Sashe 199
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa Seraphina wucewa ta yi ta fito. Elevator ta zo shiga kenan sai ga wani matashi dake benen nasu amma sama da gidansu shi ma ya zo shiga zai sauƙa ƙasa. Kura mata idanu ya yi, ita kuma ta tamke fuska tamau. Ta shiga ciki, ta tsaya a gefe shima ya tsaya a gefe, sai satar kallonta yake yi, a tare suka kai hannu zasu danna down, dan dik ƙasa zasu sauƙa.
Ɗauke hannunta ta yi, ta barshi ya danna. Har elevator ɗin ta sauƙa kasa bata ɗago ta kalli guy ɗin ba, amma ta rike kamanninsa sosai. Fitowa ta yi bayan elevator ɗin ta buɗe, basu da nisa da benen su Rimsha, can ta nufa tana ɗan waigo guy ɗin, abinku da jinin IRON FIST, a cikin ranta tana jin wannan mutumin bashi da gaskiya, ta ce kwayar idanunsa sak na masu laifi ne, shiyasa da suka sauka take ta faman kallonsa.
Tana ganinsa ya nufi wata haÉ—aÉ—É—iyar motarsa, ya ja ya nufi main gate na CRYSTAL PALACE É—in. A cikin ranta ta ce. "Zan ce daddy ya saya mun mota nima". A fili kuma ta kara tamke fuska ganin dik in da ta wuce sai masu wucewa sun kalleta, sun ga Æ´ar beauty, ita kuma ta tsani kallo kamar uncle É—inta Lion.
Bene na biyu ta nufa, kai tsaye elevator É—insu ta nufa, ta zo dab elevator É—insu kenan sai ga wani matashi ya fito daga cikin elevator É—in. Kallo É—aya ta yi mashi ta É—auke kai, shi kuma tin da ya É—aura ido a kanta har ya fito daga cikin elevator É—in ita yake kallo. Wucewa ta yi ta shiga ciki tana É—an rera wakar da ta saba saurare a wayarta tana kalle-kalle.
Elevator ɗin na ƙoƙarin rufe kansa sai taga an sanya hannu daga waje an dakatar da shi. Zubawa masu shigowar ido ta yi, Abba ne da Harleen, sun je shopping na sama basu samu abubuwan da suke so gabaɗaya ba shi ne suka je na ƙasa.
Hannun Harleen rike da uban niƙi-niƙin kaya a manyan ledoji. Hannu ta kai zata danna hawa na goma sai taga Abba ya rigata ya danna. Bin Abba da kallo ta yi, sak kamannin fuskan Aryan babu banbanci, har sai da ta ji gabanta ya faɗi, haka ma Harleen yana mugun kama da Aryan, abinku da jini, shi da Abba basa kama can sosai fa, amma jini yasa taga suna kama.
Rage tsawonta ta yi, ta ɗan durkutsa kafin ta ce. "Good evening sir". Ɗago da kallonsa a kanta Abba ya yi, lokaci guda ya ji yarinyar ta mashi, sai ya ji yana buƙatarta a cikin danginsa, kun san gidansa auren haɗi ake yi, kamar yadda ya ga su Aunty Luna a cikin elevator ya je ya nemi aurensu wa ƴaƴansa to ita ma Seraphina ta mashi, sai ya ji yana buƙatar haɗata da Faryan.
Dan haka fuska ba yabo ba fallasa ya amsa mata game da ce mata. "What's your name my daughter?"...... Seraphina baki abin magana tuni ta ce. "Seraphina". Ta faÉ—a tanawa Abba murmushi.
"Seraphina". Abba ya maimaita sunan kafin ya ce. "Ina iyayenki suke? Ina ne benenku?"...... Abba ya ga Æ´ar beauty zai je nemanwa Faryan aurenta..... "Mom É—ina tana gida, daddyna ya fita, amma asalin mammyna ta rasu, asalin daddyna kuma ban san shi ba". Ta bawa Abba amsa a natse........ "A wani bene kuke?". Abba ya sake tambaya. Nan ma ta bashi amsa, sai da ta gama bashi information É—inta sai kuma ta ce.
