Sashe 63
Zakuna Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harara ya dallawa Lion kafin ya ce. "Shi ne da irin wannan damka? Hakkinka nike tayaka saukewa, sakeni in miƙe". Ya faɗa in a cool way..... Gabaɗaya Lion ya manta da wata Seraphina a duniya, ɗan sakin gashin kan Aryan ya yi ba tare da ya yi magana ba, a cewarsa zai sakawa Aryan ido ya ga me yake yi.
Miƙewa Aryan ya yi tare da mannawa Lion sumbata a kumatu kafin ya koma saman bed ya kwanta kusa da guru, sannan ya ja Bluetooth ya sanya a kunne, ya kunna wayansa dan ya duba me dame Seraphina ta yi a wayarta, sannan maganar me suka yi da Rimsha, dan voice ɗinta dik ya yi recording a wayansa.
Shiru ya natsu yana jin kalamanta, sanyayyar muryanta, yadda take magana da Rimsha, shagwaɓarta har izuwa kukan da ta sha kan ta ga Leo kuma ta rasa hanyar fita ta je ta same shi, ya so yasan waye ta gani takamamme, dan shi bai san da batun tana zana uncle ɗinta ba, lallai da a lokacin da ta gansa ne ya ji wannan voice ɗin da ya koma ya ga wanenen, amma ya duba time tin 20 mins da suka wuce ta yi wannan magana, bai ji daɗi ba, amma ya cigaba da sauraron hiranta da Rimsha har zuwa lokacin da suke cewa breast ɗinsu na girma, Rimsha ta ce ai Ammie ta ce breast ɗinta basu girma sosai dan haka zata haɗa mata maganin su kara zama manya masu kyau, har da cewa idan aka haɗa mata zata bawa Seraphina.
Rimsha ta sake cewa ai Ammie ta ce breast shi ne mace, dan haka ta kula da nata, kada ta bari wani ya gani bare ya taɓa mata zai kwanta ne, kuma idan ya kwanta babu wanda zai so ta bare ya aureta.
Shiru Aryan ya yi yana mamakin hali irin na mata, wai dik wannan Ammie ce ta zauna takewa Rimsha huÉ—uba, kai jama'a, Ammien tasa fa, ya maimaita a ransa........Ni kam na ce to tsakanin kaka da jikarta akwai kunya ne? Aryan bama son iskanci da sa ido fa, ban da shegen gulma irin naka ma ina ruwanka da wayan Æ´an mata suna hiransu? Watarana sai ka ji abin da zaka kasa barci ai.
Amma kuma ɗan banza ya ji daɗin yadda Rimsha ta dinga faɗawa Seraphina muhimmancin surar jikinta kamar yadda Ammie ta gaya mata, yasan Seraph tana kara girma, kuma zasu koma school, nan gaba kaɗan zata fara tashen balaga da rawan kai, ga rashin uwa, ga shi kuma ba musulma bace bare ace a islamiya za'a koya mata, kunga babu abin da ba zai iya faruwa ba idan ta koma school, tina hakan nema yasa ya ji ba zai iya mayar da ita boarding school ba, sai dai su karɓi izinin ta dinga dawo gida.
Hirar good 2 hours suka sha, kuma dik sai da ya yi zaman sauraren abin da suke faɗe har karshe, a wasu hiran nasu ne ma suka sanya ya ji gabaɗaya feeling ya taso mashi, musamman yadda Seraph take cewa amma kuma ai idan suka yi aure shi mijinsu zai taɓa kuma ba zai zube ba, Rimsha ta ce ai Ammie ta ce mata hannun miji malaiku sun saka mashi albarka.
Jinjina kai Aryan ya yi a ransa yana faɗin lallai ma Ammie, ko ba malaiku sun saka mashi albarka ba. Gabaɗaya ya shiga wani irin mood, ya kwanta shiru kamar mai saureran ƙira'a, yana jin gabansa har wani zogi take mashi saboda mood ɗin da ya shiga. Ga shi kuma a tsari da dokar IRON FIST babu soyayya kuma babu aure, su sun sayar da rayukansu ne kawai dan gyaran duniya, baku ga shiyasa suke hora kannensu ta yadda ko sun mutu zasu karisa abin da suka fara ba? Shiyasa basa kusantar in da mata suke, sun keɓe kansu, kuma sun cusawa kannensu tsanar mata, dan ga kudurinsu a kan kannen nasu, shiyasa zaku ga Leo baya ko ɗaga ido ya kalli mace, already Yayansa ya cusa mashi ra'ayin cewa mata rauni ne kuma su ɗin kashe buri ne, idan ka haɗa hanya da su dik wani burinka sai sun lalata maka, shiyasa baya yarda haɗa hanya da mace, shiyasa da Ummien Zaynish ta zo gaishesa bai amsa ba, aiki da sadaukarwa kawai yayansa ya koya mashi, shi Leo a yanzu ba'a bakin komai yake ɗaukar ransa ba, ko a yanzu mutuwa ta zo a shirye yake.
Wannan dalilin yasa Lion ya ce kada a kawo masu Seraph gida, dan ya ce mace ko ba matarka ko kanwarka ba, ko ma wacece mace mace ce kuma rauni ce ga namiji, dan haka ko inuwar mace baya son ganin a kusa da su, tsabar sun sanya abin a ransa ma wlh basa feeling a kan mace, kamar wasu duwatsu, kuma hakan ya samo asali ne saboda basa haɗa hanya da matan, ku kun san da suna haɗa hanya da mata dan ƙaniyarsu dole su yi feeling, ba ga shi yanzu Aryan daga jin hiransu Seraph ya fara jin shauki ba, abin da Lion yake gudu kenan. Kuma 33 years suke da shi yanzu a duniya, amma kullum burinsu su tsabtace duniya daga ƙazanta, sun shiryawa mutuwa a koda yaushe ta zo, bayan wannan basu da wani buƙata!.
