Sashe 41
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kama hannun Leo ya yi suka koma gefe dan ganawa, saboda an gama dik wasu important abin da za'a ayi saura ci da sha, suna da damar ganawa da Æ´an uwansu.
To mu koma baya kaɗan, tin da su Leo suka shigo hall ɗin nan su V suka rikice. Tana sauke idanunta a kan Noor bata san time da ta miƙe tana faɗa masu su tayata ganin shin da gaske na jikin robar mansu take gani ne ko bashi bane. Arya ce ta jata ta zaunar da ita dan kada ta tara masu jama'a, sannan ta ce shi ne mana, amma ta natsu taga jama'a a nan ai. Da kyar ta natsu, ba ita kaɗai ba har su Angelina da kyar suka natsu saboda gigicewa da suka yi a ganin Noor and Leo, ita kanta Arya ta gigice da ganin Leo, ya kara kwarjini da zarra, da ta kalli face ɗinsa sai da ta sha jinin jikinta, sai da gabanta ya faɗi.
Ita kuwa V matsawa jikin Angelina ta yi tana ta faman santin kyan Noor, wai a hoto ma ashe an rage mashi kyau, tuni ta manta da tana son Leo, to taga first love, wanda ta fara so a rayuwanta tin buta wuci 8 years ba, kuma kun san so ba ruwansa da kyau, dik da Leo ya fi Noor kyau ita dai Noor ne ya fara shiga ranta, dama saboda tinanin ba zata samu ganinsa bane yasa ta bada kofar Leo ya shiga zuciyanta.
Angelina ɗin ma sai tayata santin kyansa take yi, dik sun rikice, Arya dai tana zaune a natse, tamkar babu abin dake damunta, daga karshe ma ta ɗan yi ƙasa da kai ta daina kallon Leo saboda tsananin sara mata da kan nata yake yi idan tana kallonsa.
Bayan an gama karramasu sun koma gefe da Æ´an uwansu, manyan baki sun fara cin abinci ne V ta ce. "Angelie ni zan je in gana da love É—ina, ALLAH zan je in yi mashi magana". Riketa Angelie ta yi tare da cewa. "Baki da hankali ko? Bari daddy ya kamaki zaki sani ne, ai kin san ya hana boys É—insa su kulamu, kuma muma ya hanamu kulasu ko?".
Tana turo baki ta ce. "Wannan ba boy É—in daddy bane, baki ji me aka ce bane? Kwararrun jami'an ESS ne, emagemcy secret service. Dan haka shi ba boy É—in dad bane". ........ "Amma ai kin san kowani kaki yana karkashin GAT ne ko?!". A cewar Arya dake jinsu, ta yi maganar a natse sosai cikin dakewa ga class.
Marairace murya ta yi tamkar zata yi kuka, a shagwaɓe ta ce. "Please bloody, ku barni in je in gansa, in ba haka ba zan yi ciwo, ko kuna son in kamu da ciwo ne?"........ Da sauri suka girgiza kai, har suna haɗa baki wajen cewa a'a basu son ta kamu da ciwo. "To please ku kare mun wajen daddy bari in je in gansa in dawo, two mins kawai".
Da yake suna bala'in son juna sai suka aminta, har da cewa zasu ce da daddy ta je toilet ne, kuma ta yi sauri ya dawo, da okey ta amsa tare da lallaɓawa ta zame jiki ta fice. A lokacin Noor yana tare da Auntys ɗinsa a can waje gefe da hall ɗin, daddynsa kuma ya nemi zama da GAT dan ya ga yadda za'ayi a cire Noor a wannan mission kawai ya koma da ɗansa gida, gara mashi ya je ya yi aiki cikin Us army kusa da gida!.
Tin daga nesa ta hangosa kewaye da mata, haba take ta ji ranta ya ɓaci tin ma bata san me alaƙarsu ba, bai ma san da ita ba wai tana kishinsa, har da yin sauri ta kariso wajen. Excuse ta yi mashi a natse. Da sauri su Luna suka kai kallonsu a kanta, shi kuwa Noor yana rike da Auntynsa da yake bi wajen haihuwa watau Aunty Lisa, ya rike hannunta sai hira suke yi, ya yi kewansu sosai, so bai ɗago ya kalli V ba!.
Aunty Lisa ta fi kowa saukin kai, da sauri ta ce. "Like wow, fine girl, pleasure look at this beautiful lady, wajenka ta zo ko?". ...... Sai a lokacin ya É—ago ido, kallo É—aya ya yi mata ya É—auke kai tare da girgizawa Aunty Lisa kai game da cewa. "No Aunty, I don't even know her, this is my first time seeing her".
Da sauri Lisa ta saki hannunsa tare da riko hannun V, tana yaba kyanta musamman ash hair É—inta dake ta faman kyalli, ga wannan na gaban goshi da ya kara fito da kyanta, cike da kulawa ta ce. "Fine girl lafiya?"...... Mamaki ne ya kama Noor ganin har da sake hannunsa ta kama wata, sai ya ja baya tare da komawa kusa da Aunty Luna yana hararar Lisa ta kasan ido, irin like zamu haÉ—u dake ne, amma bai to magana ba.
Ta gansa sarai, amma ta share kamar bata gani ba, saboda ita dai V ta tafi da imaninta..... Jin ya kira su da Aunty yasa V ta ce. "Good evening aunty"...... "Evening my love, kema a nan barrack É—in kike? Wajen pleasure É—inmu kika zo ko? Ya sanki ko?". Cikin rawan jiki take tambayarta, dan tana ganin kamar Noor ya santa kawai kunyansu yasa ya ce bai santa ba.
