Sashe 8
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana cire hular kyansa ya bayyana, kyakkyawan gaske ne, shekaru ba zai wuce 24 ba, launin fatansa irin pure with ɗin nan ne tamkar madara, yana da dara-daran idanu milk color, idan kuka ga idanun nasa zaku zaci baya kallo sosai saboda yanayinsu kalar cool zubin sleeping eyes kuma. Ba abin da ya fi baiwa matansan mamaki kamar gashin kansa, gashinsa irin golden ɗin nan ne wanda ake kira da (blonde hair.) mai balain kyalli da ɗaukar hankali, ya yi mugun kyau sosai, ya kuma sha gyara sai kyalli yake yi, ga wasu kitson kalba manya-manyan da ya zuba a kan nasa, basu taɓa ganin irin gashin a zahiri ba gaskiya sai yau, bugu da kari da kitso a kansa, hakan ya yi mugun tafiya da imaninsu, and gashin da kitson ya yi balain kara mashi kyau sosai, ai sai suka saki baki suna kallon kyan gashin nan.
Shi kuwa, jawo jakansa ya yi ya hau buÉ—ewa, abubuwan da zai yi amfani da su ya ciro, kama daga kan towel, brush, mangoge baki, wani set of lotions na Companyn STARS BODYS LOTIONS, company ne da kaff duniya basu da na biyu a mayuka da sabulan gyaran jiki, ciro lotions da kuma perfumes kala daban-daban masu daÉ—in kamshi ya yi. Ya kwashesu ya yi hanyar toilet da su.
Da kallo suka bisa cike da mamakin yanayin kyakkyawar surar jikinsa, da alama ya jima yana gym ba sai yanzu zai fara ba, kurawa gashin gerarsa idanu NOORIEL ya yi har ya shige toilet, gerarsa yai matuƙar burge Noor, abin da yasa ya burgesa kuma shi ne, a jikin gerar ta gefen dama akwai tsagu guda biyu da suke tamkar yankan wuƙa aka mashi, hakan yasa ya raba gerar biyu daga ta karshe, ta kara mashi tsantsar kyau matuƙa, ba shi ya raba ba, ciwo ya taɓa ji a wajen sai ta zama haka, gwanin burgewa, idan kuka kalli guy ɗin a farko zubin tantiran ƴan duniya ne da shi, amma asalin halinsa shi kaɗai ya santa!.
Uhm NIRASH MUHAMMAD HAIZAAN inkiya LEO kenan, jajirtaccen matashi kaifi ɗaya, bayi da wasa kuma baya ɗaukar wasa, mutum ne da abin dake gabansa kawai yake yi, baya shiga harkar kowa kuma ya tsani a shiga tasa, ya fi son zama shi kaɗai, bashi da magana kuma baya son ana magana a kusa da shi, jinin jarumta ne ke guda a jikinsa, ya fito ne daga kaɓilar Pamiri People da suke Tajikistan & Afghanistan, kabilun da aka ce sun fi kowani kabilu kyau a duniya, kyau tamkar su suka baiwa kansu, ko halitta aka ce NIRASH ya yi wa kansa, dik buri irin na ɗan adam na tabbata ba zai yi wanda ya kai rabin nasa da ALLAH ya bashi tsantsar kyau ba, dik da haɗama irinta ɗan adam, saboda kyansa wasu kiristoci a primary school ɗinsu har ce mashi suke yi mala'ika ne shi, saboda basu san mala'ikan ba, dik in da ya yi Seraph zaku ji suna faɗi, watau mala'ika mai tsantsar kyau da haske. Kyansa ya ja mashi kalubale sosai wanda yasa ya kara ja baya da mutane yake rayuwansa shi kaɗai.
Ƙabilun Pamiri su ne kabilun da suka yi kaurin suna wajen kyau a duniya, suna da hasken fata pure white sosai, sannan idanunsu dara-dara mai haske da zurfi ga su siren eyes, watau idanu masu kamar zanen kifi haka, sai dai yana da matuƙar wahala ku samu mai bakin ido a cikinsu, idanun pamiran people kala uku ne, olive green shi ya fi yawa a cikinsu, sai kuma ash, na karshe violet wanda daga cikinsu dama ya fara fitowa, yauwa ana samun masu brown eyes ma a cikinsu amma ba sosai ba. Kazalika su da wuya ki samu masu baƙin gashin kai a cikinsu, always gashinsu golden ne ko kuma ash color, sai brown da shi ma ɗaiɗaiku ne, suna da tsawo sosai ga cikar halitta, musulmai ne, dan haka NIRASH cikakken musulmi ne sosai. Tsayayyen namiji ga tsawo ga ƙira mai kyau. Amma mahaifiyarsa ce pamira ɗin ba mahaifinsa ba.
Kamar yadda kuka ga fulani akwai na daji akwai na gari to suma kabilun Pamira su ne na gari, kamar yadda ake cewa fulanin daji bororoji to su kuma Pamira na dajinsu ana kiransu da tajik, to shi NIRASH mahaifiyarsa pamira ce ba Tajik É—in ba.
(Oh ni Star Lady yau kuma na zaƙulo maku ƙabilun da suka fi kowa kyau a duniya, bari mu yi labari a kansu dan ku ji yadda suke da komai nasu saboda ku samu karin ilimi, mu je zuwa, yau ta Afghanistan muka leƙa dan zaƙulo wasu sabbin abubuwan.)
NIRASH ya fito ne daga babban gida mai ɗauke da family guda biyu, daga Big Bro ɗinsa sai Granny ɗinsu wanda baya a tare da su a gida guda, sannan su mazauna Us ne, bala'in son aikin soja ya kawoshi AVARIS, dan dik duniya babu makarantar horon sojoji da ake basu ingantaccen horo irin AZURE ɗin, shi ne yasa NIRASH ya zaɓi nan. Sauran bayani zaku ji a gaba. Note, dik wanda kuka kallah a AZURE babban kai ne, dan sai kana da hanya kake samu!.
