Sashe 46
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sanadin mahaifiyarta mahaifinta ya rasu, shiyasa dangin mahaifin nata suka tsaneta, kakaninta da suka haifi babanta ne kawai suke kaunarta sai kuma wani Uncle É—inta É—aya Ustadz mai zuna Faryan, amma saura dik basu sonta, sun É—aura laifin mahaifiyarta a kanta, wai in sun ganta mahaifiyarta kawai suke tinawa da ta yi breaking heart na É—an uwansu har rai ya yi halinsa. Sun tsani ta zo kusa da su, ganin tsanar ta yi yawa ne yasa kakanta ya kawota boarding school dan ta rage zafi, in ta daina ganinsu watakila komai zai warware a zuciyanta.
Ta kuwa yi sa'ar shiga hannun Madam Rohisha, malama mai kyan zuciya, ita ta dinga karfafata tana lallashinta har ta mantar da ita bala'in tsanarta da dangin babanta suka yi, gata yarinya kyakkyawa son kowa kin wanda ya rasa, uwarta European ce, kun san turawa idan suka aureka, da zarar baka da kuÉ—i haÉ—a kayansu zasu yi su gudu su barka, ko da kana sonsu kamar ka mutu, su dai zasu gudu ne, amma abin mamakin a nan shi ne ita Rimsha mahaifinta nada mahaukatan kuÉ—i, dan kakanninta yanzu haka haya suke yi a C-P, kun kuma san dik wanda yake haya a Crystal Palace kuma ai kunga kuÉ—i kuwa ba'a magana, sai dai sun rasa dalilin da yasa mahaifiyarta ta gudu ta bar daddynta, har yau kuma suna nemanta basu ganta ba, abin da É—aure kai.
(Wani rawa kuke tinanin Rimsha zata taka a labarin nan? Kun san bana yabo ko magana a kan wanda bashi da matuƙar muhimmanci a labarin nan, okey mu je zuwa.)
Kama hannun Seraph Rimsha ta yi tare da cewa. "Zan kula da ita sosai Madam". Sosai Madam ta ji daɗi tare da yi masu fatan alkhairi, sannan ta tashi ta fice ta basu waje. Saura yara biyu miƙewa suka yi suka koma wajen beds ɗinsu ba tare da sun yi wa Seraph magana ba, ita kuma Rimsha ta tayata suka shirya kayanta a cikin lokar wajen gadonta, suka shirya komai Rimsha na ɗan janta da hira tana karfafa mata gwiwa.
Fuska ɗauke da fara'a Rimsha ta ce. "Your face is shining like a star, can I call you star lady or star girl?"....... Seraph dake ta ƙoƙarin tura kayanta cikin drawer ne ta amsa da. "Why not? Also your face is shining like mine, if you call me Star lady, I will call you star baby"...... "Most of people here are calling me beauty, but now when I saw you I realized that I didn't deserve that name"....... "Why?". Seraph ta tambaya. "Because you're the really definition of beauty"....... Siririn one side smelling Seraph ta saki, bata sake cewa komai ba, suka cigaba da aiki a tare.
A haka suka kasance, cikin ƙanƙanin lokaci suka yi mugun sabo da juna, Seraph ta fara sakin jiki da Rimsha, sauran dake ɗakinsu basa shiga harkarsu, kuma basa takura masu, kowa yana harkar gabansa ne, su je class tare su kuma dawo a tare, sun zama tamkar ƴan uwan juna, Madam Rohisha ta zama tamkar mahaifiyarsu. Dik karshen wata Champion yana kawowa Seraph ziyara haɗe da kayan cima na kwalam, sai dai bai taɓa haɗuwa da ita ba, office na director kawai yake zuwa ya basa ya fita.
Idan an yi hutu yana turawa ne a ɗauketa a kaita wani gida, ita kaɗai kamar mayya haka take rayuwa a cikin wannan gida na tsawon hutu, da an buɗe school ya sanya a dawo da ita...... Yau ta kama Monday, kuma farkon sabon watan da suka shiga. Shirye suke cikin uniform ɗinsu. Mini sket ne zuwa gwiwa baki, da riga fari zuwa waist ɗinsu mai dogon hannu, kayan ya yi mugun yi masu kyau, sun fito sosai, a dokar makarantar ana ɗaure gashin kai ne gida biyu, jelar gashin a ɗaure da bakar rebon kalar sket ɗin uniform, sai kuma a zuba jelar a gefen shoulders ɗinsu, haka kuwa suke yi, yana ƙara fito da kyansu, sai santin ash hair ɗin Seraph kowa yake yi!.
Suna rike da hannun juna ita da Rimsha, sun fito daga hostel zasu wuce class. Lokaci guda Seraph ta tsaya cak tamkar mai tinanin wani abu.Taɓata Rimsha ta yi tana faɗin. "Star lady meyasa kika tsaya a nan? Mu je mana!"...... Da sauri Seraph ta juyo da jikinta gabaɗaya ta kalli bayanta. Wani irin firgici ne ya bayyana a kan fuskanta, muryanta na rawa ta ce. "Uncle meyasa ka zo nan?".
Champion dake tsaye a bayanta ya zura hannaye a cikin aljuhun jacket ɗin jikinsa yana kallonta ne ya ɗan ɗauke kansa daga kallon nata. Mugun tsoronsa Seraph take ji. Da sauri Rimsha ta juyar da kallonta a kansa ita ma. Yana dai sanye da face mask a face ɗinsa, kuma da alama ba ainahin fuskansa bane wannan. Baya-baya Seraph ta fara ja tana son gudu ta bar wajen, dan zamanta a school ɗin nan har ta fara mancewa da su a rayuwarta kawai ya dawo, bata buƙata.
