Sashe 25
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaran nan sun gado madarar kyau ne daga mahaifiyarsu, tamkar ku sacesu ku gudu ku je ku ajiye ku yi ta kallo, komai nasu iri É—aya ne sak, sai banbancin halaye, dan Arya ita ce babba, kuma tafi kowa jiji da kai a ganin jama'a, amma a zahirin gaskiya tsantsar kamun kai ne da gudun rainin wayau, shiyasa bata kula kowa, ko É—aga ido ta kalli mutane bata yi, Æ´an uwanta sai daddynta kawai take kulawa.
Sai mai bi bata Manassa, ita ma tana da halin shariya, amma ita kuma akwai son gulma sosai, dik wani news na gulma to a zo wajenta amma akwai shegen tsoro. Ta ukunsu Angelina, ita ƴar baruwana ne, kowa nata ne, sai zafin ran balai idan ta ga ana zaluntar wasu, wani lokaci bata da hakuri kuma bata da daɗin sha'ani, dan bata barin ko ta kwana, na karshensu kuma autarsu ita ce Vanisha, suna ce mata V, yarinya son kowa kin wanda ya rasa, shagwaɓaɓɓiya number ɗaya, ga zallar iya soyayya, akwaita da son karanta labaran soyayya, ga son kallon film da ake mutuwa kan soyayya, kullum maganarta ɗaya yaushe masoyinta zai bayyana, tana da fara'a sosai, dik cikin Quadruple ɗin ita kaɗai ce mai fara'a, sannan ita kaɗai ce mai saukin kai da kaunar ƴan aikinsu, sai Angelina ita ma time to time tana da mutunci.
Dikkansu suna da mugun tsabta, dan wlh ko mai ƙanƙantar datti basa accepting a arear da suke. Dikkansu ba musulmai bane kamar yadda kuka san GAT mahaifinsu ba musulmi bane. In maku yadda zaku gane, idan kuma gansu yadda kuka san irin fashion model ɗin nan, watau irin shahararrun mata masu tallan kaya ko wani abin, suna da tsawo da kyakkyawan jiki, kuma just 13 years suke da shi fa.
Dikkansu gashin kansu dark ash ne haka, mai balain kyau wanda har wani sheki yake yi idan ya ji gyara. Ga idanunsu dara-dara fararen sol, kuma abin dake kara rikita mutane da su irin tiger brown eyes É—in nan ne da su kamar na daddynsu, idan suka zare maka ido tamkar idanun tiger, jikinsu tamkar madara, da yake suna da tsawo sosai zaka iya basu 15 years in ka gansu.
Dikkansu suna da zane a wajen wuya wanda daddynsu yai masu tin suna ƙanana dan mutane su rinƙa rabesu, tsananin kamar tai yawa ne. Kowacce a gefen wuyanta an rubuta mata harafin farko na runanta, Arya and Angelina da suke da A a farkon suna sai daddynsu ya sanyawa Arya sunanta ARYA, Angelina kuma A kawai dan banbanci, to da wannan zanen ake banbancesu.
Su ɗin ba kamar sauran yaran da kuka sani ba ne. Kwararrun jami'an bincike daddynsu yake da burin su zama, kuma ALLAH ya zuba masu baiwar, yanzu haka suna da 13 years, amma idan suka rike computer sai kun sara masu, suna karatu ne a nan A-C-S dake nan cikin Barrack ɗin, makaranta ce da ake kwankwasan kwararrun jami'an da suka san computer, wanda dik wani aiki da za'ayi sai da su, cikin ƴan mintuna ƙalilan suke iya binciko abu dik nisansa, basu da wasa kuma basa ɗaukar wasa, yanzu trainin suke karɓar a kan computer, sannan suna karɓar horo irin na su Leo, sai dai ba kamar nasu kai tsaye ba, sese-sese dai, su ana basu horon ne dan kare kansu idan suka shiga wajen haɗari.
