Sashe 61
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar ta yarda aka fara dubata, suka yi gwaje-gwajen da zasu yi mata dikka, sannan suka rubuta mata magunguna, suka kuma faɗawa Aryan damuwarta, daga nan suka haɗa komai suka fita, Madam ta ce ya kawota bari ta ɗauketa, kin yarda ya yi, ya ɗauketa Madam ta rike magungunarta da suka saya a ƙaramin pharmacy dake wajen sannan suka fito, kai tsaye room ɗinta ya nufi komar da ita, tamkar zata yi kuka ta ce. "Daddy my Exams, shi muke yi yanzu".
Dole ba dan ya so ba ya wuce da ita class, a kusa da class É—in ya sauketa dan su yi sallama, kamar zata yi kuka ta ce. "Daddy i will going to miss you"... Shiru kawai ya yi, shi kaÉ—ai yasan me yake ransa, shi kaÉ—ai yasan irin kewarta da zai yi, dan sabon da suka yi a yanzu ba kaÉ—an bane, tana cikin ransa sosai, kome yake yi ita yake tinawa, idan bai zo ya ganta ba baya jin daÉ—i sosai.
Hannunta Madam ta kama a kan su wuce class, da sauri ta ce. "Daddy". Ɗago da kallonsa sosai a kanta ya yi, alama tai mashi da hannu a kan ya rankwafo, ba musu ya sunkuyo kanta, da sauri ta manna mashi sumbata a lallausan kumatunsa kafin ta ɗago ya kama ɗan kumatunta shi ma ya bata sumbatar mai kyau bayan ya yi ƙasa da nose mask ɗinsa. Hannunta Madam ta ja suka wuce class, shi kuma ya wuce ya nufi motarsa sai gida.
To kun ji, haka su Seraphina suka rayu a school, shakuwa sosai ta shiga tsakaninta da Rimsha, haka zalika shakuwa ta shiga tsakaninta da Champion and Madam Rohisha, tin Champion yana zuwa dubata karshen wata-wata har ya koma sati-sati, kafin ta kammala Jss 3 ya koma zuwa wajenta dik bayan kwanaki uku, wani lokaci kuma zai zo yau ya sake zuwa gobe, hakan ya kara matuƙar sabo da shaƙuwa a tsakaninsu, sai dai har yau bai taɓa ɗaukota hutu ya kawota gida ba, abu ɗaya yake yi tin da tana tsoron zama a wancan gidan, sai ya dinga wuni da ita, shiyasa shakuwarsu ta yi yawa, tare da ita yake wuni tin safe har dare a gidan, da daddre sai ta yi barci yake gudu ya barta, da safe kafin ta tashi zai dawo, dan ba zai iya kwana ba tare da ƴan uwansa ba, idan kunga bai wuni da ita a gidan ba to sai in suna da gagarumin aiki ko wani bincike, shi ne yake kasancewa tare da su Lion.
To akwana a tashi sun kammala Jss 3, yanzu suna da hutu mai tsawo kafin su shiga Ss1, a wannan karon ma ba gida ya dawo da ita ba, dan in baku manta ba Lion ya ce baya son ya sake ganinta, kuma kada Aryan ya yarda ya bari ta gansa, ayi mata dik abin da take so, ganinsa ne bai yarda ta yi ba. Wannan abu ya É—aure mun kai ni kam, ko meyasa baya son Seraphina ta sake ganinsa ko shi ya sake ganinta?. Akwai dai wani abu.
Da suka gama Jss 3 ya É—auketa zuwa gidan da yake kaita, sai ya dawo ya faÉ—awa Lion Seraphina ta kammala Jss3, yanzu tana hutu, zai dawo da ita gidan nan, Lion ya yi shiru bai ce mashi komai ba, alamar bai aminta ba kenan, while ita kuma Seraphina tana can tana fama da kewar Rimsha and Madam, ita kuma Rimsha tana can tana damun Ammie a kan a mayar da ita school É—in ta yi senior set É—inta a can, dan bata son zama gida, a mayar da ita boarding É—in.
To a matakin da suke kenan yanzu, daga ita har Rimsha suna can suna faman nemawa kansu mafita ne, ita ma Seraphina ta ce a mayar da ita can ta yi senior set É—inta a can, amma Aryan bai ce da ita komai ba, ya dai ce yana zuwa, a wannan rana ya tafi passing out na Vash, da ya dawo kuma bai zauna da ita ba, washegari ma kunga yana tare da Leo bai je wajenta ba, sai yanzu yake son zuwa.TO YANZU LABARINMU YA DAWO DAIDAI, BABU IN DA NA KOMA BAYA KUMA AGAIN.
Bayan fitar Lion da Leo Champion ya ce bari ya duba Seraphina ya zo, guru na kwance saman bed ɗinsu bai ce mashi komai ba, miƙewa ya yi ya fito waje, kai tsaye ya bi ta hanyar sama izuwa benen dake gefensu. Kai tsaye cikin parlo ya shiga. Tsayuwa ya yi a tsakiyar haɗaɗɗen parlon ya zuba mata dara-daran eyes ɗin nan nasa. Tana kwance saman sofa, ta tada kai da wata katuwar teddy ɗinta, barci ya ɗauketa, ash hair ɗinta gabaɗaya ya bazu a kan face ɗinta har ya rufe ba'a iya ganinta.
Bin kyakkyawan surar jikinta da kallo ya yi, daga sama har ƙasa, tana sanye da guntun wandon jean baki da ya tsaya mata iya tsala-tsalan cinyoyinta, daga sama tana sanye da ƴar vest zuwa cibiyarta, da alama unexpected barcin ya ɗauketa. Intently ya tako izuwa in da take, a gaban sofar ya tsugunna tare da sanya hannu ya fara janye silky hair ɗin nata izuwa gefe-gefen fuskanta.
