Sashe 119
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
3D ne tsaye a cikin SECTION D, suna shirye cikin kayan aikinsu, baka iya ganin komai a jikinsu face idanu, yau takasance ranar da waɗan nan jarirai zasu shaƙi iskar duniya, za'a cirosu daga cikin kwalba, sun cika watanninsu tara ciff tamkar yadda kowani ɗah yake yin watanni tara a cikin uwa. TO FA, ALLAH YA KAWO MU RANAR, ZAMU GA YADDA AKE CIRO BABYS ƊIN NAN
Likes comments and share fisabilillah.
STAR LADY TAKU CE TA AMANA.🔥 For more information 08161390581 Whatsapp me only.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
STEP 1🔥
2025-12-5.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 40 & 41
Hands gloves É—in hannunsa Dr James ya gyara tare da tsayawa a gaban É—aya daga cikin kwalaben, idanunsa a kan na'urar dake nuna gudun buguwar zuciyar babyn. Hannu yasa ya yi pressing wani number dake jiki, É—an jim ya yi kafin ya É—auko wani leda dake jikin kwalbar. Hannu yasa ya yage ledar, wani farin abu mai kama da towel ya fitar.
A gefe ya ajiye tare da ɗauko almakashi da sauran abin da zai buƙata suma ya ajiyesu a jefe. Wasu nurses ne suka fara shigo da gadajen babys a jere, shirya beds ɗin suka fara yi a kusa da kowani kwalba. A cikin wannan na'urar dake jikin kwalba ɗin Dr ya danna open control.
Take jikin kwalbar ta É—an motsa, kafin wani É—an lokaci kwalbar ta buÉ—e daga ta sama, yadda kuka san ana yiwa cikin mace tiyasa a fitar da baby, haka suka yi, yasa hannu ya fito da jariri, like seriously! Babyn da cibiya a jikinsa, sak yadda uwa take haihuwa, babu wani banbanci, watau basu fito ba sai da suka shirya, karya ne su kyankyashe yara a iya banbantasu da waÉ—an da uwa ta haifa tsabar kwarewa!.
Wannan abin da ya fitar a leda kamar towel É—in É—auko ya naÉ—e babyn a ciki, jikin yaron har da jini-jini, da kuma fari-fari haka. NaÉ—e babyn a ciki ya yi tare da kwantar da shi a saman bed É—in, sannan ya É—auko wani leda ya yaga ya sake fito da wannan zani mai kama da towel É—in, goge yaron ya fara yi tare da É—auko cutton ya cigaba da goge kunne da tafin hannun yaron.
Daga bisani ya yanke mashi cibiya, bayan ya yanke ya ɗauko olive oil, man zaitun dai tamu ta gargajiya, dan a kayan kowani baby da aka kawo akwai man zaitun ɗin. Jikin yaron ya shafe da man tare da ƙara kudundunesa saboda ya ga yana rawan sanyi sosai.
Kafin ya matsa daga wajen sai da ya tabbatar yaron ya yi kuka, sannan ya gama mashi komai ya matsa izuwa kwalbar gaba. A haka suka ciro dikka yaran nan, amma fa kwanaki biyu suka É—auka, dan yara sama da 150 ba wasa ba, sun É—auki kwanaki biyu suna wannan aiki.
Bayan sun kammala tsab aka shigar da yaran wani É—aki dake gefe, yaran sai kuka wasunsu suke yi. A wannan É—aki Æ´an matan nurses sun fi 20 a ciki, yadda kuka ga ungorzoma ke yi wa jarirai wanka haka nurses suka wanke yaran gabaÉ—aya. Cikin tsadaddun kayan sanyi aka shirya yaran. Dikkansu aka kwantar da su a kan gadajensu, amma sun É—auki kwanaki huÉ—u suna wannan aiki, idan kuka haÉ—a da kwanaki biyu na fito da su ya haÉ—u kwanaki 6 kenan.
Ya ALLAH, idan kuka ga yaran nan sai kun sake kallonsu, wlh lafiyayyu da su, ga wayau, dan sai É—aga hannaye da kafafu suke suna buÉ—e baki alamar neman abinci suke yi, wlh yaran sun haÉ—u, gwanin burgewa, tamkar ka zauna ka yi ta kallonsu kada ka daina.
A kwanaki na bakwai da fito da su da daddare 3D suka shigo É—akin da jajiran ke kwance, dikka nurses dake kula da babys É—in suna barci, akwai gadon nurses guda 10 a É—akin, su 20 ne kuma suke kula da yaran, dan haka gado É—aya mutum biyu suke kwana.
5 na yamma 3D suke tashi daga aiki su koma gidansu, amma yau da misali karfe 12 na dare sai gasu a cikin hospital É—in, kuma a SECTION D wajen babys É—in. Kunna ainahin light na É—akin suka yi, dama nurses É—in sun kashe haske suka kunna dim.
Take haske ya gauraye ko'ina, dikkansu 3D suna sanye cikin shiga iri guda, sleeping dress mai kyau da tsada, amma hannayensu sanye da hands gloves, sannan face mask a fuska, iya idanunsu kawai kake gani.
Wasu irin gadaje suka shigo dasu wanda yake tamkar kwai, yana da marfi, sannan akwai oxygen a cikin gadon, ko an rufesa babys zasu yi numfashi. Tin da suka shigo babu wata nurses da ta iya motsawa, dik suna barshi tamkar waÉ—an da suka sha maganin barci.
Wasu babys É—in idanunsu biyu suna wasan dare da yara suke yi da Æ´an kafafunsu da hannayensu gwanin burgewa. Daga layin farko suka fara selecting yaran suna É—auka su sanya a cikin wannan gado mai kama da incubator da suka shigo da su.