Bari in yi maku misalin jami'an zaku fi ganewa, su idan za'a je kama riƙaƙƙun ƴan ta'adda ana tafiya dasu ne a motarsu daban da Computers ɗinsu a cikin motar, zasu tsaya ɗan nesa da in da ƴan ta'addan suke, zasu tura drone mai ɗauke da Camera da suke controlling ɗinsa daga in da suke, idan ya isa wajen ƴan ta'addan zasu dinga ganin dik abin da suke aikatawa, daga nan su samu connection da sojoji suna faɗa masu dik wani motsi na ƴan ta'addan tin da suna ganinsu. Nasan yanzu kun gane irin jami'an da nike nufi, masu kaifin ƙwaƙwalwa da basira, kina basu number kika ce su nemo maki mai ita cikin ƴan sakanni zasu faɗa maku a in da yake, to su ana basu horo ne dan su kare kansu idan yaki ta ɓarke ta ritsa da su a wajen kama ƴan ta'addan................ To abin da su Arya ke karanta kenan, kuma su dikkansu uku da, ita kuma Manassa tana ɓangaren Surgeon Generals, watau likitan sojoji, sun mai da hankali sosai, dan suna burin zaman manyan jami'ai. Aikin soja suka so, amma daddynsu baya son su sha wahala shi ne ya sanyasu waɗan nan matsayi.
Uhm yanzu muka fara tafiyar, wasan kwakwalwace zallah a book É—in nan, ilimi za'a gwada da kwarewa, ga soyayya mai zafi! me kuke tinani? ku biyoni dan samun ilimi kuma!.
------------------------🔥
"Woooow". Angelina ta faɗa tare da miƙewa tsaye gabaɗaya, ta kara zaro tiger eyes ɗinta a kan Leo dake tsaye yana kallon ƙasa. Da sauri ta taɓo Arya tana faɗin. "Bloody, look at this handsome guy, heroic man". .... Kusan a tare dikkansu huɗu suka ɗago kai da kallonsu a kan Leo. V mayyar soyayya da shauki ce ta fara cewa. "Kai anya wannan ba Angel bane? Dik yadda aka yi mala'ika ne". Ta faɗa cikin ruɗu tattare da shauƙi tana wani ɗan rintse ido ta sake warowa.
"This is unbelievable V, this is seraph, look at his body, like wow". Cewar Manassa... Angelina ce ta capki zancen da cewa. "Laaa motan daddynmu ne, mu ya zo É—auka, daddy ba zaizo ba dama".
Waro idanunsu gabaɗaya suka yi a kan motar da ya jingina, lokaci guda suka hau sauke ajiyar zuciya. Arya ce ta ɗan ja siririn tsaki kafin ta ce. "Seraph bai kamata ace yaron daddy bane! Disgusting!". Ta faɗa tare da nuna yatsarta na tsakiya alamar ƙasƙanci.
Manassa ce ta amsa da. "All though wani guru ne! Look at his body, his soft skin, all though É—an wani shegen ne, but it's very disgusting ace boy É—in daddy ne, I feel very shameful for him". Cikin sigar rainin wayau tai maganar.
Arya ce ta sake cewa. "Leave all your bags here bari mu sakashi ya zo ya É—auka mana tin da boy É—in daddy ne". .......... Su fa daga ganin ya zo É—aukarsu kenan É—an aikinsu ne tin da a karkashin daddynsu yake!.
Nufar in da yake suka yi, cikin takun class da yanga, Arya ce a gaba hannunta rike da basketball É—in nasu. Shi dai tamkar babu shi a wajen. A gabansa suka tsaya, cikin bada umarni Arya ta ce. "You don't know your work, right? Ko dai door É—in ma mu zamu buÉ—ewa kanmu ne?".
