Sashe 56
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NOTE. FIVE LIONS babu complete É—insa, yanzu nike posting É—insa, yanzu aka fara!
E_____________14
"Ina son ka kaini asibiti anjuma a duba mun karafunan dake kafata ɗin nan, dan na fara jin canji". Abba ya faɗa ba wai dan hakan ya so faɗa ba, so yake yi ya taushesa ya ce ya rage tsanar Rimsha, amma kwarjinin ɗan nasa yasa ya canza maganar.......... "Okey Abba".... A gaggauce cikin girmamawa su Harleen suka ɗaga mashi gaisuwa, mugun tsoronsa kowa yake ji, basa wasa da abin da ya shafesa, dan yana nan kullum fuska a haɗe kamar hadari, ɗan banzan kuma ga shegen kyau mai tsananin shiga rai, in ka gansa sai ka sake kallo, musamman idan ya motsa ɗan bakin nan zai yi magana wasu dimple a both sides na soft kumatunsa suka lotsa, sai ka kallesu ka sake kallo, ka ji tamkar kada ya daina magana, ga bala'in daɗin murya sai rashin mutunci cike da cikinsa, maganar ma sai ya yi ra'ayi yake yi ƙasa-ƙasa dan bala'i, idan ka ji ruwanka, in ma baka ji ba kai ka sani, shi dai baya maimaita magana, kuma dole ayi abin da ya umarta ko an ji ko ba aji ba.
Da fine ya amsawa su Harleen ciki-ciki. Ya faɗa tare da yunkurawa ya miƙe, Abba na son yi mashi magana amma yana shakkarsa, har ya haye sama tsakaninsu Harleen zuwa Abba babu wanda ya sake yi mashi magana.
Kai tsaye ɗakin Ammie Aryan ya nufa. Yana haurowa staircase suka ci karo da Vash dake ƙoƙarin sauƙowa. Ai take Vash ya natsu sosai ya haɗe malaman jikinsa game da dawowa taitayinsa, cikin ladabi da girmamawa ya ɗaga mashi gaisuwa, kallo ɗaya Aryan yai mashi tare da wucewa yana amsawa da kalma ɗaya watau lafiya, daga nan bai sake magana ba har ya isa kofar ɗakin Ammie.
Bakinsa a É—auke da sallama ya shiga, tana zaune a saman wata haÉ—aÉ—É—iyar shinfiÉ—a na Dubai rug da yake da laushi kamar kushi. A gabanta ya zauna tare da É—aga mata gaisuwa. Rufe littafin dake hannunta ta yi, hisnul Muslim take karantawa dama. Tana cikin arabian dress farare kal, ta yi rolling veil a kanta, ta yi kyau sosai Æ´ar dattijuwar, kuma kana ganinta kaga bakuraishiya, dan su kyansu na daban ne kuraishawa ba, tushen fiyayyen halitta kenan, to bama dole su Aryan su yi kyau ba, jinin kuraishawa ake magana fa!.
"Good morning Ammie". Ya faÉ—a yana riko hannunta....... Fuskanta babu alamar fara'a ko kaÉ—an ta amsa da. "Morning my son, how was your night?"....... "Cool and what of you?". Ya amsa da shi da kyar tamkar wanda aka yi wa dole....... Shiru ta É—an yi kafin kuma ta sake amsawa da. "Ina zaka je na ganka a haka?"......... Shiru ya É—an yi kafin ya amsa da. "Meeting with some doctors that visited my hospital yesterday, i don't have time yesterday bcos of that passing out, so yau zamu yi zama da su". Ya faÉ—a yana gyara nose mask na fuskansa.
"Ga shi ina son ka kai Rimsha ta yi shopping na school tin da an kusa buɗewa". Ta faɗa cike da fargabar abin, dan tasan ba ƙaramin wuta ta kunna ba, dan dai ma ita uwa ce, dik iskancin Aryan baya mata, sai dai ya yi shiru kawai idan ta faɗi abin da bai mashi ba...... Yanzun ma dai shirun ya yi, amma kana ganin face ɗinsa zaka san lallai ko kaɗan bai ji daɗin maganar Ammie ba, wai ya kai Rimsha shopping, ya yi nadamar zuwa gaida ita da ya yi ma dik da ba fa zai kai Rimsha ɗin ba.
Jin bai amsa bane yasa ta ce. "Aryan, sai yaushe zaka daina nuna tsana ga yarinyar nan ma rainiyar ALLAH ne? Ka manta cewa ba laifinta bane? Ka manta cewa kai ƙanin mahaifinta ne da bata da biyunka? Ka manta yadda mahaifinta yake kaunarka? Ka manta yadda kuka shaƙu da shi? Ka manta yadda tin tana ciki mahaifinta yake kaunarta? Meyasa ba zaka maye gurbin kaunar da mahaifinta ya nuna mata a ciki kai ka nuna mata a zahiri ba?"....... Yunkurawa ya yi zai miƙe ba tare da ya yi magana ba, ya dunkule hannunsa ya zura a aljihu gudun kada ya kai naushi, ba dan Ammie ce ta yi wannan magana ba da hmmmm a dai yi shiru kawai.
Da sauri Ammie ta riko ɗayan hannunsa, slowly ya ɗago ido suka kalli juna, kara ɗaure fuska tamau ya yi, yana jin zuciyarsa na zafafa zafinta sosai, Ammie ta tina mashi da daddyn Rimsha, shaƙuwar da suka yi ta zarce tinanin mai tinani, shiyasa ya fi jin zafin mutuwarsa.