Abin mamaki kuma ba kowani baby suke ɗauka ba, da alama akwai abin da suke dubawa kafin su ɗauka, dan sai su tsallake yara uku ku ga sun ɗauki baby na huɗu, haka suka dinga bi suna zaɓa, sai da suka zaɓi yara guda 100 ciff, suka shiryasu a waɗan nan gadaje, sannan suka fara turawa suka fita da su waje.
Tin da suka fara aikin nan babu wanda ya yi magana a cikinsu. A tsakiyar babban filin SECTION D suka dinga shirya gadajen, suna shiryawa guards na cikin hospital É—in suna É—aukarsu su kai parking lot na hospital É—in, akwai wasu kattin motoci guda uku masu kwantaina a bayansu, a cikin bayan É—aya daga cikin motocin guards É—in suke shirya yaran.
Guards guda 5 ne suke wannan aiki, guards É—aya sai ya É—auki babys biyu da gadajen nasu, abin mamaki kuma babys É—in tin da aka sanyasu cikin wannan sabon gadon nasu dik wanda bai yi barci ba ma ya yi, basa motsi har aka shiryasu tsab a cikin, mota É—aya ya É—auki dikka gadaje 100 a bayansa.
Su kuma 3D suka koma cikin baby safe room É—in suka gyara sauran babys É—in, suka cire gadajen da aka É—auke babys É—in kai, suka gyara saura babys 55 da suka rage, suka shiryasu tsab, sannan suka kwashi gadajen dake empty É—in suka fita da shi.
Sannan suka dawo suka kashe wutar É—akin, suka kunna masu dim light É—in. A tare suka jera izuwa parking lot É—in, already guards É—in sun gama shirya komai.
Dr Mark ne ya karɓi wata katuwar rigar sanyi mai kauri da tsawo daga hannun guards dake tsaye a gaban motar da aka shirya babys ɗin. Sanya rigar ya yi a jikinsa kafin ya karɓi p-cap ya sanya, ya gyara nose mask ɗinsa kafin ya karɓi glass ya sanya.
Sannan ya shiga gidan gaba driving seat na kwantainar, da alama shi zai ja motar, guard guda É—aya ya shiga gidan gaba shi ma........ "Safe journey". A tare Dr Kamal da Dr James suka faÉ—a. Kai kawai ya jinjina masu tare da tada motar, a lokacin karfe 4 na asuba ta yi.
Sai da suka ga fitarsa ta wata katuwar gate dake wajen parking lot É—in, sannan suka juya izuwa gidansu.
TO FAH, INA AKA KAI BABYS ƊIN KUMA? ME ZA'AYI DA SU!. Ni kaina tsoron abin da alƙalamina zai rubuta nike yi!.
Washegari da safe kamar yadda suka saba haka nurse's ɗin suka tashi, tin asuba suka fara yi wa babys ɗin wanka game da haɗa masu madara masu ɗumi, dik wanda suka yi wa wanka suka shirya shi sai su haɗa mashi madara, akwai wani na'ura dake jikin gadonsu, an yi shi kamar hannun mutum, a jikinsa ake maƙala masu fidar madara ya sa masu a baki su yi ta ja kamar nonon uwa bayin ALLAH.
Basu san uwarsu ba, basu san uba ba, su dai kawai yaran kwalba ne da aka kyankyashe, basu san daɗin nonon uwa ba sai dai madara, ya ilahi, ko wannan musifa bai isa yasa tausayi a zuƙatan masu sayar da sperm and eggs da mahaifarsu ba? Ko dan rashin madogara da yaran nan zasu tsinci kansu bai isa ku ji zuciyarku ta karaya ba? Bama ku san me ake yi da yaran ba tukun nan!.
Ko kaÉ—an nurses É—in nan basu damu da babu raguwar babys É—in ma, da alama sun saba kowai shekara za'a kyankyashi jarirai kuma bayan watannin da basu kai uku ba dik jariran suna zama babusu, so kunga ba zasu damu da cewa an kwashi wasu babys É—in ba.
Suka shirya yaran tamkar yadda suka saba, dik babys É—in babu wanda yake kuka sai wani jariri guda É—aya wanda tin da aka haifi É—an nan yake tsala kuka, da alama yana da rikici, dan wani lokaci sai nurse ta É—aukesa ta yi ta faman jijjiga shi, yana da rikici sosai fiye da yadda ake tinani, kuma yana da mugun wayau sosai, dan shi yana jin madara a baki yake damkewa ya fara sha, but sauran yaran sai sun ji yana zuba su dinga lashe baki, basu iya tsotsa sosai ba.
Wani abin mamaki kuma wlh yaron ya fi kowannensu kyau, ya fita daban a cikinsu, yana da violet eyes sak irin na Seraphina, yaron fari tas tamkar madara, ya fi saura dikka haske, ɗan bakinsa nan sak na Seraphina, kai a taƙaice suna mugun kama da Seraph tamkar an tsaga kara, ni da kaina sai da na girgiza da ganin wannan yaro, wlh kamar ka sacesa ka gudu da shi, wayau kamar Seraphina, ga rikici ma kamar ita yadda take rikita mana Aryan Champion namu.
A ɓangaren 3D kuma yau su biyu ne a zaune a office na Dr James, Dr Mark bai dawo daga kai babys da ya tafi ba, suna zaune suna hira, Dr Kamal ya ce. "Lazy tana wasa da hankalinmu sosai fa, amma meyasa ka yi mata shiru ne?".