Sashe 28
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Vash ne ya amsa da. "Gaskiya nima I really kike her, tana da kyakkyawan zuciya"......... Sosai Zaysh ya ji daÉ—in yadda suke yabon Aunty Ummie É—insa, sai ya samu kwarin gwiwar danna mata kira da sauri bayan ya duba time 4:40, yanzu ba jimawa suka dawo daga masallacin sallar la'asar, shi ne suka tashi Noor daga barci.
Wucewa ciki Leo ya yi, kai tsaye ya nufi toilet dan shi bai samu sallar jam'i ba, GAT ya sanya shi zaman jira. Bayan ya yi alawala ya zo ya shinfiÉ—a dadduma ya tada sallah.
Bugu ɗaya Ummie ta ɗauka, a lokacin ta gama sha kukan walaƙancin dangin miji, Auntynsu ne ta zo ta dinga zaginta wai taki haihuwa sai cinyewa ɗansu arziki take yi tana kiba, ta mata zagi ta uwa ta uba na cin mutunci, shi ne ta shiga ɗaki take ta faman kuka. Ganin call ɗin Zaysh yasa ta yi gaggawar goge hawayenta, har tana sauke ajiyar zuciya, dan a duniya idan akwai abin dake kwantar mata da hankali bayan karatun Alkur'ani to sai Zaysh, a kowani hali take ciki idan ta tuna tana da kani kamar shi wani irin farinciki take ji.
Gyaran murya ta yi ta yadda ba zai gane tana cikin damuwa ba, sannan ta É—auka tare da kara wayar a kunne. Cike da farinciki ya ce. "Assalamu alaikum Aunty"....... Sai da ta É—an sake daidaita natsuwarta kafin ta amsa da. "Wa'alaikassalam Zaynish, ya yau ka kirani da rana? Baku aiki ne?".
Tin daga maganarta ta farko ya gane tana cikin damuwa, amma sai bai nuna ba tin da yaga tana ƙoƙarin ɓoye mashi ne........ "Yau karfe 2 muke tashi horo, shiyasa na kiraki, ya gida ya kowa da kowa? Ina yayana? Jiya mun yi waya ma da shi"........... Take murmushi ya bayyana a kan face ɗinta, dan in tana magana da shi wani irin daɗi take ji, dik damuwarta ya gudu. "Kowa lafiya lou ya horon naku? Ina abokanka masu kirkin nan?".
"Komai lafiya lou, ai su suka ce ma in kiraki, suna son gaisawa dake". Ya faɗa tare da ɗan cire wayar daga kunnensa....... "Ina son yin hira da su amma ban iya turancin sun nan ba, wayasani ma ko basa gane kwaɓata". Ta faɗa tana ɗan murmushi. One side smiling ya saki kafin ya ce. "Suna ganewa mana, ai kema kin iya turancin fa Aunty".
"Uhm ni kada ka wani zugani, ina turanci a wanda bai je makaranta ba, kawai waɗan da ake yi a gari na tsinta na iya"...... Nisawa ya ɗan yi. "Kai Aunty, waye ya ce maki turanci wata tsiya ce da har sai an je makaranta ake iyata? Yare ce fa kamar kowacce yare! Sai ki ga wani ga tarin ilimi sosai amma baya jin turanci, wani kuma sai ɗan banzan turancin amma kansa fanko ne, ƙasar da suka san ciwon kansu ma basa amfani da turanci Aunty, sai dai yaren ƙasar!".
"Haka ne, to yanzu ina Noor? Basu waya mu gaisa"......... Miƙawa Noor ya yi, yana wani irin bosy smelling ya karɓa tare da karata a kunnensa. Cikin kwararriyar turancinsa ya fara ɗaga mata gaisuwa, daga nan suka ɓige da hira, Zaysh yana fassara mata wasu manyan kalmomi, idan tana son faɗar wani babban magana kuma sai ta faɗa da hausa ya fassara masu Noor da turanci".
Sun jima suna waya kafin su yi sallama Noor ya kira Auntys ɗinsa shi ma, cikin ƙanƙanin lokaci ta waya suka saba da family ɗin juna, har in ɗaya ya kira gida a gidan kowa yana haba-haba ya haɗasu da abokansa su gaisa, sun zama kaman ƴan uwa na jini da dangin juna, dangin Leo ne kawai babu wanda ya sansu, ba su taɓa ganin ma ya kira gida a gabansu ba, amma su kowa a gidajensu yasan da ƴan ɗaki, sai dai kuma ahalin kowa basu san da Leo a ɗakin ba.
Haka suka kasance cikin farinciki har dare, bayan sun yi dinner sun dawo, dikkansu suka yi wanka suka yi shirin kwanciya. Sai da suka sake kiran gida suka sha hira har zuwa 10 na dare, sannan ne ɗakin ta yi shiru tsit alamar sun yi barci. Leo yana kwance rike da waya yana chatting da gida, shi baya kiransu sai dai chat kawai, saboda shi ƴan gidansu ba zaman banza suke yi ba, dik suna da aikin dake gabansu, basu da lokacin ɓatawa wajen yin wasa saɓanin su Noor masu yi har da video call. So shi idan ya tashi yana dropping masu message ne, dik time da suka zo su yi reply, haka suke.
Around 11 duniya ta yi shiru, kowa ya yi barci, kunna light na wayarsa Leo ya yi tare da sakowa kasar bed É—insa, kai tsaye bed na Noor ya nufa. Hannu yasa ya fara tashin Noor. Da yake É—azu da rana ya sha barci sai ya farka a natse, slowly ya waro idanunsa a kan kyakkyawan fuskan Leo dake ta faman sheki. Ya yi mamakin ganinsa, hakan yasa ya tashi da sauri yana kai hannu saman ido.
