← Book details Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 306

Sashe 57

Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

din nan idan ba alheri ke kawoki ba dama ? Fice kafin na canza zuciyana koda yake banganin laifin ku gaskiya waje kuka samu nayin hakan ni akwai matar da ta isa tayi min haka ko yar wacece ita kuwa an dauki wata a mota idan ya dawo yau ki kasheshi don Allah. Amma ke kan kibar wanan halin wallahi salima ta dubi yar uwarta ta fada tana mikewa don barin wajen. Mama duk hakan da laifin ki wallahi idan mutum zai dauki mataki kan irin zancen nan kice ina ruwansa ? Saida mama ta nisa tace aini yau yariyar nan ta nuna min iyakata a gidan nan don ,,,,,,,, dakata don Allah gaskiya danki ya fada tun farko na fada maki ba aiwa yaran yanzu haka. Duk kama girmanki da kikeyi kina kau da kai ga rayuwansu sun dauka baki da amfani a gidan nan yadda yar nan ta nuna ? Yau gashi salima da abin ya isheta itace ai tayi fadan akan ki don bata da kunya zatazo da wanan shirmen haka a gaban mu. Wanan hali naki dubu shiyasa mutanen gidan ku duk wanda ya dauko sharansa akanki yake juye tsiyarsa . Wanan sanyin zuciyar taki tayi yawa Dubu kima godewa Allah daya baki yayan da suka san zafin ki amma anyi mutum haka bai iyawa kansa katabus ?
Chapter 57 · 0% Book details