Sashe 136
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru babu alamar kamar ya jita, sai ma juyawa da ya yi, ya gyara hannayensa dake cikin aljihu, ya cigaba da kallon sabbin sojojin dake karɓar horon bar 1. Wani irin takaici ne ya turnuƙeta, a ƙule ta ce. "Nan cikin barrack muke ba wajen aiki ba, yanzu kai ba a sama dani kake ba, ɗiya ga GAT nike, dole ka mun biyayya".
Shiru babu alamar zai amsa mata, ganin hakan yasa ta ja dogon tsaki, a fusace ta juya ta nufi office na GAT, tana zuwa ta ce mashi tana son wannan Nirash É—in ya kaita shopping yau, kuma idan ya kaita shi zai É—auko kayan ya shigar mata cikin mota, idan ta dawo gida ma haka ya É—auka ya shigar cikin gida.
Cike da mamaki daddy ya tambayeta meyasa? Sai ta ce ai ya cika girman kai da jiji da kai, tana son ta sauƙe mashi. GAT ya gano, dama shi yasan halin Arya bata son raini, dik yadda aka yi Leo ya nuna mata ƙasƙanci ne, haka take, bata ɗaukar raini, bata ɗaukar walaƙanci.
"Baby Nirash suka ƙarƙashin Mission ne, babu wani soja dake da iko da su kai tsaye, dole sai sun gama mission sun dawo cikin barrack da aiki shi ne nike da ikon sakasu komai, yanzu suna ƙarƙashin ministan tsaro da gwamnati ne, ba sojoji ne kamar sauran sojiji ba, saɓawa dokan soja ne sanyasu wani aiki, ko shi Noor da na bashi wannan aiki akwai dalili". Ya ɓoye mata cewa saboda Noor ƙanin matarsa ce, sai ya fake da cewa akwai dalili.
Sam bata ji daÉ—in waÉ—an nan kalamai ba, ta so daddy ya bata power ta wahalar da Leo, amma ba komai, zata gwada mashi É—iyar GAT take.
Ganin tana cikin ɓacin rai ne yasa GAT ya ce. "Baby yakamata ki koya mashi hankali ne da kanki ba sai daddy ya shigar maki ba, ki kwaci ƴanci da kanki, ba ke mace bace? Ki gwada mashi dik wani jiji da kan namiji a gaban mace ba komai bane". Dan ya sanyaya mata rai ya faɗa.
Ta ji daÉ—in kwarin gwiwar da ya bata, a fusace ta juya ta fita, ko kaÉ—an bai damu ba, dan shi yana son ya ga yaransa suna yin abin da suke so, kuma suna kwatawa kansu Æ´anci.
Tana fita suka ci karo da Manassa wacce ita ma bata jima da barin office na GAT ɗin ba, ta tsaya a gefen office ɗin tana chat da Vash, lokacin da Arya ta zo wucewa ranta a ɓace ne yasa bata ga Manassa ɗin ba, yanzu kuma daddy GAT ya kwantar mata da hankali, zuciyar ta ɗan yi sanyi.
"Bloody daddy ya ce mu je sir Noor ya kaimu shopping, suna wajen parking lot"....... Haɗe rai Arya ta ƙara yi kafin ta wuce gaba Manassa ta rufa mata baya.
A zaune suka isko su Noor suna jiransu, Arya na zuwa ta ce lallai sai V ta dawo gidan baya sun zauna su huÉ—u kamar yadda suka saba, ai Noor boy É—in daddynsu ne, kuma driver É—insu, dan haka ba zata zauna a gidan gaba.
Yana jinsu bai ce ko ƙala ba, ita kuwa V ta ce ba zata koma baya ba, Angelina ta ce Arya ta kyaleta, ita kuwa Arya ta ce ba zata kyaleta ɗin ba. Ta zo ya buɗe gidan gaba na motar zata figota waje kenan daga bayansu suka ji an ce. "Me hakan?".