"Mezaka yi da information ɗina Uncle?"...... "Ki kirani da Abba, zan kawowa iyayenki ziyara ne, zan zo mu ƙullah zumunci, ko baki son zumunci dani?". Abba ya faɗa. Murmushi ta yi. "Ina son zumunci da kai mana Abba". Ta bashi amsa....... "Yauwa ina da yaron da baida aure, baida mata ma". Abba ya faɗa, shi fa Abba tallan yaransa maza ma yake yi, kaman Seraphina ta tambayesa wai yana da yaron da bai da aure, kai Abba duniya.
Seraphina kuma da hankali ya yi mata yawa sai ta ce. "Ni ma ai Abba bani da aure"....... Ai da sauri Abba ya riko hannunta, ya samu daidai shi, irin Seraphina yake so dama. Baki Harleen ya saki yana kallon yadda Abba yake tallarsu a titi, wai ina da yaron da bai da mata, this word pain Harleens heart wlh.
Aikuwa Harleen bai gama mamakin Abba ba sai ya ji yana cewa Seraphina. "Kuma kinga yaron nawa da bashi da auren kyakkyawan matashi, ya gama degree É—insa na farko da na biyu, nasan ma zai burgeki"....... Takaici tamkar Harleen ya saka ihu, watau haka Abba ya yi je ya yi sallarsa wajen su Aunty Luna kenan? To ga shi yana tallar Faryan ma, yanzu fisabilillahi ya za'ayi Aunty Luna tai mashi kallon daraja tin da tallarsa aka yi mata?..........🤌ðŸ»ðŸ˜‚
Seraphina ta amsawa Abba da cewa. "Abba kaima ai ka burgeni"..... "Yarona zai burgeki fiye dani, zaki auresa ko?"......... Kai ta ɗan girgiza game da cewa. "A'a Abba, ba zan aure shi ba, daddyna kawai zan aura"..... Daidai lokacin suka isa in da zasu sauƙa, kofar elevator ɗin ta buɗe masu.
Da yake Abba ya kalleta yarinya kuma ya É—auka daddynta mahaifi take nufi, sai bai wani damu ba, ya ce. "Zan zo gidanku In Sha ALLAH". Da okey ta amsa mashi game da tsayawa a gefe ta hau kiran number Rimsha zata faÉ—a mata ta iso hawa na goma É—in. Abba da Harleen suka nufi haÉ—aÉ—É—en kofar parlonsu, dama daga wajen elevator É—in wani hadaÉ—É—en baranda ne kafin ka isa wajen kofar Khaiza'ans House.
Har Abba zai buɗe kofar Main parlo sai kuma ya juyo da kallonsa a kan Seraphina. Cike fa kulawa ya ce. "A nan kema zaki sauƙa ne?". Kai ta jinjina alamar e, sanin cewa gidansa ne kawai a hawa na gomar yasa ya sake cewa. "Wajen waye kika zo?".
Tana ƙoƙarin kara waya a kunne ta amsa da. "Wajen kawata Rimsha"...... Cikin parlo Harleen ya shige da kayan hannunsa, dan tsab Abba zai iya sanyawa zuciyansa ya buga na tallarsu da yake yi wajen ƴan mata.
"Nan ne gidansu Rimsha ai, zo ki shiga". Abba ya faÉ—a. ÆŠan zazzare mashi idanu ta yi, sai yanzu ta gane dalilin da yasa Abba yake kama da daddy gentle chaos É—inta, a cewarta saboda baban Faryan ne, kun san ta faÉ—a ai Faryan yana kama da daddynta. Kamar zata ce mashi dama uncle Faryan ne É—anka da bai yi auren ba, sai kuma ta fasa game da kufansa.
