Sashe 144
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ji daɗin kalamansa dik da cikin tsare gida ya faɗa, tabbas soyayya mugun wasa ce, kome ya yi ita burgeta yake yi. Ta yunkura zata miƙe, da sauri ya taimaka mata ta miƙe zaune, ɗan shafa kirjinta ya yi kafin ya ce. "Je ki yi wanka ki zo ki koma bakin aikinki". Yana kai karshe ya miƙe, wani ɗan glass room dake gefe ya shiga.
Jim kaÉ—an ya fito sanye da wasu suit É—in a jikinsa, ba tare da ya kalli in da take ba ya ce. "Ki yi saurin komawa bakin aikinki"..... Kamar zata tambayesa ba ya ce anjuma zai sake kasancewa da ita ba, sai kuma ta ji nauyin tambayar, ta tashi jiki ba kwari ta shiga toilet É—insa. Tana wucewa ya bi bayanta da kallo, sai da ta shiga cikin toilet É—in ya fice abinsa.
Yana fita bai isko Lazy a office É—in ba, wayansa da agogonsa ya É—auka, waje gabaÉ—aya ya fito, nan ya isko Lazy a office É—inta tana kife da kai saman table tana kuka. Ko kallon in da take bai yi ba ya sanya kai ya wuce waje.
Yana wucewa ta ɗago da kallonta a kansa, sai da ta tabbatar ya tafi, da sauri ta miƙe ta dawo cikin office ɗinsa, kai tsaye ta shiga ɗakin da suka yi chaskalensu da Zinta. Tana shiga ta ji motsin ruwa a toilet, da zafanta ta nufi can.
Tana murÉ—a handle É—in kofar ta buÉ—e, ciki ta afka, sundume cikin jaccuzi ta isko Zinta, tana wanka a natse. A gaban Jaccuzin ta tsaya tare da rungume hannaye a kirji, cike da zafin kishi ta ce. "Ke karya karuwa, dabba jaka fito waje yanzu!".
To ita sister Zinta da bata san me karya kuma me karuwa É—in bane ta bita da kallo, ita Lazy ita tasan ma'anar karuwa tin da ita daga wajen hospital É—in ta fito, ita kuma Zinta tasan a nan dai babu karuwa, bama ta san me hakan yake nufi ba.
"Ba zaki fito na ina magana!". Lazy ta faɗa a fusace........ "Baki ga ina wanka bane, ki je waje idan na gama ai zan fito"....... Eyeee baki Lazy ya saki tana kallonta, yaran dake tsananin tsoronta ne yau Zinta ke mayar mata da martani. Ai a fusace ta yi kanta zata daketa Zinta ta miƙe tsaye, tana dalla mata wani mugun kallo ta ce. "Ki taɓa yau ki sha mamaki!".
Watau yau Zinta ji take yi tana daidai da kowa tin da suka yi wannan chaskalem da Dr James, dama power ɗin Lazy dikka ba dan saboda tana aiki a karkashin office ɗin Dr James bane? To ita yau ba aiki a karkashinsa kawai ba, cire mata kayansa ya yi, a gabanta taga komai ɗinsa, sun zama ɗaya da shi, abin da babu wata nurse da ya taɓa kwatanta haka da ita, kunga kuwa kowa sai ua sararawa Zinta, ta ciri tuta kuma dole yanzu su dinga bata girma, zata zama aunty ɗin dik wata nurse dake hospital ɗin nan, ita kanta Lazy zata dawo karɓar umarni ne, idan suka yi wasa ma kowani hukunci Dr James zai ce su je wajenta ita zata yanke! Kai watau akwai dirama a wannan asibitin ba kaɗan ba wlh.
Ganin haka yasa sister Lazy ja da baya, san tasan tin da Dr James ya yi wannan chaskalen da ita fa to ta wuci dik yadda ake tinani, in ta kuskura ta taɓata zata jawa kanta ne, dama wai ta zo yi mata barazana ne ta ce ta fita harkar Dr, to yanzu da alama barazanar ma ba zata yiwu ba dole ta canza salon kirsa da makircin dan kwaro Dr daga hannun ƴar shika sweet 18!.
Juyawa ta yi a fusace ta bar toilet É—in tana huci, ita kuwa sister Zinta tai wankarta, ta fito ta mayar da kayan jikinta, daga nan ta fita izuwa wajen sister Maya.
Tana zuwa ta sameta sai fama da babys take yi, rungumeta sister Maya ta yi, ta jata suka zauna a gefen bed É—insu, labarin abin da ya faru ta hau bata tana murna. Ai kuwa sister Maya aminiyar kwarai, ta yi mugun tayata murna, ta dinga kara mata shawarin kan yadda zata rungume zuciyansa gabaÉ—aya, ta zama ita ce Big Aunty a hospital É—in nan, kowa ya dinga girmamata!.
Ta yi farinciki sosai, haka suka tashi suka cigaba da kula da jariran nan.
After some hours.
Daga babys har masu kula da su sun yi barci, around 1 na dare 3D suka yi diran mikiya a ɗakin babys ɗin nan, kunna light na ɗakin suka yi, tamkar yadda suka yi ranar, babys guda biyar suka zaɓa, kunga saura 50 out of 55 kenan ko?. Babys ɗin suna ta zuba barci abinsu, while masu kula da su ma sai barci suke yi, har 3D suka fita da babys ɗin nan basu farka ba.
Kai tsaye SECTION E suka shiga da yaran, bakin Queen Of Surprise É—inku ya yi kaÉ—an ya iya zayyana maku yadda SECTION E yake, a halin yanzu ba zan ce komai ba, amma a gaba zaku ji karin bayani, dan ya zarce dik yadda kuke tinai.