Da sauri suka juya, ganin Zaynish yasa Arya haɗiyar yawu, dan idan akwai wanda take tsoro a cikin sojojin team ɗinsu su biyo bayan Leo and Zaysh. Kun san dik cikin sojojin nan ma Zaynish ya fita daban, baya shiga harkar kowa, baya da yawan magana, ga ɗan banzan zafin rai, ba shiyasa basa shiri da Leo ba, to dik basu da sauƙin kai, kowa ji yake shi sarki ne, kunga kuwa ai ba zaman lafiya.
Sake V Arya ta yi, ta fi jin shakkar Zaynish ma sama da Leo, dan da suka je Mission tana ganin Leo yana hira da Noor, amma Zaysh kullum fuska a ɗaure, ba zaka taɓa ganin yana magana ba, kuma kullum kansa a ƙasa. Ja da baya ta yi, da sauri ta shiga gidan baya na motar Noor bai yi magana ba ya tada motar yana ɗagawa Zaysh hannu.
Kun san me? Zaynish baya banbanta su Arya, dan bai taɓa ɗaga idanu ya masu kallon tsab mai kyau ba, yanzu bai san ma wace daga cikinsu yai wa magana ba, ya ɗauka Arya V ce, saboda Noor kuma yai maganar.
To bari mu taƙaita wasu abubuwan. After some days.
A yau takasance ranarsu ta karshe a AZURE, dan yau zasu tafi Mission nasu na uku kuma a arewacin AVARIS, Tamkar yadda aka shirya masu komai a farko ne, sai dai a wannan karon an basu ƙarin makamai sosai, ƙarin abinci da ƙarin magunguna, bugu da ƙari an basu ƙarin kayan sakawa, watau uniform.
Leo ya buƙaci da a basu laptop ɗinau after nasu Arya, dan haka su ukun nan, Zaynish, Noor and Leo ɗin an basu laptop ɗai-ɗai, su Arya an basu postol gun. Sun shirya tsab, su kashe ko a kashesu, sun shiryawa mutuwa a kowani lokaci.
A wannan tafiyar ma daddyn Noor ya zo yai masu sallama, Aryan and guru sun zo, amma Leo bai zo ba, Abba da kansa ya zo this time, ya zo kuma tare da Rimsha, Aryan ne ma ya ce Abba ya je da ita dan ta ga Vash, aure tsakaninsu ba fashi. In ƙara taƙaice maku dai a yau jirginsu ya ɗaga zuwa arewacin AVARIS, an umarcesu da kada su bar ɗan ta'adda ko guda ɗaya ya yi saura, su kama kowa, su ruguje komai nasu, sun kuwa karɓi umarni.
A wannan karon Ummie ta zo, tana cikin damuwa sosai, saboda yanzu dangin mijin nata sun sake sakota a gaba ganin Zaynish an É—auki lokaci bai dawo ba, har dukanta ranar amarya ta yi, shi kuwa Faisal yana can yana faman neman yadda zai yi ya rufe masu asiri, yana ta addu'ar ALLAH ya bashi sa'a ya samo gold É—in nan.
Baiwar ALLAH ko da ta zo bata faɗawa Zaysh abin dake faruwa ba, ta ɓoye, sai ta nuna mashi tana cikin matuƙar farinciki sosai, ya ji daɗin ganinta, ya rungumeta yana jin tamkar kada su rabu, amma ina, lokacin da Captain yai kira dole ya rabu da ita, yana ɗaga mata hannu suka shiga cikin jirgi, ita ma sai ɗaga mashi hannu take yi.
Sai dai ta faÉ—a mashi cewa ta samu ciki amma cikin ya zube, bata faÉ—a mashi cewa amarya ce ta daketa har cikin ya fita ba, ta dai ce mashi ta samu ciki amma bai zauna ba. Ko Faisal É—in bata faÉ—a mashi sanadin zubewar cikin ba, dama yana zuwa ganin gida dik karshen wata, tin kafin ya zo cikin ya zube, ya kira abokinsa likitan da ya taimaka masu har suka samu cikin, ta je asibitin yai mata wankin cikin, ko da karshen wata Faisal É—in ya zo taki faÉ—a mashi ga dalilin zubewar ciki.
