Sashe 221
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faryan da ya fi kowa sanin halin Rimsha ne ya yi mugun tausaya mata, sai yake jin kamar kada ya barta ta bi Aryan, bai tashi sanin yana son Rimsha ba sai da aka aurawa yayansa ita, da ace yasan ta halatta aure a tsakaninsu wlh da shi zai aureta ba Aryan ba, yadda suka saba, su yi kallo tare, su je yawo tare, a ɗakinsa take hira, ta kwanta a jikinsa, dik wani shirme ta kwaso yana biye mata, idan tana farinciki yana farinciki, idan tana cikin damuwa tare suke raba kuncin, wlh yana son Rimsha matuƙar so, bai san haka ha sai yanzu.
Masu tambayata alaƙar Rimsha da Aryan na hakikanin gaskiya idan kuma yi hakuri ai zaku ji, tin da kuka ga ya aureta ai kun san akwai auren kenan a tsakaninsu, Abba ai ba mahaukaci bane da zai aurawa kawu ƴarsa, tin da kuka ga ya yi hakan to ku san ba kawun nata na ainahi bane, keep reading zaku ji komai a gaba.
Ta zo wuce Faryan dake tsaye, suka kalli juna ido cikin ido, wani irin sabon sonta ne ya ƙara ratsa shi, idan suna hira a baya ce mata yake yi mai irin halinki zan aura Rimsha, dan ina son mace mai shagwaɓa, ALLAH ya yi ba rabonsa bace da ya aureta.
"Uncle Faryan wai ka ji Uncle Aryan ne zai kai ni school yau". Tamkar zata fashe da kuka ta faÉ—a. Hannunta ya riko suka nufi waje, zuciyansa babu daÉ—i sam, suna fita ya ce. "Babu komai Nisha É—ita, ki bi umarninsa kin ji? Komai zai wuce, ki gaishe mun da Seraphina". Ya faÉ—a lokacin da suke shiga elevator.
Kuka ta fashe da shi a cikin elevator game da juyowa ta rungumi Faryan, ita kaɗai tasan kuncin da zuciyarta zata shiga a wannan lokaci. Kafin elevator yai ƙasa da su ya dinga rarrashinta har ya samu ta yi shiru, ya ciro hanky ya bata ta goge hawayenta. Karɓa ta yi da sauri.
Kafin elevator É—in ya buÉ—e kansa tuni ya goge hawayenta da sauri, ya riko hannunta suka fita. Zaune cikin mota suka isko Aryan yana waya. Ya É—aure fuska tamau. Gidan gaba Faryan ya zo zai buÉ—e mata, wani irin kafurin kallon da Aryan ya dallah mashi bai san lokacin da ya saki hannun marfin gidan gaban ya buÉ—e mata na baya ba.
Hanky ɗin da ya bata ta rufe fuskanta da shi tana sakin sabon kuka can ƙasa dan ma kada Aryan ya jita. Cikin mota Faryan ya sanya, yana ɗaga mata hannu yana mata bye-bye. Tana kallonsa tana ƙoƙarin danne kukanta. Aryan ya figi motar da gudun gaske suka bar side ɗin.
Juyawa Faryan ya yi yana jin kuka na shirin kwace mashi, lallai ya yarda yanzu yana matuƙar son Rimsha, kawai sai ga hawaye a idanunsa, yana tausayawa halin da zata shiga. Cikin elevator ya koma, yana shiga parlo bai yi wa kowa magana ba ya haura sama da sauri ya shiga ɗakinsa ya rufo kofa, ciwon so ta motsa.
Su Abba basu lura da yana kuka ba, suna ta hira da Ammie, shiri ne kan zasu je neman auren Seraphina, Abba ya ce da sadaki zai tafi, Ammie ta ce a'a ya fara zuwa ya ga yanayin ahalinta tukun nan, to tsarin da suke yi kenan.
