← Book details Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 222 OF 227

Sashe 222

Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Vash ya ce. "Kukan kare ya yi?"..... Nan ma kai Leo ya girgiza. Juraiz ya ce. "Kukan kaza zaraka".... Nan ma kai Leo ya girgiza alamar a'a. Shiru wajen ya yi, dik suna tinanin abin da ya dace, Noor ya ce. "Bro mun baka gari kawai ka kawo naka".

"No, naku nike so". Leo ya bashi amsa. Dik sojojin sun kawo nasu amma Leo bai karɓa ba, Zaynish da dama shi a ko yaushe shi ne karshen magana a waje, sai ya yi dogon nazari kafin ya yanke hukunci, shi ne na karshen da ya ce.

"Awuuuuuuu ya yi, saboda a dajin nan akwai karnukan daji masu kukan Awuuuuuu sosai, so ko mun yi ba wanda zai zaci wani sign ne, amma kukan gaza ko kare dik za'a gane wani sign muke badawa tin da babu kaji da karnukan gida a nan, za'a gane mutane ne"...... Kai Leo ya jinjina game da yi wa Zaynish alamar jinjinawa da hannu É—aya, wannan shawara ta yi.

Leo ya ce. "Ku koyi wannan sauti, idan kun jisa a sigar rauni yana nufin abokin aikinku yana buƙatar taimako, idan kun jisa a sigar faɗa yana nufin abokin aikinku yana nemanku kun ɓace mashi"..

Kai suka jinjina alamar to, daga nan ya ce dik su yi sautin su ji. Nan fa suka hau maimaitawa, jinjina masu kai ya yi, sannan ya miƙe game da yi wa Zaynish alama da ido kan ya biyosa, hanyar bakin ruwa suka nufa. While Noor da Vash suka miƙe a tare suka nufi cikin tantinsu. Sauran sojojin suka mimmiƙe suka koma in da suka saba zama, masu yi masu girki suka koma wajen girki.

A saman wasu duwasu Leo da Zaynish suka zauna a hakin ruwa, suna fuskantar juna, Leo ya ce. "Mun samu umarni daga sama yau da asuba kan mu je wajen hayakin a sirrance mu duba menene, dan haka ku shirya zamu yi tafiyar yamma, mu huÉ—u". Ya É—an yi shiru, sai kuma ya ce. "Akwai abin da Captain ya faÉ—a mun yanzu ta hanyar sms".

Natsuwa Zaynish ya yi yana sauaronsa da kyau........ Cigaba ya yi da cewa. "Ya ce kada mu fitar da batun wa kowa, kuma ya ce dik babban sojan da ya kiramu kada mu kuskura mu bashi ainahin location ɗin da muke, koda kuwa BGA da muke ƙarƙashin umarninsa ne, in sun tambayemu in dai ba muna cikin haɗari muna neman taimako ba mu basu wrong information!".

(Note, sojoji ko mutuwa suke yi basa bijirewa umarnin manyansu, idan manyansu suka kirasu suka tambayi a in da suke to dole su sanar dasu! Su Leo masu burin kawo gyara ne, shiyasa kuka ga suka birjire ta hanyar karɓar shawarar Captain, ina rubutu yadda sojojin gaske suke ne, in da nike fatan a gyara in na gyara a rubutuna zan faɗa maku ba haka sojoji suke ba ni na gyara dan ku sani kada ku ɗauka haka suke a gaske, dik abin da kuka ga ban yi baynin na kara wani abin ba to haka suke ko a zahiri ma, fatan kun gane?.)

Kai Zaynish ya jinjina kafin ya ce. "Karfe nawa zamu tafi?"........ "5 na yamma ya yi, and ka sanar da su Noor, yawan haɗuwarmu mu huɗu a ɗaki zai iya haifar da zarginmu a zuƙatan sauran sojojinmu shiyasa ban kirasu ba, ka je kawai, idan ka je ka sanar da su Noor su shirya".

Kai ya jinjina game da miƙewa, ya komo cikin sansaninsu, Leo kuma ya ɗauki wayansa ya kira Aryan.

Cikin tantin Noor Zaynish ya nufa, a daidai lokacin Noor yana zaune kusa da V yana kokarin ɗagota ya rungume. Ya shigo ne ya ganta yadda ta kwanta daren jiya bata motsa ba, da sauri ya nufeta, yana yaye blanket ɗin ya taɓa jikinta wani irin zafin da ya ji ne yasa ya yi gaggawar zama a gefenta yana ambatar sunanta.

Idanunta a datse gam, sai dai ha barci take yi ba, ga hawaye suna ta faman wanke mata gefe-gefen kunnenta.

Saura one page Step 1 ya zo karshe.

*Jama'ar kirki littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1 ya zo gangara, zamu shiga STEP 2 wanda shi ne ainahin labarin yake cikinsa, ZAKUNA BIYAR iya STEP 1 ne kawai free, daga STEP 2 zuwa karshe paid ne, 1k kacal yake, ki hanzarta making payment kada mu tafi mu barki, dan labarin bai ma fara ba, tarin ilmin, faÉ—akarwa, waazantarwa, wayar da kai, nishaÉ—antarwa dik yana cikin STEP 2, yanzu dik ba'ayi komai ba, STEP 1 dik sharar fagece, ainahin labarin yana gaba, in kin shirya makin payment ga account É—ina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581. Mutanen Niger ku mun magana ta numberta sai in baku Nita É—in da zaku yi payment É—inku a ciki, idan kuma kati ce ku mun magana dai zan faÉ—a maku komai.*

Likes comments and share fisabilillah.

