Sashe 139
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Dr James ya ce. "Dr Mark fita da babyn nan zuwa sashe na musamman dan killacesa". In baku manta ba cutar tana yaÉ—uwa ne, ba zai yiwu a barshi cikin sauran babys har 2 weeks ya kawo result É—insa ba, dole a killacesa.
Jan gadon nasa Dr Mark ya yi, har lokacin babyn na kwance shiru bai motsa ba, kamar wanda akai wa alluran natsuwa fa, ALLAH sarki yana jin bakon yanayi ne a jikinsa, jininsa na karɓar sabon abu, shiyasa ya natsu shiru, ya gagara ganewa jikinsa bawan ALLAH.
Ihu sister Zinta ta fashe da shi tana ƙoƙarin kwace kanta daga hannun Dr James tana faɗin. "Babyn nan zai iya mutuwa, ku duba jikinsa, ku yi hakuri ku bari mu ceci rayuwansa, mutuwa zai yi, wannan cuta kuka saka mashi ba magani ba, ni ku barni zan taimaka mashi, ku sakeni, wayyo sister Maya darling ɗinmu, ni ku sakeni, zan iya taimaka mashi". Tana magana tana ƙoƙarin kwace kanta daga rikon da yai mata, dik ta kiɗime ta fita hayyacinya.
Dikka sauran nurses dake É—akin ko kaÉ—an basu damu ba, dan su an sha gwada cuta a gabansu a kan jariri, sau nawa suna gwada cutuka a jikin jariran? A gaban idanunsu ma an sha scanning na kwakwalwar jariri, idan yai masu abin da suke so, suna mashi tiyata ne, wani yaron su saka mashi wani abin a kwakwalwar wanda alÆ™alamina ne kawai yasan menene ake saka masu a kwakwalwar kuma shi kaÉ—ai zai warware maku a gaba, wani jaririn kuma idan sun gwada shi cire kwakwalwar nasa suke yi gabaÉ—aya, babu abin da basa yi wa jarirai, su sister Maya ne sabbin baki a SECTION D, shiyasa zasu damu, amma nan da shekara kaÉ—an zasu daina damuwa su ma!............ðŸ˜
Jawota jikinsa Dr James ya yi, ya rungumeta sosai, hakan yasa dik sauran nurses É—in suka É—auke kallonsu daga kansu. Jikinta sai wani irin kerma yake yi, musamman Sister Maya da ta gama sarewa, ta gama saddakarwa mutuwa jaririn nan zai yi, idan ta rufe ido sai ta ga idanunsa yana zazzarosu lokacin da alluran ta ratsa jininsa, wannan ya fi komai tsaya mata a rai.
Ganin yadda jikin Zinta yake kerma sosai ne yasa Dr James rage tsawonsa, ya ɗauketa cak yai waje da ita. A wani ɗaki kusa da na babys ɗin ya sauketa tare da riko hannayenta. Durkushewa ƙasa a wajen ta yi, wani irin kuka mai karfi ne ya kwace mata, a ranta tana jin idan suka barta zata je ta ceci yaron, kuma tana ganin kamar zata iya bashi maganin cutar, dan tasan chemicals, amma ina sun tafi da shi in da babu wanda ya sani, a can zai rayu na tsawon sati biyu, sai cutar ta gama game jikinsa, ta lalata shi, da wuya ma ya kai sati biyun, dan shi kunga kai tsaye aka danna mashi cutar ba daga jikin nama ko wani abin ya samu ba.
Tsugunnawa a gabanta Dr James ya yi tare da riko hannayenta a cikin nasa, É—ago fuskarta da ya yi jaga-jaga da hawaye ta yi, ta kallesa kafin ta ce. "Sir please ka bari in je wajen babyn, mutuwa zai yi!".
"Is okay, ba zai mutu ba, wani gwaji muke yi, zamu dawo maki da shi a raye kin ji?". In a low way sosai ya faɗa. Soyayyarta na kara ratsa mashi zuciya sosai........... Da yake sun yarda da 3D sosai sai ta ce. "To yaushe zaku dawo da shi?"........ Zubawa kyakkyawan fuskanta idanu ya yi, a sanyaye ya ce. "Kwanaki biyu kawai, wani magani muke nema na wata cuta dake ƙoƙarin shigo mana, to muna kokarin haɗa wannan maganin ne mu ka ce bari mu gwada a jikinsa, amma babu abin da zai same shi, so be patient".
Ta ji daɗin kalamansa, kuma ta yarda da shi, dan haka sai ta dakatar da kukanta, tana shessheƙa ta yi ƙasa da kai kamar mai tinanin wani abu. Hannunta ɗaya ya saki tare da riko haɓarta, ya ɗago suna kallon juna, in a cool way ya ce. "Smile, babynku zai dawo, naga kuna son babyn sosai, kaman ɗanki ko?"...... Munafuki yasan meyasa suke son yaron, domin yaron jinin IRON FIST ne, in baku manta ba su Maya ɗin ma ai kannen Lion ne ko? Kunga kuwa ai wannan baby jininsu ne, ba banza ba suke son shi.
Ƙasa da idanunta ta yi, tana ɗan ɓoye fuska saboda kunyar ganin idanunsa take yi, cikin muryan kuka ta ce. "E muna son babyn sosai, yana da kyau sosai, ina jinsa har cikin raina"...... Kara ɗago haɓarta sosai ya yi, still taki ɗago idanu ta kalli nasa idon........ "To kada ki damu very soon zaki samu naki babyn, kina so ko?".
