Sashe 39
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Katafaren hall na GIDAN SOJA an ƙawata shi matuƙa, an shirya kujeru da dik abin da za'a buƙata, gefen iyaye da dangi daban, an shirya shi matuƙa, gefen manyan general's na sojoji an ƙawata shi, gefe guda kuma ga matasan sojojin da suka fara horo tare da su suka yi passing out a zone one, ga wasu sojojin da aka shirya masu rike da bindigu sun kai su 50 a layi, a can ta tsakiyar hall ɗin wasu dakakkun sojoji su 10 ne a tsaye a tsakiyan wajen cikin ƙamewa da nuna kwarewa a kan aiki.
A kusa da side nasu General's an shirya gefen iyalansu, dan suma zasu ziyarci wanna biki. Ga kayan ciye-ciye da aka shirya masu rai da lafiya. Komai yana nan bisa tsari.
Basa wasa da lokaci, dan haka karfe 3 na yamma kowa ya hallara a wannan waje, dangin matasan sojojin dik sun hallara, watau tin ana iya kirga motocin dake danno hanci cikin barrack ɗin nan har aka daina, domin kuwa AZURE ta ga manya-manyan ƙusoshi da ake da su a ƙasa da wajen ƙasar, waɗan da ba'a taɓa tunanin ganinsu ba, musamman CEO na STARS BODY LUSH, dayawa sun yi mamakin ganinsa a wajen, sai tambayar kansu suke yi me ya kawo shi nan kuma?.
Iyayen Unays sai mamakin ganin daddyn Noor suke yi, dan labarinsa suke ji, yau kuma gasu ga shi, abin like wow. Kyakkyawar waje aka ware mashi shi da family É—insa su Aunty Lusi, dikkansu burinsu su ga Noor, rabonsu da shi shekaru biyu da watanni kenan, sun yi kewansa sosai, a lokacin da ya shiga horo na musamman ko sun zo basa samun damar ganinsa, dan a wannan lokaci babu wanda ya isa ya gansa. Shiyasa nima na tsallaka maku wajen, a horonsu na musamman ba'a yarda ko iyaye su ga mutum ba, daga kai sai Captain and Commander! Babu ma wanda yasan duniyar da ake horo na musamman É—in, amma dai a underground ake yi!.
Iyayen Vash ma sun hallara a wajen, da 3 uncles É—insa, dan shi shi kaÉ—ai mahaifinsa ya haifa, ba kani ba kanwa!.
Kowa ya bayyana, dik sun zauna sun natsu tsit, Ummie ma ta baro hotel da ta sauƙa ta iso barrack cikin shigarta na tsadadden abayarta, da yake sun fito daga horo an basu wayoyinsu, tin da Ummie ɗin ta taso yana waya da ita, shi ya shige mata gaba wajen samu ta iso lafiya, ya roki Captain alfarmar da a kama mata hotel, da yake yanzu Captain ya zama abokinsu sai ya aminta, ya tura yaransa biyu aka ɗaukota a airport, aka kaita hotel, da zata zo barrack ta kira Zaysh a waya, ya sanya ta ɗauki abin hawa ta ce a kawota AZURE kowa yasan wajen! Kun ji yadda aka yi ta zo.
Waje ya yi tsit kowa sai rarraba ido yake yi suna jiran bayyanar sojojin. Su V da suka sha kwalliya na wucewa tsara, tamkar zasu tafi gasar kyau, suna zaune a side na family ɗin senior staff, su passing out ɗinsu sai next week, ba tare za'ayi da na su Leo ba, saboda abin zai yi yawa!. Wani kafurin Italian gown mai tsantsan kyau da ya bi shape ɗinsu, ya fito da su tamkar ka sace su ka gudu da su, ga ash hair ɗin nan nasu da ya sha gyara, waɗan nan gajeru na gaban goshin sun ƙara fito da tsananin kyansu!.
Dik wasu manya a Avaris yau sun bayyana a AZURE, president, vice president, governors, ministers, kai kowa ya hallara, shiyasa tsaro ya yawaita, helicopter sai shawagi suke yi sama, ga su eagle and jet dake kewaye dan tabbatar da tsaro.
Wani irin bit ne ya karaɗe gabaɗaya hall ɗin, ga take GIDAN SOJA ɗin dake tashi ya bi tare da bit ɗin, wanda ya sanya gabaɗaya hall ɗin aka ƙara natsuwa tsit. A jere matasan sojojin nan suka fara shigowa, suna taku cikin tsantsar jarumta, gabaɗayansu sanye suke da sabbin kakin soja da ya kara masu kwarjini na musamma, kakin soja firgita makiya kenan!.
Cikin zafin jini suka tako har izuwa saman stage in da aka tanada masu dan tsayuwa kowa ya gansu!....... Ni da kaina na ce ya ilahil alamina, watau dik wanda ya sansu a shekaru biyu baya a yanzu ba zai taɓa ganesu ba, zun zama wasu irin dakakkun maza, lafiyayyun cikakkun maza majiya karfi! Dik da a cikin kaki suke idan kuka gansu ku kun san ba horon wasa suka karɓa ba, fuskokinsu tamkar waɗan da aka aikowa da saƙon cewa wuta zasu shiga, babu wasa ko alamar fara'a a kan fuskokinsu.
Daddyn Noor ai bai san lokacin da ya mike tsaye yana kallon É—ansa ba, a tsaye yake, babu wasa a kan fuskansa, dik yadda suke zaton ganinsu sun zarce hakan, tin daga kan tsayuwan Noor daddynsa yasan namiji ne wannan a tsaye, dik wani sauran tausayinsu horo bar two É—in nan ya kwashe masu shi.