Idanunsa a kanta ko kyaftawa babu, yana ganin yadda take ta ja da baya. Sai da ya bari ta ɗan yi nisa, tana ƙoƙarin juyawa da gudu ta bar wajen ya yi taku ɗaya ya damƙota ta ciki-ciki, dama yana ankare da motsinta. Ihu ta fara ƙoƙarin kurma mashi ya dakatar da ita ta hanye toshe mata baki, sannan ya ɗagata sama ya wuce da ita. Da gudu Rimsha ta nufi office na Madam Rohisha dan ta sanar mata da cewa wani ya ɗauke mata star ladynta.
Shi kuwa bai direta a ko'ina ba sai a cikin motarsa, a gidan gaba ya sanyata tare da shiga driving side. Tana kokarin fita ya rufe motar tare da cewa ta natsu, ya yi maganar ne a natse sosai. Tsoronsa yasa dole ta natsu tsit. Zuba mata ido ya yi na Æ´an mintoci, sai sharan kwallah take yi, violet eyes É—in nan nata sun kara cizawa saboda kukan, pink lips É—inta sai kerma suke yi alamar tsoro.
"Me alaƙarki da hoton wannan dattijon da kika taɓa a ɗakin aikinmu before in kawoki nan?". Ya faɗa babu alamar wasa a tattare da shi!. Cak ta dakatar da kukan nata, slowly ta ɗago da kallonta ta saci kallonsa, dan tsoron haɗa ido da shi take yi ma.
"I don't know him, kawai naga mammyna tana da irin hoton ne, ta sanya cikin frame tare da rubuta love of my life a jiki"........ A takaice ya ce. "Are you Dr Hushaima's daughter?". Ya yi maganar da alamar mamaki a kan fuskansa, kuma da alama a ƙage yake da son jin amsa........ Kai ta jinjina mashi alamar e.
Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, lokaci guda ya É—an É—auke wuta, har wani irin huci mai zafin gaske ya furzar daga bakinsa, hannu yasa ya É—an dafe gaban goshinsa, kamar ya shiga damuwa. Zuba mashi ido na É—an lokaci ta yi, ganin bashi da alamar sake motsawa yasa ta ce. "Uncle should I go?".
Siririn ajiyar zuciya ya sauke, a sanyaye ya ce. "Just call me daddy"...... Tsare shi da ido ta yi, tamkar tana son karantarsa ne. Hakika ya shiga damuwa, yau ya shiga ɗakin aikin nasu ne yana binciken tsoffin hotuna sai ya kalli alamar an ja hoton an kusa ciresa, yasan kuma ita kaɗai ta shiga ɗakin shiyasa ya zo tambayarta, dan a dik hotunan dake ɗakin wannan kawai ta so cirewa, idan bata da alaƙa da hoton ba zata taɓa ba a cewansa. Dik yadda aka yi suna da alaƙa da ita, wannan hoto dai nasan kun fahimci daddyn Seraph ne a jiki, in kuwa haka ne kunga alama ta nuna su suka kashesa, ya ratso ta cikin aikinsu ne suka gama da shi, in kuma basu kashesa ba to dole ɗaya daga cikinsu ne shi, kila shima gangster ne.
Kada ku manta ba'a san ainahin face É—insu ba, kila ma Champion É—in nan ne shi, dan haka kawai ba zai ce ta kirasa daddy ba, in ma bashi bane to da wuya idan ba Lion bane daddyn nata, akwai dai matsala, ku duba yadda ya É—auke wuta a take daga jin yar wacece ita!.
"Daddy should I go?". Ta faɗa cikin shessheƙa. Wani irin yawu ya haɗiye mai sauti tare da sauke ajiyar zuciya jin ta kirasa da daddy, har cikin ransa ya ji sanyi. Hannayenta ya riko tare da cewa. "Kina karatu sosai ko?"....... Ta yi mamakin sauyawarsa lokaci guda! Amma sai ta basar da cewa yeah tana yi.
Jawota jikinsa gabaÉ—aya ya yi ya rungume, kanta ya fara shafawa a natse, cikin sanyin murya ya ce. "For give me"....... "Why are you asking me to forgive you, daddy?"..... Kai ya É—an girgiza mata alamar babu komai tare da raba jikinsu, idanunsa da alamar ruwa a kwance a ciki ya saketa tare da cewa. "You can go! At anytime zan sake dawowa, ki natsu ki yi karatu sosai, don't let anyone to know daga in da kike ko wani labari a kanmu kin ji ko?".
Da kallo cike da mamaki ta bisa, ganin bashi da niyar sake yi mata magana ne yasa ta fita da sauri bayan ya buÉ—e mata kofa. Slowly ya É—ago idanu ya bi bayanta da kallo har ta kurewa ganinsa, ajiyar zuciya ya sauke tare da tada motarsa, ya ja ya nufi gida. Yana parking a parking lot É—insu ya fito da sauri ya nufi elevator. Sama ya haura. Kai tsaye ya faÉ—a É—akin aikinsu. A nan ya isko Lion and Scorpion suna aiki.
A tsakiyar room ɗin ya tsaya tare da cewa. "Lion kun samu saƙo?". Dikkansu suna kan aikinsu suka gyaɗa mashi kai, dan bala'i irin nasu a ɗakinma fuskoki a rufe tsabar rashin gaskiya da tantiranci. Karisowa ciki ya yi, a kusa da Lion ya zauna tare da fara pressing nasa computer........ "Ya batun wancan aikin?. Hope everything is going well?". Champion ya faɗa ba tare da ya kalli in da suke ba.