------------------------🔥
Dawo da kallonsu a kan junan suka yi, É—an daga kafaÉ—a Noor ya yi alamar anyway ba damuwa, dukansu wajen beds É—insu suka wuce, gabaÉ—ayansu suma cire hulunan kansu suka yi, dukansu kowa da irin gyaran gashin kansa.
Noor yana da gashi irin mai tsananin bakin nan, yana wani irin sheƙi, ga shi a kanannaɗe yadda kuka san indomie, kamar a nannaɗa mashi da gangan ne, irin nannaɗa sosai ɗin nan fa, kuma gashin tana da tsantsi sosai, Noor matashi ɗan baruwana, yana da hakuri, kuma yana da cutar tsoro, kamar akwai abin da ya taɓa faruwa da shi a lokacin da yake jariri ko yake cikin uwa, dan yana da irin saurin razana a abu, ko tsoratar da shi unexpected aka yi in ba'ayi sa'a ba yana iya sumewa ko ya kame, amma kuma yana da balain zuciya sosai, wannan ciwon tsoro nasa yasa mahaifinsa ya ce a kawosa AZURE, wai kila idan ya sha horo ya shiga cikin maza cutar zata rabu da shi, dan an nemi magani har an gaji ba sauki. Bugu da ƙari Noor yana da yanayin mata sosai. Dan a gidansu dikka mata ne, shi kaɗai ne namiji, shiyasa harta maganarsa zaku ji sautinta kamar ta mata saboda sabo da zama a cikinsu, ga shegen son jiki, dik dai wani halin mata sai ka same shi da su, babu abin da bai iya ba wanda mata suke yi, shi ne karami a gidansu, dik matan sun girmesa .
Ɗaya na gefen Noor shi ne ZAYNASH, shi gashin kan nasa ya cika kansa sosai, bashi da tsawo sai cika da laushi sosai, ga shi irin light brown ɗin nan ne, guy ɗin bashi da saukin kai ko kaɗan, amma yana da hakuri da jurewa dakon abu, sai dai akwai zuciyar balai idan aka taɓasa, sannan in aka kuresa ya fara faɗa bai san dainawa ba. Mahaifansa ƴan ƙasar Niger ne a Africa.
(Ina mutanena Æ´an Niger? Ku zo ga ZAYNASH naku ne É—an Nijer! )
kyakkyawan gaske ne, mahaifiyarsa buzuwa ce, mahaifinsa bahaushe, kun san suma ba baya ba wajen kyau da kamala. Uhm ZAYNASH ɗan gasa kenan, yana da bala'in kishi, baya son ya ga wani ya wucesa, shiyasa a makaranta baya bawa wasu damar zuwa first class, bashi da matsala da kowa, amma kada ka nuna mashi iko ko ka fishi, ba zaku shirya ba, yana da ƙoƙarin matua, dik dan farincikin family ɗinsa yake yi, saboda su ya shiga aikin soja!!
Daya na gefen kuma gashin kanshi yana da cika sosai sai dai shi yana da tsantsi sosai yana kwance har gaban goshinsa, ga shi bakinkirin, sunansa ARVASH MUHAMMAD KHAIZA'AN, shi É—an baruwana kenan, komai ka ke yi sai dai ya bika da ido kawai, ga shi da zurfin cikin balai, hakuri da juriya dik ya haÉ—a.
Dukkansu huÉ—un nan karshen haÉ—uwa ne, idan ana maganan haÉ—uwa aka zo nan to fa sai dai a rufe baki, very classy da su, ga class da girmama kai, musamman NIRASH and NOOR, kyansu na daban ne, halittarsu ta sha bamban da tasu. Dikkansu fatarsu tana tsananin sheki da kyau except ZAYNASH dake da African skin, su ukun nan dik suna amfani ne da STAR BODY LOTION OR SOAP shiyasa yanayin kyan skin É—insu iri É—aya, shi kuma Zaynash da namu man yake amfani!.
Bari in takaice maku labari haka suka kwana cikin ɗakin nan ba wanda ya sake yiwa Leo magana, kuma shima baiyi masu magana ba, amma fa sunyi gulman shi sosai, musamman gashin kansa yanda basu taɓa ganin irinsa a zahiri ba, suka dinga yabon gashin sosai har Noor yana cewa dama ace ya samu irin wannan gashi ai da ya more.
----------------------------🔥
4:30AM watau asuba. Wani irin busa ne ya karaɗe gabaɗaya barrack din, tamkar busar ƙaho, wannan busa tayi sanadiyyar farkawa kowanensu, su Noor a tare suma suka farka, sai dai ga mamakinsu sai suka samu Leo a zaune a saman gado yana rike da wayarsa yana latsawa alamar tun ɗazun ma ya tashi koma dai bai yi barcin ba ma kwata-kwata, sun ɗan yi mamaki.
NOTE: A gidan soja a lokacin horon matasan sojoji ba'a basu waya har sai sun kammala horo sun fara aiki za'a maido masu da wayoyinsu, sai dai suna iya kiran gida sau ɗaya ko biyu a sati amma ba da wayoyinsu ba, wasu ƙasashe suna basu wayoyinsu su kira gida, wasu kuma ana kira masu ne da wayar securitys officers, amma rike waya ba'a yarda ba, to amma ni na saka suna tare da wayoyinsu saboda wani dalilina kuma wannan part ɗin sai da wayoyi a hannunsu zan samu damar yin wani abu a wajen.