Sashe 193
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A can sansani kuma Arya ta shirya cikin ainahin kakinta, ta É—auki breakfast É—inta, wake ne da kwai guda É—aya. Ta zauna gaban laptop É—inta, tana ci tana sake bincike a kewayen da wannan hayaki yake fitowa, har yau dai wannan hayaki yana nan yadda yake bai daina fitowa ba, sai ma karawa da ya yi, kuma abin mamaki har yau drone É—inta yaki matsawa gaba ta ga menene a waje. Sai ta juya drone É—in tana kewaye a arear wajen ko zata ga wani abin da zai sanya ta iya fahimtar me a wajen.
Filin wani irin kurman fili ne da ba zaka taba fahimtar me a wajen ba, ga alamar igiyar lantarki mai karfin gaske, bugu da ƙari a dab wajen tsuntsaye basa rayuwa sai da gefe kusa da tekun, idan kuwa haka ne to fa lallai gurɓatattun abubuwa ake narkawa a wajen masu guban gaske. Shiru ta yi tana tinanin yadda zata samu fly ta tura shi wajen ta gani.
A daidai lokacin ta kammala cin abincinta, sai ta miƙe ta fito waje bayan ta ajiye plate ɗin a gefe, bayanta V da Angelina suka biyo, a lokacin Manassa na bakin ruwa tare da Vash suna hira.
Cikin daji ita ma ta kutsa dan kewaye tana tinanin yadda zata yi ta samu nasarar sanin me a wannan waje?. Suna tsaka da tafiya Angelina and V sai gulman sojojinsu suke yi. V ta ce. "Sir Zaynish É—in nan akwai miskilanci, baya magana sai haÉ—e rai kaman sir Nirash".
Angelina ta ce. "Kada ki yarda, kome sir Zaynish ya yi kyau yake kara mashi, kuma ya kai ya yi É—in ne". Tana É—an harararta ta ce. "Ko dai kina ciki ne?"...... "Sai ma kin tambaya? Ai sir Zaynish nawa ne". Dariya V ta saki kafin ta ce. "Tab ki É—auko babban aiki, amma zan sayaki"........ Rungumeta Angelina ta yi. "Shiyasa nike sonki baby".
V ta ce. "Drone da na tura yamma maso gabas na dajin nan fa É—azun an harbe drone É—in, naga ba signal É—insa ya É—auke"....... Cikin zafa Arya ta dakata da tafiya, da sauri ta ce. "Kuma shi ne baki sanar mana ba? An harbe drone É—in? Kenan akwai wani motsi a wajen?". Watau ita Arya idan ba batun aiki ba bata sanya baki a ciki.
V zata yi magana suka ji kara a É—an gaba da su kaÉ—an. Da sauri suka kai kallonsu a wajen, sai kuma suka juya da sauri suka nufi wajen, bakin Arya cike da tarin tambayoyi kan drone da V ta tura, waye ya harbe drone É—in? Su waye a wajen?.
Da gudunsu irin na sojoji suka isa in da suka ji wannan kara. Tin daga nesa suka fara hango mutane tsaye cirko-cirko a wajen wasu bukkoki. Da sauri suka ƙarisa wajen. Cikin jama'ar suka kutsa, nan suka ga wata mata tsaye, daga ita sai ɗaurin kirji, ga wani namiji a tsaye rike da igiyar ɗaure shanu yana dukan matar sai kuka take yi, jama'ar dake kewaye dasu babu wanda ya tsoma baki a ciki bare su kwaci matar, macen yarinya ce da bata wuci 15 years ba, gata kyakkyawa, irin fulanin nan ne na tashi wanda suke kewaye duniya, yau ka gansu a nan gobe ka gansu a nan, babu dajukan da basa shiga.
Wannan igiyar shanun ya ɗaga, babu tausayi ya fara zubawa yarinyar a jiki yana, ihu ta cigaba da yi tana bashi hakuri, dik da su Arya basa jin yarensu, basa gane me suke faɗe, sun gane hakuri yarinyar take baiwa mutumin, ga yarinyar jikinta dik ya yi ruɗu-ruɗu abinku da farar fata, har da ɗan jini-jini a jikinta, ta ƙanƙame zanin jikinta da ya kwance, ta durkutsa ƙasa tana bashi hakuri bata gudu ba, gashin kanta dake cike da yawa da tsawo ya warware ya zubo mata a fuska da baya.
Ai wani irin tsuma jikin Arya ya fara yi, bata bari a zalunci wani a gabanta, ji ta yi zuciyarta na tafarfasa tamkar an ɗaura dalma a wura, bata san lokacin da ta afko cikin fili ta danki bulalar ba, mutumin yana ƙoƙarin kwace bulalar da karfi yana wani irin huci Arya ta fisge da karfi daga hannunsa ta jefar gefe.
Take jama'a suka ja da baya suna zazzare idanu da alamar razana a kan fuskokinsu, dik yadda aka yi suna mahaukacin tsoron mutumin shiyasa basu shiga sun karɓi yarinyar da yake duka ba.
Cike da faɗa da jahilci ya yi kan Arya zai fara dukanta kenan ta sanya kafa ta takesa sai da ya yi baya-baya ya faɗi ƙasa. Ɗagowa ya yi ya kalleta, ganin macece yasa ya sake miƙewa ya yi kanta, ai wasu tagwayen maruka da ta ɗaukesa da shi sai da ya ji duniya ta tsaya mashi gum, ya ji ya daina jiyo sautin komai.
