchen din tare da tunane idan na fito zan kara fada mai bafa gidana yake idan ya mantane.
Saida na aje komai dana san zai bukata inda naji yana waya yana sanar da yaya habu saidai da safe idan ya shigo yasa na koma gefe na zauna ya gama wayan na dan marairaice ina fadin.
Yaya ya dago kai yana gyara kansa lokacin zai soma cin abinci nake fadin ba gidan nan yakamata ka sauka ba .
Gidanwa zan sauka ya fada yana yanko loman abincin dake gabanshi yadda ya kalloni yai maganan yasa nayi kasa da kaina na kasa bashi amsa a lokacin don haka naja bakina nayi shiru.
Haka falon yayi tsit lokaci guda har ya gama bai kara magana ba ya wanke hannu na mike na kwashe kaya zuwa kitchen.
Saida na daurayesu na fito ban tsaya falon ba nashiga dakin su Salima ko wacensu na kwance da waya a hannunta salimane ta dago kai ta kalleni tana fadin.
Da har zan maki tsiya ai ince don mijinki ya dawo kin manta damu yau nace haba dai anty Salima shida zai wuce can ya barmu nan tare daku yaya za ayi in manta daku kuma ?
Ok a can zai kwana ke nan nace haka ya dace anty tunda da zai tafi daga gidan nan yai tafiya ranan wai wanan dogon lissfin sai ku masu kishiyoyi.
Wanan yasa ban ra,ayin auren mai mata wallahi kinga kosu a can haka wata rana sukanyi ta fada akan kwanan nan ko dan zaman nan da yayi a nan da a can kike sai anyi fada a kansa yau .
Tundai ace maki wanan Nusaiba da bata aje komai ba sai bakin kishin tsiya don jaraba kullum fadansu dai in yaya ya dawo akan kwanane sai iya ta raba masu gardama.
To yaya mutum zaiyi salima in Allah ya kaddara mashi auren mai mata kamar dai irin na Rahama din nan ai kinga kawai za ace mukkadarine auresu da yaya nafisa ta fada.
Hakane fa amma dai nikan gaskiya ban iya hakan baki ganin maria ita Allah ya rabata da wanan wahalan daga ita sai mijinta da dansu baki alaikum.
Karan rufe kofan da yakeyine ya sa sukai shiru suka dubi junansu cikin mamaki Nafisa tace ina ganin fa a nan yaya zai kwana ?.
Nace nan kuma tace to ba gashi ya rufe gida ba alaman ba can zai kwana ba ke nan tunda kinga hakan ?
Na danyi shiru kafin in mike na samu yabar falon a lokacin dakina na nufa cikin mutuwan jiki tunda nasan hakan zai jawo min magana sosai a wajen matansa.
Bandaki na shiga don na rasa me zanyi lokacin saboda jikina da yayi sanyi da hakan ruwan dumi na surka nayi tsarki dashi sosai na danyi shafe shafena na mata dana dan sani na fito na zauna na kara mulke jikina da kamshi na daban wanda sai nasan miji na tare dani dole zan shafa don ban ma taba amfani da humra din ba bakar humra ce dake da hadi a cikinsa don zaki iya ganin sassaken da aka hada da humran kasan kwalban.
Ina bakin wardrobe dinane ina daukan rigan barcina ya kasa hakkuri ya biyoni dakin ban san da shigowansa dakin ba lokacin saida ya tabanine na dan razana ina dagowa.
Yana tsaye ya saka hannu ga aljihun rigansa na dago ina fadin na dauka ka tafine ai ba tare dayayi magana ba sai jin nayi ya daukeni cak zuwa gado.