QUEEN OF SURPRISE ✍️🔥

🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥

PRINCESS TEEMA
A-K-A
LADY TEEMA.

STEP 1🔥

2026-01-05🔥

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ❤️

E_____________ 79 & 80

*FOLLW MY TIKTOK ACCOUNT 👇*

https://www.tiktok.com/@princess_teema1?_r=1&_t=ZS-92AoEpYYmwP

*FOLLOW MY WHATSAPP CHANNEL ACCOUNT* 👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S

Idanunta a datse gam, sai dai ba barci take yi ba, ga hawaye suna ta faman wanke mata gefe-gefen kunnenta. A rikice ya fara ambatar sunanta, ina bata amsa ba, karisa yaye blanket É—in nata ya yi. Tana kudundune shiru bata iya motsawa ba.

Shi ne ya kai hannu zai É—agata Zaynish ya shigo. Kallo É—aya Zaysh ya masu ya É—auke kai, sai ya ce. "I want to talk to you, idan ka gama ina É—aki". Bai jira amsar Noor ba juya ya fita, bai zaci V tana ciki bama da ba zai shigo ba.

ÆŠagota gabaÉ—aya ya yi tare da É—aurata a saman kirjinsa, cikin kiÉ—ima ya ce. "I know that you're hearing me, please talk to me my Juliet"....... Shiru bata motsa ba, tana dai cigaba da hawayeta. Hannayenta ya riko cikin nasa. "I'm so so sorry my Julie, I know I have wronged you greatly, I have punished you severely, but it is not my fault, it is your intense jealousy that makes me feel hurt when someone interferes in your business or speaks to you". Yana shafa kanta zuwa bayanta ya faÉ—a.

Ya sake cewa. "You know that i really love you more, right?"........ Sai a lokacin ta ja doguwar numfashi game da saukewa a hankali, slowly ta É—an motsa idanunta kafin ta buÉ—esu. Da sauri ya É—an datse nasa idanunsa saboda ganin yadda idanunta suka yi jajir kamar wuta.

Intently ya waro idanun nasa a kanta. "Sorry my Juliet". Ya faÉ—a in a low way. Kallonsa kawai take yi bata yi magana ba. Wayansa ya É—auko, number Manassa ya kira, bugu É—aya ta É—auka, a takaice ya ce. "Comes to my room with your rucksack now". Daga haka ya katse kiran.

Ajiye wayar a gefe ya yi, ya dinga lallaɓata tamkar kwai a saman plate, ya yi nadamar abin da ya yi mata, bai kamata ace ya yi fushi har su kwana waje daban-daban ba, ya zafafa dayawa sosai. Manne da juna Manassa ta shigo ta samesu, sai da ta kame ta sara mashi sannan ta yi dropping rucksack ɗin nata a ƙasa.

Kwantar da V a jikinsa da kyau ya yi. "Zo ki duba mun lafiyarta". Ya faÉ—a ba tare da ya kalli Manassa ba. Da sauri ta jawo rucksack É—in ta nufosa tana faÉ—in. "What's wrong with her sir?". ..... Bai iya bata amsa ba sai ido da yake bin V da shi, dik hankalinsa ya gama tashi bawan ALLAH.

A kusa dasu Manassa ta ajiye rucksack É—in nata, ta fito da wata Æ´ar na'urar gwajin cuta, cike da kwarewa ta fara duba V. Shiru ya yi yana kallon matar tasa, yana jin kamar a dawo mashi da ciwon jikinsa a barta ta huta.

After like 10 mins Manassa ta ɗago ta kallesa, a natse ta ce. "Sir wannan ba zazzaɓin kwayar cuta bane, damuwa ce da yawan kukan da ta sha, tana ɗan samun farinciki ya musanya damuwar zata warware"........ Kai ya jinjina alamar to kafin ya ce. "Thank you sister".

Manassa da rashin ji, tasan V bata son allura, sai ta ce. "But sir, akwai wani injection ɗaya da zan bata yanzu dan ya saukaka zafin jikinta"........ Ai V bata san time ɗin da ta waro idanunta waje ba, ta sa hannu ta ƙanƙame Noor sosai, da kyar muryarta na rawa ta ce. "My Romeo, don't let her inject me". Idanunta na ciccikowa da sabon kwallah ta faɗa.

"I can't". Ya faÉ—a yana É—ago da kallonsa a kan Manassa. "Is it really necessary that she must be given injections?".

Manassa looked at him and said. "Yes sir, the injections are very important, they must be given". She said, trying to suppress the laughter that was about to escape so she wouldn't ruin her plan, tsabar yarinyar nan bata son zaman lafiya, tana son rikita mana V.

Noor turned his gaze back to V and said gently. "Let her give you the injections, okay? It won't hurt you, I'm here with you, alright, my Juliet?". He said as he stroked her hair.

Immediately she panicked and tightly held onto his hand that was clasped with hers, her eyes trembling as they moved from his face to Manassa's face. With great difficulty she managed ta ce. "My Romeo, I don't want those injections, please, I will die if she gives it to me, they are painful, tell her to go so I can feel better". She ended up almost bursting into tears, crying pitifully as she released a warm, feverish breath.

Ganin ta fashe da kukan yasa Manassa yin gaggawar cewa. "Sorry my love, ba da gaske nike yi ba, naga kin ki yi wa sir É—inmu magana ne yasa na ce let me help him to do something that will make your mouth open and talk". Ta kai karshe tare da É—aukar rucksack É—inta, da gudu ta nufi waje dan kada Noor ya kamata ta saka Æ´ar gold kuka.
Chapter 222 · 0% Book details