Suka shige ciki a tare. A parlo Abba ba zauna game da nuna mata sama yana faɗin. "Ki je Rimsha tana sama".... "Nagode Abba". Ta faɗa game da hayewa sama tana ɗan murmushi. Shi kuwa Abba ya yi shiru yana tinanin yadda zai je ya gana da iyayenta a nan kurkusa. E kam akwai case, Abba zai je karɓawa Faryan auren Cherry a hannun Aryan.
Tana haurawa sama suka yi karo da Ammie, risinawa Seraphina ta yi ta É—aga mata gaisuwa, fuska a É—auke da fara'a Ammie ta amsa mata, sai ta ce. "Ban gane ki ba". Kai ta jinjina. "Seraphina by name, friend É—in Rimsha, wajenta na zo". Cike da girmamawa ta faÉ—a.
Da yake dik sun san labarin Seraphina sai Ammie ta ce. "A'a, ai mun san labarin Seraphina, mun sanki a bakinta, shiga ga É—akinta". Ta kai karshe game da nuna mata É—akin. Godiya ta yi tare da wucewa ciki. Bayanta Ammie ta bi da kallo tana yabawa kyan yarinyar, sai ta ji ta kwanta mata a rai, a cikin zuciyarta ta ce ina ma ace rabon Faryan É—inta ce, ALLAH yasa ya mallaketa.
Sai da Seraphina ta shige cikin ɗakin Rimsha sannan Ammie ta wuce ta sauƙo ƙasa. A lokacin da ta shigo Rimsha ta yi shiru, tana kwance ta tada kai da laps ɗin Aunty Luna dake ta ƙoƙarin kwantar mata da hankali. Tana ganin Seraphina ta miƙe da gudu ta nufeta tana faɗin. "Welcome my girl". Ta kai karshe game da rungumeta.
Rungumota ita ma Seraphina ta yi, Aunty Luna ta zuba masu ido tana kallonsu har suka raba jikin juna, Rimsha ta kamo hannun Seraphina ta isar da ita bakin bed, ta zaunar da ita kafin ta ce. "Seraphina my Aunty, Aunty Luna my best friend".
Cikin girmamawa Seraphina ta É—agawa Aunty Luna gaisuwa, fuska É—auke da murmushin nan nasu mai kwantar da hankali Aunty Luna ta amsa mata, lokaci guda Seraphina ta gano Aunty Luna na kama da uncle na school É—insu, amma bata yi magana ba.
Bayan sun gaisa Aunty Luna ta fita ta basu waje, ai sake rungume juna suka yi kafin su fara gulma. Sai ga Ammie da kanta ta shigowa da Seraphina cima irin nasu na larabawa kala-kala masu daɗi da kamshi. A saman carpet ta shirya mata kafin ya juya ta fita. Daga Rimsha ɗin har Seraphina ɗin babu wacce ta ci abinci rana a cikinsu, dan Seraphina ma in baku manta ba ta je yin wanka ne ta fito ta yi lunch ɗin kenan Rimsha ta kirata, so dik basu yi ba, amma ko da Ammie ta kawo masu abinci basu sauƙa sun ci ba, suka yi zaman gulma.
To kafin su kammala gulmar nasu bari mu je wajensu sister Zinta mu dawo, jama'a me kuke tunanin zai faru? Abba ya yaba da Seraphina, Ammie ma haka, ga shi dama Faryan yana so, kun kuwa san idan Abba ya nufi yin abu fa to koma ya za'ayi sai ya yi, me kuke tunanin zai faru? Muje zuwa.
------------------------🔥
WS-HOSPITAL.
Around 2 na dare sister Zinta ta farka daga barci, ga mamakinta sai bata ga Dr James a saman bed ɗin ba, miƙewa ta yi zaune taka kalle-kallen gefe, babu shi babu alamarsa.
Kasa ta sauƙo tana daka hamma, a tinaninta waje ya fita dan bata ji alamar motsi a toilet ba, sai ta nufi waje. Shiru babu alamar motsin mutane a gidan, ta yi matuƙar mamaki sosai, ɗakin dake kusa da nasu ta shiga. Nan ta isko mutum kwance a saman bed.