Sashe 93
Murfin Jallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ZARIA
Tunda ya habu ya dawo a cikin dare yana part dinshi bai fito ba har karfe goma na safe ya samu ya daga don tun bayan sallah asuba ya koma ya kwanta barci.
Wanka yayi ya shirya ya fito falo matarshi na zaune tana ba Abbati abinci ya fito ya samesu a nan din dinning ya nufa don yayi breakfast kafin ya fita.
Wai ina Rahama tun jiya banji motsin ta ba ya fada yana kallon matar nasa shiru tayi bata bashi amsa don har lokacin a kufule take da zancen.
Bakiji bane nace ina Rahama ?
Bata nan ta bashi amsa a takaice.
Tana ina ?
Tana Abuja tun lastweek .
Abuja kuma meta tafi yi abuja ba a fada min ba bayan a karkashina take zaune ehh don a karkashinka take ai shiyasa ake muna yadda akaga dama a gidan nan.
Kamar ya ban fahince ki bafa ?
tace zancen ke nan ai tana Abuja tunda an hada kai ayi matasheri da kazafi don a tozarta mu tsawa ya daka mata ta fada mai meya faru ta tsaya tana wani zancen banza.
Nan dai ta kwashe komai kamar yadda Nafisa ta bata labari bayan tafiyana don bataji ainihin yadda zancen yake ba da farko.
Mikewa yayi ya bar abincin dake gababshi dagashi sai jallabiya a jikinshi da gajeren wando part din iya ya nufa yana tambaya ina Saratu ?
Tana part din ya j salima ta fada yace good ya juya zuwa can din inda ya sameta rashe rashe saman doguwar kujera kwance.
Basu ankara da shigowansa ba sai ganinsa sukayi gabansu fuska daure yace ke uban me kike a part din nan ?
Saida ta dan jefo mai kallon rashin kunya take fadan ba komai tare da sauke kafafuwanta kasa ta tashi zaune hakan ya bashi daman wanka mata mari biyu masu kyau a fuskanta.
La,illah kaiko Habu me tayi maka harda mari haba dai kai kuwa an hanata shigowa nan part din ne dama ?
Shoute,up ya fada saida ta dan kadu tana ja da baya ya kallo Saare din yace get lost kafin na tatakaki a nan sakarai mara hankali kawai da haka zaki samu mijin aure.
Bayan kina haddasana a tsakanin iyalinmu ko yaushe duk wani makirci da za a hada gidan nan kina cikinsa why kika bata kanki haka ?
Ki rasa wanda zakiwa sheri sai J dan uwanki riban me zaki samu idan kin batawa dan uwanki suna ?
Ni yaya yaushe na hada fada a gidan nan wani mari ya kai mata saida hancinta ya soma zubo da jini ganin hakan baisa ya kyaleta ba .
Wai kasheta zakayi habu don ta fadi gaskiya ai ba itace ta fada ba nice nan don kowan mu ya gani da idanusa idan ba wani abu take nema gareshi ba zata tsaya tana magana dashi a gaban mu ?
Au ke uwarsace ke nan bansan abun naki har yakai haka ba ai Nusaiba ashe doka kika bashi sai wanda kikaso yayi magana dashi a gidan nan zaiyi.
Shiru tayi tana mazurai ya juya kan kanwar tasa yana fadin ki shiga hankalinki ni ba J bane na sake ganin ki a nan ba tare da yan uwank ba zaki gane baki da wayau.
Wai kai ka zata wai zaman tsegumi muke yi a nan dama ai ,,,,
Marin daya sauka mata a tsakiyan fuska da yasa ta ga wasu wuta sun gilma a gabanta yasa ta dafe fuskan ta soma hawaye tana fadin habu nika mara ?
An mareki ko zaki ramane ya fada yana kara nufo inda take da niyar kara kai mata wani dukan su mama suka shigo falin.
Tun daga kofa mama take fadin habu kai habu fa bada kai nake magana ba ko kayi haukane wai kul ka sake tabata ranka zai baci .
Wai, Lafiya meye haka meya faru hakane ina daki iya kece min gaka can kana neman Saare zuciyata ya ban babu lafiya ?
Wai meya kawo hakane don Allah takai kallo ga yarta dake kuka wiwi ta tare hancinta da hijab din jikinta.
Bata san lokacin data nufeta ba hankali tashe tace munaga rasulu haba Habu dukane haka ko abu ka kwada mata ?
Wallahi dukane mama a kan matarshi ta fada mai karya da gaskiya yayi muna hakan wallahi ba zan yarda ba karansa zanyi dan isk,,,
Keko yar nan baki da albarka a gaban mu zaki bude baki ki zagesa ke wace irin mara tarbiyace wai ?
Barta iya barta ta karasa yau sai an kwasheta a wajen nan duk kika bude baki kika zageni, zan gwada mata lalai dan iskan nake da gaske kuwa.
Ai bata cika ba tunda ba ita tafito tayi muna haka ba idan ta isa ta fito mana ai gamu tazo an fada duk abinda ta fada maka an fada din .
Ya kara zabura yayi wajenta mama dake tsaye tace habu kana kara dukan Nusaiba zan saba maka rai sosai wallahi.
