← Book details Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 155 OF 227

Sashe 155

Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A haka ta dinga wannan tinani har sister Maya ta farka daga barci around 8 na dare, ganinta zaune shiru yasa ta ce. "Sister, yadda na barki baki motsa ba? Lafiya dai ko?"....... Kai ta girgiza alamar ba lafiya ba, idanunta take suka kawo ruwa taf, murya a raunace ta ce. "Sister dole akwai wani abin da yakamata mu sani a kan darling, ina son ganinsa, yau ba zan yi barci ba, zan jira oga ya zo sai ya kaini wajensa".

Jinjina kai Maya ta yi, tana saɓa wannan baby a shoulder ɗinta, ta amsa da ita ma ba zata yi barci ba, zata jira 3D. Haka suka kasance, suka dinga hidima da babys ɗin har yaran suka yi barci, sannan ne suka zauna zaman hira, ko abinci basu ci ba, da suka ji yunwa suka ɗauko crispy chicken ɗinsu, suka cinyesa su biyu basu tsanwa kowa ba.

Haka suka kasance har karfe 12, da yake sister Zinta tasha barcin rana yau, ita kuma sister Maya ta sha na mangrib, sai yazama basa jin barci sam, da karfin hali irin nasu sai da suka jira around 1 na dare, sun fara fidda rai da zuwan 3D, unexpected suka ji an turo glass door É—insu.

3D sun yi mamaki ganin wutar ɗakin a kunne, da suka shigo kuma sai suka yi mamakin ganin matan nasu idanunsu biyu, su kuwa suna ganinsu suka ɗan miƙe tsaye, amma basu razana irin razanar da suke yi a baya idan sun gansu ba, bare ma sister Zinta da ita yanzu gabaɗaya ta ji tsoron Dr James ya fara fita a zuciyarta tin da ya cire kayansa gabaɗaya a gabanta, ya yi wasa da jikinta, tin daga wannan lokaci take jin tamkar ita da shi abu ɗaya ne, and ta fara fahimtar yana sonta sosai, dan haka ba zai yi mata komai ba ko da ta yi mashi laifi.

A gabanta Dr James ya tsaya, cikin sanyin murya ya ce. "Me kike yi baki yi barci ba?"....... Murmushin dole ta ƙaƙalo kafin ta ce. "Waiting for you my oga".

Har cikin ransa ya ji wani irin daɗi, hannunsa ya ware mata tafukansa game da miƙa mata, ɗaura nata kyawawan hannun a kai ta yi, tana ɗan shagwaɓe fuska ta ce. "Ba zaka ɗaukeni kamar ɗazun ba?".......... Ya ALLAH, wani irin madarar daɗin da ya ji ba, baisan lokacin da ya jawota jikinsa ba, ya rungumeta yana ɗan shafa bayanta.

"Muje side ɗinmu ko?". Ya faɗa can ƙasa....... Ɗan shagwaɓe fuska ta yi kafin ta ce. "Ka kaini in ga darling ɗin please"...... Kai ya jinjina mata alamar to, sannan ya rage tsawonsa, cak ya ɗauketa suka fito waje. Bai zame da ita ko'ina ba sai side ɗinsu. A saman katafaren bed ɗinsa ya direta, zai sauƙa ƙasa ta yi saurin riƙo hannunsa.

"Baka nuna mun darling É—in ba". Tana narai-narai da fararen idanun nata ta faÉ—a. ÆŠan riko shoulder É—inta ya yi. "One minute"....... Ya faÉ—a tare da saketa, ya wuce ya nufi wajen laptop É—insa, É—aukota ya yi, a kusa da ita ya zauna tare da kunna laptop É—in. Tana kallon dik abin da yake yi, bai yi zaton tana naÉ—ar komai a kanta ba.

Wani folder da aka rubuta new project ya shiga, nan ya yi mata playing video É—in darling a cikin kwalba, a yadda ya É—auke shi video yaron yana kwance shiru tamkar mai tinanin wani abin.

Kura mashi ido ta yi, sai ta hau murmushi, rashin sani ya fi dare duhu, da tasan balain da yaron nan yake a ciki da bata yi murmushi ba, amma tana murmushi, ta matsa kusa da laptop É—in sosai, dama ta yi wa desktop computer farin sani, dan a cikinsa aka koyar da su ilimin sanin chemicals, dan haka laptop bai bata mamaki ba.

Video ɗin ta kare ta sake dawo da shi baya, tana ta murmushi, a tinaninta darling yana cikin farinciki ne, ya sha madara ya ƙoshi ne ya yi shiru. Dr James ya ɗan rungumota yana faɗin. "Babynku yana nan lafiya, muna wani gwaji ne, amma zai dawo gareku"........ Da yake bata ga zahiri ba, a video ne sai ta yarda darling yana nan lafiya, ta dinga murna, har da rungume Dr James, cikin shagwaɓa ta ce. "Sir ina son nunawa Maya darling ɗinta".

Yana shafa kanta izuwa bayanta ya ce. "Zan sanya Dr Kamal ya nuna mata, ba sai kin je ba". Ya faÉ—a tare da jawo laptop É—in kusa, ko kaÉ—an bai yi tinanin ta yi wani tinani a kansu ba tare har ya ce ba zai yi wani abin a gabanta ba, a kan idanunta ya turawa Dr Kamal video É—in ta email, ya ce mashi ya nunawa Maya.

Daga haka ya kashe laptop ɗin, ya ɗaura saman side sofa dake kusan da bed ɗin. Dik yadda ya yi a laptop ɗin ta naɗi komai. Jawota jikinsa da kyau ya yi, in a romantic way ya fara sarrafata, yana juyata son ransa. Cikin ƙanƙanin lokacin ya rabata da kayan jikinta, ya cire nasa shi ma, ya dinga wasanni da ita, sai da ya tabbatar da ya gama kiɗimata da salonsa, sannan ya saita penis ɗin, ya shigeta, dan yau ya yi alkawarin mayar da ita matarsa da gasken kuwa.

