Sashe 219
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai wannan driver ji ya yi duniya ta tsaya mashi cak, ya ji dukan hannun maza, gabaɗaya jijiyoyin dake baiwa jikinsa jini tsayawa suka yi cak, lokaci guda ya durkushe a kan kafafunsa, jini ya fara fita ta hancinsa saboda duka a bayan kunne ba wasa ba, ko kai da kanka kasa hannu ka ɗan danna bayan kunnenka ta ƙasa gefen kumatu sai ka ji azaba bare IRON FIST su kai maka naushi a wajen ai dole a samu tsayawar jijiyoyon jini.
Ganin haka yasa sauran direbobin dik suka diro waje, É—aya ya gudu da yake ya san basu da gaskiya, biyu kuma suka tsaya, dikkansu kartin maza ne masu rai da lafiya madaka karti, sun horu iya horuwa.
Da zafansu suka nufo su Vir, suna wani dam-dam-dam a ƙasa. Tsayuwar jarumta IRON FIST suka yi. Guru ya ce. "Vir ba zan barka ka ji da su in kamo wanda ya gudun nan ba kuwa?". Kai Vir ya jinjina. "Jeka kamo shi bari in ɗan basu a jikinsu". Shoulder ɗinsa guru ya buga tare da wucewa ya bi bayan motarsu ya nufi hanyar da wancan driver ɗin ya bi ya gudu. Shi kuma Vir ya gyara tsayuwa yana jiran direbobin su iso.
*Jama'ar kirki littafin ZAKUNA BIYAR STEP 1 ya zo gangara, zamu shiga STEP 2 wanda shi ne ainahin labarin yake cikinsa, ZAKUNA BIYAR iya STEP 1 ne kawai free, daga STEP 2 zuwa karshe paid ne, 1k kacal yake, ki hanzarta making payment kada mu tafi mu barki, dan labarin bai ma fara ba, tarin ilmin, faÉ—akarwa, waazantarwa, wayar da kai, nishaÉ—antarwa dik yana cikin STEP 2, yanzu dik ba'ayi komai ba, STEP 1 dik sharar fagece, ainahin labarin yana gaba, in kin shirya makin payment ga account É—ina, 2308489938, Musa Fatima Zahra UBA bank. Sai ki turo mun evidence ta wannan number 08161390581. Mutanen Niger ku mun magana ta numberta sai in baku Nita É—in da zaku yi payment É—inku a ciki, idan kuma kati ce ku mun magana dai zan faÉ—a maku komai.*
Likes comments and share fisabilillah.
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
LADY TEEMA.
STEP 1🔥
2026-01-02🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 77 & 78
*FOLLW MY TIKTOK ACCOUNT 👇*
https://www.tiktok.com/@princess_teema1?_r=1&_t=ZS-92AoEpYYmwP
*FOLLOW MY WHATSAPP CHANNEL ACCOUNT* 👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaMOfZZI7BeKXPU9gK2S
------------------------🧠🔥
IRON FIST. The blood of power, the blood of authority and honor, the blood of bravery and leadership!!.
Da zafansu suka iso garesa, tamke fuska Vir yai, duka ɗaya ba ƙari yai wa kowannensu, dikkansu kowanensu ya bage a ƙasa, gyara hannun rigansa Vir ya yi kafin ya nufi wajen containers ɗin, ya kai hannu ya gyara bluetooth na kunnensa kafin ya ce. "Our Lion what's next?".
Lion dake faman kallon Aryan dake juyi a saman bed É—in ne ya amsa da. "Seize the container, ku kira guards É—inmu su É—auki containers É—in zuwa gidan Uncle na bayan gari, we're coming in the next few minutes". Yana gama magana ya juyo ya É—an riko Aryan yana faÉ—in. "Brother what's wrong with you?". Da farko Lion ya É—auka iyashege ne yake damun Aryan yasa ya zo ya kwanta mashi ruff da ciki, sai yanzu ya fahimci da gaske cikinsa na ciwo shiyasa ya rikosa.