Ji abinda kaiwa yar uwanka ka kyauta ke nan habu ita din mace ce fa, habu, duka haka kamar ka samu jaka ?
Ke Dubu ki rufe min baki a wajen nan kafin ranki yafi na yarki baci idan har ba zaki tayashi tsawatawa yar uwasa ba to ki fice daga nan.
Haba Dubu ke wata irin uwace wai abinda yaran nan suka aikata alherine haka da sukayi dan uwanta fa aka hada baki da ita a bata mashi suna kan zina ?
Na tambayeki nace kazafi da cin amana alherine fadansa koda hakan ya kasance gaskiya ?
To balle kowan mu nan ya san babu kamshin gaskiya a cikin zancen su dole ran habu ya baci ya dauki wanan matakin ai.
A hankali mama ta sake hannun saratu data kama tace ai yanzu kin gani idan kince ba zaki natsu ba sai ya illanta ki a banza ta juya ta fice daga falon.
Kallonsu iya tatyi tace ku saurari sakamakon ku idan kuna jin dadin kunci gari balufacen mutum baya mata zance har mutuwa.
Gaba kuma kun kulla dashi ke nan daga nan har yumal,imadi indai bafulatanin asaline zakuce na fada wata rana don sai sun rama shanmatan da kukai masu irin wanan.
Ai saidai su rame na fada din suyi duk abinda zasu iya shi a dole gashi mai mata yazo daukan mata fansa zai gane ya mareni wallahi.
Ki dai iya bakinki Habune dai kinsa zai iya fiya da hakan kidai san halinsa yanzune zai iya dawowa ya jibgeki Asmau data taso take fadan hakan ga Nusaiba.
Malama rufe min bakinki ai tare dake muka hada plan din amma da kikaji yana jibgan mu lafewa kikayi daki ai gobema kusane zan rama .
Ranan dai mama bata ji dadin iya ba don sai da tayiwa mama din tasa akan irin yadda take saka ido gida na kokarin lalacewa gasu kuma suna ganin hakan.
Kowa ya shige daki daga mama har saare suka bar iya a falo tana fada saida Nafisa ta fito ita da salima suka samu ta dakatar da fadan nata.
Ranan dana fara zuwa wajen training nasha dariyan zuci saboda wai wanke wanke ake tambaya yaya ake wanke kwanoni kafin a saka abincin da za aci ko anyi amfani dashi.
Wanan yasa na dauki lecture a shirme ashe abin ba haka yake ba akwai yayan hutu da basu san yadda zasuyi abubuwa da dama daya kamata ace mace ta sani tun tasowanta ba.
Irin wa yan nan yayan hutun da gata su sam basu san me auren yake nufi ba, sun dai dauka cewa kawai za,ayi aure aita soyewane da miji shine ma,anan auren.
Cikin dan kwana biyu danake fitan sai gashi nima da nake ganin ai nasan wasu abin ashe bansan komai dagane da rayuwan mace a gidan miji ba.
Shi aure ba yana nufi ki ba miji abinci bane ko kiyi ta aiki kamar jaka dole akwai matakan da mace zata bi don rayuwan aurenta yayi lasting a zamanance.
Sosai na mayar da hankalina ina koyon abubuwa da bansan dasu ba ilimi ance gishirin rayuwa tabbas haka abin yake kuwa.
Don ba karamin kuskure rayuwa matan gidan mu ke aikatawa ba har yar uwana kuwa dama ance zama da madauki kanwa shike kawo farin kai.
Kar kice yaya ya hakkura ya daina kirana har wa yan nan kwanaki sakonsa kadai sun cika min wayata irin kin tashi lafiya kinyi sallah kinci abinci ?
Kome kikeyi yanzu har yanzu baki barci ba wasu irin kaya yau kike sha,awan nasa Rahama ire iren wa yan nan maganan da sannu sabo hakan ya fara shigana ba tare dana sani ba.
Inda har yakai kwana biyu banji wanan irin tambayan nasa ba da nake dauka daya mai dani karamar yarinya ashe ko hakan ne don da nuna damuwa da kulawa ake sace zuciya.
Sai gashi rashin jinsa a yan kwanakin ya fara sakani dan danuwa kadan kadan zan tuna dashi a inda zuciyana ta fara raya min Allah yasa dai ba matsalan jikinsa bane kuma dai ?.
To yanzu wa zan tambaya inji duk wanda na tambaya koda yar uwatace zata soma zargina a kanshi haka na dake dole da dan damuwa yayin da wani sashe na zuciyana yake ban shawara da in tambayi anty Nafisa ita kadaice ba zata taba fadawa wani komai game dani ba.
ZAINAB IDRIS MAKAWA
[5/19, 21:37] Buhainat: MURFIN JALLO DAN UWAN TAFIYA,,,,,,,,,,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM,,,,,,,
3️⃣4️⃣
GA MAI SON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI NAIRA DUBU DAYA KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZENETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,
YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DOMIN AMANACE HAKKI,WANI A WAJENKA , , , , , ,
HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO PLEASE,,,,,,,,,,,,,