Sashe 90
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsab suka bi suna cirewa yaran nan kwayayyensu, virgin daga cikin yaran sun zubar da jini, wasu kuma a'a, bayan sun kammala suka tattare kwayayye suka komo da su cikin ainahin section D É—in, suka rufe kofar da ya haÉ—a cikin section D da kuma in da waÉ—an nan Æ´an mata suke.
Kowannensu aikinsa ya kama, yanzu ma bari mu bi Dr James dan muga me zai gudana a wannan waje, tin da dik yadda ya yi hakan dikkansu suke yi. Dik kwayayen da suka zo da shi wajen wani jiga-jigan freezer dake cikin wajen suka nufa, a nan suka shisshirya kwalaben eggs ɗin, sannan suka fito da wasu kwalaben da already suke cikin freezer, da alama ma sun jima. A taƙaice dai freezing ɗin eggs ɗin zasu yi.
Suka fito da waÉ—an da tin last month suka cirewa Æ´an matan sannan suka cire kwan daga ruwan follicle a microsoft shi ne suka ajiye a cikin freezer, sai yau amfaninsu ya zo. Sister Lazy ana ta aiki ana satar kallon masoyi Dr James É—in da ko sau É—aya bai san tana yi ba, aikin dake gabansa kawai yake yi cikin natsuwa da taka tsantsar.
Gaban wasu manya-manyan freezer dake can jefe nesa da in da wajen freezer na kwayayen macen suke suka tsaya, kun san section D yana da balain girma, gari guda.
Wasu kwalaben suka É—auko mai shake da sperm na maza dana mata. Suka isa gaban kwalaben dake É—auke da mahaifan mata da suka shirya last time idan baku manta ba, sperm na maza dayawa ne a cikin kwalaben, dayawa sosai fa, kowani kwalbar dake É—auke da maniyin akwai rubutun da suka yi a jikin kwalbar, a kallah kwalabe 50 haka suka fitar da su kamar yadda kwalaben kwayayyen matan ma yake 50.
Hallau yanzu ma dai bari mu bibiyi Dr James dan ya fi kowa kwarewa a kan aiki. Amma kafin mu tafi ina da tambaya, ta ya suke samun maniyin maza masu yawa haka? Ku duba yawan kwalaben fa! Which's means ba maniyin mutum ɗaya bane! To taya suke samunsu? Gara kwan mace suna iya tiyata su ciro bayan sun basu maganin da zai sanya su samu kwan dayawa, amma maniyin macen da maniyin ɗah namiji ta ya suke samosu? Gaskiya wannan ɓangaren akwai sarkakiya da ɗaure kai mai tarin yawa, yanzu dai muka fara shiga cikin labarin, koma dai menene zamu ji kuma zamu gani.
Wani karin haske, idan sun ciro sperm na maza fa sai sun kaisa lab sun tacesa, su cire masu karfi a gefe, su ware marasa karfi a gefe, dikka kuma suna amfani da su, sai dai kowanne da amfaninsa ne, amma idan muka shiga cikin zaku gane me suke yi da sperm mai karfi da mara karfi bayan sun banbantasu.
Dr James ne ya gyara hand gloves ɗin hannunsa, lokacin fertilization ya yi kenan, gaban wasu naurori ya tsaye, sannan ya ɗauki wata karamar na'ura mai kama da eyes care ya sanya a idanunsa, kamar glass haka na'urar take, wannan na'ura tana iya zuƙo komai ƙanƙantar halitta a wajen shiyasa suke sanyata, kamar microsoft take.
Sperm masu karfi da aka rubuta baby boys a jikin kwalbar ya ɗauko, a gaban petri dish ya tsaya, kwan mace ya fara zubawa a cikin petri dish ɗin kafin ya tultula maniyin dake cikin kwalba guda ɗaya gabaɗaya, ya haɗesu waje guda kenan. Wai na ce kun san a cikin dubban maniyi kaɗan ne ALLAH yake hukuntawa suke ɗauke da halittar yaro ko baku sani ba? Shiyasa Dr James ya zuba maniyin dikka dan yasan akwai mai amfanin a ciki wanda dik iliminsu wanesu su iya zaƙulo shi, wannan ilimin mai sama ne kawai! ALLAH ne kawai yasa wannene mai halittar yaro.
Bayan ya haÉ—asu sai ya sanyasu cikin incubator tare da saita yanayinta ya zamana kamar dai cikin mace, sannan ya barsu dan su haÉ—e da kansu dan ba'a isa a haÉ—esu lokaci guda ba, da kansu suke haÉ—uwa kamar yadda suke haÉ—uwa a cikin mace.
Bayan ya yi wannan sai ya É—auko sperm marasa karfi sosai É—in wanda aka rubuta baby girls a jikin kwalbar, Intracytoplasmic sperm injection ya É—auko tare da fasawa ya tsira a cikin kwalbar sperm É—in ya haÉ—a da allura ta microscope, bayan ya haÉ—a sai ya zuba maniyin kai tsaye a cikin kwan macen, ya yi mashi yadda yai wa sperm mai karfi na farko, wannan allura da yai wa maniyi shi zai sanya sperm É—in ya yi kwari har ya bada abin da akeso tin da ba'a cikin mace suke ba, dole sai ana kara mashi karfi!.
Su Dr Kamal ma dik haka suka yi nasu, aiki tukuru fa suke yi cikin taka tsantsan sosai, suka shirya sannan suka barsu a cikin incubator, zasu barshi ne ya yi kwanaki 3 zuwa biyar, a lokacin ne zai gama haÉ—ewa da kwan yadda yakamata, sai ya zama zygote, a kwanaki na gaba daga sati biyu zuwa 4 daga zamansa zygote kenan, sai ya fara zama embryo, to idan ya fara zama embryo shi ne zasu dawo su canza mashi muhalli, dan idan ya zama embryo ya fara zama halitta, gudan tsoka kenan, kullum zasu zo su dinga dubasu dan su ga waÉ—anne ne suka fi karfi da lafiya suna ware kwalabensu gefe, masu raunin ma a gefe.