Da sauri V ta matsa ta ɗago yarinyar da ake dukan, numfashin yarinyar sai sama-sama yake yi yana ƙoƙarin ɗaukewa, ita kuwa Arya da zuciyar sojojin ta motsa, belt na tactical trouser ɗin jikinta, idanunta ya rufe da jin kishin mace ƴar uwarta, bata ji bata gani ta fara tabkawa mutumin nan wannan tactical belt ɗin namu na sojoji, ta ko'ina ta fara sauke mashi a jiki tamkar wacce aka yiwa wahayin duka. Mutumin yana ƙoƙarin miƙewa tasa wannan shegiyar takalmar tasu ta take mashi kirji sai da ya yi baya-baya ya kwanta, ta take kafafunsa da karfi ta kafarta ɗaya, duka ba na wasa ba ta fara yi mashi, irin dukan zuciya a kusan nan, ya za'ayi ace yana yi wa mace irin wannan dukan? Macen ma yarinya ƙarama wacce bata gama mallakan hankalinta ba, dik ya fashe mata jiki ruɗu-ruɗu da bulala.
Ai tin yana daurewa har ya fasa baki ya fara kurma ihun da ya sanya dajin ta fara amsawa, kafa Arya tasa ta kai mashi duka a bakin nasa. Abinku da ruɓaɓun hakwara tuni bakin ya fashe sai jini, dukansa ya dinga yi ta ko'ina babu sanya. Tin yana kokarin kare kansa har ya kwanta flat a ƙasa yana wani irin numfashi mai nauyin gaske, ɗan banza ya ji bugun sojojin AZURE.
Sai da su V suka ga numfashinsa na shirin É—aukewa ne Angelina ta yi zafan afkawa cikin wajen ta riko Arya tana......
*Jama'ar kirki littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1 ya zo gangara, zamu shiga STEP 2 wanda shi ne ainahin labarin yake cikinsa, ZAKUNA BIYAR iya STEP 1 ne kawai free, daga STEP 2 zuwa karshe paid ne, 1k kacal yake, ki hanzarta making payment kada mu tafi mu barki, dan labarin bai ma fara ba, tarin ilmin, faÉ—akarwa, waazantarwa, wayar da kai, nishaÉ—antarwa dik yana cikin STEP 2, yanzu dik ba'ayi komai ba, STEP 1 dik sharar fagece, ainahin labarin yana gaba, in kin shirya makin payment ga account É—ina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581*
Likes comments and share fisabilillah.
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
For more information 08161390581 Whatsapp me only.
STEP 1🔥
2025-12-25.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 65 & 66
Sai da su V suka ga numfashinsa na shirin É—aukewa ne Angelina ta yi zafan afkawa cikin wajen ta riko Arya tana tausanta, ba dan Angelina renon AZURE bace da ba shakka yau ba zata iya rike Arya ba, da kyar ta jata baya daga kan mutumin. Sai huci take yi tamkar zata kama da wuta.
Kama matar V ta yi, ta miƙar da ita tana ƙoƙarin tambayarta me yake faruwa wannan mutumi yai mata duka haka?. Matar sai nishi take yi, hakan yasa V ta ce a bata ruwa, su kawo mata ruwa ta baiwa matar. Dik wajen babu wanda ya kula V, ga shi ita bata jin yarensu, su kuma basa jin turanci.
Sake matar ta yi, ta nufi mutane tana masu Æ´ar kurma-kurma wajen nuna masu da hannu alamar zata sha ruwa. Darewa mutanen suka fara yi suna ja da baya alamar ba zasu basu ruwan ba, tsoron sojojin ma suke yi.
Baya V ta koma tana mamakin mutanen, daga bayanta ta ji an taɓata, cikin zafa ta juya, tana juyawa taga wannan yarinya da suka haɗu a mission na gudanci Avaris, yarinyar tana rike da kwarya mai ɗauke da ruwa tana miƙawa V ɗin.
Zazzare idanu a kan V ta yi, ta sha kuka sosai yarinyar, idanunta sun yi jajir sun kumbura, karɓar kwayar ruwan V ta yi, ta gagara zare kallonta daga kan yarinyar. Da sauri V ta nufi wajen matar, ta ɗan ɗagota ta fara bata ruwan.
Sosai matar ta sha, sai da ta kusa shanye rabi, sannan ta É—auke kai tana nishi...... Shiru wajen ya yi, after like 10 mins, kura ya É—an lafa, wannan yarinya ta zo ya rungume wannan mata suka cigaba da kuka a tare.
Ai Arya na ɗagowa ta kalli yarinyar bata san lokacin da ta baro jikin Angelina tana zazzarewa yarinyar idanu ba, ita ma yarinyar zare mata idanu ta yi ganin Arya, tabbas ta tunasu yanzu. Da gudu yarinyar ta miƙe ta ƙarisa wajen Arya.
Rikota Arya ta yi, ta rage tsawonta wajen durkutsawa a kan gwiwowinta, ta rike kafaÉ—un yarinyar tana kallon fuskanta. Cikin harshen fillanci na bororin daji yarinyar ta ce da Arya. "Please ki taimaki addata, mijinta mugu ne, dan ta bani abinci shi ne ya ce zai daketa, ta bashi hakuri, shi ne da ta fita yawon neman itacen da zata yi girki ya zo ya cire mun kayana, ya kwantar dani a gadonsa ya hau kaina, da ta dawo ta gansa ta ture shi daga kaina tana ihu, shi ne ya fara dukanta wai zata zubar mashi da mutunci". Tana kuka tamkar ranta zai fita tana magana, dik tana birkice