Da gudun gaske guru ya bi ɗayan driver ɗin da ya gudu. Sun ɗan yi gudu mai nisa suka yi kiciɓus ɗa wata container, Dr Mark ya faka container ya fita yana jiran call na Dr James. Burki guru ya ja yana kallon container ɗin. Ganin wancan driver ɗin yana ƙoƙarin gudu ne yasa guru ya rufa mashi baya.
Dab guy ɗin zai faɗa ruwan dake wajen guru ya kama shi, ya haɗa hannayensa ta baya ya rike da hannunsa ɗaya, sai ya kwashe kafafunsa sai da ya zube ƙasa. Belt ɗin wandonsa guru ya zaro, ɗauri goro yai mashi a hannu da belt ɗin kafin ya sake shi yana mai da kallonsa a kan wannan container ɗin.
Sai kuma ya taɓa bluetooth dake kunnensa, a natse ya ce. "Our Zayra'an na haɗu da wata container da aka ratsa ta wata hanya da ita, meyakamata in yi? Babu driver a cikinta".
Dr Mark dake laɓe yana kallon Vir ne ya maimaita sunan. "Zayra'an!". Ya faɗa yana zazzaro idanu. Jikinsa na rawa ya fito da wayansa, kai tsaye Dr James ya dannawa kira. Bugu ɗaya Dr James dake rungume da Zinta suna baiwa flower ruwa ne ya ɗauki kiran. Cikin mayen soyayya ya ce. "Hello, Mark lafiya?".
Murya na rawa Dr Mark ya ce. "Zayra'an seized our container!"....... Ai a wani irin zabure Dr James ya saki Zinta game da miƙewa zaune, lokacin guda ya ji wani irin zafi room ɗin ya ɗauka, wani irin yawu ya haɗiye har maƙoshinsa ya yi sama ya sake yin ƙasa, kan kace me zufa ta fara keto mashi a gefe da gefen fuskansa.
Miƙewa ya yi ya nufi toilet dan kada Zinta ta ji me zai ce. Sai da ya saita natsuwansa kafin ya ce. "Mark, make sure basu ganka ba, ka bar wajen yanzu! Dan idan har Zayra'an Muhammad Haiza'an ne zai kamaka a wannan waje da kake laɓe, dan haka ka gudu".
Da okey Dr Mark ya amsa, daga in da yake laɓe yana iya kallon guru, ya ɗauka shi ne Lion, lallaɓawa ya yi, ya gudu ba tare da guru ya gansa ba. Ya yi gudu mai nisa kafin ya ce da Dr James. "Na bar wajen, but kayan fa?"....... Dr James ya ce. "Wani kaya ana maganar rayuwarmu, Mark ka tabbatar Zayra'an Muhammad Haiza'an ne?".
Dr Mark ya ce. "Tabbas shi ne, ai shi kaɗai ne Zayra'an kai tsaye haka"...... Shiru Dr James ya ɗan yi, sai kuma ya ce. "Kenan kana nufin Zayra'an jami'an SSO ne? Kenan sune SSO da gwamnatin Amurka ke alfahari da taƙama da su? Kai Mark ka bar wannan dajin yanzu!". A ɗan kausashe ya yi magana ta karshe.
Dr Mark hakika ya tsorata, ai kara gudu ya yi wajen barin dajin....... Shi kuma guru Lion ya ce mashi. "Ka kama container ka kashe driver É—in". Ya faÉ—a a lokacin da yake É—ago Aryan, ya juyo da shi suna fuskantar juna, sai ya É—an shafa kumatunsa yana faÉ—in. "My heartbeat what's wrong with you?". Cike da kulawa yai maganar, da zarar Aryan na cikin damuwa Lion ya rasa natsuwarsa kenan, yadda kuka san zuciyoyin identical twins haka zuciyoyinsu ke a haÉ—e, idan É—aya na cikin damuwa É—aya baya samun kwanciyar hankali.