"Tafiya zaka yi tin bamu gama magana ba?"..... Shiru bai amsa ba, babu alamar ma zai motsa bakinsa, dan yana gudun daddana mata maganganu masu zafi. Ganin hakan yasa ta sake shi, dan tasan hali. Cikin zafa ya miƙe ya fice waje da saurin gaske har kamar zai tashi sama, bayansa ta bi da kallo tana addu'a ALLAH ya shirya mata shi, daga haka ta mayar da hankali kan karatunta.
Yana fitowa ya isko parlo ba kowa, dan haka ya fice waje abinsa, bai tsaya jiran Abba ya fito ya kaisa asibiti ɗin ba dan an ɓata mashi rai. TO KUN JI YADDA GIDANSU VASH YAKE KO? MU MOTSA GABA.
-------------------------
LEO.
Zaune yake a gefen bed É—insa yana waya da Noor da ya takura mashi a lallai su haÉ—u tin da dikkansu a CRYSTAL PALACE suke, shi kuma Leo ya ce ba yanzu ba, Noor ya bari sai next week, shi ma fa yana son ganin Noor É—in, kawai dai yana da tsari ne.
Zayra'an ne ya shigo ɗakin bakinsa a ɗauke da sallama ƙasa-ƙasa, yana sanye cikin three-piece suit masu mugun kyau da tsada, sai tashin fitinanne kamshi yake ye, still dai face ɗinsa da nose mask da ya hanaku ganin ainahin kamanninsa gabaɗaya. Sallamar Noor Leo ya yi tare da katse kiran, sannan ya haɗe natsuwansa waje guda tare da jawo laptop ɗinsa da yake aiki a ciki tin ɗazun. A gefensa Zayra'an ya zauna ba tare da ya yi magana ba.
"Good morning bro". Leo ya faÉ—a in a cool way kuma with full respect to his bro É—in. Shiru Zayra'an bai amsa ba, sai ma hannu da ya kai ya ja laptop na Leo yana kallon abin da yake yi. Da sauri Leo ya kallesa tare da cewa. "Dama room É—inka zan zo yanzu, bro will you help us?". Ya faÉ—a yana mai da kallonsa a kan yayan nasa da kya, har da É—an juyo da jikinsa.
Tin da suka dawo bincike yake yi a kan mission da zasu tafi, yana neman bayanai kan ayyukan dikka, to dikka mission huÉ—un ya É—an samu bayanai sama-sama, sai mission a kan IRON FIST ne bai samu komai ba, kan shi ta É—aure over, ya rasa gane komai, dama shi ne yake son zuwa ya tambayi yayan nasa, dan in baku manta ba na faÉ—a maku yayansa babban barde ne, jami'i ne da AZURE ta yaye shekarun baya, yana da sani ninkin ba ninkin su.
"IRON FIST, IRON FIST, IRON FIST". Zayra'an ya maimaita sau uku cikin yanayin da ba zaka iya tantance muryansa wace iriya bace ba kafin ya ajiye laptop ɗin, sannan ya miƙe tsaye, a sanyaye ya ce. "Ka yi wanka, idan ka shirya ka sameni a room ɗina, i want to go out now, so hurry up". Yana gama faɗar hakan ya wuce ya fita. Bayansa Leo ya bi da kallo cike da ƙauna har ya kurewa ganinsa.
Gently ya miƙe tare da ɗaukar wani binoculars ɗinsa ya nufo view ɗinsa, binoculars kamar kallo-kallo za'a ce ne kome! Ni ban ma san ya zan kwatanta maku shi da hausa ba, zai dai je kallon waje mai ɗan nisa kenan, zai yi amfani da wannan dan hango abin dake nesa, nasan kun gane me nike nufi. To shi ya ɗauko nasu na sojoji da ake basu a barrack ya nufi view. Sanye yake da sleeping dress, yanzu ya tashi daga barci fa ya hau aiki a kan mission da zasu tafi.
Yana zuwa ya danna curtains control, take labulayen view É—in suka hau yaye kansu da kansu.Take wani tangamemen view na glass wall ya bayyana, glass control ya danna, a take glass na view É—in ta buÉ—e, tsayuwa da kyau ya yi a wajen ta ciki tare da sanya binoculars É—in ya fara kalle-kalle a cikin wajen, CRYSTAL PALACE daga sama waje ne mai shegen kyan kallo, É—aukar hankali da sanya nishaÉ—i da farinciki.
Can a kalle-kallen nasa ya hango kamar mutum ne tsaye a benen dake facing nasu, hakan yasa ya yi zooming dan ya ga menene a wajen. Ai a take ya É—an kawar da kansa daga jikin binoculars É—in kafin ya sake mayarwa, motsa lips É—insa ya yi tamkar zai furta magana sai kuma ya fasa, kafe wajen da ido kawai ya yi na almost 10 mins.
Lokaci guda kuma ya yi gaggawar É—auke kallonsa tare da ja baya, da sauri ya danna glass control, ya rufe glass É—in tare da mayar da curtains É—in ya rufe, a saman bed É—insa ya jefa binoculars kafin ya wuce ya nufi toilet. A natse ya yi wanka, ya fito ya shirya cikin hoodies milk color bayan ya shafe jikinsa da STAR BODY LUSH, daga nan ya É—auki wayansa da laptop É—insa ya fito.
Kai tsaye room na yayansa ya nufa. Tsaye ya isko yayan nasa yana rike da waya tamkar yana typing wani saƙo ne. Gado ya wuce ya zauna yana faɗin. "Brother tin da na dawo ban ga Yah Champion and Yah guru ba, ina suka je?"........... Kun ji da kyau me Leo ya tambaya kuwa? Yah Champion and Yah guru, nasan kun ji da kyau kamar yadda nima kunnuwana suka ji mun da kyau! Kenan Leo yana da alaƙa da IRIN FIST amma bai san su ba ne? Idan na cinka daidai Zayra'an shi ne Lion na su Champion?. Balain can!.