Da ya tambayi dalili ta ce faÉ—uwa ta yi kan dutse, ya dinga faÉ—a, ya ce in ALLAH ya basu wani cikin ko tsinke bai yarda ta É—aga ba, ya dinga faÉ—a har kamar zai doketa, abin da suke wahalar nema tsawon shekaru ALLAH ya kawo ta yi sakaci da shi har ya fita, ya faÉ—a ya nanata. Sai hakuri ta dinga bashi.
Ita kuwa amarya ƴar banza, har yau cikin da take ta ikirarin tana da shi ɗin yaki bayyana, idan baku manta ba almost 8 to 9 months kenan yanzu, ba ciki ba labarinsa, ko ina cikin ya yi?......... 👀
Anya ma ba shiyasa ta zubarwa da Aunty Ummi nata cikin ba? Dan tasan ita bata da shi, jama'a ku duba mun wannan lamari fa!
Likes comments and share fisabilillah.
ALLAH KA ƘARA MANA SOYAYYAR MANZON ALLAH.♥ï¸
QUEEN OF SURPRISE âœï¸ðŸ”¥
🔥🔥🔥ZAKUNA BIYAR.🔥🔥🔥
PRINCESS TEEMA
A-K-A
STAR LADY.
For more information 08161390581 Whatsapp me only.
STEP 1🔥
2025-12-11.🔥
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
E_____________ 47
Karfe 4 na yamma daidai jirginsu ya É—aga sai arewacin AVARIS! Sai farinciki suke yi zasu tafi babban mission, while basu san abin dake wajen ba, su dai suna murna kawai.
WS-HOSPITAL.
Cikin kwanaki ƙanƙanin su Maya suka yi mugun sabo da babys ɗin nan, abinku da suna yi wa yaran wanka kullum, su shafesu da mayuka, su gyarasu, basa hutawa aikinsu kenan, shiyasa suka yi mugun sabo da su, kun sansu kuma da shegen son yara, sai yara suka shiga zuciyarsu, shi darling dama ba'a magana, dan wlh wani irin mugun so suke yi wa babyn nan ba kaɗan ba.
Kamar kullum, sun kammala yi wa babys ɗinsu wanka, sister Maya tana zaune rike da darling tana mashi wasa, yaro ya fara wayau, kamanninsa da Seraphina sai ƙara bayyana yake yi sosai, sai ma idan ya yi shiru yana wasa, ya ALLAH, kamar ka sacesa ka gudu da shi.
Tongue É—inta sister Maya take ta faman zura mashi a cikin baki yana sha, in ya fara tsotsa da ta cire zai fasa kuka. Sai mumushi sister Zinta take yi tana kallonsu, while ita ma tana rike da baby É—aya daga cikin yaran nan.
A lokacin kuma 3D suna cikin wani room a na ban mamaki a wani wajen da daga gani sirrintaccen waje ne, bakina ya yi kaɗan ya iya zayyana maku yadda wannan ɗaki yake, amma tin daga kan matakan tsaronsa, yadda yake da kofa mai amfani da tsaron wutar lantarki, babu wanda ya isa shiga wajen ba tare da izinin 3D ba, kana taɓa kofar wlh mutuwa zaka yi, lantarki ne zai jaka, zaku rantse da ALLAH lantarki kasar gabaɗaya aka karar da shi a wannan hospital ɗin, ta ko'ina haske sosai.
A cikin wannan É—aki gabaÉ—aya wasu mahaukatan injuna ne wanda zaku zaci factory ne, engines masu karfi, waÉ—an da suke sarrafa abubuwa, akwai É—akuna dayawa a cikin wajen wanda ganinsu kawai tashin hankali.