Mustsuke idanun nasa ya yi dan ya tabbatar da abin da yake gani. Tabbas Leo ne, cike da mamaki ya ce. "Bro what brought you here?"....... Baya kaɗan Leo ya ja tare da yi mashi alamar ya sauƙo ƙasa. Ba musu ya sauƙo yana cigaba da kallonsa. Hannunsa Leo ya kama suka nufi door. Noor bai musa ba ya fara binsa, buɗe kofa ya yi suka fita waje.
Yana fita ya kashe light na wayansa ya zura a aljihu, a cikin duhu suka cigaba da tafiya har izuwa gym na barrack É—in. Ko kaÉ—an Noor bai ji tsoro ba, bai kuma damu da ya tambayi ina za su je ba.
Kasancewar Leo yasan gym ɗin tana can baya ne daga idanun mutane, sai ya kunna light na wajen, take haske ya gauraye wajen. Sake hannun Noor ya yi tare da ce mashi ya shirya. Sai a lokacin ya ɗaga idanu ya kalli Leo da kyau, muryansa na rawa ya ce. "Bro me za mu yi a nan?"........ "Training". A taƙaice Leo ya bashi amsa. Shiru Noor ya ɗan yi, yana son tambayar dalili amma yana shakka.
ÆŠaure fuska Leo yai alamar babu wasa a tattare da shi, sannan ya umarci Noor da ya wuce ya fara push-up, dan wlh ba za su yarda da wannan ragon tan nasa ya dinga sanyawa suna É—aukar karshe ba, dole ya horar da shi horo na musamman wa shi kaÉ—ai. Ganin babu arziki a kan fuskan Leo yasa ya wuce ya fara yi, waya Leo É—in ya fitar ta duba time, sannan ne ya ce ya baiwa Noor 10 mins yai push-ups guda 100. Zazzaro idanu ya yi, a ransa ya ce to ai ko Captain almost 20 mins ya basu kuma har three times, shi kuma 10 mins at once? Gaskiya wannan zallar mugunta ce, ganin dai babu wasa a tattare da shi ne yasa bai yi gigin yi mashi magiya ba, sai kawai ya fara.
Gefensa Leo ya tsata yana kirgawa, tin Noor na iya kirgawa har ya dawo yi kawai yake yi. Abin mamakin kuma shi ne sun fi tsoron Leo a kan Captain ma, dan kuwa dik wahala da gajiyar da Noor ya yi bai dakata ba, yana tsoron tsayawa ne.
Haka ya dinga yi, tin yana daurewa har ya saki ya fara kuka, ko a jikinsa Leo kam, bai damu da kukan ba, sai ma rungume hannaye a kirji da ya yi yana kallonsa. Ko guda hamsin bai cika ba mintuna goman nan suka cika, nan fa Leo ya ce ya sake farawa daga farko, yau ba zasu tashi daga nan ba har sai ya yi guda É—ari a mintina goma.
Haba kuka sosai Noor ya fara yi, hawaye bibbiyu, daga karshe majina da yawu dik suka fara zuba, Leo ko kaɗan bai ji kamar zai kyalesa ba, haka bawan ALLAHN nan ya dinga maimaita almost sau takwas, amma ya gagara yi a ƙasa da mintuna goma, dik wani sauran karfinsa ta kare, jikinsa ya jigata, kafafunsa da hannayensa kerma sosai suke yi, sai haɗa uban gumi yake yi.
Shi kuwa Leo ya ce ko mutuwa zai yi yau sai ya yi a kasa da mintuna gomar nan, ko kwana ne sai sun yi a nan. Tin 11 ake abu ɗaya har karfe 1 sannan ya samu ya yi a ƙasa da mintuna gomar, sake cewa ya maimaita Leo ya yi, ya maimaita ya kuma yi a ƙasa da mintuna goma, da alama ta shiga kansa sosai wannan horo.
A maimakon Leo ya barsa haka ya huta, sai ya sake sanya shi 100 sit-ups and 80 burpees, yaron nan kuka yake yi tamkar ransa zai fita, Leo bai ɗaga mashi kafa ba, har ta kai dakyar yake numfashi, har yana neman sumewa a wajen, amma Leo bai tausaya mashi ba har sai da ya yi waɗan nan training ɗin dikka. Around karfe 3 ya kammala cikin ƙaida, sannan ne Leo ya ce su tashi haka nan sai kuma gobe..... Babbar Magana, kenan Leo kullum dare zai dinga hora Noor? Lallai Noor yana cikin lukutar musifa, ga horon rana ga kuma na dare, bawan ALLAH ba hutu kenan.
Gagara miƙewa a kan ƙafafuwansa ya yi, dan jikinsa dikka wani iri ɓari mai ban tausayi yake yi, idanunsa har sun kumbura, tsinin hancin nan nasa jajir kamar an shafa wani abin, ƙasan idanunsa dik sun yi jajir.
Ganin ya gagara miƙewa ne yasa Leo tura wayansa a aljihu, sannan ya saɓesa a kafaɗa suka nufi waje. Kai tsaye room ɗinsu suka koma. A saman gadon Noor ya kwantar da shi tare da wucewa nasa bed ɗin. Har ya kwanta sai ya ji Noor na numfashi sama-sama tamkar zai mutu, hakan yasa ya sauko ƙasa, jakarsa ya ɗauko, tare da fito da wani drugs, sannan ya ɗauko bottle water, dan su da shi suke amfani, iya matsayin kuɗin iyayenka iya shagalinka!.