Shi kuwa Aryan yana figar motar nan bai zame ko'ina ba sai benensu, a tinaninta school zai kaita, sai taga akasin haka. Yana parking a benensu ya fito abinsa. Da sauri ta fito ta bi bayansa, kai tsaye cikin elevator ya nufa.
A hanzarce ta shiga ita ma dan kada ya rufe ya barta, a can gefe ta takure, ko numfashi mai kyau yarinyar nan bata yi tsabar tsoronsa, shi kuwa ya tsaya tamkar wani soja, ya zura hannaye a aljihu. Elevator na tsayawa ta buÉ—e, fita ya yi ta bi bayansa, kai tsaye ya nufi door nasu.
Sai da naurar wajen kofar ta yi scanning É—insa ko yana É—auke da wani mugun abu, sannan yasa fingerprint É—insa ta buÉ—e. Ciki ya shige, da sauri ta bi bayansa, da yake ginin CRYSTAL PALACE dik iri É—aya harta decorations na cikin gidajen, HEART OF CRYSTAL PALACE ne kawai ya fita daban, sai bata wani ga canji ba.
Sai dai suna shigowa Hero ya fito da gudu, ganin Aryan ya daka tsalle ya hayesa yana gurnani. Wani irin zabura ta yi, ta ja da baya tana ƙoƙarin guduwa ta fita muryan Aryan ya katseta da cewa. "Ga room ɗinki!". Ya faɗa game da nuna mata ɗakin dake fuskantar in da suke ba tare da ya juyo ya kalleta ba.
Sama ya nufa hero na kara ɗale mashi jiki. Ai a miliyan ta nufi ɗakin da akace nata, wani irin kuka ne ya kubce mata, tana shiga ta garƙame kofa, sai ta tsaya jikin kofar tana ta faman haki sama-sama, wani sabon kukan ta fashe da shi tana tinanin yadda zata yi ta sanar da Seraphina in da aka kawota, ga shi ba zuwa school yau kenan, wayarta na gida, ya zata yi? Ta yi iya kukanta babu mai rarrashi.
Dan kuwa Aryan kam É—akin Lion ya shige, nan ya iskosu tsaitsaye suna fito da makullan motoci daga cikin drawers na wajen bed É—insu. A kallah makullan motoci 55 suka fitar, kuma dik makullah iri guda.
Tara makullah waje guda suka yi, guru ya keashesu dikka, Lion da ya tsare Aryan da ido ne ya ce. "Ina ka je?"...... Ba tare da ya kalli in da Lion yake ba ya ce. "Wajen Abba"...... Shiru ne ya É—an biyo baya, guru ya katse masu shirun da cewa. "Mu je ko?".
Gaba Lion ya yi, suka rufa mashi baya, basu zarce ko'ina ba sai cikin motar Lion, daga nan suka nufi HEART OF CRYSTAL PALACE. Suna yin parking na motarsu Lion ya fara fitowa yana danna wayansa. Yana fitowa suma suka fito, gabaÉ—ayansu fuska a tamke tamau kamar hadari.
Jingina da jikin motan nasu suka yi, after kaman mintuna 10 da tsayuwansu sai ga wasu jiga-jigan maza madaka karti, murɗaɗɗu masu kiran ƴan dambe sun shigo cikin gidan daddy. Jiga-jigan maza 40 ne ciff suka shigo gidan, dik suna sanye da white jeans and tshirts baki shi ma, fuskokinsu sanye da face mask, while hannayensu sanye da hand gloves, nose mask ɗinsu ma fari ne, boot na kafafunsu, a taƙaice daga sama har ƙasa wankan farare ne.
Baka iya ganin komai a jininsu sai idanunsu, kansu sanye da p-cap mai É—auke da tambarin Lion a gaba. WHO ARE THEY?.
