Sashe 59
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana turo baki ta amsa da. "Wow". Kafin ta sake cewa. "Meyasa ka sumbaceni da safe?"....... Yana satar kallon daddy kaman wani mara gaskiya ya ce. "Bcos you look so beautiful"....... Jujjuya eyes É—inta ta yi kafin ta ce. "Iya shikenan?".
Shiru ya ɗan yi, can ya ce. "No, but zamu yi magana leter"....... Kukan shagwaɓa ta sanya mashi tare da cewa. "Ni ban yarda ba, sai ka faɗa mun yanzu". Da sauri ya amsa mata da. "Okey stop crying, a daina melting heart ɗina da wannan shagwaɓa, faɗa mun meyasa daren jiya kika gudu dan kawai na tare maki hanya kada motoci su haskaki?".
Tana turo baki game da shessheƙa ta amsa da. "Saboda ka sanya na kwanta a kirjinka mana, dik ka rikitani"...... Can ƙasa a takaice ya ce. "To kirjina ba naki bane?"......... Ai ji ta yi tamkar ta fasa ihu saboda daɗi, amma ta daure wajen rike kanta, murmushi yasa bakinta yaki rufuwa, sai da ta sanya hannunta ɗaya ta toshe ɗan bakin nata tare da lafewa a jikin kujerar tana sauke ajiyar zuciya.
Shi kuwa saboda tsabar daÉ—in soyayya bai san time da ya zame pillow É—in ba, ya mirgina ya dawo jikin daddy yana faÉ—in. "Ya kika yi shiru? Ko ba naki bane?".
Ai kara kashe murya da haɗaɗɗen shagwaɓarta ta yi wajen cewa. "Da gaske ka mallaka mun kanka?"..... "Ko baki so ne?". Ai har tana tuntuɓen harshe wajen amsawa da tana so. One side smile ya sake tare da kamo kyawawan yatsun daddy yana murzasu cikin wani irin jin daɗi, take ya shiga romantic mood, ya manta da cewa daddynsa ya rike ba ita ba, da hira ta yi daɗi ma har da zura yatsun daddy a bakinsa yana biyewa V.
Kun san yarinyar da iya soyayya, tuni tasa ya susuce mata, ya dinga zuba kalaman da bai san ya iya su bama, idan ta sa mashi wani shagwaɓa gagara rike kansa yake yi, sai ya juya ya kifa a saman bed ɗin, still kansa na saman laps na daddy yana ɗan ciza yatsun daddyn da ya zura a baki. Ai shi dai daddy baki ya sake yana kallon ɗan nasa, gabaɗaya ya gama goge mashi hadda ɗan ƙaniya.
Sun É—auki good 1h suna hiran nan kafin ta katse kiran saboda su Arya dake faÉ—a, Arya da Angelina ke ta faman faÉ—a tin na É—azun, Angelina ta bi Arya wajen pool suka cigaba, shi ne ta ce mashi tana zuwa ya bata 10 mins, dan zuciyarta ba zata iya juran faÉ—arsu ba, kada ku manta zuciyoyinsu a haÉ—e yake, tana jin tsananin zafin abin da suke yi, dik hankalinta ya koma kansu.
Tana katse kiran ya ɗauki 10 mins kafin ya dawo cikin hayyacinsa da kyau, slowly ya ɗago da kallonsa a kan daddy, sai yanzu ya tuna suna a tare ashe. Da sauri ya zabura ya miƙe zaune yana ɗan rarraba dara-daran European eyes ɗinsa a kan daddyn nasa. Sai kuma ya ce. "Daddy seriously it's not what you're thinking, she's my friend".
