Sashe 213
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
ya fito ba har in ana zargin hakan awajen mijintane ya kamata ajishi bake ba ? Akul naji wanan zancen ya koma fita a bakinki zan saba maki kafin ki shaganta masu da daga bakinki bake ba kuwa duk wani baji ya fadi wani zancen aibancin daga bakinsa a gidan nan kan zancen cikin nan zan fito masa a maryamuna ya sanni . Shiru fslon yayi yayin da mama tace iya baki fahinceni bane gani nayi dai yaron nan yana kwance haka mama ta ina zancen ciki yafito ? Baki daddaraba ke nan dubu yarinyar nan da mijinta take kwana ko gadinsu kikeyi da dare bahaushe yace tsakanin miji da mata sai Allah dama to ki kama bakinki da zancen nan kinji na fada maki.