Sashe 215
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafiya mai mugun nisa suka yi har zuwa in da gwamnati ta gina ginin office ɗin sojojin ruwa dake ɗan nesa da bakin ruwan. Dik juriya irin ta Arya sai da ta gaji a wannan tafiya, shi dai ya wuce gaba, ko sau ɗaya bai waigota ba, ga rucksack na laptop ɗinta da ta goyo a baya ko shi bai karɓa mata ba.
Haka ta jure wahalar har suka isa, dik jikinta ya yi tsami. Tsarin ginin offine ɗin nan ya tsaru kam, ga tsawo sosai. A jikin katangar ta baya suka tsaya, Leo ya juyo da kallonsa a kanta, tana tsaye tana ɗan haki. Can ƙasan maƙoshi ya ce. "Zaki iya haurawa?".
Kallon tsawon katangar ta yi, ya yi tsayi sosai, amma da yake basu san kalmar no ba sai ta ce. "Yes sir".
Hannu ya miƙa kan ta bashi rucksack ɗinta. Ba musu ta cire ta miƙa mashi, karɓa ya yi ya goya a bayansa game da tura wayansa cikin anjihunsa, ya haɗe hannayensa dikka biyu ya ware mata tafukansa.
Baya-baya ta koma, sai ta zo da gudun gaske ta taka kan hannun nasa da ya haɗa mata, ta daka tsalle shi kuma ya ƙara ɗagata da hannun nasa, ta kama saman katangar ta haura, a hankali ta fara nishin gajiya. Sauke rucksack ɗinta dake bayansa ya yi, ya jefa mata sama ta capke.
Gefe ya ɗan koma, ya yi baya da gudu ya zo ya taka jikin katangar ya yi tsalle ya capki saman. Ya haura ya sameta. A tare suka dira cikin wajen. Tamkar ɓarayi haka suka fara lallaɓawa a wajen har suka samu wani ɗan lungun da kafa basa iya bi saboda ciyayi. A nan suka tsaya, ya juyo da kallonsa a kanta, a dake ya ce. "Kunna laptop ɗinki, dik wani na'urar dake amfani da network a nan nike son ki datsan mun, da son samu ne ki datsan mun babban na'urar da suke amfani da ita dan aiki, dik wani bayanansu ki sauke shi a laptop ɗinki".
Kai ta jinjina mashi game da tsugunnawa a wajen, ta fito da laptop É—inta ta É—aura a saman laps É—inta. A gaggauce ta kunna, kai tsaye ta nemi yin connecting na network É—inta da nasu. Ta kuwa yi sa'a da yake tana kusa da su sosai, a take ta haÉ—e nata da nasun.
A gaggauce ta fara ƙoƙarin yi masu kutse, a yadda take pressing laptop ɗin sai kun sara mata, cikin kwarewa da zafin nama. Kewaye Leo ya ɗan fara yi a wajen, ya je ya dawo, ya je ya dawo, yana duba masu babu mai zuwa ne.
Tin around 12 suka isa wajen tana wannan aiki har 2:30, ta yi mugun gajiya, bayanansu na da mugun yawa, da kyar ta iya haɗosu ta fara ƙoƙarin saukewa a kan nata na'urar, kafafunta da take tsugunne sun gaji sosai, hannayenta dik sun gaji, yadda ta sunkuyar da wuya yasa wuyanta ya rike kam yana mata zafi.
Dawowa kusa da ita Leo ya yi, can ƙasa ya ce. "Mintuna nawa ya rage komai ya sauƙa?"....... Tamkar zata yi kuka, da kyar ta ce. "A ƙallah 40 mins". Yadda ta yi magana da kyar yasa ya sauke kallonsa a kanta sosai, sai yaga tana ta ɗan jujjuya wuyanta alamar gajiya, wuyar ta rike mata sosai tana son ta ɗan sake, ga shi wajen da suke ɗin akwai ciyayi ne sosai ba halin zama, ta gaji matuƙa.
Ganin hakan yasa ya dawo dab ita, durkutsawa ya yi ta bayanta, ya gyara hands glove É—in hannunsa game da riko shoulder É—inta dikka biyu. Take ta ji komai ya tsaya mata cak, slowly ta É—an juyo ta kalli hannunsa dake kafaÉ—ar tata.
Nisawa ya yi tare da fara mammatsa mata wuyanta a hankali-hankali, daga kafaÉ—arta zuwa bayan wuya, ya sake komawa wajen damtsen hannunta, so yake yi ta yi sauri su bar wajen, dan sun shiga hurumin da na nasu ba, binciken bayan fage yake yi a sirrance, idan aka kama shi ya shiga wannan hurumi ba karamin balai zai shiga ba, dan ya keta in da ba nasa ba, shiyasa yake son ta yi sauri su bar wajen, ga shi ta gaji aikin ya daina gudu, bata iya pressing laptop É—in sosai bare ta iya kwasan bayanai dayawa a lokacin guda, kaÉ—an kaÉ—an take copy ta yi paste, shiyasa ta fara mata tausa dan ta samu kwarin jikinta.
Aikuwa tamkar ya sanya mata battery ne, yana fara yi mata tausan ta fara jin gaɓoɓin wajen wuyanta sun fara sake mata, take ta fara pressing laptop ɗin da sauri, ganin haka yasa shi ma ya kara yi mata tausan da kyau, musamman wajen bayan wuyanta, da ya zo wajen ya sanya hannayensa dikka biyu ya kama wajen, ya sanya ɗayan hannu ya riko wuyanta ta gaba, ɗayan kuma ya fara.........