"Ni na tambayeka ne? Ko ka ji na ce ba friend ɗinka ba ce?"........ Shiru ya ɗan yi tare da fara shafa curly hair ɗinsa yana son tuna kalaman da ya dinga faɗawa V, watau ya gane me ya faɗa ko da ace daddy ya ji ma yasan ta ina zai ɓullowa lamarin. Can ya tuna ya ce mata kayan da ta sanya da safen nan yasa ya ga komai nata yadda yakamata, kuma ta yi daidai da irin zaɓinsa. Da sauri yasa hannu ya toshe ɗan bakinsa, sai kuma ya ɗan ɗaga jera guda, kashe mashi ido ɗaya daddy ya yi tare da cewa. "Dik abin da ka faɗa na ji, okey dama boy kana da irin macen da kake so ko? Har da cewa breast ɗinta sun yi daidai ko? To zo nan ka faɗa mun waye ya koya maka dikka wannan?". Ya kai karshe yana ƙoƙarin kama kunnen Noor.
Ai a miliyan Noor ya diro kasan bed É—in, da gudu ya nufi waje yana faÉ—in. "Daddy ka iya sa ido, ni kada ka sake dawowa É—akina, I'm matured now"........ Da gudu shi ma daddy ya diro ya bi bayansa yana faÉ—in. "Jirani in kamaka sai ka kalli tsabar idona ka faÉ—a mun kada in sake zuwa É—akinka saboda ka girma, kuma yau sai ka faÉ—a mun daga ina ka koyi waÉ—an nan kalamai kai da kake kullum a É—aki baka fita sai da ka tafi AZURE! Ko a can ka koyo?". Yana magana yana binsa da gudu.
Sama Noor ya yi yana faÉ—in. "Kada ka wahalar da kanka daddy, ba zaka iya kamani ba, now I am a soja from AZURE, the best army academy in the world"........... "Bari in gwada maka cewa ni kuma tsohon É—an wrestling ne, kafin ka fara training na rigaka". Daddy ya faÉ—a yana É—an haki, while shi Noor ko a jikinsa, da gudun gaske ma ya fito harabar makeken filinsu dake ta sama, a nan garden É—insu yake, pool É—insu ma a saman yake.
Yana shiga garden ɗin ya ɓuya a bayan wasu tsadaddun kujeru yana nunawa Aunty Lisa dake zaune tana waya hannu a kan kada ta bari daddy yasan yana wajen. Tana manne da waya a kunne ta amsa da to, yanzu suka dawo gidan, call ɗin GAT yasa ta zauna a garden ɗin tana amsawa, ta ɗaura kafa ɗaya bisa ɗaya tana yi mana wasa da hankalin daddy GAT ɗinmu, taki bashi haɗin kai dik da bai fito ya faɗa mata ainahin abin dake ransa ba, ya tambayeta ya school ta ce normal, sai ya ce ya soyayya ta ce ita bata yi, ya ce saboda me, shi ne ta ce mashi ta tsani maza.
Hankalinsa ya tashi sosai, ita kuma tana nan tana mashi dariya, dan ta yi alkawarin sai ta wana hankalinsa sosai kafin ta amince mashi dik da cewa ita ma ta fola mashi. Yana zaune a office É—insa, ya manna waya a kunne idanunsa a kan tarin takardun zaman da suka yi da result na aikin kowani yanki, dama yana kan dubawa ne ya kirata.
A natse ya ce. "Meyasa kika tsani maza kika kuma tsani soyayya?"....... "Saboda ɓata lokaci ne da shirme". Ta bashi amsa cikin halin nuna ko in kula, wai irin ta nuna mashi bata damun nan ba. Ai bai san lokacin da ya ce. "Lallai ina da babban aiki a gaba na". Ba. Sai da ya ji ta ce. "To ka karisar da aikin naka mana daddy, sai mu yi waya wani lokaci". Sarai ta gane nufinsa fa, amma ta yi kamar bata gane ba.
"Daughter zaki bani ciwon kai ko?". Ya faÉ—a yana ciro tissue, gumin dake keto mashi a fuska ya goge tare da jan dogon numfashi, kalamanta suka sanya ya fara haÉ—a gumi dik da sanyin Ac dake office É—in. A ransa ya ce bari ki shigo gidana dik zan rama ne, a fili kuma ya tsaya sauraran amsarta....... "Daddy ni kuma zan baka ciwon kai? Me na yi maka my lovely daddy?".