Sosai ta ji zafi, ta fara ƙoƙarin turesa tana mashi magiyan ya kyaleta, amma bai kyaleta ɗin ba, sai da ya mai da ita mace, ta yi kuka har ta godewa ALLAH, ta dinga dukansa tana turesa, amma ina, bai raga mata ba....... Sai da ya gama bidirinsa, sannan ya kwanta tare da jawota jikinsa, ya hau rarrashi yana bata baki, ya dinga lallaɓata har ya samu barci ya ɗauketa. Lokaci guda wani irin zazzafar sonta ne ya ƙara shigarsa, ya zubawa kyakkyawan face ɗinta idanu, yana jin tamkar ya ƙara shigarta, dan wani sabon sha'awarta yake ƙara taso mashi.

Duba time ya yi a wayarsa, karfe 3:30 na dare, dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali, sannan ya sauko ƙasan bed ɗin. Message yai typing wa su Dr Kamal, sannan ya shige cikin toilet. After 30 mins ya fito, a gurguje ya shirya, gaban bed ɗinta ya dawo, sumbatar cheek ɗinta ya yi kafin ya jawo bargo ya lulluɓeta, a gaggauce ya nufi waje dan lokaci na neman ƙure masu.

Yana fitowa parlo ya isko su Dr Kamal a tsaye, suna haÉ—a idanu Dr Kamal ya ce. "Jammy kar dai ka aikata abin da ka faÉ—a? Naga face É—inka sai wani kyalli yake yi". Hararansa Dr James ya yi, shi kaÉ—ai yasan irin tsananin farincikin da yake ciki, ya ALLAH, yau ya mori daÉ—insa.

Gaba ya wuce ba tare da ya yi masu magana ba, da sauri suka rufa mashi baya. Kai tsaye SECTION D suka nufa, suna zuwa ba ɓata lokacin suka sake ɗaukan jarirai guda biyar suka fita da su izuwa ɗakin niƙa jarirai, biyu daga cikin babys ɗin sai feket-feket suke yi alamar suna son yin kuka, sun farka, ɗayan sai buɗe baki yake yi, alamar yana jin yunwa, yana son ya yi kuka a bashi madara, da alama sarkin ci ne.

Dr James na rike da babys biyu, Dr Kamal na rike da ɗaya, Dr Mark na rike da biyu, to na hannun Dr James ne suke ta faman ƙoƙarin fara kuka, ga alamar suna jin yunwa sosai, sai zuro harshe waje ɗayan yake yi.

Basu diresu a ko'ina ba sai saman wannan gado na lantarki. Kunna lantarki Dr James ya yi, take yaran suka fara wani irin girgiza kamar yadda waɗan can na baya suka yi. Wannan baby mai zuro harshe waje yana son cin abincin nan gwanin ban tausayi, ya ƙara zuro harshen nasa waje, jikinsa na wani irin kakkarwa sosai, dadashinsa na garuwa da juna, yatsunsa na wani irin kerma, sun zazzare idanuwansu waje gwanin ban tausayi.

Haka wannan shocking ya dinga jansu na ɗan lokaci, sannan Dr James ya kashe bayan ya tabbatar jikinsu ya saki waɗan nan sinadarai da ake so. Ya danna gadon tai sama da su, wannan jariri dake jin yunwa ne ya fashe da kuka a lokacin da shocking ɗin ta tsaya, kuka sosai yake yi, jininsa na ɓari sosai, harshensa ya zazzago waje.

Yana wannan kuka suka tura shi cikin wannan ball ɗin. Kara fashewa da kuka mai tsanani ya yi, da alama ball ɗin cikinsa akwai zafi matuƙa. Ko gezau 3D basu yi ba, tamkar ba rai suke gani a cikin mawuyacin halin nan ba.

Ya rabb, suna jiyo kukan jariri mai jin yunwar nan a lokacin da suka sanyasu cikin injin nan, yana shiga da suka kunna injin ihu ɗaya ya yi, daga nan ji kake ɗiff ya ɗauke wuta, injin ya murɗe mashi wuya kenan. Ya ilahil alamina, wace iriyar musifa ce wannan, ya ji da yunwar ne ko kuwa da azaban nan? Ya ALLAH ka sakawa waɗan nan jariran, dik masu sayar da mahaifa da sperm ɗinsu ALLAH ka walaƙanta rayuwansu!.

Haka suka ɗauki bokitaye suka tari jini, garin ƙashi da tsoƙa, ɓargon ƙashi, suka ɗauka zuwa freezers room ɗinsu, suka shiryasu ciki, sannan suka koma side ɗinsu dan su je su yi wanka su yi shirin fitowa aiki, a lokacin 5 na asuba ta yi!.

My people a wannan ɗauki ɗaiɗai da sukewa jariran kowani dare suna niƙasu kuna tinanin one day one time su sister Zinta ba zasu farga bane? Yanzu saura babys 45, watau shiyasa kenan yaran basa taɓa wuce 3 months a asibitin, watau irin ɗauki ɗaiɗai ɗin nan ake masu kenan!.

Bayan ya yi wanka ya shirya, sai ya tada sister Zinta, da sabon kuka ta tashi mashi, rarrashinta ya dinga yi, da kyar ya samu ta yi shiru, a sanyayye ya ce. "Sorry my wife, zan je office, zan dawo by 1 in duba ki, yau ina da aiki sosai, amma ke yau na hutar dake aiki, ki kwanta a nan ki huta, za'a kawo maki dik abin da kike so".
Chapter 155 · 0% Book details