Sashe 62
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci guda tinanin Madam Rohisha ya faɗo a ransa, da sauri ya ciro wayansa ya kirata, bugu ɗaya ta ɗauka, ba tare da ɓata lokaci ba ya faɗa mata buƙatarsa, ya ce ta faɗi ko nawa take so zai dinga biyanta dik wata, ta zo ta zauna da Seraphina a wannan gida, ta maye mata gurbin uwa.
Sosai Madam ta yi farinciki da jin wannan tayi, dama tana mugun kaunar Seraphina, sun shaku sosai a school, sai ta ce ba sai an biyata ba, kuma dama ita bata da yarinya ko yaro sai wata marainiyar da ta ɗauka take reno dan ta dinga ɗebe mata kewa, kuma ita ma yarinyar bata wuci 14 years ba, da 2 years ta fi Seraphina, dan haka ta aminta da wannan magana kuma ba zata karɓi ko sisinsa ba, ai ɗah na kowa ne.
Ya ji daÉ—in wannan batu, sai ya ce ta taho da yarinyar da take renon dikka, zasu kara É—ebewa Seraphina kewa ne ma, dan haka su shirya zai zo da kansa gobe ya É—aukesu, da haka suka yi sallama ya ajiye wayar kenan sai ga Seraphina ta fito sanye da bathrobe fari kal a jikinta, daga wanka ta fito, ash hair nan nata sai É—igar ruwa yake yi, ta É—aura wani É—an karamin towel a kan nata.
Zuba mata idanu ya yi har ta iso in da yake zaune, jikinsa ta faɗo tana faɗin. "Daddy mu je ka shiryani to"...... Bai yi magana ba ya miƙe da ita a jikinsa suka koma cikin room ɗin. Drayer ya fara jonawa, ya busar mata da gashi, dan wannan kam ya iya tin da yana yi wa Lion, ya shafa mata mayukan gyaran gashin da shi da kansa ya saya mata, sannan ya shafa mata mayukanta masu daɗin kamshi na kamfanin su Noor.
Ya ɗaure mata gashin kanta kashi biyu, ya kitse mata jelar gashin tare da watso mata su ta gaba suka sauƙa har saman mararta, cike da mamaki ta tambayesa waye ya koya mashi kitso, shiru bai amsa ba, ya ɗauko wani dogon wandon jeans fari tas da kuma top baki, sai ya ɗauko pant and vest iri ɗaya farare, ya ce ta sanyasu ta zo parlo su tafi. Yasan cewa Seraphina ba musulma bace, dan yasan Dr ba musulma ba ce, and ko sau ɗaya bai taɓa cewa Seraph ta musulunta ba, dan yana son da kanta ta ji sha'awar addinin ta kuma yarda da ALLAH ta shiga ba wai shi ya sanya ta shiga dan yana so ba.
Parlo ya koma ya zauna zaman jiranta. Ba'afi 5 mins ba sai gata ta fito, ta shirya tsab cikin kayan da ya bata, ta yi wani irin fitinannen kyau, kai kace dan ita aka yi kayan, kallon second biyu ya yi wa kirjin nata da take cewa suna girma ya ɗauke kallonsa. A ransa ya ce e kam suna girma ba karya, yarinyar tana girma bama dole su girma ba, kirgan dangi ya fara manyanta, ranar da ta fara kirgan dangi a school ta dinga kuka wai zata mutu abu ya fito mata a kirji, sai da Madam ta dinga rarrashinta, shekara ɗaya baya kenan, to yanzu dai har an fara ƙoƙarin fita daga sahun masu kirgan dangi.
Bai jira ta fara zuba mashi shirirtarta ba ya miƙe tare da ɗaukar wayansa, ya zo ya kama hannunta suka wuce waje. Sai murna take yi zasu je sayen waya, dama ta iya danna wayar mammy ɗinta, ba in da bata iya shiga a ciki ba.
Sai surutu take yi mashi, shi dai bai ce kala ba har suka sauƙa ƙasa. Ya ɗauki motarsa suka wuce katafaren super market dake ƙasa a cikin C-P ɗin, a nan ya saya mata katuwar waya mai kyau da tsada, ya saya mata sim card, basu ɓata lokaci ba suka dawo gida.
Yau ma a tare suka wuni har yamma, robot suka yi masu girki, a baki ya dinga bata da zasu yi lunch, sai can yamma ya ce ta je ta cire wayarta a caji ta yi hira da kawarta bari ya je gidansu, ta so ce mashi zata bisa gidan nasu, amma sai ta tuna zata yi waya da Rimsha, dan haka ta fasa binsa.
Da gudu ta wuce É—aki ta É—auko wayar, shi kuma ya fice zuwa gidan Lion. Kunna wayarta ta yi, ta É—auko notebook É—inta na school ta É—auki number da Rimsha ta rubuta mata, kira ta danna mata, bata san Aryan ya yi setting É—in wayar tata ta yadda dik maganar da zata yi zai dinga ji ba, kome zata yi da wayar zai sani ne, sai da ya saita komai sannan ya bata.
Rimsha na ɗauka suka fara hiran yaushe rabo, sai murnushi take yi. Ƙasan bed ɗinta ta sauƙo tare da wucewa zuwa wajen view, a wajen curtains control ta tsaya tare da danna open, take labumayen suka buɗe kansu, wani makeken glass wall ya bayyana, tsayuwa ta yi a wajen suna hira Rimsha gwanin burgewa, unexpected idanunta suka kai ƙasa.
