Sashe 99
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
GabaÉ—aya 3D haÉ—e suke a cikin section D suna duba lafiyar jariran dake cikin cikin uwar da suka kirkira da kansu, yaran sun fara wayo, dan wajen transparent ne kana iya ganin yadda suke rayuwa a ciki, suna motsawa a hankali tamkar yadda suke motsi a ciki uwa, kallonsu daga ta waje abin sha'awa da É—aukar hankali, dikkansu kuma lafiyayyu ne sosai, dan in baku manta ba su Dr suna tace maniyin namiji su cire mara karfi sai su kara mashi alluran karfi dan ya zama daidai da wancan.
Bari in baku wani haske a nan yadda zaku fi fahimta, nasan kunsan halittar mace da namiji ba É—aya ba, mace tana da rauni, namiji ya fi karfi, to wannan maniyi mai karfi shi ne na É—ah namiji, wanda bashi da karfi sosai kuma shi ne na Æ´a mace, to in baku manta ba na faÉ—a maku su basa kyankyashe mata ai, maza kawai suke kyankyasa, shiyasa suke karawa maniyin karfi da allurai domin ya basu É—ah namiji ba mace ba, fatan kun gane?.
Idan kunga yadda jariran nan ke motsawa sai sun burgeku, a yanzu sun kai watanni bakwai, sun zama halittar mutun, a kallah zasu kai jarirai 150 a wajen, dikka kuma maza ne, babu mace ko ɗaya, sannan dikkansu farare ne tas da su, da alama sperm ɗin sai an zaɓa ake saya, ba kowanne ake saya ba.
Dr James ne ya ɗan tsaya a gaban na'urar kwalba guda, hannu ya ɗaura a saman oxygen control na jikin gwalbar, kashe wajen ya yi, hakan yasa iska ta daina shiga cikin kwalbar, komai ya tsaya jim. Idanunsa a kan wata ƴar madaidaiciyar touchscreen computer dake jikin kwalbar wanda suke amfani da shi dan duba bugawar zuciyar jaririn, yanayin da yake ciki da sauransu, so ya zuba ido a wajen yana kallon yadda computer ke harbawa da karfi-karfi, zuciyar yaron tana bugawa da karfin gaske ne, saboda rashin iskar shaƙar numfashinsa.
Slowly ya dawo da kallonsa a kan jaririn, nan ya ga yaron ya fara motsawa da karfi alamar yana neman iskan shaƙa, ya ware ƴan yatsunsa dake ƴan ƙanana sosai yana ƙoƙarin mikar da kafafu, jikinsa babu kwari bare ya yi wani yunkuri. Mai da kallonsa a kan computer Dr James ya yi, nan ya ga zuciyar yaron ta tsananta bugawa da karfin gaske.
Dawo da kallonsa a kan kwalbar ya yi, unexpected ya ga jaririn ya waro idanu waje, azaba ta yi azaba, babu iska babu shaƙar numfashi ai kunga babu azabar da ta kai wannan. Nisawa ya yi tare da dan lna oxygen control ɗin ya kunna mashi. Haba ai har sai da computer ta yi ƴar kara alamar bugawar zuciyar yaron ta dawo, slowly jaririn ya maida ƴan yatsunsa ya dunkule su kafin ya ɗan juya tamkar yadda suke juyawa a cikin uwa.
Yana juyawa cibiyarsa dake manne da uwa ne ya É—an naÉ—e mashi wuya. A daidai lokacin su Dr Kamal suka iso wajen, in a low way Dr James ya ce. "Kamar wannan project É—in ya fi dik waÉ—an da muka yi a baya kyau! Karfi da kuma lafiya!".
"Meyasa ka ce baman?". Dr Mark ya tambaya. "Saboda yaran suna da karfi da lafiya, a ƙaida jariri baya iya rayuwa babu iskan oxygen na second 30, amma yaron nan ya kai 1 minute babu iska, kuma da na dawo da iskar bai shiga wani yanayi ba, yakamata nan da 30 days mu yi test na brain and heart ɗinsu dan tabbatar da ingancinsu".
Dr Kamal ne ya ce. "Gaskiya yaran suna da lafiya sosai, nima na shaida duba da yadda suke motsawa da karfi, bamu taɓa kyankyasan yara masu karfi da lafiyarsu ba"....... Dr Mark ne ya ce. "To ko dai akwai jinin FIVE LIONS a jikinsu ne?"........ Siririn tsaki Dr James ya ja tare da wucewa gaba bai sake magana ba, Dr Kamal ne ya ce. "Ga dikkan alamu har yanzu FIVE LION suna ranka Mark". Ya faɗa tare da bin bayan Dr James.
Bayansu Mark ya bi yana faɗin. "Dole FIVE LIONS su tsaya a raina, kuma nasan suna ranku, dan ba'a taɓa shegun jami'an da suka kusantomu irinsu ba, jami'an da suka shirya mission a kanmu, jami'an da basa tsoron mutuwa, jami'an da basu ɗauki ransu a bakin komai ba".
"Hmmm". Kawai Dr Kamal ya ce, na ciki na ciki, su kaÉ—ai suka san me yake a cikin ransu. Kai tsaye wani É—aki dake a cikin section D É—in suka nufa. ÆŠaki ne wanda kun sani, cike yake da glasses dayawa, sannan kamar chemical lap haka wajen yake, dik ta in da ka juya manyan chemical ne masu mugun haÉ—arin gaske a wajen.
Sister Zinta and sister Maya suna sanye da chemical care gown, hand gloves a hannu, socks a ƙafa, eyes care a idanu, sun dukufa gaban computers sai aiki tuƙuru suke yi. 3D na shigowa suka miƙe tsaye dan girmamawa a garesu, yanzu almost 4 months kenan suna wannan aikin, tin ranar da suka sanya hannu, barci wannan rabi da rabi suke yi.