SECTION E ya fi dik sauran SECTIONS na hospital É—in girma da yawan É—akuna da kuma jan wutar lantarki!. Dan ko'ina haske ne tamkar rana, kana shiga cikinsa zaka zaci gari ya waye saboda hasken dake ko'ina.
Kai tsaye wani ɗaki suka shiga, ɗakin nan cike yake maƙil da injuna nau'i ka daban-daban. A gaban wani trasnferen glass ball mai girma suka tsaya, glass ball ɗin daga ta sama ne ball wanda kana iya ganin cikinsa, daga ƙasa baki me mai duhu baka iya ganin komai, sannan daga ƙasa wajen bakin yana da kunnuwa guda huɗu. A gefensa glass ɗin akwai beds na babys, dikka 3D suna sanye da kayan aiki, kama daga kan hand gloves, nose mask, da dai sauransu.
Cirewa babys guda biyar É—in nan dikka kayan jininsu suka yi, suka kwantar da yaran a saman wannan gadon. Dr James ne jagaba, yaran har lokacin suna barci, saboda sun sha wanka da ruwan zafi sosai, ga kayan sanyin da aka zuba masu, an gasa masu jiki sun kuma sha madara mai É—umi sun É—umama cikinsu, kunga ai sai barci.
Bayan sun kwantar da su, Dr James ya danna wani madanni dake jikin gadon, take jikin gadon ya kawo wani blue light, yana kawo wannan blue light ɗin babys ɗin nan dikka suka farka, take suka fara girgiza, suka zazzaro idanunsu tamkar kwayar zata faɗi ƙasa, dikkansu suna son yin kuka amma sun gasa.
Ja da baya kaɗan 3D suka yi, ba komai suka kunnawa wannan gado ba face shocking na lantarki, suna son razana yaran ne saboda jikin yaran ya basu abin da suke so, sai sun razana sosai jikinsu zai saki wannan sinadarin da suke buƙata, shiyasa suke sakasu a shocking na wuta, su ɗaurasu a gadon socking.
Wani irin jijjiga da karfi yaran suka fara yi, hannunsu da kafafunsu yana wani irin kerma, idanunsu tamkar zai faɗo ƙasa, lips ɗinsu na ɓari sosai. Ya ilahi ya lillahi. Ko gezau 3D basu yi ba, suna tsaye tamkar babu zuciya a kirjinsu, suna ganin yaran nan sai da suka yi tsananin razana, sannan Dr James yasa hannu ya danna wannan madanni ya kashe lantarki.
Yana kashe lantarki yaran suka fara ƙoƙarin kuka, sai dai bai bari sun samu damar yin kuka ba ya danna wani madanni gadon ya ɗaga sama da yaran, ya danna wani madanni jikin wannan glass ball ɗin, take kofa ta sama a cikin glass ball ɗin ya buɗe, gadon da ya yi sama da babys ɗin ya zubasu a cikin wannan glass ball ɗin.
Yaran suna ta ƙoƙarin yin kuka amma basu samu dama ba, suka rufe glass ball ɗin, sun danna yaran wani kan wani, ga rashin iskan shaƙa bare su yi numfashi.
After like 2 mins da zuba yaran ciki glass ball ɗin ya fara jujjuyawa da yaran yana sama ya sake yin ƙasa da su, ya ilahi, yaran nan sai da suka fita hayyacinsu, sai idanu kawai zaku ga suna zarewa, gwanin nan tausayi!.
Jim kaɗan wani waje daga ƙasan cikin glass ball ɗin ya buɗe wanda ƙasan shi ba'a iya ganin me a ciki, baki ne, dikka jariran cikin wajen suka faɗa, take ƙasan ya rufe, yana rufewa wani ƙara ya fara fitowa tamkar farfasa kasusuwan ɗan adam, inji ne a ciki ya fara kara.
After kamar 30 mins daga gefen glass ball ɗin ta ƙasa Dr James ya ɗauko wani gaton boket ya saka a wajen, ya buɗe wajen kunnen ball ɗin, take wani irin jini jajir ya fara zuba tamkar an buɗe tap. Dr Kamal ya ɗauko boket shi ma ya buɗe ɗayan kunne, a nan kuma ɓargon cikin ƙashin babys ɗin ne ya fara fitowa tamkar jelly, shi kuma Dr Mark ya buɗe side ɗin da ƙashin yaran yake fitowa ya fara tarewa a boket.
A takaice wannan inji ta niÆ™a yaran ne, ta ware jininsu daban, É“argonsu daban, kazaliÆ™a Æ™ashinsu daban, Æ™ashin nasu ma injin ya niÆ™a shi ya yi laushi sosai tamkar gari...... Innalillahi wa inna ilaihir rajiun, hasbunallahu waniimal wakil, astagfirullah wa'atubutu ilai, ya rab, ya rahman, ya rahim, ya malik, ya kuddus, ya salam, ya mumin, ya muaimin, ya aziz, ya jabbar, ya mutakabbir, ya ALLAH..........ðŸ˜
Karin haske, a cikin jinin jariri akwai wani sinadari mai suna hematopoietic stem cells da suke amfani da shi, waɗannan sinadarai ne dake samar da sabbin ƙwayoyin jini, a likitance ana ce mashi red & white blood cells. Sannan suna amfani da jinin wajen warkar da cututtuka da dama har ciwon leukemia, sankarau. A takaice da jinin jariran nan suna kirkiran magungunan cututtukan da suke kirkiranwa duniya! Jinin jariri yana sabonta kwayoyin halitta.