Dikkansu hannunsu É—aure da tambarin lambobin yabo da jarumta a jikinsu. Ga wani tsantsar natsuwa da kwarjini a tattare da su. Wasu sojoji su 4 ne suka zo da fareti suka fesa masu wani haÉ—aÉ—É—en perfume mai bala'in kamshi dan karramawa ta farko a garesu.
Wani irin busa ne mai karfi ya karaÉ—e hall É—in wanda yasa kowa ya kara natsuwa tsit, wannan busa alama ce ta karramawa a garesu, kuma alama ce ta sun yi nasara.
Dikkan jama'a idanunsu na kan waɗan nan matasan sojojin ne, musamman family ɗinsu da suka canza masu, sun ga sun zama dakakkun maza, murɗewar jikinsu ya razana zuƙata, ga fuskokinsu kana gani kasan maza ne a wajen! SOJA MARMARI DAGA NESA!.
Bayan busar wannan ƙaho sai recap of their struggle, wani dakakken soja mai zubin rashin imani ne ya tako izuwa tsakiyar hall ɗin, a gabansu ya tsaya tare da miƙawa GAT sd card dake hannunsa cikin girmamawa tare da sara mashi.
Karɓa ya yi ya sanya aka kunna makeken tvn dake wajen, sannan ya bada sd card ɗin aka sanya a tvn. Take video ɗinsu a lokacin horo na biyu ya bayyana, irin gwagwarmayar da suka sha, bakar azaban da suka sha. Wajen da ya fi komai ɗaukar hankalin jama'a shi ne in da suke gwabza faɗa da junansu dan kwarewa a faɗar hannu, ya ilahi, duka sosai suke yi wa juna tamkar ba jikinsu ba, a wani waje tayar mota ce take bi ta kansu, suna kwance flat a ƙasa motar take bin ta tsakiyar cikinsu, kuma basa jin komai, saboda jikinsu ya rigada ya kame, babu abin da zai yi masu.
Da aka hasko wani waje in da Vash ke kaiwa Noor naushi a ciki sai da dayawa daga cikin jama'a suka ɗan datse idanun, slowly suka sake buɗewa, sai suka ga Noor a tsaye tamkar saƙago, bai ji komai ba a kan wannan naushi. Wani waje suna kwasan manyan kayayyaki a gadan bayansu su yi ta gudu iya kurewar gudu, horo na gaske suka yi ba kamar bar one ba, Noor tin da ɗan sauran murmushi a kan face ɗinsa har komai ya kau, ya fuskanci reality, ya zama tsayayyen namiji wanda bashi da wasa kuma baya ɗaukar wasa!.
Wai a haka wurare masu sauki aka nunawa iyayensu, ba'a nuna masu ainahin azaban ba, dan wlh dik wanda ya ga ainahin azaban da suke sha a bar two ba zai yarda ya turo yaransa aikin ba, sai ma da suke lallankwashe kasusuwan juna, kaga tamkar zasu karyesa ne, abin dai ba'a magana sai shiru.
Captain ne ya kashe video É—in tare da cewa. "A yau kuna tsaye a gabanmu ne a matsayin jarumai masu Æ´anci, kun sha wahala, kun sha horo, kun sha yunwa, amma kun tsaya tsayin daka! Kun cancanci wannan rana ta karramawa!".
Har cikin ransu sun ji mugun daÉ—in kalamansa, kuma a yanzu mugun kaunar Captain suke yi, dan ya tsaya masu, shi ya mayar da su cikakkun maza, saboda jajircewarsa yasa suka yi nasara a yau!.
Time for oath of allegiance ya yi, a nan ne aka umarcesu da su tsaya a gaban mic dake saman stage É—in, sannan su fuskanci dunban jama'ar dake wajen dan yin rantsuwa ga wannan aiki. Ba musu suka kaddamar da abin da aka ce.
Hannayensu suka ɗaga sama suna masu dunƙulesa alamar karfafawa, haɗe baki suka yi wajen cewa. "A yau muna tsaye a kan kafafunmu gaban dubban jama'a, muna rantsuwa da sunan wanda ranmu ke hannunsa cewa zamu kare ƙasarmu, rayuka da dukiyata, ba zamu taɓa bari abokan gaba su yi mana ƙawanya ba, dik wasu dattin dake a kan kasarmu zamu kawar da shi!". Gabaɗaya sojojin nan voice ɗinsu ya zama Lion voice mai kaifin da babu wasa a cikinta, musamman Leo and Noor, zai Zaysh and Vash, then Juraiz and Units then saura.
Suna kai karshe aka harba bindigu uku a jere, daddyn Noor daÉ—i ya sanya ya gagara yin magana gabaÉ—aya, yaga É—ansa ya zama dakakken namiji jarumin gaske, tamkar ba shi ba!
Cikin wani irin kamewa da takun jarumta Captain ya matsa gaban GAT, sara mashi da karfi ya yi haÉ—e da gwada zarrar jarumta!.
Miƙewa GAT ya yi, a daidai lokacin dakakken soja mai kama da saƙagon dake bayansu ya miƙo mashi ƴar kyakkyawar akwatin dake hannunsa, karɓa GAT ya yi, ya miƙawa Captain. A wani irin kame Captain ya karɓi akwatin ya juya ya koma gaban sojojin nan. Iyaye sai farinciki suke yi.
Buɗe akwatin ya yi, wasu gold stamp ne guda shidda a ciki. Cirosu ya yi tare da miƙawa sojan dake bayansa akwatin, kowani kambu yana ɗauke da sunan wanda za'a sanyawa. Daga ƙasa ya fara, wanda ya zo na shidda a horon bar two shi ne Juraiz na ɗakinsu Unays. Matsawa Captain ya yi, a wuya ya sanyawa Juraiz kambunsa, take aka yi harbi guda biyu a sama na girmamawa garesa.