Da yake yana kallon ƙasa ne sai ya kalli Boot dake kafafunsu, a nan ya gane sun iso in da yake, ko kaɗan bai motsa ba, babu alamar ma zai tanka masu. Dikkansu da suka matso kusa da shi babu wacce kirjinta bai buga ba, sunga madarar kyau ga kwarjini, dik sun kasa magana, Arya ce ma da yake akwaita da karfin hali da tsiwa shiyasa ta iya yi mashi magana.
Ganin bai amsa masu bane yasa suka kalli juna, sai kuma suka mai da kallonsu a kansa. V sarkin saukin kai sai ta nufi wajen motar, buÉ—e kofar tai tare da cewa. "You people should come in".
Wani irin tsaki haɗe da kallo mai wuyar fassaruwa Arya ta dallawa Leo da bai san tana yi ba, a cikin ranta ta ce dole ta faɗawa daddy ya hukunta shi, dan ya ɓata mata rai. Manassa da Angelina da suka kasa yi mashi magana ne suka yi saurin shigewa cikin motar, sai kallonsa suke yi tamkar zasu cinyesa da ido. Ita kuma Arya gyara tsayuwarta tai tare da rike waist ɗinta da hannayenta dikka biyu, cike da gadara ta ce. "Ka kwaso bags ɗinmu mu je".
Still Leo bai motsa ba, yana tsaye. Motsawa tai tamkar zata shiga motar, ganin bashi da alamar zuwa ɗauko bags ɗin nasu ne yasa ta dakata, matsawa kusa da shi tai, dik da mugun kwarjinin da ya yi mata, ga shakka da tsoronsa amma ta daure ta tsaya dab da shi, zuciyarta na bugawa da karfi, amma saboda karfin hali irin nata sai ta miƙa hannu ta ɗago haɓansa tana faɗin. "Kai kurma ne? Ko baka san aikinka ba......".
Gagara karisar da maganar ta yi saboda sharp eyes ɗinsa da ya sauke a kanta. Wani irin rikicewa ta yi, a miliyan ta ja da baya har kamar zata faɗi tai zafin namar rike kanta, zazzare idanunta a kansa ta yi, tamkar kwayar zasu faɗo ƙasa. Shi kuwa kallo ɗaya ya yi mata ya ɗauke kansa, gentle ya raba jikinsa da jikin motar, ya buɗe from side ya shiga, ba tare da ɓata lokaci ba ya yi wa motar key.
Ganin tsab zai iya tafiya ya bar Arya ne yasa Angelina tai saurin leƙowa ta jawo hannunta, dama basu rufe door ɗinsu ba. Kuma tsabar girman kai irin na Arya taki zuwa ta kwaso masu jakunkunan, watau sai da shi ya zo ya ɗauko ko a barsu a wajen.
Shi kuwa reverse yai, ya juya kan motar, ko a jikinsa, bai É—ago ko sau É—aya ya kalli in da suke a ciki ba, da sauri Angelina ta rufo kofar. Da gudun gaske ya ja motar suka bar school É—in.
A shagwaɓe V ta ce. "Daddy's boy mu idan an ɗauko mu a mota ba'a gudu saboda ina tsoro, please go slowly".
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸ðŸ”¥ðŸ”¥ðŸ”¥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
5-11-2025.🔥
https://www.facebook.com/share/g/1EUXbqsDjP/
FIVE LIONS, FIVE MISSIONS, ACTION, DEATH OR LIFE, ADVENTURE, BRAIN GAMES, REDRESS, A BREATHTAKING LOVE THAT STEALS THE HEART AWAY.♥ï¸ðŸ”¥
E_____________6

Ai ina bai ma san suna yi ba, bai canza daga yadda ya fara tafiyar ba har koma wajen barrack ɗin, a kusa da wasu zaratan sojojin da suka kame kam ganin motar GAT ya tsaya. Slowly ya sauke glass ɗin motar, cikin mutuntawa ya sara masu while suma ƙoƙarin sara mashi suke yi a tinaninsu GAT be tin da sun san shi yake ɗauko yaransa.