Sashe 70
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da GAT ya bari ta isa tsakiyar ɗakin zata nufi wajen gado ta ɗaukawa daddynta wayan da ya ce. Fitowa ya yi, a hankali ya lallaɓo ta baya, hannu yasa ya rufe mata ido. Da yake dikkansu da turaren kamfani ɗaya suke amfani sai ta ce. "Daddyna meyasa ka rufe mun ido?".
A kunne ya raÉ—a mata. "Dan in tsorataki". Shi a tinaninsa da ta ce daddy ta gane shi ne, ita kuma tana nufin daddynta. Ai tana jin voice É—insa bata san time da ta zabura ta juyo garesa da sauri ba.
BuÉ—e hannayensa ya yi ya rungumeta gabaÉ—aya, wani irin murmushi ta fara yi, ta gagara hakuri sai da ta ce. "Daddy yaushe ka zo?"......... Yana shafa kanta izuwa tsakiyar bayanta da hannu É—aya, É—ayan hannun nasa kuma ya rungumota ya amsa da. "Yanzu ba jimawa, na zo ganinki ne ai".
"Daddy gaskiya ka kyauta, where's my daughter's?"......... Cikin sanyin murya ya ce. "Are you ready to accept them as a daughter's?"........ Ɗago ido ta yi, wani irin kallo mai rikita zuciya ta wurga mashi ta fararen idanun nan nata wanda ya sanya zuciyar GAT kara narke mata, can ƙasa ta ce. "Already they're my daughter's, where's my V?".
Sosai ya ji daɗin kalamanta har da ɗan kara jawota jikinsa sosai kafin ya ce. "Do you mean you accept my love?"..... Kai ta girgiza mashi alamar a'a tare da ɗan ja da baya, ta raba jikinsu tana cigaba da kallonsa, wucewa ta yi, ta zauna a saman bed, wani irin kallo ta wurga mashi kafin ta ce. "Ni bana soyayya ai, and i can't do it"........... Yawu GAT ya haɗiye har sai da maƙogoronsa ta yi sama tana harbawa, kafin ya tako gently ya dawo kusa da ita, a saman side sofa ta zauna, gabaɗaya ya susuce mata, sai kallon surar jikinta yake yi, yana satar kallon kirjinta dake cike dam suna mashi kwalele ta cikin riga.
Sarai ta lura da dik wani motsinsa, amma ta basar kamar bata gani ba, ta zuba mashi ido tana jiran jin ne zai sake ce mata. Hannu ya miƙe ya riko nata hannayen, a natse ya ce. "Daughter please accept me, su V suna buƙatar mother, and ina buƙatar mata, please ki ji tausayinmu, ki zo garemu, ki rayu damu, muna buƙatarki".
Nisawa ta ɗan yi tare da cewa. "Daddy ni bana soyayya, kuma bana son yi". Gabansa ne ya ji ya faɗi, har sai da ya ji kansa ta ɗan sara mashi, bata bashi damar sake yin nagana ba ta rigasa da cewa. "Amma zan iya zuwa gidanka, zan iya rayuwa tare da ku, zan iya kula da su V, zan zame masu second mother, bcos nima su V sun shiga raina, ban taɓa ganin quadruple a zahiri ba sai a kansu, da tinaninsu nike kwana kuma nike tashi, gasu dik lafiyayyu cikakkun halitta, kansu ɗaya, kyawawan gaske, komai nasu iri ɗaya, identical suke, abin ya mugun burgeni, zan zauna daku daddy".
Ko a haka ya ji matuƙar daɗi, dan a cewarsa ta yarda ta zo gidan nasa shi ne mai wahala, idan ta zo tin yaushe zai narka mata zuciya da salonsa. Kara kankame hannunta ya yi, cike da murna ya ce. "Thank you so much my daughter, dama daddy ya ce in nemi izininki, zaki bimu mu koma tare?".
Kai ta gyaÉ—a mashi cike da tsantsar soyayyarsa a ranta. Wani irin daÉ—in da ya ji bai san lokacin da ya jawota jikinsa gabaÉ—aya ba, ya rungumeta sosai. A daidai lokacin daddy Noor ya shigo cikin room É—in. Kara rungumeta GAT ya yi yana yi wa daddy Noor barka da shigowa.
Daddy sai murmushi yake yi ya kariso ciki, yadda ya ga suna rungume da juna yasan sun fahimci juna kenan, ya ji daɗin hakan matuƙa, dama abin da ya zo dubawa kenan. A gefen bed ya zauna tare da cewa. "I'm so happy to see you like that"........ Tana murmushi ta kwantar da kanta a kirjin GAT kafin ta amsa da. "Daddy he's a nice person". Sai kuma ta miƙe daga jikinsa, da gudu ta koma jikin daddyn nata, a kunne ta fara raɗa mashi cewa tana matuƙar son GAT, kuma ta yarda zata bisa su je su rayu a gidan.
Daddynta ya gane tana wasa da hankalin GAT shiyasa tai mashi raɗa a kunne, dan haka sai bai yi magana ba, ya rungumeta kawai yana jin wani irin farinciki. Daga haka ya ce to su je su yi dinner, GAT ne ya ce ai shi wannan amince da ta yi yasa ya ƙoshi, ba zai iya cin komai ba. Cike da farinciki ta ce. "Bari in kawo maka green tea nasan zaka sha".