A daidai lokacin Leo ya fito daga cikin mota zai shiga cikin gidansu, sun dawo daga in da suka je da Lion kenan. Wani irin ihu Seraphina ta yi na faɗin. "My uncle". Ta faɗa tana zazzare idanunta a kan fuskan Leo. Da sauri ta fara kwala mashi kira, amma ina ba zai iya jiyota ba, saboda tana sama hawa na uku ne, shi kuma ƙasa, kuma view ɗin a rufe ruf yake.
Da gudu ta juya ta fito parlo, sai tambayarya Rimsha take yi lafiya, amma ina, hata amsa ba, ƙoƙarin fita gidan ta yi, amma ta rasa hanya, ga shi bata san yadda ake buɗe elevator ɗin bama. Ganin hakan yasa ta dawo room ɗinta da gudu, ta nufi view, sai dai kuma wayam ta gani babu kowa, kalle-kalle ta fara yi a wajen ko zata ga alamarsa, amma ina bata gani ba.
Idanunta ne suka ciko tab da kwallah, murya a raunace ya amsa Rimsha da cewa. "Rimsha i saw my uncle now, wannan uncle ɗina da nike zana hotonsa, he's the one, please Rimsha help me, ya zan yi in sake ganinsa?". Babbar magana, yau ake yinta, Leo kuma shi ne uncle ɗinta? Kanin daddynta da mammynta ta ce da shi kawai zata yarda? How? Kenan Champion kara ya yi wa Lion saboda kaunar da yake mashi yasa yake kula da Seraphina ne ko me alƙalamina yake nufi? Akwai cakwakiya in kuwa haka ne!. Dama Campaion in baku manta ba ya taɓa cewa Lion ne ya yi mata huɗuba, to ni dai kaina ya kulle, na yi gaba abuna, ina zan iya wannan rikicewar.
"Seraphina you should calm down, in dai a nan kika gansa zaki sake ganinsa watarana! A ina ma kika gansa ɗin ne?"...... Zama ta yi a gefen bed tare da fashewa da kuka tana faɗin. "Rimsha ni ban san sunan in da na gansa ba, a kusa da gidanmu ne, ni ina sama shi yana ƙasa". Cikin kuka ta faɗa. Rarrashinta Rimsha baiwar ALLAH ta fara yi, kuma ita ma Rimshar yanzu fa ta gama shan kuka na takaicin uncle Harleen ɗinta, amma take rarrashin wata baiwar ALLAH.
Da kyar Seraphina ta yi shiru suka cigaba da hira suna farinciki, Rimsha har da faɗa mata wai breast ɗinta suna ta kara girma sosai, ita ma Seraphina ta ce nata suna kara girma sosai amma daddynta ya ce kada ta nunawa kowa, ita ma Rimsha ta ce uncle Faryan ya ce kada ta nunawa kowa, amma ta je zata nunawa Yah Vash ya dinga mata faɗa har kamar zai doketa, daga nan ta shiga bawa Seraph labarin Vash da yadda suka shaƙu a baya, yanzu kuma ya zama mugu ya canza mata gabaɗaya. Haka dai suka cigaba da tattaunawa tsakaninsu na ƙawaye da shiriritar yarinta.
Shi kuwa Aryan yana zuwa gida ya isko su Lion sun dawo, guru na kwance a kan gado rike da waya, while Lion na tsaye a tsakiyar É—akin yana tsane gashin kansa da white towel, jikinsa sanye da bathrobe fari, da alama daga wanka ya fito.
A gefen guru Champion ya zauna tare da cewa. "Missed you guys"....... Harara Lion ya dallah mashi ba tare da ya yi magana ba. Guru kam ko kallon in da yake ma ai bai yi ba.
Shi ma harara ya mai da mashi da shi tare da miƙewa ya nufusa. Wucewa gaba Lion ya yi, ya zauna a saman chair kusa da wata haɗaɗɗiyar mirror.
Zuwa Aryan ya yi kusa da shi, ya jona drayer ya hau busar mashi da kai yana faÉ—in. "I love this your blonde hair my guy". Shiru Lion bai yi magana ba. Busar mashi da kyau Aryan ya yi tare fa fito da mayukansa, ya hau shafa mashi yana cigaba da yabon tsantsar kyan gashin. Take ya hau kyalli na gyara da ya ji, abinku da golden hair, har wani É—aukar ido take yi.
Abin tsaga gashi Aryan ya É—auko tare da raba gashin gida biyo, ya tsaga ya hau yi wa Lion kitso, kalba irin wanda Leo yake yi shi Aryan yake yi mashi, idan baku manta ba su kullum kansu da kitso shi da Leo, ashe Champion ne mai yi masu, Seraphina tana mamakin a ina ya iya kitso har ya kitsa mata jelar gashi to ga in da ya iya nan.
Tsab ya kitsa kan Lion, ya tara kitson ya ɗauke mashi ta ƙasa wajen wuya, ya cukuikuye jelar gashin ya naɗe mashi kamar donut, sannan ya ɗauki hair sprayer ya feshe mashi gashin da kyau, sai ya ɗan kwanto da kansa a gefen wuyan Lion ɗin, yazama suna kallon kansu a mirror, can ƙasa ya ce. "Yanaga ka ramene bro?".
Damko gashin kansa Lion ya yi tare da jawosa da karfi, gabaɗaya Aryan ya tafi ya faɗa jikin Lion, ɗan zubawa face ɗinsa ido Lion ya yi na second uku kafin can ƙasan maƙoshi ya ce. "These past two days, what has been occupying your mind? What has been making you leave the house so often? Where do you usually go? And why haven't you been getting enough sleep lately?" Magana one after the other, cike da class, ga sharp and sexy voice.