Har cikin ransa ya ji daɗin yadda ta ce my lovely daddy, nisawa ya yi tare da furzar da iska mai ɗan ɗumi daga bakinsa, a natse ya ce. "Daughter, soyayya tana da daɗi sosai"....... "Kai daddy ba wani daɗi, dik shirme ne da ɓata lokaci"......... "Da gaske tana da daɗi, ki jarraba". ...... Tana faman guntse dariya ta amsa da. "No daddy, ba wani daɗin, dik wahala ce da ɓata lokaci".
"Daughter, ki bani dama zan tabbatar maki da cewa soyayya tana da daÉ—i, zan koya maki yinta, idan har na koya maki kuma kika ji bata yi maki ba zan yarda da zancenki". Ya faÉ—a cikin wata iriyar sigar da wane mutum ya iya musawa wannan murya....... Wani irin abu ta ji ya tsaya a zuciyarta, musamman yadda ya yi maganar cikin yanayi na kwantar da hankali, ai sai gabaÉ—aya ta ji ina, ba zata iya ja ba kuma, da kyar ma ta iya cewa. "Daddy zaka iya jarrabawa, amma ni nasan ba wani daÉ—in da zan ji".
Wani irin daÉ—i ya ji na wannan amsa tata, a ransa ya ce sai dai in ba hannun soja kika shiga ba, a soyayya ai su É—in karshe ne, a fili kuma sai ya ce. "For sure zaki ji daÉ—i, ba dai kin baiwa daddynki dama ba?". Kai ta gyaÉ—a mashi alamar yeah kafin ta amsa da e.
"Zamu yi waya da daddare, daga yau zan fara aikin koyawa babyn daddy soyayya". Ya faɗa yana matso da wasu takardu gabansa. Tana sakin ƙayataccen murmushinta irin na Noor ta amsa da. "To my daddy, ka kula mana da kanka"...... Ya ji daɗin kalamanta, ya amsa da. "Okey babyn daddy"..... Daga haka bata sake cewa komai ba ta katse kiran. A daidai lokacin daddy ya shigo da gudu yana faɗin. "Where's my pleasure?".
Kai ta É—an girgiza game sa cewa. "Bai shigo nan ba". Juyawa daddy ya yi, ya fita da gudu. Yana fita Noor ya fito, zuwa ya yi ya rumgumi Aunty Lisa yana faÉ—in. "That's my Aunty, the reason why I love you kenan". Ya faÉ—a tare da manna mata sumbata a kumatu. Ita ma sumbatarsa ta yi, daga nan suka cigaba da hira cike da kulawa game da kaunar juna.
-------------------------🔥
SERAPHINA
Kwance tashi babu wuya a wajen ALLAH, sun fita daga jss 2 zuwa 3 a yanzu, ta mai da kai kan karatu sosai, bata kula kowa sai Rimsha, a yanzu dik karshen sati Champion yake zuwa wajenta, ya rage daga wata-wata zuwa sati-sati, hakan yasa suka yi mugun sabo, ta saki jiki da shi sosai, idan ma tana da damuwa jira take yi sai ya zo ta faÉ—a mashi, a yanzu da shi da Rimsha kawai ta yarda, ita ma Rimsha ba koma Seraphina take faÉ—a mata ba, kuma har yau Rimsha bata san wannan daddyn Seraphina shi ne Uncle Aryan É—insu ba.
Kamar kullum, sun fito daga room É—insu zuwa class, tafe suke a tare cikin natsuwa, Rimsha ita ta rike masu rucksack É—insu, saboda Seraphina yau bata jin daÉ—i, ta tashi da ciwon ciki sosai, dan ma suna Exams ne yasa ta daure zata je class.