A gabansu Lion suka tsaitsaye, suka kame tamkar basa numfashi sannan suka sara masu. Miƙa masu makullan motar guru ya yi. Ɗaya daga cikinsu ne ya karɓa, fara rarrabe makullan motocin sannan ya fara mimmiƙawa kowannensu. Dik ya raba masu saura makullai 5. Miƙa mashi hannu guru ya yi, ya miƙo mashi ragowar makullan.
Cike da bada umarni Aryan ya ce. "Ku fito da motocin". Nufar wani tangamemen gate dake gefen kambun dad suka yi, a jere suka nufi wajen cikin takun dake nuna cewa jaruman maza ne.
Su Lion suna tsaye babu wanda ya ce da wani ƙala har waɗan nan guards ɗin suka fara fito da motoci a jere one by one. Wasu irin kafuran motoci ne wanda FIVE LIONS da kansu suka zaɓi irin design na motocin. (Kamar yadda ɗangote ya bada design ɗin irin motocin dake jido mashi kaya wanda dik Nigeria shi kaɗai ne mai irinsu dan shi ya zaɓi design ɗinsa)
Kaff faɗin US babu masu irin waɗan nan motoci sai su, a gaban kowani mota an rubuta FIVE LIONS da tambarin hoton kan zaki da ke firgita zuƙatan mutane ya sanya kakkarwa a jikin azzalumai. Zaku rantse da ALLAH motocin nan basu da tayoyi tsabar haɗuwarsu, kun tina irin motocin da suka je suka ɗauki Seraphina a ranar da gobara ya tashi a gidansu? To daga cikin waɗan nan 50 cars ɗin aka ɗaukesu aka yi amfani da su wancan rana, basa da kara sosai, sai in an kunna jiniyarsu, suna da jiniya sosai idan an kunna.
A harakar gidan dad aka faka masu, wasu kuma har waje aka fitar da su, motocin tamkar yanzu aka fito dasu daga leda saboda shekinsu, da yake suna rufe da car cover datti baya taɓasu.
Cikin É—aya daga cikin motocin IRON FIST suka shiga, sannan guru ya umarci direbobin da su tashi motocin, Lion ya ce ayiwa motocin service, lokacin fara aikinsu ya yi! Dan haka su kutsa cikin US su É—an yawata....... Tashin sense, akwai tada tarzoma kenan yau.
Aikuwa a jere motocin suka tashi suka nufi main gate CRYSTAL PALACE. A daidai wannan lokaci ita kuwa Lazy tana driving motarta tana nufo CRYSTAL PALACE. Watau akwai kura fa jama'a, FIVE LIONS zaku kewaye US da motocinsu, lokacin da kowa zai sansu ido da ido ya yi, ya Seraphina zata yi? Ya Khaiza'ans family zasu yi? Su waye iyayen IRON FIRST Vir da guru? Su waye su? Waye yake baiwa IRON FIST maƙudan kuɗaɗen da suke amfani da shi? Waye uncle Hussain? Menene a cikin containers da suka kama? Shikenan su 3D sun hakura da wannan babban project da IRON FIST suka kama ko dai zasu biyo sahu? Tambayoyin su dayawa fa, mu je dai zuwa.
----------------------🔥
D----O-----L They embraced death without fear, fully prepared for it, brave men, with the blood of heroism, the blood of love for truth, and the blood of justice flowing in them. Their ambition was to cleanse the world of the filth of society.
Washegari da asuba bayan sun yi sallah Leo is tara sojojinsu dikka, ya sanar dasu hukuncin da ya yanke kan kowa ga da wanda zai yi aiki, ya basu matsayin umarni, sannan ya ce. "Yakamata mu samu kalma guda da zamu dinga gane junanmu a koma ina ne". Ya faÉ—a yana kallon sojojin nasu.
Noor ya ce. "Yeah, tin daren jiya na yi wannan tinani"........ Leo ya ce. "Okey ku kawo shawara mu ji"....... Unays ya ce. "Fito is okey ba?". Kai Leo ya girgiza alamar a'a, sai ya ce. "Fito bai yi ba".