V da tsiya sai ta ce. "Yeah Aunty, he knows me, kuma shi ne ya ce in zo in gaisa da Aunty's ɗinsa, amma kada na nuna kaman nasan shi, wai yana kunyanku ne"......... Ai a miliyan Noor ya juyo da kallonsa a kanta, ɗan turo baki ta yi, bata ma san time da ta ɗan hararesa ba, sai da ta ga ya waro idanunsa sosai a kanta, da sauri ta yi ƙasa da nata idon kirjinta na bugawa da kari, gabaɗaya kwarjininsa ya rikitata.
Wani irin fara'a ne ya bayyana a kan fuskokin Aunty's ɗin nasa gabaɗaya, dan su suna tsananin son abin da yake so, a tinaninsu yana son V tin da ya ce ta zo ta gaisa da su......... Cike da so da kauna suka jawota jikinsu, Aunty babba watau Aunty Luna ce ta ce. "Pleasure ɓoye mana ita da kake son yi ko?". ...Lisa ta amsa da. "Baka son mu ganta ko?"...... Lusi ta ce. "Gata makurar haɗuwa, zo mu je wajen daddy mu kaita ya ganta shi ma"......... Luna ta sake cewa. "Pleasure gaskiya na yi matuƙar farinciki, gata natsastsiya, a ina ka samota?"......... "Dik ba wannan ba, mu kaita wajen daddy kafin mu dawo mu ji daga in da ya samo ta". Cewar Lisa. Na'am da hakan suka yi, da sauri suka ja hannun V zasu wuce.
Noor da mamakinsu ya hanasa yin magana ne ya yi saurin riko hannun V ɗin dan ya dakatar da su. Sun goge mashi hadda, shi da bai taɓa kallon yarinya ba wai za'a kaita ta gaisa da daddy. Muryansa a sanyaye ga shi yanzu voice ɗinsa ta fashe ta zama lion voice, in a cool way ya ce. "Aunty please stop it, ni fa ban san wannan yarinya ba".
Da sauri Lusi ta ce. "Idan baka son mu kaita wajen daddy ne ma to mun hakura ba zamu kaita ba, amma batun baka santa ba bai ta so ba!"......... Saboda ya dakatar da zancen yasa ya ce. "Okey na ji na santa, ba sai kun kaita wajen daddy ba to".
Fara'arsu ta ninku, fuska cike da murmushi suka dinga yabawa V suna yi masu addu'a kasancewa tare har abada, da ya ga abin nasu ba mai karewa bane sai ya ce. "Ni bari in je wajen daddy".... Da sauri Aunty Lisa ta rikisa tare da cewa. "Ya za'ayi bakuwarka ta zo kuma ka tafi ka barta, ku tsaya a nan mu bari my je wajen daddy muna zuwa".
Basu jira amsar shi ba, suka wuce gaba. Har sun ɗan fara tafiya Lisa ta dawo da sauri, a kunne ta fara yi wa V raɗa kamar haka. "Kinga ɗan autanmu ne shi, muna ji da shi, ki kula da shi sosai, nasan tin da ya zaɓoki har ya ce ki zo ki gaisa da mu to kin ciri tuta kuma kin fita daban, please kada ki bari ransa yana ɓaci, dan muna son shi fiye da kanmu, anjuma zamu dawo kuma zamu zo har gidanku kin ji?"...... Kai kawai V ta gyaɗa alamar to.
Juyawa Lisa ta yi zata tafi Noor ya yi saurin damko gashin kanta, da yake saƙo ne su akwai wasa sosai a tsakaninsu, kuma yanzu ji yake ma shi ne babba tin da ya zama namijin gaske, dama can ya rainata. Buge mashi hannu ta yi tana hararansa kafin ta ce. "Sai ka fara yin budurwa baka faɗa mun ba, bayan ka ce nice zan zaɓa maka mata, zamu haɗu ne, zaka zo ka sameni, ba dan ka yi sa'a yarinyar ma makurar haɗuwa bace ai da na rusa wannan soyayyar, kuma ka kula da ita na faɗa maka". Ta faɗa tana dallah mashi harara cike da kauna da zolaya kafin ta wuce da ɗan gudunta saboda ya kawo mata damka!.
Shiru wajen ya ɗan yi, shi yana kallon ƙasa ita kuma tana kallonsa irin kallon huce haushin tsawon shekaru tana dakon begen ganinsa....... Katse masu shirun ta yi da cewa. "Good evening sir". Cikin girmamawa ta yi maganar...... Shiru kamar bashi a wajen, hakan yasa ta sake faɗe dan tana zaton bai jita ba. Nan ma shiru bai amsa ba, take jikinta ya yi sanyi, ta ji bahu daɗi, muryanta na rawa, a shagwaɓe sosai ta ce. "Ka yi hakuri da abin da ya faru".
Sai a lokacin ya ɗago kai, kallon tsab yai mata kafin in a cool way can ƙasa ya ce. "Meyasa kika mun karyar cewa na sanki?"........... Baya kaɗan ta ɗan ja saboda yadda idanunsa suka firgitata, a ƙoƙarinta na ja da bayan ne wayar dake hannunta ta suɓuce ta faɗo ƙasa. Bata kai ƙasa ba yasa kafa ya tareta.