Abin da zai baku mamaki kuma basu taɓa sanin aikin me suke yi ba, kawai suna tsamo wasu chemicals ɗin ne su sanya a wasu, amma kowanne sai sun tacesa sun ciri mai karfin cikinsa, idan kun fahimta su Maya ilimin chemical kawai suke da shi.
Duba aikin nasu 3D suka yi, komai na tafiya yadda yakamata, jinjina masu Dr Kamal ya yi, da alama ya fi su Dr James sauƙin kai, fitowa suka yi daga cikin room ɗin izuwa side na dabbobi watau section B. Yau wajen a cike yake da kukan dabbobi kala-kala, ga waɗan nan jiga-jigan guards ɗin suna ta aikin kai komo.
Sanya gabaɗaya guards ɗin suke da kayan kariya a jikinsu, da alama aiki tuƙuru suke yi. Gaban wasu manyan guards biyu 3D suka tsaya, matasan nan suna rike da zabga-zabgan macizai guda biyu, sun mace kan macizan jikin wani kwalba, sun ɗaura hakwaran macizan a bakin kwalbar, sannan sun matse tsakiya wajen cikin macizan, macizan sai fito da wani green ruwa daga bakinsu suke yi yana zuba a cikin kwalbar.
Wannan green ruwa shi ake kira da neurotoxic, hemotoxin, sinadarai ne masu matuƙar haɗari da illah, dan suna hana jini gudana a jiki, and yana lalata jijiyoyin jini, a hankali ya lalata tsokoki jikin mutum, to wannan sinadaran suke matsowa daga jikin macizan.
Jinjina kai 3D suka yi alamar aiki na tafiya da kyau, sai suka matsa kusa da wasu guards dake mace sinadaran corpion mai suna chlorotoxin, watau wani sinadari ne dake shafar jijiyoyi, yana haddasa raunin jijiya daga nan shanyewar jiki, shi ma sinadarin da yanayin yadda suke tatsansa a jikin dabobbin, kowacce dabba tana da sinadari mai cutarwa kuma tana da mai amfani, dan haka kowanne da yanayin yadda ake fitar da shi, kunga maciji tana da sinadarin da ake iya yin maganin ciwon zuciyaa da shi, kunga wannan ba mai cutarwa bane, amma su a nan mai cutarwa suke fitarwa.
A nan ma sun tabbatar komai ma tafiya daidai sai suka wuce gaba. Nan ma wasu guards ne ke ta faman matse sinadarin dart frog mai suna batrachotoxin, sinadari ne da idan ya shiga jikin mutum yana toshe sodium channels, yana haddasa bugun zuciya ta tsaya cak, amma a hankali yake aiki na likitoci guda ba...... Nan ma duba aikin na tafiya daidai.
Gaba suka ƙara wajen masu tatsan dafin pufferfish mai suna tetrodotoxin, watau sinadari ne da idan ya shiga jikin mutim yana toshe jijiyoyin jini, yana sanya numfashi ta dinga ɗaukewa tana sama-sama kamar mutum zai mutu. A nan ma komai na tafiya daidai.
Wucewa gaba suka yi wajen guards dake tatso tsinadarin cone snail mai suna conotoxins, shi wannan sinadarin idan ya shiga jiki yana hana jijiyoyi aiki, yana haddasa shanyewar gaɓoɓi ya baka sassaiɓar mutuwa ba mutuwa da gaggawa ba, sai ya gana maka azaba a jiki.
Oh ni Princess Teema na shiga uku, ko me suke yi da wannan sinadaran? A tinaninku me suke yi da shi?. Kai idan kana raye babu abin da ba zaka gani ba, ALLAH ka kawo mana agaji, ka dubemu da idanun rahama ka dafa mana, ALLAH ka jiƙanmu ka jiɓancin al'amurranmu.
Sai da suka tabbatar komai na tafiya daidai kafin su fito daga wannan ɓangare, kai tsaye suka koma wannan ɗaki na meeting ɗin nasu da suke zama. Dr Mark ya ɗauko glass cup da wani tangamemem drink ya nufi saman sofa. Dikkansu zama suka yi a kan sofas ɗinsu, Dr Mark ya tsiyaya drink ɗinsa a cup, dan shi karatu ta fi shigansa idan yana yi yana sipping drink mai sanyi, kuma ɗan banza kullum Americano yake sha.
Dr James ne ya miƙe tsaye tare da kunna light na tangamemen touchscreen computer dake gabansu sofas ɗin nasu, ya ɗauki wani sanda siriri dake wajen ya rike da hannu dan ya ji daɗin bayani. Hannu ya ɗaura kan screen na computer, pressing ɗinta ya shiga yi cikin kwarewa for like 5 mins, sannan ya ɗauke hannu.
Take wani rubutu ya bayyana a kan screen É—in, P-C shi ne sunan project É—in, idan baku manta ba project da suke yi da su Maya kenan, sai yau zasu mana bayanin wani irin project ne.
NEXAPOX-31 shi ne ainahin sunan da suka sanyawa wannan aiki, a jikin folder na aikin ma sunan dake rubuce kenan. Cikin folder ya shiga kai tsaye. Take wani dogon jawabi ya bayyana. Kara natsuwa su Dr Kamal suka yi dan sauraran wannan aiki, gagarumin aiki ne da sun jima suna yinsa, ba tin yau bane, ya haura shekaru 5 suna shiryasa, yanzu ne da aka hura masu wuta daga can WORLD SYSTEM shi ne suke son kaddamar da aikin cikin gaggawa su fito da shi, dakon jiransu ake kamar hauka, hakan zai tabbatar maku makudan biliyoyin daloli ne a kan wannan project É—in.