E to da matsala. IRON FIST basa soyayya kuma sun haramtawa kansu aure ko haɗa hanya da mace, MUHAMMAD KHAIZA'ANS HOUSE kuma an haramta soyayya sai auren haɗi, kai watau ana badaƙala a littafin nan. (Uhm ina ma Abba ya samo wata ƴar duma-duma kawai ya kai sadaki a aurawa Champion, da na fi kowa murna ɗan banza ba, ALLAHN Rimsha ya kamashi ta hanyar aura mashi mace mummuna, ƙazama, mara kunya kuma mara jin magana mu ga ya zai yi, Abba kuma ya ce in bai zauna da ita har suka haifi yara ba zai tsine mashi.......)
Bai san time da Lion ya hauro saman bed ɗin ba sai ji ya yi Lion ɗin yasa hannu zai cire Bluetooth dake kunnensa, ƴar zabura ya yi tare da janyewa baya yana jefawa Lion ɗin harara. Guru ne ya ce. "Guys is time for pray". Tin bai gama rufe baki ba suka miƙe, Aryan sai faman kokarin danne abar yake yi, sai satar kallon Lion and guru yake yi, shi ya rigaru faɗawa cikin toilet.
Ganin babu lokaci sosai yasa suka faÉ—a toilet na sauran É—aku nan gidan. After some minutes suka fito dikkansu a sanya da arabian throbe mai shegen kyau farare kal. Daidai lokacin shi ma Leo ya fito suka nufi masallacin cikin C-P É—in dan gabatar da sallar magrib.
-----------------------🔥
NIGERIA.
Diran magrib su Ummie suka yi a Naija, basu ɓata lokaci wajen kama hanyar gida ba, Zaysh sanye yake da uniform ɗinsa wanda yasa da suka isa unguwar su Ummie kowa ya ja da baya ya bata hanya, kun san kwarjinin soja karshe ne.
Kai tsaye gidanta suka nufa, a rufe ta isko gidan nasu, hannu tasa ta fara knocking, amma shiru ba'a zo an buÉ—e mata ba, haka ta dinga bugawa. Cike da Mama Zaysh ya ce. "Ummie lafiya? Ko dai babu kowa a gidan ne?".
Nisawa ta É—an yi kafin ta ce. "Akwai, haka take, sai ayi ta bugawa tana ciki sai lokacin da ta yi ra'ayi zata fito ta buÉ—e"........ Kamar zai sake yin magana sai kuma ya É—an ja baya ya yi shiru yana bin unguwar da kallo, ita kuma ta cigaba da buÉ—ewa. Sai da suka shari good 20 mins a wannan waje a tsaye kafin amarya ta zo ta fara buÉ—e kofar tana sababin uban waye mai buga mata gida da daddaren nan.
Tana buɗewa ta ga Ummie, wani irin dogon tsaki ta ja tare da cewa. "Awwa juya kece dama? Sai yau aka dawo daga yawon bin mazan kenan? To fatan dai a wannan tafiya kin samo koda ɓatar wata ne"......... Zaynish dake bayan Ummie ta gefe ne ya ɗan matsa kaɗan dan ya ji kamar kunnuwansa suna mashi karya ne! Bin maza kuma? Ya tambayi zuciyansa.
"Bani hanya in wuce cikin gidana". Ummie ta faɗa a ɗan taƙaice..... "Da an yi magana sai ki fara gadara da wannan gida, bayan ko kwai baki ajiye a gidan ba, ke fa yanzu ko rabuwa kuka yi mayafinki kawai zaki ɗauka ki fita, ba ɗah ba jika, amma a haka kike ƙoƙarin ɗagawa uwar magaji murya? Mai ɗauke da cikin ɗah na farko a gidan Yaya Faisal, magajin ubansa kuma magajin wannan gida da kike gadara da shi, ni kina bani mamaki ta yadda kika yi sake dik mazan da kike bi baki dage ɗaya ya maki ciki dan ki wuce goro ba.........". Ai bata iya karisar da maganar ba sakamakon bayyanar Zaysh da ta gani a gabanta, da yake kofar gidan akwai bulb ta koina, ga wutar lantarki, haske ta ko'ina.
Wani irin ihu amarya ta kurma tare da cewa. "Na shiga uku jama'a, ta kira mun sojoji sun zo su kasheni!!". Ta faÉ—a tare da kamo addu'ar da bata san me take karantawa ba, da gudu ta juya ta yi cikin gida tana kara ihu. GabaÉ—aya fuskan Zaysh ya canza, kun san wani lokaci sojojin nan ba man kai suka cika ba, musamman sabbin yayewa da a lokacin jininsu a tafashe yake, sun fito daga horo babu tausayi ba imani, a wanna lokaci da kansu suke neman balai ya zo su buga da shi, suna jinsu tamkar wasu zakuna.
Haba ai bayan amarya ya bi cikin fushi, yana wani irin huci tamkar zai kama da wuta, da sauri Ummie ta bi bayansa dan ta rikesa kada ya daki matar mutum, wannan ma idan ya ce zai daketa a yadda ya fusatan nan yaushe zata yi saura.
Ihun amarya yasa jama'a suka fara taruwa a kofar gidan, rufo kofar gidan Ummie ta yi, har tana haÉ—awa da É—an gudunta ta bi bayansa.