Gagara yin magana Aryan ya yi, yana kallon Lion kawai, sai kuma ya rufe idanunsa ruff, kwantar da shi Lion ya yi, ya sauƙa ƙasan gadon. Waje ya nufa, jim kaɗan ya dawo hannunsa rike da wata ƴar karamar na'ura. Saman bed ɗin ya hauro yana kallon fuskan ɗan uwan nasa.
Jama'a an faÉ—a maku a banza ne idan Lion yana cikin damuwa suke rasa sukuninsu? Dik su damu, ko ba zai kulasu ba sai sun mashi magana? Ba'a banza bane, idan basu da lafiya haukace kawai baya yi a kansu, ko barci baya yi har sai ya tabbatar sun samu lafiya sosai, sun fita daga haÉ—ari yake kyalesu, kunga kuwa dole su damu idan bashi da lafiya shi ma.
Kama hannun Aryan ya yi, ya sanya yatsansa É—aya a kan Æ´ar naurar, dan scanning me yake damunsa, sai dai ina, na'urar taki bada haÉ—in kai, da alama abin babba ne, ganin haka yasa Lion ya ce da su Vir su yi sauri su dawo, su kai containers É—in gidan uncle na bayan gari yanzu su dawo.
Vir kwararren likita ne kamar dai Aryan ɗin, Lion da guru kuma sama-sama ne, ba aikinsu bane, suna dai taɓawa ne. Ɗaura kan Aryan a saman laps ɗinsa Lion ya yi, ya rike hannunsa ɗaya a cikin nasa, yana shafa arab hair ɗinsa da hannu ɗaya, dik after one minute sai ya cewa Aryan sorry my hb (heartbeat)
Shi dai Aryan ya gagara magana, idanunsa a datse, sai wani irin zufa da ya fara haÉ—awa na wahalar ciwo.
After 1 hour sai ga su Vir sun dawo, ai suna ganin Aryan a kwance cikin hanzari suka yi kansa suna tambayar menene yake damunsa. A natse Lion ya ce. "Vir duba mun shi a hanzarce"...... Kai Vir ya jinjina, da sauri guru ya zago ta gefen gadon, ya zo ya sanya hannunsa ya É—auki Aryan cak sai saman shoulder É—insa, waje ya nufa da shi.
A natse Lion ya sauko kasan bed É—in, a tare shi da Vir suka rufa masu baya zuwa É—akin jinyarsu. E&R (emagemcy room) suke kiran É—akin, a saman haÉ—aÉ—É—en gadon dake É—akin guru ya shinfiÉ—e Aryan.
Cikin zafin nama Vir ya matsa ya fara ƙoƙarin dubasa, a gefe-gefen Aryan guru da Lion suka tsaya, dik da ba'a gane farinciki ko bakin cikin Lion, baka gane in da ya dosa amma a yau sai da fuskansa ta nuna alamar damuwa na ganin Aryan a wannan hali. Ya tsaya shiru yana kallon fuskan Aryan ɗin, a halin yanzu a duniya abu ɗaya Lion yake mutuwar tsoro, wannan abu ba komai bane face rasa ɗaya daga cikin IRON FIST, a kullum yana addu'ar ALLAH yasa ya rigasu mutuwa, ba zai iya juran rasasu ba.
Shiyasa ya tsaya shiru, dan yasan ciwon ciki wajen ɗa namiji babban abu ne, dik hankulansu a tashe, guru kamar shi zai baiwa Aryan lafiya, dik ya fisu nuna damuwa, shi damuwarsa har ta fito fili, ya ƙanƙame hannun Arya yana ta faman yi mashi hannu.
Gwaje-gwajensa Vir ya yi, after like 10 minutes ya É—ago da kallonsa a kan Lion da guru, dik sun tsaresa da ido suna jiran jin menene yake damu bugun zuciyansu.......... Shiru Vir ya É—an yi, sai kuma ya É—an kalli Aryan. Ajiye na'urar hannunsa ya yi kafin ya riko waist É—insa da hannu ya mai da kallonsa a kan Lion.