To idan ya ƙara kwanaki kamar biyu nan ne ake cirosa daga in da suka sanya, a wannan gaɓa idan mace za'ayiwa dashensa sai ta zo ayi mata aiki, shi ne zaku ji ana cewa an yi wa mace dashen cikin ko an haɗa kwayayen haihuwar mace da namiji an dasawa wata macen ta ɗauki cikin ta haihu, ba aiki ne na wasa ba, sai an yi da taƙa tsantsan, ba dik kai ne ke iya wannan aiki ba, bugu da kari ana iya samun matsala sosai, dandai su Dr James mayun doctors ne, sun kware, na ce maku a duniya irinsu basu da yawa, sun kuma saba wannan aiki sosai, shiyasa a wuni ɗaya suna iya haɗa kwai da sperm sama da 50 idan suka tashi aiki, dan haka ku gansu ne kawai ku barsu.
To su Dr James ba'a cikin mace suke dashen embryo É—insu ba, dan haka after 2 days suka dawo suka canzawa embryo É—in wajen zama, suka yi dashensu a cikin waÉ—an nan mahaifa da suke sanyawa a cikin kwalabe masu kama da cikin mace, a ranar ma wuni suka yi suna dashensu, bayan sun kammala suka saita na'urar dake bawa cikin kwalbar yanayi daidai da cikin mace, suka shirya komai, sai da suka tabbatar komai na tafiya daidai sannan suka fito, Dr James ya wuce office É—insa tare da sister Lazy dake rike da takardun rahoton, dan ita aikinta a wajen shi ne suna aiki tana É—aukar rahoton dik wani motsinsu, in sun kammala su duba rahoton dan su ga ko akwai wani matsala su yi gaggawar gyarawa.
A lokacin su kuma su sister Maya suna wajen nasu aiki, ba su kaÉ—ai bane suke aiki a SECTION C, akwai nurses dayawa, amma su kaÉ—ai ne masu amfani a labarin namu shiyasa nike magana a kansu kawai. Wasu shirga-shirgan guards ne suka shigo da wasu sabbin chemical a cikin manyan-manyan glass box. A jikin kowani box da sunan chemical É—in a rubuce.
Mimmiƙewa dikka nurses dake wajen suka yi suna kallon box ɗin, taɓa sister Maya sister Zinta ta yi tare da cewa. "Yau kuma sabbin chemical muka samu, ya saɓa da waɗan da muka saba aiki da su, wannan kamar eesveratrol, nicotinamide mononucleotide, hyaluronic acid, retinoic acid and collagen peptides ne ai"..... Kai Maya ta jinjina game da cewa. "Su ne, sai mu hau shiryasu yadda yakamata ai". Kai sister Zinta ta jinjina, daga nan suka umarci saura nurses ɗin da su zo su fara ɗauko ƙananan bottle suna zubawa a ciki suna rubuta sunan kowanne da kilonsa sannan su shirya a muhallinsa.
Wai me ake yi da dikka waɗan nan chemicals ɗin ne? a ina suke samo sperm na maza? me suke yi da su? ina suke kai yawan uban sperm da kwayayen mace da dik wata sai sun cirewa mata ne? akwai sarkakiya da ɗaure kai a wannan ɓangare, na tabbata ba karamin ilimi zaku samu a wannan waje ba, bugu da kari zaku hankalta da abubuwa dayawa, sannan zaku gyara kurakuranku dayawa, zama nai sosai na shirya maku ingantaccen ilimi mai muhimmanci a wannan waje, i say it again, ban taɓa rubuta irin wannan labari ba, bana jin kuma har in gama rubutu a rayuwata zan sake yin littafi mai tarin iliminsa!!
A office ɗinsa Dr James ya zauna tare da karɓar takardan rahoton, ba tare da ya kalleta ba ya ce. "Go and call Zinta for me"........ Wani irin yawu ta haɗiye na takaici, yanzu ta gasgata cewa jiya shi ya kira Zinta kenan, ranta a matuƙar ɓace ta juya ta fito. Fuuu ta nufi section C, tana wani irin huci. Zata bar arear su Dr muryan Dr Kamal ya katseta da cewa. "Lazy call Maya for me". Takaici yasa bata kallesa ba ma ta amsa da okey tare da wucewa, suna neman sanya mata karamar hauka.
Cike da faɗa ta afko cikin section C, tana tafiya kamar zata faɗi ƙasa, wannan idan iskar mota ya zo tsab zai wuce da ita, ga wani kafurin high heel da ta kwama a kafa, sai ya sanya tana tafiyar ƴar tsana, tana wani cokala kafa, ni kam na ce ki dai tafi a hankali, a rage saurin kada a faɗi ƙasa, to naga kafafun ne sirara kamar na sauro, ga takalma yasa ta yi sama can ai kunga dole in faɗi haka.
Tana sanyo kafafunta a cikin side ɗin sai da kowacce nurse ta natsu tsabar kowa yasan balainta, sai ƙoƙarin hura siririn hancin nan take yi abu ya ci tura yaki huruwa. Kai tsaye cikin chemical set ɗin ta shiga. Cikin gadara da bada umarni ta ce. "Ke Maya ki je Dr Kamal na kiranki, ke kuma Zinta ki biyo bayana". Tana kai karshe ta juya fuuuu kamar wata kumfar teku ta wuce gaba.