*Jama'ar kirki littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1 ya zo gangara, zamu shiga STEP 2 wanda shi ne ainahin labarin yake cikinsa, ZAKUNA BIYAR iya STEP 1 ne kawai free, daga STEP 2 zuwa karshe paid ne, 1k kacal yake, ki hanzarta making payment kada mu tafi mu barki, dan labarin bai ma fara ba, tarin ilmin, faÉ—akarwa, waazantarwa, wayar da kai, nishaÉ—antarwa dik yana cikin STEP 2, yanzu dik ba'ayi komai ba, STEP 1 dik sharar fagece, ainahin labarin yana gaba, in kin shirya makin payment ga account É—ina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581. Mutanen Niger ku mun magana ta numberta sai in baku Nita É—in da zaku yi payment É—inku a ciki, idan kuma kati ce ku mun magana dai zan faÉ—a maku komai.*
Likes comments and share fisabilillah.
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
LADY TEEMA.
STEP 1🔥
2026-01-01🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 75 & 76
*FOLLW MY TIKTOK ACCOUNT 👇*
https://www.tiktok.com/@princess_teema1?_r=1&_t=ZS-92AoEpYYmwP
*FOLLOW MY WHATSAPP CHANNEL ACCOUNT* 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
*It is about combining sperm and eggs to create children, and how the sperm of one man can be used to produce many children. The idea is presented in a different style. On the other side, there are soldiers fighting on the line between life and death, soldiers whose mission is to cleanse the world of corrupt and evil people. However, the path they have chosen to achieve this victory is filled with thorns: wicked people, traitors, oppressors, cruel individuals, and pure betrayal with no mixture of good at all.*
Ya fara daddanna mata tsakiyar bayan wuyan nata. Sosai ta fara aiki da sauri. Aikin da ta ce zata yi in less than 40 mins sai ga shi ta yi sa in less than that 20 mins ta kammala.
A gurguje ta rufe laptop ɗin, Leo ya miƙe game da bata hannunsa kan ta kama, da kyar ta iya kamawa ta miƙewa saboda gajiyar tsugunno, ganin haka sai ya karɓi rucksack ɗin nata, ya goya a bayansa sai ya ce ta yi tsalle kamar ɗazun ya ce ta kama katanga.
Ai ina, ba zata iya ba, kafafunta basu miƙe sosai ba, dole suka ɗan tsaya a wajen na ɗan lokaci kafin ta samu kwarin iya tsalle ta haura katangar, barci ya cika idanunta, jikinta dik ya yi sanyi, haka ta dira ta baya ta tsuggunna har ya diro.
Gaba ya wuce ta miƙe ta rufa mashi baya, haka suka miƙi wannan doguwar hanya dan komawa.
A can cikin sansani kuwa. Zazzaɓi yana neman hallaka V babu wanda zata faɗawa, dan Noor yana bakin wuta, while ya fasa mata waya ba halin ta kirasa, ba zata iya taka kafafunta ta je ta same shi ba, sai ta kudundune cikin blanket ɗinsa tana kuka, ko abincin da ya kawo mata bata iya saukowa ta ci ba.
Around 11 na dare Zaynish yasa aka kira mashi Angelina cikin tantinsa, ta je da laptop da sauran kayan aikinta. Yana zaune a saman mattress É—insa ta shigo, ba tare da ya kalli in da take ba ya nuna mata wajen zama, tana sanye da sleeping silky pjs a jikinta, a gefensa ta zauna tana É—an satar kallonsa, musamman ligh brown African hair É—insa dake kara É—aukar hankalinta.
Ajiye wayar dake hannunsa ya yi game da mayar da hankalinsa a kan laptop É—inta, a tare suka yi iya kokarinsu wajen ganin sun shigar da karamun drone na surrinsu mai kama da fly wajen hayakin nan amma abin ya faskara, dole ya juya akalar drone É—in, ya duba cajin jiki, yana da cajin da zai iya kwana É—aya a sama, hakan yasa ya ratsa da shi ta gefe-gefen wajen.
Daga gefe ta gaba wannan tangamemen tekun ne, shiru Zaynish ya yi, a cikin ransa ya ce idan kuwa haka ne wannan in da hayakin yake fitowa a saman ruwa ne, gini aka yi a saman ruwa ta baki-bakin, ruwan na ratsawa ta ƙasan ginin yana wucewa. Na'am ya yi da hakan, sai ya cigaba da bin bakin ruwan dan ya ga me zai iya giftawa dik da ba wani haske sosai sai hasken farin wata dake tankar kamar rana.
Angelina ta zauna shiru sai kallonsa take yi, ko É—azun ta yi waya da Aunty Ummie again, dik shi bai sani ba. Ya jima a wajen tsaye bai ga motsin komai ba face jiragen ruwa manya-manyan dake can tsakiyar tekun. A cikin ransa ya ce dik yadda aka yi akwai jiragen ruwa dake ratsa wannan waje, to me suke kawowa ko me suke zuwa É—auka a wajen? Gaskiya suna son sani, suna jiran umarnin gaggawa daga sama.
A can kuma sauran sojojin suna shan É—umi, Manassa da Vash suna hira a wajen, dan su basu fara aikinsu bama tukun nan. Ya ce sai gobe.