Sashe 91
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ZARIA
Ringing din wayantane ya tayar da ita daga barcin data samu tun bayan fitan Saare a dakin da suka gama dariyan plan dinsu na jiya yadda yayi daidai da abinda suka hada din.
Dauka tayi a cikin magagin barci tana amsawa wayan mamansu shiyasa tace hlo mama ke ba mama bace nice Rashida naga kiran kine ai dazun ban kusa da wayan.
Jin hakan yasa ta watsake daga barcin tana fadin wallahi anty Rashida na kira in fada maki komai ya tafi daidai yanzu haka tabar gidan nan tun jiya ta tafi abuja wai hutu.
Nasan ko ba hutu bane tagudune don kunya na dasawa shegu bakin ciki daga ita har yarta din yan iska .
Ke kice min kinyi maganin shishigi ke nan gobe ta kara rawan kai ga mijin wata mugani ita gata sarki iyawa ko bari a koreku a yabeta ?
Ta dauka zataci bulus ne ta tafi a banza rabuda yar iskan yarinya tana wani daukan kai kamar diyan wani da wata ?
Yanzu ina mijin naku yake shi kuma wani dan iska guda haka kawai uwarka ta kore matanka kayi zaune a kwaso maka wasu yan iska suna maka karairaya kana binsu da kallo ?
Haba dai dayan fa kanwarsace ya Raahida mahaifisu daya sai ita dayan mara kunyar su a dole ga jikan munafukai don ta gyarawa yarta hanya a yabeta mu kuma a kushe muna.
Ni yanzu ko Asmau takai min ko ina wallahi yaya ina bakin ciki in bude ido inganta a cikin gidan nan a matsayin matar sweety.
Ke na fada maki bar wanan shasha,shan makarine a wajen ki bar banza a haka ki fita zancen ta don yanzu kina kawar da ita gidan nan wallahi wata zai jajibo maki tunda ya saba zama da mata biyu a yanzu.
Shima anyi rigimame dan wahala kamarshi zaije rigimar aje mata har biyu don Allah nifa idan ya jero daku nakan ga kamar ma kun girme mashi ga shekaru ?
Haba dai yaya Rashida wallahi ya girmemu kawai dai rigimace irin ta maza dashi kawai ni dama nafi son hakan mu tsufa tare da abin mu.
Wai yana inane yana nan yana fushin har yanzu ko ?
Yanayi wai yayi tafiya dazun shine bai sanar da kowan mu ba sai a bakin sakaran nan saratu nake ji wai ya zo nan kadu daga can kila zai wuce katsina.
What baki tunanen hakan plan ne dama ko tare suke da yarinyar nan tunda jiya ta wuce itama wallahi ba abinda namiji ba zai iya yiba Saiba.
Kai haba yaya Rashida Allah ba zaiyi hakan ba kawai dai tafiyan yaje dama tun ranan ya fada zaiyi tafiya a yau din kafin zancen nan.
To shike nan nidai kibi sannu kinsan dai kece mai dan maski maski a cikin mu kada kije ki jawo wani sabon wahala kuma abubuwa suzo su tsayawa mutane.
Haba dai aiba zan yarda akai hakan ba kawai nima ido na zuba mashi ya kare fushinsa nasan ina nan zaizo aiya sameni dama mun saba .
Ni wallahi tausayi ya ban sosai da ake maganan amma haka na badawa idona toka naci masa mutunci ga kowa nasa a zaune ya kasa daukan wani mataki tana fada ta kwashe da dariya.
Ni dai shirun nasa ne nakewa tsoro wallahi kinsan halin Jafar fa Saiba dan duniyane na karshe wallahi saita tare yar uwar da fadin barshi ba abinda zaiyi wallahi haka yafi shegu su daina dagawa mutane kai ai yanzu gidan.
In kinga yadda Habu din nan yake ririta wanan yarinyar da yar uwata zakice wani romiyone da juliya suke soyayya duk da sun haihu ba abinda suka rage ga komai wallahi.
Ai shiyasa naji tsoro kada shima jafar yaje ya jajibo maku yar bafulatana boni ya cimu ina mu ina kishi da mugun iri ina ganin yadda yaya larai take fama da nata bafulatanan.
Barshi ai kafin ya gama fushinsa ya dawo hanya nagama duk wani shirina da zanyi a kansa wanan karon zaisan ko wa nake kudina ba zasu tafi a banza ba.
Sun gama hiransu yunwa ya fito da ita falon ta duba ko Asmau dake da girki ta karasa saidai ba motsin Asmau din kitchen ta leka nan ma wayau babu wani alaman girki a kitchen din.
Ta fito ta nufi dakin Asmau din dake da tsohon ciki kwance ta sameta tana barci cikin daga murya take magana da nifa ban gane ba Asmau ba za ayi muna abinci bane yau ?
Hakan yasa ta bude idanu tana kallon abokiyar zaman nata tace banji dadine akwai miyar jiya na nan a fridge idan na tashi zan dafa muna shimkafa ko taliya.
Kinsan kuwa karfe nawa yanzun Asmau yanzu fa karfe biyu ake nema nifa wanan halin idan shi za ayi wallahi saidai kowa ta dinga girka abinda zataci yafi min sauki gaskiya da wanan halin .
Kina iya zuwa aiki dafa ko yanzu ina jin jikina sai ibtashi in shiga kitchen dafa maki abinci to naki ki dinga dafa naki abinci mana sai me ?
Haka kikace ce tace eeh na fada haka kawai ina barcina zakizo ki tayar dani daga barci ?
Zakiga abunda zanyi din ta juya ta fita tsuki Asmau taja tana fadin haka kawai zakiyi kokarin yi min turaja.
Cikin bacin ran da take ta kira wayan mijin nasu duk da tasan yana da wuya ya daga yadda yake fushin nan.
Tayi sa,a kiran nata ya shiga yana tsaye bakin mota Isah na kwashe kayan dayazo muna dashi kiranta ya shigo wayanshi.
Duba wayan yayi yaja tsuki har wayan ya katse bai dauka ba bai kuma dagawa din ko kira nawa zatayi ya fada a zuyarshi da tasan abinda yake ji game da ita da bata kirashi wanan lokacin ba.
Yaja motansa ya fita a cikin sanyi sam bai tsanmaci hakan ba daga yarinyar nan ya dauka ba zai samu wani matsala sosai wajen shawo kanta ta amince dashi ba sai gashi gaba daya ta nuna bata yarda da tsarin nasa.
Wanda yasan badon komai ta nuna hakan ba sai saboda wa yan nan baka more din matanshi daya tsani duk wani halinsu na banza yanzu.
Amma zaiyi kokarin duk yadda zaiyi wajen ganin bata subuce masa ba a yadda ya hango hakan ayanzu gareta.
Meye laifin da wanan hjyr zatace haka bai yuyuwa tunda ga yar uwarta a gidan itama tana fama da kanta balle ita kuma tashiga ciki.
Ke nan saboda matanshi ke nan suke ganin hakan ba mai yuyu bane kome yarasa mesa mutane ke daukan al,ada fiye da addininsu.
Hotel din daya saba sauka idan ya shigo Abuja ya nufa ya kama daki yayi kwanciyarsa saidai duk yadda yaso ya huta hakan ya gagareshi a ranan.
Don ransa da yake bace da wani zaiji a zuciyarsa bacin ran saiba da yake ciki ko wanan abinda yake ganin yana nema ya zamo mashi matsala ?
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,
3️⃣3️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,