Sai zuba barci take yi ga kuma alamar busasshen hawaye a fuskarta, daga gani an sha kuka har an ƙoshi ne aka yi barci, tin da yake a rayuwansa bai taɓa jin tausayin wani abu ba sai yau ya ji ta ɗan bashi tausayi, akwai ciwo ka zauna waje kai ɗaya, ba jin motsin kowa, ba waya, ba komai, a ransa ya ce dole ya sama mata mafita da zata dinga farinciki, ko ya mayar da ita boarding school ta yi senior set a can, ko kuma ya nemi in da zai kaita wanda zata yi farinciki fiye da yadda take zato.
Ya shagala da kallon kyakkyawan fuskanta yana tinane-tinane sai gani ya yi ta waro violet eyes ɗinta a kansa, kara zarosu waje ta yi, lokaci guda kuma ta zabura ta miƙe zaune, ai tana ganin shi ne ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, da sauri ta faɗo jikinsa tana shessheƙa.
Dogon numfashi ya ja tare da sauƙewa a hankali kafin yasa hannu ya rumgumeta sosai, ya miƙe da ita suka koma saman sofar, shiru ya yi yana jin yadda take kukanta, bai iya rarrashi ba bare ya rarrasheta, haka ta sha kuka dan kanta ta yi shiru, yana dai rungume da ita bai yi magana ba. Bayan ya ji ta yi shirun ne ya ɗago haɓarta ya fara goge mata hawaye da tafukan hannunsa.
Zubawa face É—insa idanu sosai ta yi, while shi ma ita yake ta faman kallo, after kamar 2 mins ya ce. "What a crying for?"......... Turo mashi É—an baki ta yi har da haÉ—e fuska. "Daddy please ka kaini gidansu Rimsha"....... Sai da ya ji kirjinsa ta amsa, gidansu fa kenan Seraphina take nufi, tab É—i jam. Shiru ya yi for almost 3 min kafin ya amsa da. "Ban san gidan ba ai".
Da sauri ta ce. "Daddy i have her number, ta rubuta mun da zamu rabu, ka kawo phone É—inka mu saka a ciki in kirata, zata bamu full address"....... Shiru ya É—an yi, har kamar ba zai sake yin magana ba, sai kuma ya ce. "Muje ki shirya in je in saya maki wayan dai, sai ki zo ki kirata ku dinga gaisawa, amma ban da batun zuwa gidansu, tin da kinga a nan ba'a fita".
Farincikin zai sai mata waya yasa ta mance a karshe ya ce ba'a fita, cike da murna ta zura hannayenta ta saƙalo wuyansa tare da cewa. "Daddy to mu je ka mun wanka yadda Mammy take mun sai in shirya mu je"....... Hannunsa ɗaya yasa ya tallabo bayanta ta tsakiya da kyau, suna fuskantar juna ya amsa da. "Baby kin fara girma yanzu, ko Mammy ɗin ce ba zata yi maki wanka ba bare ni daddynki, jeki yi da kanki sai ki zo in tayaki dressing". A natse sosai IRON FIST suke magana, wlh dik maganar da zasu yi ba zaku taɓa ganin hakwaransu a waje ba bare aje ga tongue, sai ka rantse basu motsa lips ɗinsu bama, ga shi ko da wasa babu alamar murmushi a kan fuskansu, wasu irin kuramen mutane ne da ba zaku taɓa gane yanayin ko in da suka dosa daga yanayin face ɗinsu ko motsinsu ba!.
Ai idan suka bari ana iya gane in da suka dosa daga yanayinsu ma ai basu cika kwararrun jami'ai ba, dan haka iya yinka ba zaka taɓa cankar komai daga fuskansu ko motsinsu ba.
ÆŠan zazzaro mashi violet eyes É—inta ta yi, kamar wacce aka tsikara ko wacce ta tina wani abu sai kuma ta yi saurin sakin wuyansa tare da É—an raba jikinsu, ta kai hannu tana É—age vest É—inta tana faÉ—in. "Daddy wait and see something, kirjina ya fara zama babba irin na Madam, dama kullum ina son tambayarka menene sai in dinga mantawa, da na tambayi Madam lokacin da na fara gani a school sai ta ce wai kada in faÉ—awa kowa ko in nunawa kowa, wai girma zan yi". Tana maganar tana É—age mashi riga sama.
Da sauri ya rike hannunta dan ya gane nufinta, ɗago ido ta yi suka kalli juna, in a cool way ya ce. "Ba Madam ta ce kada ki nunawa kowa ba? Meyasa zaki nuna mun?"......... "Daddy kai ai ba kowa bane, you're my dad"..... Kama kasar vest ɗin nata ya yi tare da sauke mata ƙasa, ya saki hannunta yana faɗin. "No baby, even me kada ki nuna mun, is your secret, privacy, dan haka ni ma na ce ban yarda ki nunawa kowa ba".
"To daddy menene?"...... Rashin sanin me zai ce mata ne yasa ya miƙe da ita a jikinta, bedroom ya kaita tare da sauketa, a natse ya ce ta je ta yi wanka ta zo su tafi, idan sun dawo zai faɗa mata, daga haka ya juya da sauri ya fice daga ɗakin.
A parlo ya zauna yana tinanin yakamata ya samu babbar mace ta dinga zama da Seraphina ko dan ta koya mata wasu abubuwa, tana buƙatar uwa, to a ina zai samota?.