Da sauri ta gyaÉ—a mashi kai, sai kuma ta ce. "Ko na samu nawa babyn zan rike darling, ina son shi sosai". ........ A cikin zuciyansa ya ce thank God da tinanin yi wa yaron alluran cutar ta zo kansa, ba dan haka ba wannan yaro zai kawo mashi matsala, yanzu zai mutu kowa ya huta, ka ji yarinya wai tana son gwada mashi ta fi son darling a kan É—an da zata haifa mashi, tab ashe gara da ya É—auko hanyar kashe yaron kowa ma ya huta.
Jin ya yi shiru ne yasa ta ce. "Yaushe zan haifi nawa babyn?"....... Ɗago idanunsa a kan face ɗinta da kyau ya yi, ya kurawa kyakkyawan fuskan nata idanu, can ya ɗan nisa kafin ya ce. "Idan mun tashi aiki ki sameni a office, yau ma ki ɓata mun lokaci". Ya kare maganar cikin alamar gatse....... Da sauri ta ce. "Ba zan ɓata maka ba". Sake haɓarta ya yi tare da miƙewa ya nufi waje, da sauri ta miƙe ta biyo bayansa, ɗakin jariran suka komo.
A nan ya isko su Dr Kamal ma sun rarrashi Maya, tana zaune shiru, Zinta na shigowa ta je ta rungumeta tana faÉ—in. "Ke Sir James ya ce babu abin da zai samu darling É—inmu, wai maganin cuta suke gwadawa, zai dawo lafiya lou". Cike da farinciki sister Maya ta amsa da. "E haka sir Kamal ya faÉ—a mun, na ji daÉ—i"..
Kallon juna Dr James and Dr Kamal suka yi kafin su juya su bi bayan Dr Mark, su kaÉ—ai suka san me a cikin ransu shegu, sun san wannan babyn kam ya tafi kenan, sai dai wani! Amma sun kwaÉ—aitawa yara wai zasu dawo da shi, harda wani wai maganin cuta suke gwadawa, waÉ—an nan shegu akwai makiran mutane!.
Suna fita suka je in da Dr Mark ya killace babyn nan, har lokacin yana kwance shiru, guard ɗaya suka sanya ya yi gadin yaron, daga nan suka fita suka koma office ɗinsu, Dr James ya karɓi wayansa, ya turawa WS video ɗin da suka yi wa yaron a lokacin da suke mashi alluran, ya ce nan da 10 days zasu samu result ɗinsu. Hakika sun yabawa wannan cuta, dan tin daga kan yadda jaririn nan ya yi wani irin jijjiga zaka san ba ƙaramin cuta bace, abin ya ratsa jininsa kuma ya fi karfin jininsa, sun yabawa Dr James sosai, sai suka ce zasu tura kafun alƙalami dala miliyan 100 yanzu, idan suka ga result zasu cike saura, dan dala miliyan 500 suka sayi cutar kawai ban da maganinta, shi ma maganin ciniki daban zasu yi.
Ai ba ƙaramin kuɗi suke samu a kirkirar cuta ba, su kansu WS da suka sayi cutar ba karamar riba zasu ci ba, a kan maganin zasu fanshe kuɗinsu. Hmmmm ALLAH yasa shiruna ya zame mun alkhairi, bari in ɗan yi shiru, gaba da kallo, dan in na buɗi baki a gaba hmmmmm!.
-------------------------🔥
CRYSTAL PALACE.
A daddafe Seraphina ta yi barci yau, da kyar da suÉ—in goshi saboda rashin jin a wani hali daddynta yake ciki, washegari ta shirya tsab, sai dai har 8 ya cika Aryan bai zo ba, ta kira numbersa ya fi sau dubu, amma bata shiga.
Haka ta tafi school da kafa da yake basu da nisa, amma har kuka sai da ta yi, bata saba tafiyar kafa ba, sai da ta shari 20 mins a tafiyar 5, tana tafiya a hankali tana ruwan hawaye. Wani waje ma ta samu ta zauna, Aisha nata rarrashinta dik da bata san me takewa kuka ba, amma taki yin shiru. Sai da suka fi 10 mins a zaune kafin ta miƙe suka cigaba da tafiya.
Sun kusa isa school daga bayansu suka ki ana masu horn, juyawa suka yi a tare, nan suka ga uncle ne, kashe motar ya yi, ya fito da sauri. Sai ga shi a gaban Seraphina, cike da kulawa ya ce. "Good morning baby flower". Cikin salo mai É—aukar hankali ya faÉ—a. Sai kuma ya ce. "Oh God, meyasame kika yi kuka haka?".
Tamkar jira take yi a tambayeta, haba kuka ta fashe da shi har da shessheƙa. Kallon Aisha yai. "What happened to her?"....... "I don't know, tin da muka fito take kuka".
Dawo da kallonsa a kanta ya yi, hannunta ya riko tare da janta zuwa wajen motarsa, ya sanyata ciki kafin ya tada motar sai da ya tabbatar ya rarrasheta, ita dai Aisha sai kallonsu take yi, ya ɗauko wani heart design cushion mai balain kyau white color ya damƙa mata a hannu, sannan ya ɗauko chocolate ya damƙa mata shi ba. Ba shi ya tada motar nan ba sai da ya tabbatar da ta yi murmushi, sannan ya tada suka ƙarisa cikin school.
Shi kuwa Aryan a wannan lokaci yana zaune a tsakiyar gadon Lion yana danna wayansa, ya sauƙe numbersa dake na family, yana chantting ne da handsome VIR namu, korean guy mai capacity. Tambayansa ya karfin jiki Vir yake yi, dan jiya Lion ya faɗa mashi Aryan baya jin daɗi.
Baki ɗauke da sallama ƙasa-ƙasa Lion ya shigo cikin room ɗin, hero na biye da shi a baya yana wani takun ƙasaita, da alama sun shirya. Sanye Lion yake da hoodie fara kal a jikinsa, ya ɗaure kitson kansa a baya, hannunsa rike da laptop ɗinsa.