Daddy Noor dai goodnight yai masu ya miƙe ya fita abinsa, da sauri ita ma ta miƙe da nufin ta je ta kawo mashi green tea. Bayanta ya bi da kallo cike da tsantsar so da kauna yana tinanin irin mantar da ita komai da zai yi da soyayyarsa idan suka koma.
Yana zaune a wajen har ta dawo ɗauke da kyakkyawan plate and cup mai ɗauke da green tea. A jikinsa ta zauna tare da fara bashi tea ɗin a baki, ta ajiye plate ɗin a ƙasa. Ai manta komai daddy GAT ya yi, ya saki jiki sai yadda ta yi da shi, ya zama ɗan yaro a hannunta. In takaice maku dai wannan dare bai je ya yi wa su Arya goodnight da ya saba ba, bayan ya kammala shan tea ta fitar da cup ɗin, dawowa cikin ɗakin ta yi tare da zama a jikinsa.
Miƙewa da ita ya yi suka koma saman bed, ya zaune tare da jingina da jikin headboard na bed ɗin, ta kwantar da kanta a saman kirjinsa, hira suka fara cike da tsantsar so da kaunar juna, yana ta zuba mata salon soyayya mau narka zuciya, tin tana basarwa har ya fara kureta ta fara ƙoƙarin fito mashi da nata salon. E kam gidansu Noor ya ɗauki launin malam buɗe takarda. Bari dai mu je wani wajen mu dawo.
----------------------🔥
Zaune Seraphina take a saman gado, hannunta rike da waya tana dannawa, tin da aka sayi wayar nan yarinyar ga bata barshi ya huta ba, sai barci ne yake rabata da dannarsa. Madam tana parlo tare da ƴar kakkawar ƴarta, suna breakfast ne, a tunaninsu Seraphina bata tashi daga barci ba, shiyasa basu nemata ba, dan Aryan ya ce kada su bari wani abin ya taɓata, idan tana barci a bari sai ta tashi a yi dik abin da za'a yi, kada a tadata, shiyasa basu shigo room ɗin ba.
Ita kuma nan ta tashi har ta shiga buga game a waya. Tana sanye da sleeping dress, guntun wando zuwa cinya, da kuma Æ´ar vest, dikka farare kal, kyakkyawar ash hair É—in nan nata dik a wargaje saboda barcin da ta tashi, É—an pink lips É—in nan nata a bushe alamar yunwa take ji, ko brush bata yi ba, dama Rimsha zata kira sai kuma ta tsaya buga game.
Ta yi nisa cikin game da take bugawa, ko kaÉ—an bata ji shigowarsa ba, kuma ya yi sallama, amma bata ji ba. A kusa da ita ya kariso tare da sanya hannu ya kwace wayar, cikin zafa ta yunkura zata bi wayar ta kwace. Tana É—ago ido ta ga mutum a tsaye, wani irin zabura ta yi tare da kurma ihu, baya ta ja tana faÉ—in. "Who are you?".
Zama a saman sofa Aryan ya yi tare da cewa. "Your daddy, baby taɓa wayarki ya yi yawa"....... Zuba mashi waɗan nan gulu-gulun eyes ɗin nata ta yi, bata yarda shi bane, amma kuma muryansa ne, yau da ainahin fuskansa ya zo mata, daga yau ba zai sake ɓoye mata kansa ba ya ce.
Ganin ta bushe da kallonsa ne yasa ya kyasta mata yatsunsa a kan fuska, zabura ta yi tare da cewa. "Is this a dream? The voice is for my dad, but your face isn't". Ta faÉ—a tana É—an ja da baya. Dama yasan ba zata yarda lokaci guda ba, dan kada ku manta shekaru biyu kenan yanzu suna tare, kuma da wancan fuska ta san shi, rana tsaka ta gansa da wani face kun san ai za'a kai ruwa rana kafin ta yarda.
Hannu yasa zai kamata ta yi saurin ja da baya tana zazzare ido, sai satar kallon kofar fita take yi, tana son dira kasan bed ta gudu. Yunkurawa ya yi zai kamota ta yi saurin dirowa ƙasa da gudun gaske. Miƙewa ya yi cikin zafa, taku ɗaya ya yi ya damkota ta waist ɗinta tare da sanya hannu ya toshe mata bakin da take ƙoƙarin zunduna ihun nan.
A saman bed ya zauna da ita tare da matseta da jikinsa sosai, ya rike hannayenta gam kafin ya ce. "Natsu ki ga wani abu". Ya faÉ—a tare da zame hannunsa daga bakin nata. Zuba mashi ido ta yi, kallon mamaki da firgici haÉ—e da ruÉ—ani dik take binsa da shi. Shima É—an zuba mata ido ya yi na a kallah minti É—aya kafin ya fito da wancan face É—in nasa ya sanya a fuskansa.
A maimakon ta natsu ta yarda da shi sai ta kara firgicewa tana ƙoƙarin guduwa, kankameta da kyau ya yi tare da fara ƙoƙarin shawo kanta. Da kyar ya samu ta yarda ta natsu kuma ta aminta da shi. Sai kuma me? Dariya ta fara yi tana faɗin. "Daddy I'm crazy, see me running away from you, ko ina zan je? My daddy you're so handsome over, oh my God, see beauty, amma daddy ka yi kama da Rimsha friend ɗita, bakinku da idanunku iri ɗaya, but ka fita kyau sosai". A ruɗe take maganar, ta ga kyan jinin ƙuraishawa dik ta rikice, zallar madarar kyan da babu mix!